← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 106

Sashe 29

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da kallo, kukan farin cikine ya kubce mata, Da sauri Danish ya ru o hannunta acikin nashi ya kwanto da kanta saman irjinshi, sosai ta ameshi tana cigaba da yin kukan. Farkawa Gabriel yai zumbur ya mi e yana ambaton sunan Azeeza, da ita ya kwanta acikin ranshi, sai tsuma yake yi yana fitar da huci, Cikin shesshe ar Kuka Angel tace dashi"She's still alive! Azeezar mu bata mutu ba, suna araye," Karaf maganarta ta sauka akan kunnan sauran an uwan su da suka farka, a zazzaune suka mi e Tun daga kan Javed, Naufal da Hannah mutun uku ne basu motsa ba, parveen Azeeza da Haris, ga dukkan alamu sun farka daga bacci sai dai sun kasa motsawa, Jikinsu ba oshin lafiya, ko yatsan su sun gaza agawa. Hankulansu gaba aya ya koma kan su, kowan nan su fuskarshi akumbure take suntum, babu walwala ko annuri, dagaske Azeezana bata mutu ba? Gabriel ne yai tambayar yayin da idonshi ke fitar da hawaye, Danish ne ya bashi amsar tambayarshi, Tsabar farin Cikine ya bayyana akan fuskarshi, Rumfa yai ma azeeza da irjinshi motsa la66anta da take yi ne ya tabbatar mashi da cewa tana araye sungumarta yai tare da aurata saman laps inshi, Danish Ya mi a mashi gorar ruwa don ya bata tasha, Yatsun hannun shi na kerma ya kar6a ya kafa mata abaki, ruwan yana wucewa ta ma oshinta sai dai ta gaza bu e idonta, Farin Ciki duk ya cikasu, Naufal ne ya auki Parveen Baiwar Allah anji jiki, mi a mashi gorar ruwan Gabriel yai ya kar6a yabawa parveen kamar zata ha a da gorar duka ta shanye, Sai lokacin Danish Ya raba jikin shi daga na Batul Ya rarrafa zuwa gaban Haris dake kwance kamar matacce ya aura hannayenshi biyu wurin ago dashi ya kwantar da kansa saman kafa arshi, Cikin sanyin murya ya ke ambaton sunanshi"Haris! Haris!" shiru bai amsa mashi ba, jikin shi yai zafi sosai babu alamun lafiya atattare dashi, aura tafin hannun shi yai saman irjinshi bugun zuciyar haris a hargitse yake fita, hakan ba aramin tada mashi hankali yai ba, Yana fargabar wani abu ya same shi. an uwana Rabin raina nasan kana jin muryata pls kada ka bari damuwa tayi maka illa, ina atare da kai" jin muryar Danish acikin kunnanshi yasa shi arin motsa la66ansa sam sautin ya i fita, Fahimtar hakan yasa danish matsar da kunnanshi saitin bakin Haris "Deeja ta mutu! Na rasa Deeja Danish! Bazan iya rayuwa ba tare da ita ba, zuciyata nauyi take yi min, ka taimaka ma rayuwata" a hargitse yake magana, tsananin tausayin shi ne ya kama Danish, dama sai da ranshi ya bashi cewar akan Deeja ne ya shiga mawuyacin halin nan. "Haris ka kwantar da hankalin ka, ba mu da tabbacin suna araye ko sun mutu, tun da har su Azeeza suka farka bayan munyi tunanin sun mutu ina saran suma za'a iya samun masu rai acikin su" cikin jin unar rai Haris ya furta"Danish idan har hakane deejana tana araye azzuluman mutanancan zasu Iya kashe min ita, mun barsu fa a kurkuku, Danish ka koma ka auko min ita, idan baso kake na mutu ba' sosai ya sanya mashi kuka, Rarrashin shi ya dinga yi yana lalla6a