Sashe 7
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki ke nema Yana a hawa Na Uku, Za ki Iya zuwa gare shi, Fatan Nasara" Kalmar arshe da ta furta mata kafin Ta buga sandar hannunta asa, Nan ta ke hayaki Mai kamar an watsa tiya gas Ya cika idanuwan Angel, bata Iya ganin komai amma taji aranta cewa tsohuwa Zafreen ta 6ace daga wurin da ta ke a tsaye, a hanzarce ta kamo sunan Allah taci gaba da ambaton duk wata addu'a da tazo bakinta, Cikin ankanin lokaci urar ta washe Idanuwan ta suka dawo dai dai. A lokacin ta riga ta yanke shawarar komawa akin su gurin an uwanta saboda gudun kada tsohuwa zafreen ta cutar mata dasu kamar yarda ta furta mata cewa zata je gare su, A hautsine Ta juya da niyar tabi hanyar da ta 6ullo don ta koma akin su, Rass gaban yai mugun fa uwa ganin babu corridor in kwata kwata kamar ba'a ta6a yinta ba, Yawu ta ha iya zuciyarta na harbawa da sauri da sauri tamkar zata faso irjin ta. A fujajen ta mayar da dubanta ga dogayen benayen da tsohuwa Zafreen ta fa a mata cewa an uwanta na anan A hankali ta ke tafiya tana tunkarar benan Yayin da ta ke cigaba da karanta addu'o'in neman tsari a cikin bakinta, firgita ta yi sakamakon Jin sautin shesshe ar kukan Su Azeeza a cikin kunnanta, ta ko'ina sautin kukansu ne kamar zasu zautar da ita, Tunawa da barazanar da aka yi mata acan lokaci na farko data ta6a shigowa prison yasa ta yardarwa kanta cewa ba kukan su bane Anayi ne don a tsoratar da ita, hakan yasa ta samu warin gwiwa, Watsawa ta yi da gudu ta Haura saman benan Har ta yi tsakiyarshi Taji ya soma motsawa Matakalarshi ta dinga komar da ita baya kamar dai yadda ya faru a jiya, Gudu ta dinga yi tana haurawa, wata uwar zufa ta wanke fuskarta, da yar ta samu ta haye saman Second floor. Numfashi taja tare da fetsar dashi, sai faman yin haki ta ke yi, Tsawon mintuna takwas kafin taci gaba da tafiya tana bin hanyar, wani abu daya ara rikitar da ita, Ginin wurin ya dinga canza mata hanyar da take bi, Sai ta yi nisa taga an dawo da ita Baya, hakan ba aramin gigitar da ita yayi ba. Tarasa ina zata dosa, Tamance ma hanyar da zata bi ta isar da ita hawa na Uku, tana Cikin yin tafiyar kamar zautacciya ita kanta batasan inda ta ke jefa afafuwanta ba, Cikin rashin sa'a ta fa o cikin wani aki. Idanuwanta basu sauka a ko'ina ba sai akan wasu tsoffin mata da ke agaban manyan tukwanan girki, An aura su saman murhu Wuta sai Ci ta ke, Hannuwansu ru e da ludayi Suna Juya naman da ke a cikin Tukunyar girkinsu, Gabanta ne ya fa i ganin Naman mutun yatsun hannun da ta gani ne cikin romar miyarsu ya tabbata mata da cewa Naman mutunne su ke yi. farfe sun shi. Basu lura da ita ba sai da ta daddage ta kwatsa ara Mai sautin gaske silar hakan Ya janyo hankulansu ga kallonta, zaro ido waje ta yi ganin sun ganta, a ki ime ta manne ma bango akin, jikinta sae kerma ya ke yi Tamkar a mafar ki ta ke kallon su. Halittarsu gwanin ban tsoro Munanan gaske, ga Uban tamoji tamojin akan fatar fuskokin su, kamar jijiyoyin jikin bishiya an rigunan da ke sanye a jikin su launin Ja Kamar yar shara ta maza da su ke sanyawa, Ga uban gashi a hammatocinsu sai oyi suke Yi. a alla sun kai su Shida, uban fason da ke a tafin afafuwan su kamar Kwanannar Fura da ta bushe ta tsastsage. Kamar mahaukata haka suka fashe da dariya mai sautin gaske Muryoyinsu ne suka Cika mata kannuwanta. "Laah ga Unaiserh Ta kawo mana ziyara, yau zata sha farfesun an Ci ki, Zonan Unaisah Yarinyar mu, Zo ki sha roman nama" La66anta na kerma ta furta"Bazanci ba, Ni ba wurin ku nazo ba, Dan Allah Ku yale ni In tafi...." Tun kan ta arasa maganar a ya daga Cikin tsoffin ta ebo farfesun a cikin ludayi hada Yatsun hannun mutun, tunkaro Angel ta yi tare da mi a mata Ludayi" Kar6i nan ata ki sha Roman Farfesun Mutun akwai da i" Tashin zuciya ne ya farma mata, a matu ar firgice ta juya tana arin bu ofar akin don ta gudu, sai dai kash ofar ta i bu uwa. Fashewa ta yi da matsanancin ku ka tamkar ranta zai fita, da hannu ta dinga Bugun ofar kamar zata 6alle ta ko motsi ofar ba ta yi ba har sai da tsoffin nan suka cimmata, Ta arfi Suka zaunar da ita tare da rurru e mata hannayenta da afafuwanta ta yadda ba za ta Iya watar kanta ba. Tsohuwar da ke a ru e da Ludayin ce ta zu unna agabanta tare da tsoma hannayenta masu za o za on akaifa ta ebo an hanjin Cikin sai tiri suke Yi, runtse ido Angel ta yi sosai ta