Sashe 55
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wa anda su ke kama da babansu, basu baro komai nashi ba, Kyanshi, abi'unsa da halayansa, Fatarshi ka ai abun kallo ce, yadda kasan da ruwan madara ake mulketa saboda tsabar kyau, skin colour inshi launin na mahafinshi ne, A zaune yake Cikin Katafaren Office insa dake a Presidential residence Na asar Canada, tsayawa zayyana kyawun Office in da dukiyar da aka kashe masa wurin zuba kayan cikinsa abune da hankali ba zai auka ba, wata' il zamu are Takun tsakiyane wurin zayyana shi, wasu hadaddun tailored suit ne a jikinsa sunbi shape in jikinsa, mutumin akwai ira. "Bai kamata kiji kunyar ha a ido dani ba Saratu, tunda har kika iya tako afafuwanki kika zo akin baba don kiyi mashi masifa, Ke ko kunya bakya ji? Ki zauna Miji Yana ziga ki Kan an uwanki? Sara Ba haka nasanki ba, Ni ba haka anwata take ba, jarumar macace mai hankali da tunani, why kike son bani Kunya"? Maganar Hateem tayi matu ar sanyata jin kunya, duk sai ta ji haushin kanta ya kamata, tayi danasanin zuwa akin obinna, saboda tana matu ar jin nauyin Hateem, da ace tasan da shi suke yin video call da batayi gigin zuwa kawo orafi ba. "Kiyiwa kanki fa a saratu, Ba girmanki bane, anki ai namu ne, babu wani banbanci, nasan abunda Yaya mubarak da Yaya lafeef zasu fa i bazai wuci akan Cigaban anki bane, maisonka shike fa a maka gaskiya duk min acin ta, Ma iyinka kuwa sai dai Ya 6oye maka yakamata Kiyi tunani anwata" Cikin kwantar da murya yake yi mata nasiha, shi kanshi Obinna har lumshe ido yake yi saboda jin da in nasihar da Hateem Yake yiwa anwarshi, kuma ga dukkan alamu jikinta yayi sanyi sosai Muryarta tamkar zata fashe da kuka ta soma magana"In sha Allah yaya zan kiyaye, bazan ara biye mashi ba, zuciya ce ta ibe ni, Ni kaina nasani kuna son ana shiyasa kuke yi masu fa a don su gyara, duk wanda ya rasa fa i a duniya yai asara, ina jin da arinku akaina da ana, Allah ne ka ai zai Iya biyanku" idanuwanta har sun cicciko da walla "Kada ki bari hawayen nan su zuba, Kinsan banaso ko"? aga mashi kai tayi alamar eh"Okey yi min murmushin nan naki in gani" Dariyace ta kubce mata, da sauri ta aura kanta saman manyan laps inta "Ya aikin naki? Fatan komai na tafiya lafiya" amsa mashi tayi da"lafiyalou" Jinjina kai Hateem yai"Allah ya taimaka" sallama sukayi da ita Obie Ya juya laptop in, idon shi akan Hateem "Shiyasa nake aunarku, Saboda ku in na dabanne, ana abun alfaharina, Allah Yabar munku, ubangiji Allah ya tsare mun ku Ya kare munku daga sharrin ma iya da mahassada......"addu'o'i obinna yadinga jero mashi, Yana masa mashi da ameen ameen hada saratu wurin amsawa daga bisani Suka yi sallama dashi Rufe laptop in yai tare da mi e ma saratu, Yun urawa tayi tare da matsawa gaban gadon ta kar6i laptop in ta nufi saman desk inta ta aurata. "Assalamu akaikum" muryar Hajjaty ce ta ratsa kunnuwan su, atare suka amsa mata da wa'alaikum salam shigo daga Ciki, Tura ofar tayi kamar kullum fararen Kayane a jikinta, Tasha uban ado kamar amarya, sam bata gaji da ca6a ado, Hannayenta sun sha unshi na jan