Sashe 34
Sarki Sameer Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*Yauwa ina tuni har yanzu waɗanda basu biya kuɗin su ba tun na farko ma da naɗaga musu ƙafa suka ce zasu bayar har yanzu shiru ko jinsu ma banayi bana so incire mutum yaji ba daɗi kuma tun loƙacin babu wanda nayiwa maganar sai yau kunsan kanku waɗanda basu biya ba basai na ambaci suna ba, to ga wanan ma kuma cikon kuɗin har yanzu baifi mutum gomane suka biya ba kowa yayi shiru, idan mantawa akayi ina tuni, dan Allah a hanzar ta a biya,*_
[15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER💅
          (DA ZAFI ZAFI)
               By
        â¤ï¸Yaya Azeemaâ¤ï¸
 Â
            *BOOK* 3ï¸âƒ£
*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*
      *_Typing........âœï¸âœï¸_*
  Â
    🅿ï¸20
  *Washe gari*
_____yanda wasu suka ga rana haka sukaga dare basu ko rintsaba, saboda halin da suke ciki, bazai taɓa barin su su rintsa ba, irin su momma da Papa da Maama dadai wasu daga cikin ƴan gidan,
Mutumin kuwa baccin sa ya shaƙa harda minshari, da ƙyar ma Khalid ya tasheshi yayi sallar asuba, yana idarwa kuma yaƙara komawa, kafin ya koma kuma saida ya gargaɗi Khalid kar yasake ya bari a tashe shi sai ya yashi dan kansa,
koda gari ya waye su papa duk suka hallara a falo suna jiran sa dan ko breakfast babu mai tunanin yin sa, dan ko takansa ma basayi,
A cikin masarauta kuma magana har ta fara bazuwa tunda asuba ma maganganun suka fara fita kan kace mai sai taƙara rikicewa kowa kagani babu lafiya, ƴan yara yara da samarin cikin ta suma duk ba kwanciyar hankali wasu ma harda kuka, waɗanda abun ya shafa, wasu kuma suna farin cikin fariwar hakan,
A ɓangaren momma kam abun saidai ma gaba da yaƙara ba sauƙi dan kwana tayi tana surutai, gashi tunda asuba aka tafi neman Sam ba asame shiba, gashi duk ya kashe wayoyin sa, abundai saidai mubita da addu'a,
Sai wajen ƙarfe shaɗaya Meer ya farka daga baccin sa, da ya tashi kuma saida yagama shirin sa a tsanake ya zauna yasha kayan zaƙin sa da yasaba, sannan suka shirya tare da Khalid suka fita,
Loƙacin da suka fito falon duk su Maama na nan harda gwaggo datake ta zuba uwar masifa da zage zage, dan itama fa kusan zarewa tayi daman ya lafiya kura bare ta ƴaƴan ta, ga tsufa ga masifa ga kuma abun da yafaru abun sai yanemi yafi ƙarfin kanta, idan tayi tayi ta gaji sai kuma tasaka musu kuka sai tayi shiru sannan ta kuma ɗorawa haka taitayk, Dadda ce ma kaɗai mai iya bata haƙuri da kwantar mata da hankali,
fitowar su ce tasa gwaggo miƙewa zunbur taje gabansa kamar mahaukaciya samun kamu ta riƙo hannun sa, cikin rashin nutsuwa tace "yaro Allah yayi maka albarka dan kayi ƙoƙari wajen kare mana mutuncin mu da lafito mana da mugayen cikin mu, muna zaune dasu shekara da shekaru bamu san da waɗanda muke tare ba sai da kazo a ƴan kwanaki ka fito mana, dasu loƙacin da suke ƙara shirin tarwatsa rayuwar ku, Allah yayi maka albarka, badan kai ba nasan da tuni naƙara rasa ɗana sirikata jikokina da kuma ku, da tuni narasa ahalina gaba ɗaya kaiɗin ɗa ne nagari da kowa yake fatan samun irinka jajirtacce, Allah baka zuri'a ta gari nasan ko yanzu na faɗi na mutu masarautar nan baza ta ƙara kuka ba bazata kara tarwatsewa ba gyaruwar ta tazo, nasan zaka riƙeta da kyau zaka kuka da ita, daga yanzu zalunci yaƙare ka kawo ƙarshen komai, zaka yi maganin duk wani ɗan iska ni nasani ɗan dakatawa tayi tare da kamo ƙasan zanin ta ta goge hawayen da yake zubo mata sannan taci gaba....
