Sashe 71
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda sukayi dashi yadaina gudun nan ko Yahaya musu dalilin gudun amma yaƙi jin koɗaya, Ummy har faɗa tayi masa, amma bai bi takan taba,
Aɗan ƙanƙanan loƙaci suka ƙaraso cikin masarautar suna zuwa bai gama daidaita parking ba, ya kashe motar ya fito yabarsu a motar,
Haka suka fito suma suna ta surutu da mita, Dadda tace tunda kuka ga haka wataƙil ko matsine ya kamasa yasa shi wannan saurin baki ga har ya fito ya tafi ba harda gudu gudu yake haɗawa,
Ɗan murmushi Maama tayi tace ai naga alama ko bayan gidane ya matse shi shiyasa yaƙi faɗa min, haka suka ci gaba da hirar su suna tafiya har suka ƙarasa suma,
Suna gama shiga shi kuma na fitowa, motar sa ya koma ya kuma janta aguje ya fita daga cikin gidan, ko da ya hau titin gudun ya cigaba dayi, kamar zai tashi sama.......
____Dadyn Bossay, yana ƙarasawa asibitin ya shige ɗakin da aka kwantar da shi, loƙacin da ya shiga Ayuba har ta koma bacci, Abban Ameesha kuma yana gefen sa akan kuje ra ya zuba uban tagumi yana tunane tunane, ko shigowar sama baiji ba,
Lura da hakan yasa dadyn Rasheeda yin saɗaf saɗaf ya ƙarasa shigowa ciki ya tura ƙofar a hankali yasaka mata muƙullin jiki yayi locking ɗin ƙofar, duk da haka Abban Ameesha baisan yanayi ba yana can ya tafi duniyar tunani,
A hankali ya shiga takawa yazagayo ta bayan sa, wani siririn zare ya ɗauko a aljihun sa sai kuma ƙyalle, ƙyallen ya ɗaga ya rufa masa a fuskar sa ya naɗe masa duka fuskar,
Hannu Abban Ameesha yakai yana ƙoƙarin cire abun yana cewa waye waye wai waye..........,
[15/11, 10:54 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
             *_🅿ï¸42_*
___Hannu Abban Ameesha yakai yana ƙoƙarin cire abun yana cewa waye waye wai waye..........,
Ɗaure masa fuskar yayi tamau da abun da ya rufe masa fuska, abun da ya dauko siririn zare shi ya miƙar dashi sannan ya saƙalo wuyan sa dashi, shirin ɗaurewa yayi niyar yi, zai shaƙeshi,
maganar Abban Ameesha ta sa Ayuba farkawa daga baccin da yake yana buɗe ido kuma idon sa ya sauka akan mugun abun dake faruwa, yunƙurawa yayi zai tashi da sauri sai Dady yayi saurin saka ƙafa ya tura sa ya koma,
Azaba da tashin hankali da gudun abun da zai faru tasa atake agun muryar Ayuba buɗewa, baisan loƙacin da hakan ta faru ba, da ƙarfi yace Doctors! Doctors!! taimako ba kowa anan waje, yanayi ne dan akawo taimako domin yayi iya bakin ƙoƙarin sa ganin ya miƙe yaje ya taimake sa amma haka sa,
Da ƙyar yaja jikin sa ya miƙa hannun zai dannan wannan socket ɗin da ake dannawa idan marar lafiya yana buƙatar wani abun, saidai yana dannawa yayi ƙara kaɗan, Dady yaje ya buge hannu sa da ƙafa,
mayar da hankalin sa yayi kan Abban Ameesha ya yaƙara tamke masa zaren dake hannun sa da niyar bazai sake saba har sai ya daina numfashi, ɗayan hannun sa kuma yasa adaidai saitin hancin sa da bakin sa ya toshe masa su,
Abban Ameesha jin azabar tayi yawa yasa shi tattaro dukkan ƙarfinsa da Allah ya hore masa yaji ana shirin rabasa da duniya, domin tseratar da rayuwar sa daga hannun wannan bawan Allahn dake son kashe shi da besan ko waye ba, da iya ƙarfin sa ya riƙe hannun Dady tare da miƙewa tsaye, idon sa a rufe shima yakai hannu ya shaƙo wuyan sa,
Dake baya gani dole dadyn Rasheeda ya fishi ƙarfi,
neman abun da zai mishi yake sai ya kalli gefe gefen sa inda ya hango wani ɗan katako dake jinkin window hannu ya miƙa ya zaro sa yaɗaga da ƙarfi zai sauke masa, yaji anriƙe hannu baikai ga buga masa ba,
cike da tsoro ya ɗago idon sa zuwa ga kan hannu sa da yaji anriƙe, zaro idon sa yayi kamar zai faɗi kasa cike da tsananin tsoro tare da mamakin ganin sa, saura kaɗan yasaki fitsari a wando,
Ana riƙewa aka murɗe hannu take yabada ƙara ƙas ɗayan ɓarin aka ƙara juya hannun aka lanƙwasa shi nan ma Saida yayi ƙara, sannan aka saki hannu ya fara raito dan an ɓala masa shi ta ciki,
Baisan loƙacin da ya saki ƙara ba yana kai ɗayan hannu yayi sauri riƙowa gashi kuma Abban Ameesha ya shaƙe masa wuya yaƙi saki,
jijiyo yin wuyan goshin sa duk sun fito sunyi raɗau, ga idon sa da ya juye ya canza, hannun sa yasa ya janye hannun Abban Ameesha sannan dunƙulle yakaiwa Dadyn Rasheeda wani irin kykkyawan naushi wanda bugu ɗaya saida ya zubar masa da haƙora biyu, ya tafi tagal tagal zai faɗi ya ƙara riƙosa da sauri ya kuma kai masa wani naushin ta ɗayan gefen,