lalle. Hajiya saratu dake a tsaye tana kallonta, Haushin Matar take ji, ta tsani taga ar aiki tana aukar wanka kamar yar masu gida, zuciya da sa e sa e, sai ta dinga ganin kamar obinna bin jikinta yake yi da kallo, fargabanta kada wata rana dattijonsu ya yasa, arasawa Hajjaty tayi cikin akin Asaman Carpet ta aura tray in, sai faman sakar mashi murmushi take yi shima in mayar mata da martanin murmushin yake yi, Hankalin Hajiya saratu ya i kwanciya Tana a tsaye ta ruke qugunta "Yalla6ai fatan ka wuni lafiya, tun azu nake jiran shigowarka gidan bansan kun dawo daga masallaci ba, ae da tuni na jima da kawo maka abinci" Yanayin yadda take magana muryarta tamkar ana busa sarewa, amshin turarenta Ya addabi hancin hajiya saratu Lumshe ido yai kafin ya amsa mata da"lafiyalou Alhamdulillah, nagode da kulawarki agareni, Kina ji da dattijon nan naki sosai nima na yaba da hakan" Fuskar Hajiya saratu a aure ta furta"ke! Tashi kibar akin nan tunda kin kawo mashi abincin,ya gode sai anjima" mi ewa Hajjaty tayi tare da jiyawa ta kalleta"Ina wuni hajiya" "Da ban wuni ba kin ganni, ar rainin wayau sai yanzu kikasan dani a akin, dallah ni zo ki fuce waje" jikin Hajjaty yai sanyi duk sai ta ji ba da "Inaso zan zuba mashi abincin...." tunkan ta arasa Hajiya saratu ta daka mata tsawa"Nace ki fita ko"? Matsawa tayi tare da fusgo hannun Hajjaty taja ta waje, Obinna dake a kishingi e saman gadon ayataccen murmushine akan fuskarshi, lamarin saratu sai addu'a ya fahimci kishin mahaifin nata takeyi. Bayan fitarsu daga akin, a bakin ofar suka tsaya da tafiya, Hajiya saratu na faman ciccije le6e ta furta"Ni ban yadda dake ba, akan me zaki dinga zuwa akin Ubanmu, balallaga dake Ina laifin Ki turo matasan an matan masu aikin su dinga yi mashi hidima"? Idanuwan hajjaty tuni sun cicciko tab da walla, ta tsani fa an hajiya saratu, a shekaru kusan tsaran junane amma ta tasata gaba tanayi mata fa a kamar wata anwarta "Ai shine ya za6eni bani nake kawo kaina ba, Yafi so ina yi mashi hidima, kuma ki tambaye shi zai fada maki hakan" Harara Hajiya saratu ta watsa mata"ae dole ya za6e ki, tun da kin riga kin asirce shi da wannan munafukin turaren naki, mace sai kace karuwa, Kin bi jiki duk kin feshe da turare Bakisan haramin bane mace ta fesa turare mai arfi ba? Ina laifin wanda zaki an matsa a hammata!" yawu hajjaty ta ha iya batare da tace mata komai ba "Idiot, daga yau karki kuskura In ara ganin Kin a aki babanmu, tun fil azal ni baki kwanta min araina ba, Ina raga maki ne saboda mijina ba dan haka ba wlh da tuni na jima da korarki can auyanku na can india, A tsawace takai arshen maganar tare da ingiza hajjaty, tai taga taga zata fa i da yar ta samu ta dafe bango, dogon tsoki Hajiya saratu ta buga kafin Ta juya ta koma akin obinna. Jiki asanyaye hajjaty ke tafiya yayin da hawaye ke bin fuskarta, Da mayafin hannunta take share wallar dake sintiri saman kuncinta, Kalaman Hajiya saratu sun ona mata rai. Tun fitar Hajiya saratu daga akinta, Pravin Yana zaune gefen gadon shi, Shi da Tagwayensa zayn da zayn, suna zaune saman sofa, ransu ya 6aci matu a