← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 106

Sashe 59

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tiles. Tsabar Al'ajabi da mamakine Yasa Aneelerh da mami Yun urawa a sukwane suka mi e tsaye Suna are ma Zanan Kallo Yasha fenti kamar horonta aka auka. Gaba aya sun Rasa bakin magana, zanan yayi bala'en Yin kyau, fuskar Angel ta fito ra au Kyakkyawar matashiyar balarabiya bugu da ari buzuwa a 6angaren Mahaifinta" Zahra Ko sai faman Yarfa hannu take yi tana ambaton Wow wow Tabarakallahu ahsanul khalikin! Gaskiya koma wanene portrait artist in da ya zana hoton nan ba aramin wararre bane ya baje basira" Ummi tace"Masha Allah, Yarinyar ba aramar kyakkyawa bace, kamar tajuddeen Ya yi kakinta, Kamanninta sak Kalar nashi, Hasken fatarne ta auko Na mahaifiyarta benazir" Lamarin ya aurewa Ana kai Ganin yadda Mahboob Ya fasa glass cup ko ajikin shi, Hankalin sam baya atare dashi, Zanan Fuskar Angel Ya tafi da Imaninsa, dama can tun fil azal Mahboob Mayen mata ne. "Mahboob Meke damunka ne? Baka ga 6arnar da ka yi ba ne'? Ba tare da ya kalli fuskar Ana ba Ya furta"dama akwai matan Hurul aini A duniya"? Girgiza kai Ana ta yi Fuskarta auke da murmushi ta nufi dinning, don ta jera kayan tray din hannunta. Farin Ciki Ya hana Aneeleeh furta kalma, agaban zanan da ke a jingine jikin hannun sofa, ta zu unna saman gwiwowinta, yatsun hannayenta na kerma ta aura su saman fuskar Angel, Lokaci aya ta fashe da matsanancin kuka ta kifa kanta saman zanan "Haba Aneelerh menene abun kuka? Ke da za ki yi farin Ciki"? Mami ce tayi maganar Hajiya adama ta mi e ta nufi Aneelerh ta an ran wafa ta aura hannunta saman kafa arta. "Share hawayen ki Aneelerh, banaso pls, Ni ban Kawo maki zanan nan don ki yi kuka ba, saboda farin Cikin ki yasa Nasa aka yi min shi, nasan zaki ji da i sosai" Abie yace"in dai ko bazaki daina kukan nan ba, zansa su koma da zanan" sai lokacin ta ago da rinannun idanuwanta da suka ka a jawur ta kalli fuskokinsu cikin shesshe ar kuka tace"Nadaina, wlh kukan farin cikine Ya kubce min, Inason Angel sosai, na kasa jurewa ne, da na ga zanan nan sai naji na ara agara da son ganinta a shekarunta Na yanzu" Mayar da idanuwanta ta yi a kan hoton "Allah sarki my Angel, iyata anwata kuma awata abokiyar firana, Na yi missing inki sosai bazan ta6a mantawa dake ba har abada" Kifa kanta tayi saman hoton Hawaye suka cigaba da wanke fuskarta, ta yi matu ar karya masu zuciya. *Middle step A gidan Alhaji ubaid* Tun lokacin da Dr. shureim Ya kammala kimtsawa ya zauna gefen gadon shi ya natsu yana kallon hotunan abar aunarsa, arfe Goma sha Biyu Na bugawa, Kiran Alhaji musa Ya shigo wayarsa. Da sauri Yai picking call in Ya kara a kunnanshi "Shureim Ina Jiran ka a palour!" Abun da Ya furta mashi kenan, Ajiyar zuciya ya sauke Tare da mi ewa Ya fito daga Bedroom insa, Yana mai jin kewar akin nashi, tafiya yake yi tamkar bayason Taka asa, Ji yake kamar In yabar gidan zai ara nisanta kanshi da ita ne, duk irin yadda yake zumu in barin gidan hakan bai hana wani sashe na zuciyarshi in amince masa ba, Saboda acikin gidan ne, abar aunarsa ta kafa tarihi acikin zuciyarshi. Lokacin