Da sauri Abban Ameesha ya buɗe ɗaurin da yayi masa, yana kuncewa idon sa ya sauka akan su yaga yanda yake ta faman sauke masa naushi, a fuska yaƙi sakin sa,
Da sauri ya ƙarasa gurin tare da riƙe sa yana cewa ya isa haka kar ka kasheshi ka bashhi, haka ya faɗa yana ƙoƙarin janye sa daga jikin sa,
Da ƙarfi yace UNCLE! ka sake ni wallahi sai na kashe shi, saidai idan na kashe shi a ɗaure ni amma bazan taɓa barin sa, da rai ba,
Shima cikin É—aga muryar yace "Meer ka sake shi nace kar ka kashe koma me yayi yakamata ka rabu dashi haka,
Meer bai ƙara ce masa komai ba yaci gaba da dukan sa har saida yaga baya yadaina motsi sannan ya sake sa, shima saida Abban Am.. ya riƙe sa ya janye sa sannan ya rabu da shi,
Abban Ameesha ne yace "wai me yake faruwa,
Ayuba dake kan gado yana maida numfashin jin daɗin zuwan Meer yace "wannan mutumin da kake gani mugune kadai na cewa a rabu dashi shine yasa aka ɗauke ka duk tsawon loƙacin nan dasa hannun sa yasan komai, shiyasa ya kuma biyo ka dan ya kashe ka kabari ai gwanda aka kashe shi kowana ya huta,
Cike da mamakin maganar da Ayuban yake faÉ—a Abban Ameesha yace "bangane me kake nufi ba mutumin da muka dawo a motar sa idan shine yasa aka É—auke ni meyasa zai taimaka mana?
Nan Ayuba ya basu duk labarin abun da ya faru bayan tahowar su,
Sosai Abban Ameesha ya tsorata da lamarin, yana me mamakin yanda hakan ta faru dan baisan a inda wannan bawan Allahn yasan shi ba, bai sanshi ba bai taɓa ganin saba, amma shi yasan shi, Allah me iko kenan shine maƙiyin sa shi ya haɗa masa wannan sharrin, yayi shekara da shekaru a wani wajen,
Juyawa yayi ya kalli Meer yace "Nagode maka da kazo domin badan kai ba da tuni ya kashe ni shiyasa yasaka baki gurin cewa abarni anan saboda yasan abun da ya shirya, amma kai ya kaima kasan da hakan har ka dawo bakun tafi gida ba, taya kasan shi ya dawo......?
Meer bai basa amsa ba ya ƙara yin ka Dadyn Rasheeda yana zuwa ya hau caje jikin sa wayar sa dake aljihu ya ɗauko ta, ɗayan aljihun ya duba ko zai ƙara samun wani abun amma babu abun da yagani, dubawa yayi sai yaga da password hannun sa ya ɗago yasa yatsan sa ajiki ya buɗe wayar dashi, yasaka ta a 30 minutes after sleeping,
Sai loƙacin ta ɗago ya kalli Abba yace "UNCLE muje gida yanzu ba loƙacin baya ni bane,
Allah ya kiyaye gaba muje kawai ya faɗa yana kamo hannun sa, sannan ya maida kallon sa ga Ayuba yace ka ƙara kulawa zan turo yanzu a fita dashi,
Ɗaga masa kai yayi, yace "Nagode, ku kula dashi sosai dan inajin bashi kaɗai bane, duk yanda akayi yanzu hankalin su yana kansa a koda yaushe zasu iya kawo masa farmaki musamman ma yanzu idan suka san ka kama sa dole zasuyi wani abun dan gudun kar ka kamasa ya faɗi sauran, sai kun ƙara zafafa bincike, dan wannan ba ƙaramin criminal bane yana da mutane da yawa,
Meer ya É—an dakata da niyar fitar da yake ya maida duban sa ga Ayuba sanan yace "Kar ka damu da wannan kaide ka kula da wannan zan nemo sauran, shima bashi yake ba sashi ake akwai ogan sa, a binciken da akayi mana angano yana yiwa wani aiki akan sa, kuma bazan bari kowa yasan nakama saba, ta hakan sai munfi saurin gano sauran,
"Eh hakane kuma ta hakan sai anfi saurin gano su saboda idan suka rasa shi hankalin su sai yafi tashi, zasu ƙarfafa neman sa, kaga kai kuma ta nan zaka fahimci koma su waye keda sa hannu aciki,
Nan dai suka tsaya suka ɗan ƙara tattaunawa sannan suka bar asibitin shikuma, yayiwa Sam magana aka ɗauke Dadyn Rasheeda aka kaisa wani ɗakin dan aduba lafiyar sa.......,
Washe gari......
Æ´an cikin masarautar babu wanda yasan da labarin abun da yafaru dan haka suna tashi aka tashi da shirye shiryen É—aurin auren da za'ayi na Bossay da Rasheeda,
Su Ameesha kam tun ƙarfe bakwai da rabi suka bar gida kuma baza su dawo ba sai wajen ƙarfe biyar dan haka yanzu ma bazasu san wainar da ake toyawa ba,
...can kuma gidan su Rasheeda, jiya sunyi dinner ɗin su hankali kwance kuma su kaɗai dan Bosaya da abokan sa babu wanda yaje musu, sai ƙannen sane mata da kuma ƙanwar Ammi itama da ƴaƴan ta su kaɗai ne sukaje girin,