babu annuri akan fuskokinsu "Yanzu me kuke so ayi"! ya jefa masu tambaya yana mai kallon fuskokinsu "Ka sama mana hanyar da zamu bar asar nan, saboda mun gaji da zaman gidan nan, a takure muke kowa baya son mu kusan kullum ne sai anyi mana Gori" murmushin gefen fuska Pravin ya an saki Yana duban ya'yan nashi cikin so da auna "Kun bani Kunya wlh, Why maganar mutane zata dame ku? Har wani ya isa yasa kubar Danginku? Kenan wata rana zaku Iya kashe kanku saboda wani ya 6ata maku rai eye"! aure mashi fuska suka yi don sun fahimci uban nasu babu zuciya a irjinsa, shiyasa bai ganin illar abunda ake yi masu, yafi so su zama masu matattar zuciya irin shi "Daddy pls, ka fahimce mu, bama jin da in zama gidan nan, america muke son komawa da zama" girgiza kai pravin yai"bazaiyiwu ba, ai baku keda kanku ba, Nima ina bu atar ku atare dani, Ku fa i wani abun na daban da kuke so zan iya yi maku shi" magiya suka dinga yi mashi akan ya amince masu su koma america, "Daddy bafa da ku inka xaka auki awainiyarmu ba, munsan komai kakeso mommy zata yi maka taimakonmu kawai zakayi mu samu ta amince mana" aure fuskarshi yai"saboda ni bani da arzi in da zan Iya aukar nauyinku"? Girgiza kai sukayi atare Ta6e la66ansa yai"bansan me kuka auke ni ba, Ita kanta mahaifiyar taku A yanzu bata kama afata wurin arzi i ba," kallon Juna su ka yi da mamaki akan fuskokinsu Mi ewa yai daga gefen gadon Ya nufi gaban drawer chest, Ya bu e ya zaro atm card, dawowa yai ya zauna yana fuskantarsu "Banyi maku Iyaka da ku in dake acikin acct bank ina ba, don nasan har abada bazaku Iya arar da su ba, a duk lokacin da kukeso zaku Iya cirar ku i ku biya bu atunku, sannan kuje asar da kuke so, Farin Cikinku shine nawa" Kallon da suke yi mashi kamar basu yarda da maganarshi ba, saboda sun raina arzi insa, Still murmushine akan fuskarshi yace"baku yadda da mahaifinku ba ko"? Shiru basu tanka mashi ba, Aransu suna ayyana may be babu ko sisi a atm in, idan ma akwai kudi to Na mommynsu ne tunda ita ke da ku Mi a hannu pravin yai tare da ru o wayarshi dake a gefenshi, kamar sakarkaru haka suka tsare shi da ido suna kallon shi, Daddana wayar yayi kafin Ya mi a masu da sauri Zayn ya kar6i wayar Suka ha a ido suna kallon screen in wayar, Total balance ne na kudin dake a acct bank dinsa, tsabar firgita har saida suka an zabura ganin millions of dollars, wanda a ku in nigeria Billions ne. Aru e suka ha a baki wurin furta"Daddy Numbobi ne wa annan ko kuwa ku in ne dagaske" dariya ya sakar masu "Abunda idanuwanku suka nuna maku, Just ku auki atm in zan tura maku pin insa ta text message," lamarin yai mugun aure masu kai, Girgiza kai Zayn yai"a'a daddy ku in sunyi mana yawa, ni tsorona ma kada ace Na mommy ne" Mi a mashi wayar yai "Idan har kuka bari na kar6i atm in nan kada ku ta6a tsammanin zan taimaka maku!" Kallon Juna sukayi zuciya na azalzalarsu akan su kar6i atm din suyi sharholiyarsu "Zayn mu kar6a ko"? Girgiza kai zayn yai"A'a zaid ku in mommyne fa, idan muka ta6a zata gane ni dai ban goyi bayan hakan ba" "Pls zayn tun da daddy ne ya bamu just mu kar6a kawai"