← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 106

Sashe 60

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a.c ya ra6i sassan jikinsa shi kanshi Ya yi al'ajabin ha uwar motar. Mutun Biyune agaban motar, Driver insa da kuma p.a insa wani gabjejen mutun mai irar arfi daga gani yana gym saboda ko'ina na jikinsa a mur e Yake, wankan suit ne a jikinsa Ba i wulik baida fara'a a fuska. Kaitsaye Airport Suka nufa, already An shirya mashi privet jet dinsa, Bayan shigarsu cikin jirgin wanda Tsayawa zayyana Ha uwarshi 6ata lokaci ne, abune da hankali bazai auka ba, saboda an kashe dukiya kamar ba asan zafin nemanta ba, Kai kace saman bishiya ake tsinko ku in ana amfani da su. ( Dr. shureim Yaga aljannar duniya, Bayan tashin jirgin Cikin mintuna da basu wuci arba'in ba Suka araso Airport in Abuja, Tun kafin jet insa ya araso airport in tuni Escords insa sun hallara abakin motocin su cikin shiga ta ba en suits domin tarbarsu da kuma basu tsaro. *EX-PRISONERS Tun Bayan da suka kammala Cin abinci kowan nan su yai kulu wash rabu hani'an, Nurse ta shigo akin ta kwashe kayan abincin da suka ci ta fuce da su waje. Gaba ayansu suna A saman gadon zazzaune Sai Yanzu su ka samu damar arewa akin kallo. "Angel menene wancan"? Parveen ce ta yi maganar tana nuna mata plasma tv dake manne a jikin bango. "Tv ce da ita ake yin kallo" "To ki kunna mana mu gani mu ma" girgiza kai Angel ta yi"a'a Parveen ku bari sai munje gidan daddyna tukunna" ta fa i hakanne don tasan muddin ta kunna masu kallo zasu birkice mata ne, a arshe ay abun kunya, tun da basu ta6a gani ba. Tambayoyi suka dinga jera mata kamar an jarida, komai na akin sai sun tambayeta menene shi ya akeyin amfani da shi, ita kanta ba komai ta sani ba saboda ba kalar akinsu na gida bane, Iya abunda ta sani take amsa masu. "Zan shigo toilet" Batul ce ta yi maganar, saukowa ta yi daga saman gadon ta nufi ofar da take tunanin ta toilet ce ta tura da hannu ta shiga, tun da ta shiga take bin ko'ina da kallo sau in ma toilet in su na prison na zamani ne, da ko anga auyanci sai dai da banbanci sosai, don wannan akwai sink da bathtub hada shower ga mirror da sauran Kayan amfani. Agaban madubi Batul ta tsaya tana kallon fuskarta, bata ta6a ganin Kyanta irin na yau ba yatsun hannunta ta tura cikin Curly hair inta tana caku a shi. Acan bedroom in Bayan shigarta toilet, zuciya da sa e sa e Angel sai ta dinga ayyanawa aranta ga Batul can ta kunna Ruwan zafi amaimakon na sanyi" Jiki Na rawa ta sauko daga saman gadon ta nufi toilet in, ko neman excuse babu ta shigo toilet din kamar an jeho ta. Jin motsin shigowar mutun yasa Batul Juyowa a firgice don ganin wanene. Kusan atare suka sauke Ajiyar zuciya "Dama ba wani abu za ki yi a toilet in ba"? Murmushi Batul ta sakar mata"Inaso ne in are ma ko'ina kallo," "In dai wannan ne kada ki damu zan yi maku bayanin komai, amma Yanzu ki fito mu koma aki" Amsa mata ta yi da toh ta juya ta nufi Angel ta ru o hannunta suka fito, shugowarsu akin ke da Wuya Aka bu ofar, Dr Daniel brown ne tare da Nurse rebecca. Fuskokinsu auke da murmushi, cikin harshen turanci ya soma yi mata magana. 