da ya araso palourn, A zaune ya samu Alhaji musa da Uncle ubaid, Sai Mahaifiyarshi laila Da Mai aikin gidansu zainab, Hannunta ru e da shopping bag. Yanayin fuskokin su Ya nuna alamun rashin jin da in tafiyar shi, musamman mai aikin gidansu zainab da kuma Mahaifiyarshi Layla, tana a tsaye ta ru e qugu fuskarta babu annuri ko mis ala zarratin zallar 6acin raine. Shi ko Alhaji ubaid sai faman sakin fara'a ya ke yi babu alamun zaiyi kewar an nashi idan ya tafi. Idanuwan dr. Shureim akan na mahaifiyarsa, da sauri ya nufi inda take atsaye, hannu biyu ta sanya ta rungumo shi a irjinta, hakan da tayi mashine yasa shi jin hawaye sun cicciko idanuwanshi. Bubbuga bayanshi take yi a hankali tana fa in"Shureim ina, zanyi missing inka sosai, naji takaicin tafiyar nan duk da ba wani wuri zakaje me nisa ba, sai dai sam hankalina bai kwanta da tafiyarka ba, Naci burin In gatantaka In baka kulawa ta musamman tuntuni, sai dai rashin zamanka agida da kuma gudunmu da ka ke yi, shi yasa ban samu damar yin hakan ba, Yanzu kuma na samu na shawo kanka, an nuna anfini iko da kai za'a rabani da kai,' tun da ta fara magana Alhaji musa Ya ha e rai fuskarshi a tamke ba annuri, don yasan dashi take magana. "Mommy ki samin albarka ita nake bu ata daga gare ki, Sannan ki kwantar da hankalinki, Ni musulmine kuma nayi imani da Allah dashi na dogara, aduk inda zan kasance Allah yana atare dani, ballanta kuma agidan Uncle ina ne ba nisa zanyi ba, nasan za ku dinga zuwa akai akai kuna ganina, Nima kuma zan dinga zuwa gida" Maganar Dr. shureim ta yi matu ar karya mata zuciya, Allah na gani tana son anta sosai, Muryar Alhaji musa ce ta katse su"shureim bamu da isashen lokaci, ka wuce mu tafi" agowa Yai daga jikin mahaifiyarshi ido cikin ido suke kallon Juna, Canza harshe ta yi zuwa larabci kafin taci gaba da magana "Shurem hankalina bai kwanta da kawunka ba, Ni ban yarda dashi ba, Bai ta6a nuna damuwa akanka ba, tun lokacin da addarar nan ta ris e ka har ka fara shaye shaye a arshe ma kabar asar gaba aya, musa bai ta6a bibiyar rayuwarka ba, babu ruwanshi dakai anshi ka ai Ya sani, Ta ya ya hankalina zai kwanta da zuwan ka gidan shi? Allah ka ai yasan mugun nufin shi akan ka" Tana magana tana shafa sumar kanshi da ta sauko saman wuyanshi, babu wanda Yasan me ta ke cewa, dama da biyu ta yi mashi maganar da larabci don saboda tasan basa Jin Yaren, mai aikinsu ka aice ta ke ji saboda itama balarabiyace, jikin zainab duk yai sanyi da jin maganar Hajiya layla, baiwar Allah duk ta damu da Shureim gani ta ke yi kamar idan ya tafi wani abu zai faru dashi. Muryarshi araunace Ya soma magana da harshen larabci"Mommy kidaina wannan tunanin dan Allah bana so, ki kwantar da hankalin ki, Uncle musa bazai Ta6a cutar dani ba, duk da bai damu dani ba a lokacin baya, yanzu ya nuna yana aunata zai Iya yiwuwa ko dan saboda tausayin halin da nake aciki ne, Nafi so ki yi mashi kyakkyawan zato mommy" Gya a kai ta yi "Shikenan shureim zan cigaba da yi maka addu'a akan Allah ya kare mun kai ya tsaremun kai daga sharrin duk wani abun cutarwa" Cikin harshen labaraci ta dinga jero addu'o'i tana tottafa masa Yana amsawa da