shi duk don ya samu ciwon nashi ya lafa. anda suka fi jin jiki a cikinsu Jemimah ce da Azeeza sai Haris, Ita parveen tunda taji ta ajikin Naufal ta wartsake, har tana iya ambaton yunwa take ji, Jemimah kuwa ta i daina yi masu kuka, Sautin kukanta ya kara e kogon dutsen kamar ana zare ranta, Hankalin Angel duk yabi ya tashi, Ta rasa ya zatayi da ita, Cikin muryar kuka take yiwa Danish magana akan yazo yataimaka mata, Har wara Azeeza tun da ta ame Gabriel bata ara motsawa ba, ta lafe mashi idanuwanta arufe suke gam. Sun rasa ya za su yi dasu, kukan jamima ba aramin tsuma zuciyarsu yake yi ba, taji jiki baiwar Allah, Sunga arinta da har ta iya yin kukan, azabar ra in gabanta ne ya addabeta, ta rasa ina zata tsoma ranta taji da i, fuskarta jaga jaga da hawaye, yarinyar da bata wuci shekara goma da watanni ba, ta rasa budurcinta, su kansu sunyi mamakin da ta iya rayuwa, lokacin mutuwarta ne baiyi ba, Tana kuka suna kuka, Babu wanda bai zubar mata da walla ba in ka cire Danish, kwantar da Haris yai saman shimfi ar, jikinshi na tsuma ya nufi Angel Ya sanya hannu biyu ya kar6i jemimah daga hannunta, fucewa yai da ita daga Cikin kogon dutsen basu san Inda ya nufa da ita ba. Tsawon mintuna sai gashi ya dawo rungume da ita a irjinshi, ajiyar zuciya suka sauke Jin tayi shiru tadaina kukan, Akwatin kayansu ya bu e ya auko mata rigar sanyi, cikin wa a tsohuwa ta yi masu kyautarsu, Ya sanya mata a jikinta, ga dukkan alamu wanka ya yi mata, bayan ya kammala sanya mata rigar, ya curo mata hula ya zura mata akanta, ya kuma auko Mayafin kayansu, Sai kallon shi suke yi, Danish ya basu mamaki, Asaman bayanta ya yafa mata mayafin ya mi e tsaye yana lallashinta kamar yadda akeyi wa jarirai, jemimah ta natsu sai faman lumshe idanuwanta takeyi, Jikinta ya lafa sosai ta daina jin ra i ciwo nata, juyowa yai tare da nufar Angel ya mi a mata jemimah, "Zan tafi da Azeeza ki basu naman su fara ci" amsa mashi tayi da toh, ta kar6i jemimah tare da rungume ta a irjinta, bayan Ya auki Azeeza Ya fuce da ita, janyo masu naman tayi zuwa gabansu, duk da halin da suke aciki hakan bai hanasu Cin naman ba, Saboda matsiyaciyar yunwar da suke ji, Mutun ayane ya kasa cin naman, ko da Javed Ya tallabo shi ya zaunar dashi Yana tura mashi abaki, Amayar dashi ya dinga Yi, ruwa ka ai ya iya sha, sun damu da rashin lafiyar Haris Ya galabaita sosai, Jemimah dai ta anci naman Angel ce take bata abaki, har yanzu bata bu e idanuwanta ba, balle ta san a ina suke. Shigowa cikin Kogon Danish yai Hannunshi auke da Azeeza, Ya wanke ta tass jikinta sai kakarwa yakeyi, tunkafin ya araso Gabriel Ya bu e akwatin kayansu ya auko mata rigar sanyi tare da mayafi, Bayan Danish Ya mi a mashi ita, Ya sanya mata rigar asaman uniform inta, Ya aura mata mayafi saman kanta, kafin ya kwantar da ita saman irjin shi, Abaki ya dinga gutsuro namanta yana tura mata abaki da yar take iya taune shi, Hakan ba aramin da i yayi masu ba, duk fa wannan budurin da sukeyi Azeeza da Jamimah da Parveen basu san cewa sun bar kurkukun addara ba, Saboda basa acikin hayyacin su. Danish bai samu