'Masoyiya Angel da anta, fatan na same ku Lafiya" Amsa mashi sukayi da lafiyalou "Ya jikin naku? Ko akwai inda ke yi maku ciwo "? Atare suka girgiza mashi kai "Okey, Starting tomorrow, you'll be receiving injections for three days, and you'll also be taking regular medication to improve your health." cikin kulawa dr brown ke yi masu magana idonshi akan fuskar Angel. Murmushi ta sakar mashi"mun gode sosai da kulawarku agare mu, Allah ne ka ai zai Iya biyanku" "Kada ki damu, aikin mu ne, Ko akwai wani abu da kuke bu ata"? Cikin ra a Batul ta yi ma Angel magana a kunne"muna son ganin Haris da Danish" "Doctor, can we see our brothers?" kamar mai jin shakkar shi ta yi maganar. Jinjina mata kai Yai alamar eh, Kafin ya aura idonsa akan Nurse rebecca" Ki kai su akin an uwansu" "Okey sir" Mayar da idonshi yai kan Angel" pls muna so ki samu natsuwa sosai, ki kwantar da hankalinki dana an uwanki, akwai magana da zamuyi dake tare da sojojin da suke ceci Rayuwarku, sunce da zarar kin farka a sanar da su, Ni kuma na bari sai zuwa gobe idan kin ara wartsake wa duk da naga jikin naki da wari" shiru Angel ta yi tana faman zazzare mashi gray eyes inta aranta ta ayyana komai suke son sani? fatanta Allah ya bata ikon amsa masu tambayoyin da zasu Yi mata "Ha in kanki mu ke bu ata Masoyiya Angel" murmushin ya e ta sakar mashi wanda bai kai zuci ba. Bayan fitar shi daga akin, Nurse ta kalli faces insu"zamu Iya tafiya" A hanzarce suka sassauko daga saman gadon suka bi bayanta, tun da suka fito daga akin gabansu ke fa uwa ganin ha en wurin da suka tsinci kansu a cikinsa, Asibitin Har ya gaji da ha uwa, babu tazara a tsakanin akunansu da inda aka kwantar da su Haris duk acikin amenity ward ne. Abakin ofar akin da aka kwantar da Haris suka tsaya, sai da nurse in ta fara tura ofar ta shiga tukunna aya bayan aya su ka soma shiga cikin akin cike da zumu in son ganin an uwansu, tun kan su arasa suka hango Haris kwance magashiyan saman medical bed an sanya mashi robar oxygen a hancin sa. Da sauri suka arasa gaban gadonshi, gida biyu suka raba kansu, gefen dama Gabriel ne da Javed sai Naufal da Parveen ta 6angaren hagu Angel ce da Batul, Jamimah da azeeza sai Hannah, tsananin tausayin Haris ne Ya kamasu, tuni idanuwansu sun cicciko tab da walla. Cikin shesshe ar kuka Angel ta ambaci sunansa"Haris!" har cikin dodon kunnanshi Kiran Ya isar mashi, sambatu ya soma yi masu Yana ambaton sunan Deeja yana fa in"mu koma ku auko ta, Deeja na tana araye suna can suna azabtar min da ita, dan Allah ku taimakamin ku cece rayuwata ku auko min deeja na" tuni Hawaye sun wanke fuskokinsu, Hatta nurse rebecce Dake atsaye jikinta yai sanyi ganin hawayen su, Duk da bata iya jin abunda an uwan nasu ke cewa "Haris"! Muryar Angel ce ta ara ratsa kunnan su, A hankali Ya soma arin bu e idanuwansa da suka kumbura jawur ya aura su akan fuskarta, Ware su yai sosai, Ganin Yana arin mi ewa yasa Nurse in Yin saurin matsawa bakin gadon ta rankwafa ta zame mashi roban oxygen din daga hancinsa, ta taimaka mashi Ya mi e zaune Bayan ta sanya