Sashe 99
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
motar, ta ura ido tana kallon al'amurra. "Batul ba mutane bane suke Yin gudu, Abun hawan da muka hau ne ya ke yin gudu damu" Ba tare da batul ta juyo ta k alle ta ba tace"Oh, yanzu na fahimta" daga haka bata ara cewa komai ba. *UMMIN AMERICA A hankali motar su take tafiya saman shantalelen titi, tana a zaune saman front seat, ta auki wankan pant suit sunyi bala'en yi mata kyau, dogon wandone fari da sexy vest fara ta matse ta kirjinta Ya fito sosai, don ma ta aura Blue coat daga sama, ta canza launin sumar kanta zuwa blue, light make up ne asaman face dinta , fararen idanuwanta suna a manne da farin glass hakan ba aramin ara mata kyau ba, Matar dake driving dinta, awarta ce *NATASHA* baturiyar England, Aminnan junane, sai dai daga ganinta babu digon imani a zuciyarta, fitsararrace ta bugawa a jariga. Kayan dake a jikinta da su da babu duk ayane, doguwar rigarta tamkar net take shara shara kana Iya hangen inners din ta, A yayin da take zaune saman driver's seat, Cigrette ce a hannunta na hagu, ayan hannun kuma da shi take juya sitiyarin motar daga gani ta ware a iya driving, Tsabar Iya shan taba harta hanci ta baki take huro hayakinta. fira suke an ta6awa a tsakaninsu cikin harshen turanci. "Zanyi kewarki ummi, yanzu idan kika tafi yaushe zaki dawo? Natasha ce ta jefa mata tambayar. Numfasawa tayi kafin calmy ta furta "bazan da e ba, temporary guardianship ne ba permanent ba, da zarar na kammala yi masu aiki zan dawo America" Dariyar sha iyanci Natasha ta saki, tana mai cigaba da hura hayakin tabarta. "idan ki ka yi wata aya baki dawo ba, zan biyoki Nigeria don bazan Iya jure rashin ki ba" ta fada tana duban fuskar Ummi. "Zaki tafi ki barni da mutananki, don nasan ba zasu yaleni ba, da zarar sunji ki shiru ni zasu tuntu6a," Ummi tace"Zaifi ki canza layin wayar ki, kafin in dawo, don bana so kowa yasan da zancen barina asar nan ko kuma inda zanje, Yana daga cikin sharu an da sojoji suka gindaya mini." "Ai nayi mamaki da kika amince zaki kar6i jagorancin kula da yara har goma sha aya, idan nice bazan Iya ba, kema nasan ba hakanan kika kar6i aikin ba. akwai wata manufa a asa" ta are maganar tana dariya. Ummi tace"kamar kin shiga zuciyata, tabbas inaso naje Nigeria ne don karan kaina bawai don aikin da sojoji suka bani ba, nima akwai abun da zai kai ni, da ba don haka babu abun da zai sa in bar America. Natasha tace"yayi kyau mutuniyata, ina fata zaki cigaba da she e ayarki, bana so silar zuwan ki asarki ki shiryu nafison ki ara lalacewa ki 6ata masu mazajen auransu," dariya suka sanya gaba ayansu. Ummi tace"Yaran fa da aka bani in jagoranta kyawawane fa akwai wani zazzafan Yaro acikinsu, yana da kyawun sura" lumshe ido natasha tayi muryarta tamkar ta mashayin giya tace"kice yaron babbar harka ne, tun kafin ma in ganshi na yasa" Ummi na dariya tace"yadda kike shai aniyar nan nayi imanin idan kika ganshi da yar zaki Iya runtsawa, kallon shi ka ai zai tada maki da maitarki, Natasha nayi mu'amala da maza kala daban daban amma shi wannan Yaron na musamman ne, Kamar dai Chief Owais, kinsan shima Yana da zazzafar sura. Natasha tace"Har yau ban daina kallon hotonshi ba saboda bana gajiya, aduk lokacin dana rasa abokin harka hoton shi nake kallo in rage zafi, gayen ya ha u duniyace shi" cikin jin shau i Tayi maganar" ara da cewa" awata zan baki shawara, matasan Yaran da za'a baki rainon su, kada ki raga masu, idan jarabarki ta motsa kibiya bu atarki da su, ai ke wannan Aikin da sojoji suka baki gaba ta kai ki, in banda abunsu sun ta6a ganin inda aka ba kura ajiyar nama"? Da sha iyanci ta fa a tana sakin shu'umin murmushi na tantiran an duniya. Ummi ta an zaro ido ha i da cewa"ba zai yiwu ba natasha, ke kin san wanene Chief owais, yafi bomb bala'i, akan shi na fara jin tsoron namiji a duniyar nan, Mutumin bai da fara'a Yana da kamun kai, sannan bai da imani idan ya dam i Mara gaskiya, idan har na kuskura na etare Iyakata akan Yaran wlh tsaf zai Iya kasheni har lahira, ni ko dai ban shirya mutuwa ba, akwai sauran bururrukan da nakeson cimmawa. Fashewa Natasha tayi da dariya fararen ha oranta a jere kamar gonar auduga, sam firar su bata auke mata hankali ga yin driving din da take Yi ba, har ta zu e tabar hannun ta duka. "Dole kiyi mini dariya ar rainin wayau" ta fada tana hararar ta. Tsagaitawa Natasha tayi da yin dariyar ta dubi fuskar Ummin america"mutuniyata, Kina ta zumu in zuwa Nigeria, banji kina maganar mutumin ki ba" cikin rashin fahimtar kalamanta ta furta"Wa? Kashe mata ido aya Natasha tayi"Boss Man, ko kina nufin har kin manta da shi? ta