guntse bakinta zucuyarta na tashi kamar zata yi hauka, Bata ta6a ganin masifa ido da ido ba sai yau da Allah ya ha a ta da tsoffin nan, Duk yadda tazo ta kufce masu abun ya faskara kamar zata ha iyi zuciya ta mutu, Ta arfi suka 6are bakinta har saida gefe ya dinga fitar da jini, baiwar Allah taji ra in azaba, duk ta ciccije la66anta da tsiya su ka dunga tura mata an hanjin abakinta, don dole ta dinga ha iyarshi da zafinshi harshenta duk ya sale haka la66anta ma sun yi suntum. Kamar zautacciya haka tsoffin nan su ka maida ta, Sai da su ka gama azabartar da ita kafin suka saketa Anan asa ta shiga kwarara amai suna kallonta suna dariya, kaf saida ta amayar da an hanjin da su ka bata, wani azababben ciwon kai ya farmata, Ga jiri da ta ke gani acikin idanuwanta "Lami ba ta oshi da farfesun ba, A aro mata wani" maganar su taji a cikin kunnanta, a galabai ce ta mi e jiki ba wari ta dinga bugun ofar akin har sai da ta samu da yar ta bu e ta, gudu ta ke yi jini na wanke rigar Jikinta saboda bakinta da suka sanya arfi wurin 6are shi gefe ya tsage bleeding ya ke kamar jinin jikinta zai are. Baiwar Allah ga zazza6i mai zafi daya rufar mata, Jikinta sai kakarwa ya ke yi, ta gama fita hayyacinta, Neman hanyar da zata koma cikin an uwanta ta ke yi saboda ta riga da ta sare da kurkukun, mutuwa ka ai ta ke gani acikin idanuwanta gashi ba ta son ta mutu ba tare da ta yi bankwana da an uwanta ba. Tsabar ra in da bakin ta ke yi mata ne ya jaza mata rauni da rashin kuzari a jikinta affuwanta suka har e Gaba aya ta kife saman floor, kanta ya daki asa sosai, runtse idanuwanta ta yi yayin da hawaye ke cigaba da wanke fuskarta miryarta babu sauti take ambaton sunan an uwanta tana neman taimakon su akan su zo su taimake ta, kada ta mutu ba tare da sun gana da junan su ba, Babu alamun hankali atattare da ita, sai sambatu ta ke yi ita ka ai, Addu'o'in da ta ke okarin yi yanzu sun kufce mata...... Sautin tafiya ta soma Ji kamar motsi motsi saman jikinta, a daddafe ta mi e tana faman yin nishi, Ras taji gabanta Ya fa i ganin wasu Girgizo kwafta kwafta a kewaye da ita, Tashin hankalin da ta shiga ne yasa ta fasa ara tare da yun urawa ta mi e da gudun gaske ta mi i hanya tana gudu tana waiwayon su gaba aya sumar kanta mai tarin yawa ta rufe mata idanuwanta, Cikin rashin sa'a Ta 6urma cikin wani aki tare da Jan ofa ta datse, ba tare da ta ankara da inda ta fa o ba, Jikinta sai kerma ya ke Yi. "Barka da zuwa akin Fi a, Ga dukkan Alamu mun samu wata sabuwar ma'aikaciyar" Muryar matashin saurayi taji acikin kunnanta, Tun kafin ta juya ta kalle su Jikinta ya hau tsuma, A furgice ta waiwaya tare da sanya hannu ta nanna e sumar kanta da ta rufe mata idanuwanta, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un bakomai ne yasa ta ambaton hakan ba face Matasan an matan da ta gani kwance saman gadaje kalar na marasa lafiya, zindir babu kaya a jikin su hada masu auke da juna Biyu, gwanin ban tausayi, Giants ne tsaitsaye akansu Hannayensu ru e da kayan theater suna acikin shigarsu ta ba en Kaya. ar uwa dan Allah ki taimake ni, ki fitar dani daga wurin nan kada su kashe ni" waro ido sosai Angel ta yi akan matar da ta yi mata magana, Ita ce mai auke da juna biyu Daga ganin cikinta tsoho ne Ya shiga wata na tara. Sun tu6e mata kaya tsiraicinsu duk abayyane, Wannan wata irin masifa ce? Hasbunallahu wa'ni e mal wakeel Lahaula wala uwata Illa Billah, Allahumma ajirni fil musibati wa aklif ni khairan min ha,' adabarbarce Angel ta ke ambaton hakan. Matar sai kuka take yi tana rokonta akan ta taimake ta ko dan saboda yaron da ke a cikinta, rushewa Angel ta yi da kuka ba tare da ta Iya furta magana ba. aya daga Cikin Giant in dake a akin tiyatar ne Ya tunkarota Hannun shi ru e da wu a, Tunkan yai magana ta fahimci abinda ya ke nufi, aiko Jiki na 6ari ta juya tana arin bu ofar akin don ta gudu, sai dai ina kafin ta yi hakan ta ji Ya dam i hannunta, ru o bana wasa ba, ta arfi ya dinga janta har sai da ya kai ta bakin gadon da matar nan me ciki take kwance. Zura mata wu ar ya yi a cikin hannunta Ya dam e shi da nashi hannun, Ta arfi ya soma ari sanyata farke cikin matar, Kamar zata zauce saboda tsabar ki ima har Allah ta dinga ro o akan ya auki ranta kafin faruwar hakan, Bata ta6a danasanin zuwanta duniya ba sai yau, ta yi fatan ace bata ta6a wanzuwa acikinta ba, ta yi kuka kamar ranta zai