damar cin nashi naman ba, Jira yai sai da suka kammala aya bayan aya ya raka su zuwa bakin ruwan nan suna yin wanka, da taimakon shi Haris ya samu yayi wanka jikin shi ya anyi mashi da i, bayan sun kammala Ya ara ha o wasu itacen Ya kunna masu wuta Kogon dutsen ya umama sosai Sanyin da su ke ji ya washe, sun cinye namansu duka, Ka an Danish ya samu yaci, kamar masu zaman makoki haka su ka zauna kewaye da wutar da ke ci, Suna kallon junan su kowa da abunda ya ke sa awa aran shi, jemimah tuni bacci ya auketa kamar jinjira haka Angel ta matseta a irjinta, haka azeezama bacci ne ya auke ta, tana kwance saman jikin gabriel, Haris ya langwa6a kanshi saman kafa ar Danish, Batul ta aura kanta saman kafadar Angel, Parveen tana a kwance saman irjin naufal, da hannu biyu ya tallabeta, haka zalika Hannah tana arungume jikin Javed, sun natsu suna sauraron kukan namun dawan dake hargowa acikin Dajin, ba zaka ta6a fahimtar yanayin da su ke a ciki ba, kowa da abunda yake sa awa aranshi. *OBIE STATE* In Abuja_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ _The Prisoners E8_ *Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ *Obie Estate*Ha iyar Daular arzi i, Aljannar duniya da babu tamkarta a fa in nahiyar Africa, Hamsha in Estate Ne Da ya ha a tan ama tan aman luxury Villas, da duk wani Ababen more rayuwa, Kayan alatun da ke a cikinsa ka ai abun kallo ne, dollar ta yi kuka awurin era ginin, yana da 6angarori da dama, kama daga katafaren Gate in shiga Estate in wanda Jami ae ne ke tsaron shi Sojoji da an sanda Ko sauro bai isa Ya etara ofar shiga gidan ba saboda tsaron da ke gare shi, ba iya mutane ba hada na urorin da ke sanya ido ga duk wani mai shige da fuce, kowace kusurwa ta villas in tana ma ale da na urorin cctv camera, daga bakin faffa an gate in Santalelen titi ne zai isar da kai ga Interior in daular, akwai Harabar ajiye motocinsu, Gardens da swimming pools area, Ga zoo wurin da ake kiwata dabbobin gidan. Kowani Villa na estate in Yana da nashi kayan alatun na more rayuwa, parts in da ke a cikin kowani gida ya ha a da Ha un falullukansu wa anda suka ji jigunannun furniture, Bedrooms, Dining rooms, Kitchens, Bathrooms, Laundry rooms, da sauransu, akwai ayatattun dogayen benaye zubin twin stairs da U-shaped stairs, Idan ma mutun baida ra ayin Hawa Benan Kowane Villa yana auke da residential elevator wadda aka fi sani da lifter, tun daga Hawa na farko zata auki mutun har izuwa hawa na Uku, dai dai da cokalin amfani na gidan babu wanda aka era a asa Nigeria, kaf kayansu daga asar waje ake shigo dasu, mai karfin imani ne Ka ai zai iya rayuwa acikin estate dinsu ba tare daya shagala daga yin ibadarshi ba, sai dai ta inda masu rayuwa cikin gidajen zasu burge ka Allah ya hore masu baiwar Ilmin duka na addini dana zamani, wayayyun mutanene masu daraja da ima a idon duniya, Sun Iya takun su ba zaka ta6a Iya aibatasu ba, saboda kyawawan unsu da halayansu, komai nasu is Extraordinary. Tun da garin Allah ya waye masu aikin gidan su ke ta kai komo, kowaccensu ta yi dressing cikin chef
Chapter 29 · 0% Book details