"Da ace mai sunan ka yana raye da yafi kowa farin ciki, zaiji daɗi, sarauta taso daga gunsa cikin aminci da adalci da kuka da mutane amma tunda yasauka tun bayan ransa komai ya canza waɗannan azaluman suka canza komai komai ya canza masarauta ta lalace ƙarewa ma suka ɗora wanda ba jinin sa bane suka ɗorasa akan mulki wani bare daban ya mulki mutane abun da bai taɓa faruwa ba atarihin masarauta, amma yanzu mai canza ta yazo komai zai dawo kamar da ni nasan da haka nasan zakayi adalci akan kowa kaiɗin mutumin kirki ne, Allah yakare gaban ka da bayanka yakare ka daga duk sharrin mai sharri ɗaya tamkar da dubu, SAMEER ƊAN SAMEER JIKAN SAMEER inbakai ɗin ba waya isa ya haɗa wannan sunan mai daraja irin haka,
Ina goyon bayan ka É—ari bisa É—ari muje kayiwa waÉ—ancan mugayen mutanen hukun ci duk abun da ka dama kayi musu gaba É—ayan su kar ka ragawa kowa daga cikin su, a É—auko É—anyan munafikin ma ayimasa hukunci yafi na kowa, (É—anta Waziri take magana)
Haka taita zuba har saida Meer yagaji ya dakatar da ita sannan ya shiga gaida su Papa kowa ya amsa cikin rashin kuzari, daga nan kuma suka haÉ—u gaba É—ayan su suka runguma zuwa cikin fada tundaga waje akace asanar da duk wani wanda abun ya shafa ya taho cikin fada, amma banda yara iya manya,
Sannan akace a aje a fito da su Fulani ita da Hajiya Sarah, da wannan mutumin da suka É—auko a Abuja,
Tun da safe kuma daman Papa ya kira ƙanin mahaifin Ammah yaɗan sanar dashi abun dake faruwa kaɗan sanan yace yazo yau, to shima har yazo tare da wasu mutanen daga danginsu, masu faɗa aji,
Cikin fada ta cika tam duk wani wanda yadace yakasan ce agun, ya hallara acik, saida kowa yazo yagama nutsuwa ana jiran agansu kowa na baza ido,
Meer ne ya kalli Khalid tare da girgiza masa, tashi Khalid yayi, ya nufi ɗakin da suka ƙulle su, ya ɓuɗe su,
kwance suke wasu kan wasu duk sunyi mugun galabaita idan kayi musu kallon farko zaka iya cewama basu da rai amma idon su biyu bama bacci suke ba bare akai ga mutuwa, zumomin kuma suma duk sun mutu saboda damben da suka ringayi a tsakanin su da su WaziriðŸ˜, amma saida suka sha baÆ™ar wahala bayan sun gama ciccizon su ta ko ina, sannan suka samu nasarar kashe su, dan da basu kashe su ba wataÆ™il kafin safiya saidai su a zo aga gawar su dan sai sun iya halaka su, dan daman saidai ai dayan biyu ko zumomi araye ko su Ammah a raye, to yanzu dai sune da nasara,
Khalid na shiga ciki ya rufo ƙofar saboda kar ƴan waje suji shi, yana rufe wa ya kwashe da dariya ganin yanda fuskokin su suka koma sunyi wani mugun muni wasu idanun su duka biyu sun kunbura suntum bama ka ganin ƙwayar idon su, saboda girman idon ya rufe su, wasu kuma hanci wasu kumatun ga shatin susa da suka ringayiwa jikin su, Allah sarki inka kalle su abun dariya abun tausayi,
Khalid harda riƙe ciki garin dariya sannan ya ƙarasa gabansu da kyau sai ya tsugunna agaban ɗaya ya leƙa fuskar sa sai yace "ɗago ka kalle ni sai kaga mutum yana duru durun ɗagowa amma baya ganin sa sosai,
Khalid sai yace "bazaka buÉ—e idon ka da kyau ba ka kalle ni yasani sarai bazasu iya buÉ—e idon ba amma yasa su agaba dole sai sun ware idon su sun kalle sa,
Haka yayi tasaka su agaba yana tsokanar su da sheƙiyan ci yana musu dariya, sannan ya ce babu wanda zai ɗauka ko ya riƙe kowa ya tashi da ƙafar sa ya fita waje kuma kar su ɓata masa loƙaci,
Kasa motsawa sukayi gaba ɗayan su dan jikin su duk babu ƙwari jikin ta ƙaura yai la'asar bamai iya koda ƙwaƙwƙwaran motsi bare yasamu bakin yin magana,
ganin sunƙi tashi yaje ya ɗauko farar ledar karara ɗin nan yana dariyar mugunta tunawa da yanda suka ringayi jiya har ya hasko yanzu ma ya zuba musu yaga yanda zasuyi ga kunburin fuska ga kuma ƙaiƙayi ga jikin su ya mutu taya zasu iya sosawa tunanin hakan yasa yace bari ya zuba musu kaɗan kaɗan sannan yasa su fita waje yasan abun zai matuƙar burgewa da bada dariya,
Dariya yaƙara saki loƙacin da ya tsugunna zai fara zubawa ɗaya, saiga Meer ya turo ƙofar yace mai kake jirani kasan kowa kai yake jira ko, Meer yana yiwa Khalid magana amma idon sa na kansu musamman ƙanwar Ammah hajjaju tafi kowa muni ita da mai gadi saboda su zuma tafiya yiwa illa, ji yayi kamar ya saki dariya har ta taho masa sai kuma yayi saurin haɗiye kayar sa, harda haɗe rai a fili amma a zuciyar sa ba haka bane,
Maida kallon sa yayi kan Khalid da yadakata da zuba musun da yake shirin yi,
Kallon sa Meer yayi ya kalli ledar hannun sa, sai ya zaro ida da É—an mamaki yace me kake shirin yi haka badai zuba musu kake so kayi ba,
Dariya Khalid yayi yace "eh mana wallahi wani abu na hasko ne shiyasa nake so inɗan ƙara musu kaɗan suje suyi mana rawa a filin gurin can, kaga aɗan sarara da su daga nan kuma sai aɗora da abun da za ayi,
Saura kaɗan murmushi ya kuɓucewa Meer yayi saurin riƙe abin sa, sai kawai ya ɗan jinjina kai yace "kai ko Allah ya shirye ka, har yanzu baka san ka girma ba ko, to wallahi karma kafara karabu dasu haka kaga da ƴaƴan su agun ga yara dama wanda bai dace ba yaga hakan, a ɗaga musu ƙafa suci darajar wasu, kai baka da tausayi ne manya dasu kasa suringayin rawa najiya bai ishekaba, nifa bana son mugunta,