mashi pillow a tsakankanin bayan shi da headboard na gadon. Sun natsu suna kallon shi, azabar ciwo tasa shi canza kamanni, fatarshi ta yi haske Ya rame sosai, hakan ba aramin Kyau ya fiddo mashi ba, sumar kan shi a cukurku e kamar mahaukaci sabon kamu, aya bayan aya ya ke binsu da kallo Yana ambaton sunansu da raunatacciyar muryarsa "Angel, Batul, Azeeza, Jamimah, Hannah, Javed, Naufal, Gabriel.." Numfashi Yaja Kafin ya furta sunan Deeja"Ya akai banganta ba? Ina aka kaimin deejana? Baku zo da ita ba"? Idanuwanshi acike tab da hawaye yai masu maganar Cikin sanyin murya Angel tace"Haris pls ka daina sanya damuwa aranka, dubi kaga yadda ka rame, tamkar ba Haris in mu ba, duk kabi ka zauce, Why pls? Bama Jin d in canzawar da ka yi, gashi baka da oshin lafiya" yar sautin muryarshi ke fita"Bazan Iya jurewa bane Angel, inason deejana ina jin tsoron ace narasa ta, donni inaji araina tana araye tun da har su azeeza basu mutu ba, Itama sumane tayi" "Haris idan har baka kwantar da hankalin ba, Ta ya ya zamu Iya samun warin gwiwar fallasa asirin masu kurkukun addarar har muci nasarar auko sauran an uwanmu da suke acan idan basu mutu ba? Dole fa sai ka bamu ha in kai ka danne damuwar dake aranka tukunna zamu Iya Cin galaba akan su"! Angel ce ke yi mashi magana cikin kwantar da murya Gabriel ya aura da cewa"Kin fa i gaskiya Angel, Haris pls ka taimaka ma kanka muma kuma ka taimake mu sannan ka taimaki rayuwar su Deeja Rashin lafiyarka shi zai tarwatsa mana shirin mu, Nurse ta fa amin abunda ke damun ka, Ciwon zuciyane Haris kuma nasan bakomai ne ya jawo hakan ba face Deeja!! kaga yanzu mun ku6uta daga Daji muna acikin mutanan duniya, Nan inda muke asibiti ne Inda ake duba marasa Lafiya sune suka bincika lafiyarka kuma suka tabbatar mana da cewa damuwace ta silar wani abu daka wallafa rai akan son shi, pls Haris Ka taimaka mana! Idan har ba ka ji sau i ba Likitocin nan bazasu ta6a bari mu koma Nigeria ba gidan daddyn Angel" tunda Gabriel Ya fara magana Haris Yake bin akin da suke da kallo, sai lokacin Ya gane ba adaji suke ba, shifa gaba aya baya acikin hayyacinsa baisan ma a ina yake ba, idanuwanshi sun makance. Azeeza sarkin tausayi tun da ta tsareshi da ido, Hawaye ke bin fuskarta. Cikin shesshe ar kuka tace"Dan Allah haris ka yi ha uri, In sha Allah deejan mu bata mutu ba da sauran an uwanmu Zamuje mu auko su" Batul tace"kwanciyar hankalinka kawai muke bu ata Haris, idan ba haka ba kaga zaka mutune kafin muyi nasarar dawo da su deeja, me kake tsammani idan Ka mutu muka gano deeja araye ya za ta ji? Ka mutu saboda ita? Kaima ka sani yadda take aunarka itama mutuwa zatayi tabi ka" lumshe idanuwanshi yai, an uwanshi ba aramin sanyaya mashi zuciya suke yi ba, sai kwantar mashi da hankali suke yi duk don su samu ya wartsake "Ina an uwana"? yai tambayar yana kallom faces dinsu "Danish bai farka ba Haris Har yanzu, bacci yake yi, " Angel ce ta bashi amsa, damuwace arara akan fuskarshi "Angel wani irin bacci ne wannan Har yanzu bai farka ba? Ina jin tsoro wani abu yasame shi" girgiza kai Angel tayi"a'a
Chapter 60 · 0% Book details