ameen. Bayan ta kammala ya ago da ido Ya kalli zainab, idanuwanta sun cicciko tab da kwalla. Matsawa ya yi kusa da ita, fuskarshi auke da murmushi yace"auntyna zan tafi asanyamin albarka" yai maganar tare da du ar da kanshi, Hakan ba aramin da i yayi mata ba, an hawayen da ta ke matsewa tuni sun soma shararowa saman kuncinta. Tafin hannunta ta aura saman arab turban in dake na e akanshi, a tsanake take jero addu'o'i tana tottofa masa a arshe ta ara da cewa"Allah yasa Silar komawarka can ka samu farin Ciki na har abada" Ya amsa mata da ameen ameen"Allah ya saukeku lafiya shureim" ya ara amsa mata da ameen Daga Haka Ya juya ya nufi Mahaifinshi Alhaji Ubaid. Fuskarshi auke da murmushi yake duban shureim"daddyna, asanya min albarka" Da bu ar bakin Alhaji ubaid sai cewa yai "Shureim sai ka ce zaka Bar asar, irin wannan bankwana haka! Na lura Jikinka duk Yai sanyi, Ko kamanta Abuja ne zaka je gidan anina"? Harara Hajiya layla ta jefa ma Alhaji ubaid a fakaice. "Lokacin da ka ke an guje gujenka ba tare da sanin kowa ba, Ka ke barin asar nan sai yau don zaka tafi gidan uncle inka kake Neman albarkarmu"? Da mamaki akan fuskar Dr Shureim ya ke kallon Alhaji ubaid, Ran Hajiya layla ya 6aci A harzu e tace"Dan Allah Ya isa haka! Me yakawo wannan maganar? Saboda kawai yace ka sanya mashi albarka? Idan baza ka sanya mashi ba sai ka yale shi Ya tafi, dama albarkar uwa aka fi bu ata, bata uba ba" Runtse ido shureim Yai, Maganar daddynsa ta ta6a mashi zuciyarshi tuni walla sun Ciko idonshi, Hatta zainab ta ji acin maganar Alhaji ubaid ji take kamar ta kikkifa mashi maruka a kuncinsa. Still da murmushi akan fuskar Alhaji ubaid ya ke dubanta, kafin ya maida dubanshi ga shureim. "Ka ji abunda Mommynka tace, babu bu atar albarka ta, Don haka zaka Iya tafiya" cikin jin unar rai Yace"daddy na ro e ka, Ka sanya min albarka ina bu atar taka"! hawaye tuni sun wanke fuskarshi, Jinjina kai Alhaji Ubaid Yai, Kafin Ya janyo Dr shureim Ya rungume shi, Yana tofa mashi albarka, Hankalin shi ba aramin kwanciya ya yi ba. ewa Alhaji musa yai daga saman sofa in da ya ke azaune, ko kallo basu ishe shi ba, Cikin takun nan nashi na izza, ya juya ya fuce daga falon don shi arayuwarshi Ya tsani 6ata lokaci. Tsoki Hajiya layla taja aranta tace"abanza, Uban Ji da kai, ai ni da za ka burgeni, ka kama Hanya ka yi tafiyarka, kabarmin ana" Ru o Hannun dr shureim Alhaji ubaid Yai, Yaja shi suka nufi Hanyar fita falon, Da sauri Zainab Tabi su Hajiya layla kam zama tayi dirshan saman sofa tana faman cije le6e. Abakin Engry hall na gidan, Zungureriyar motar da zata auki Alhaji musa zuwa airport tayi parking, Hamsha iyar gaske ar ubansu mota mai numfashi. Yana daga kishingi e a aya daga cikin back seat na motar, tamkar yana acikin bedroon insa saboda tsabar ha uwarta, slowly murfin motar ke zugewa Dr shureim na arin shiga ciki, Muryar Zainab ta katse masa hanzarinsa. "Namanta da wannan, kai na ha amawa" juyowa yai tare da kallonta, Ledar hannunta ta mi a masa, fuskar shi auke da murmushi ya kar6a Yana yi mata godiya, kafin daga bisani yayi masu sallama, yasa kai cikin motar, dadda an Sanyin
Chapter 59 · 0% Book details