fa a tana duban hanya. Yamutsa fuska Ummin america tayi"Allah ya raba ni da ala ai, bana fata wani abu ya ara hada ni dashi, jarababbe kawai" Natasha na dariya tace"haba ummi, mutumin fa ya mutu akan aunarki, nayi arin ganin na maye gurbinki acikin zuciyarshi sai dai Ya nuna mun cewa ke ka ai ce za ki Iya sarrafa shi yadda ki ke so, kuma yana nan akan bakansa na cewa ba zai ta6a barinki ba har abada ke tashi ce" Mood din fuskarta ne ya canza zuwa 6acin rai. "Natasha, I don't even want to hear his name, bawai don bana son shi ba, kawai ni bana son mutumin da zai nuna arfin iko akaina, kamar wani ubana, yaushe rabona da shi tun lokacin dana auki cikinsa na zubar ba tare da saninshi ba, muka samu sa6ani dashi ban ara ganin eyarsa ba, Kin san fa mutumin akwai zuciya ga girman kai, nasan zai neme ni ne tun da baya gajiya dani" Natasha tace"kina wasa da damarki ummi, da Ace nice na samu matsayin da kika samu acikin zuciyarshi, bana tunanin zan iya bijire mashi, biyayya zanyi mashi sau da afa"" Ta6e baki ummi tayi"nima ba gudunshi nake yi ba, Ciki ke bana so, saboda zai 6ata min shape din jikina, kuma ni tun kafin mu ulla ala a dashi sai da na fa a mashi sharu ana, nace mashi bana ra'ayin yin aure kuma bana son ciki, ban damuwa ba idan zamu shekara munayin sharholiyarmu da shi in dai zaiyi min biyayya" Murmushin gefe fuska Natasha tasaki"Ummi kenan, Yanzu mu ajiye zacenshi a gefe, ni dai shawarar da zan baki shine idan kika koma asarku, kada ki kuskura ki kula antattun mutanan da su ka yi silar barin ki Nigeria, bana so ki nuna kin san su, inaso ki nuna masu cewa kwandon shara yafi su mahimmanci a awurin ki" Maganar Natasha ta ta6a zuciyarta ummi, tuni ta aure fuskarta, tunawa da wani abu da ya faru a rayuwarta. "Please, stop talking about them, i don't wanna hear it" rai a6ace ta furta hakan, jinjina kai Natasha tayi"shikenan nadaina mutuniyar saboda bana son 6acin ranki" mood din fuskar Ummi Ya canza sosai, abubuwan da suka faru arayuwarta take tariyowa, masu da i da marasa da "Mutum biyu masu mahimmanci arayuwata, ina fata na sake ha uwa da su, Yarinyar dana bari inason na ganta duk da bani da tabbacin tana araye ko ta mutu, ba dan bana son ta ba, na tafi na barta, tun tana jaririya, shi ka ai ne danasanin da zanyi arayuwata" A cikin zuciyarta ta furta hakan ba tare da sautin muryarta ya fita ba, tuni idanuwanta suka cicciko tab da walla. Afakaice ta zaro hanky daga hand bag dinta ta share wallar idonta. Sun jima suna tattaunawa da awarta Natasha, A lokaci aya motar su, da motocin jami'an da suka auko su Angel suka araso katafaren Airport din, slowly Ummi ta zuge glass din motar don ta samu damar are ma Yaran kallo ita da Natasha, kafin fitowarsu daga mota, suka soma Jin jiniyar motar sojoji, kusan guda uku suka nufi wurin da sukayi parking din nasu motocin, bayan sunyi parking din motocinsu, Commender ya fito daga motarshi, tare da Major da captain da sauran sojojin da su ka zo da su. kowan nan su yana sanye cikin kakinsa, ga dukkan alamu sunzo Yi masu bankwana ne. Jami'in dake tu a motarsu Angel ne ya fito da sauri Ya zagaya Ya bu e masu kofa, Angel ce ta fito hannunta ru e dana Danish, duk da face mask din dake akan fuskokinsu hakan bai 6oye tsantsar kyawun idanuwansu ba, Hankalin Natasha ba aramin tashi yai ba lokacin da idanuwanta su ka yi tozli da kyakkyawar surar Danish, tun kan ummi ta fa a mata wanene shi tayi saurin cewa"kamar Yaron da kika fa a min ko"? Ummi na murmushin sha iyanci tace"may be shine, ai ni fuskar shi na gani a hoto, naga wannan ya sanya face mask, amma dai ina da tabbacin shi in ne, masha Allah aramin mutum da babbar harka, Ni ma ban ta6a ganin shi ido da ido ba sai yau, Nayi tsammanin jin shi yafi ganinshi, ashe ganin shi yafi jinshi," lashe baki Natasha tayi da harshenta kamar wata mayya tace"Ya tafi da imanina, Ya za'ai ummi? Anya bazan biyo ku Nigeria ba? Kinga ke sai ki dinga rainon su ni kuma Ina biyan bu atata da su" Ummi tace"bismillah zaki Iya bin mu amma ki sani komai ya faru dake kada ki nemi ni, Chief owais sai yayi jajjagen namanki, idan kika ta6a mashi anshi" Har ta arasa maganar, Natasha batasan me take cewa ba, idonta akan Danish, Bayan fitowarshi da Angel, Batul ta fito, Sauran Jami'an suka fito tare da bubbu e masu motocin. Gabriel ya fito tare da Haris da hannah, Naufal ya fito da parveen da javeed, dr laura ta fito daga motarta, ta bude masu Azeeza, suka fito suma, Nurses din dake atare da su da dr mark da brown kowan nan su Ya fito waje. Prisoners sun baza ido suna kallon inda suke, tun kafin su shiga cikin Airport din. Ummi America da natasha sun