Sashe 47
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamar Namiji sai dai a zuciya baida mararraba da mace, shima auta ne kamar saratun, mijin auta ai auta ne shima inda kara umshe dariya Dr jazz yai jin sharrin da Obinna ke yiwa Pravin Fuskar senate Lateef auke da murmushi yace a, baba ai ko saratun dakakkiyar zuciyace da ita, kaima ka sani gaba ayanmu Jinin ka muka Biyo, babu ragwantaka atare damu, shi dai ne macen Mijin tace, ita kanta saratun Juya shi take yi son ranta, Ina ji ran nan mun shigo gidan tana yi mashi masifa akan Ya zari ku i a account inta ba tare da ya nemi iznin ta ba, sai lalla6ata ya ke yi kamar zai yi mata sujjada Gaba aya suka tuntsire da dariya, daga obinna har shi Sir mubarak Dr Jazz ya saki baki yana ti ar dariya kamar wani babba ya shige cikinsu, sai da suka kammala Yin dariyar, Sir mubarak Ya lura dashi, sam ya manta da dr Jazz a cikinsu, aure fuska Yai kai! Me ka ke wa dariya? Akwai tsaranka ne acikin mu ? Da sauri Dr jazz Ya shanye dariyarshi, Hada la6ewa bayan Obinna. Senate lateef yace Ni zan wuce gida Baba, In sha Allah zan samu lokaci in shigo ciki mu ara gaisawa obie yace kada ka ta kura kanka, Ai kuna ari ma, Ko awaya ne munyi magana, Idan ka shiga gidan ka gaishe min da hajiyar taka, Ina nan ina jiranta ta zo ta same ni agida mu gaisa Amsa mashi yai da toh, kafin Ya kalli an uwan nashi Ni zan wuce Mubarak agaishe min da Turai, amsa mashi yai da toh Nima a isar min da sa on gaisuwa zuwa ga madam in taka A mutunce sukayiwa junansu sallama, Baba nima zan shiga ciki, amma kafin nan zan raba ka da wannan mata mazan yai maganar yana arin dam o hannun Dr jazz, ame obie yai, Sir mubarak yace So ka ke ka karyamana Uban namu, Fito nan, Ni ba wani abu zanyi maka ba, Inaso ne mu shiga ciki, ka gaida mahaifiyar taka, nasan saboda ni ya sa ka daina le owa wurinta, tsakaninka da sai kira awaya sai kuma idan ta shigo gaida baba Jin abunda yace ne yasa shi sauke ajiyar zuciya, don ba aramin jin shakkar Uncle mubarak ya ke yi ba, ru o hannun shi mubarak Yai Zaka rabani da sanyin idaniyata acewar dattijon arzi Dr jazz yace kada ka damu kakana, Ba zan jima ba, zan shigo gidan, pls Ka k wanta ka huta, lumshe ido obie yai idonshi akansu har saida suka 6ace ma ganinshi, tukunna Ya ru e sandarshi Ya nufi cikin gidan. Hajiya saratu ce zaune gefen gadonta cikin shiga ta bubu gown anyi mata kaftan style, kanta babu mayafi, Ta natsu tana kallon screen in laptop inta dake ajiye a gabanta saman round table, fuskarta auke da murmushi, Video call ta ke Yi da ar autarta Faryat dake zaune gidan Yayanta Hateem na asar canada Matashiyar budurwace launin fatarta kalar na mahafiyarta ne, tana a zaune saman wasu ha un kujeru dake a kewaye da table, agaban tafkeken swimming pool, gefen laptop inta Cup in coffee ne ajiye, ta auki wankan short gown ajikinta launin pink tabi shape in jikinta. Yaushe zaki dawo gida ne? Na yi missing in ki daughter Fuskar Faryat ta cika screen in laptop inta, fa a murmushin fuskar ta tayi da zazza ar muryarta ta furta ll come home as soon as we have a school break because I can t wait to see you, my first love. Canada ta kar6e ki daughter, kinyi haske kinyi kyau abunki, fa amin dame dame ki ke yi a lokacin da ba ki yin komai Farfari Faryat tayi mata da ido kafin ta soma jera mata Going to the movies, beach, club, playing games tunkan ta arasa maganar Hajiya saratu ta dakatar da ita, Fuskarta a aure tace Faryat! Kina zuwa club? Da beach..? waro ido Faryat tayi batasan tayi su6ul da baka ba, da sauri ta toshe bakinta da tafin hannuwanta Mom, I was just joking. You know Uncle Hateem would never let me go to those places. Also Yazrin and Nazli keep an eye on me, even when there s no school, they keep me company. I m too busy to waste time. Hankalin saratu har ya an kwanta Dama nasan arya kike yi min, Na yadda da yayana Hateem nasan duk wani shige da fucen ki Yana a tafin hannun shi, duk da yana busy hakan bazai hana shi sanya jami an da zasu dinga kula da motsinki ba, shiyasa tun farko na tura ki can don su gyaramin natsuwarki, kuma Alhamdulillah naga canji Dariya Faryat ta saki jin abunda mommyn nata tace, Tsawon mintuna talatin sunayin wayar kafin daga bisani sukayi sallama da juna. Layin Landline na kitchen Hajiya sarah ta kira Safa ce ta aga kiran. Assalamu alaikum Sarah ce tai sallama, Hajiya sarah bata tsaya amsa sallamarma ta ce Jira ake sai nace akawo min abinci? Ko so ake in ta o da afafuwana in zo kitchen in in ? Muryar safa adabarbace ta furta Ba haka bane Hajiya, duk laifin abla ne, itace take da aiki apart dinki, amma in sha Allah yanzu zata araso yatsina fuska Hajiya saratu tayi fuskar ta babu annuri ko mis ala zarratin Okey, ina bu atar dambun nama, A ha o mun da fresh fruit, kada amanta da farfesu alla ta lissafa kusan abu takwas da za a kawota don tayi breakfast .tunkafin Ta yi rejecting kiran muryar Pravin ta ratsa kunnata Ranshi a6ace ya shigo yana zazzaga masifa wannan wani irin wulakanci da cin fusk ne, Nifa nagaji da aibata ana da ake Yi yana huci ya arasa maganar tare da goya hannayensa saman irjinsa, idon saratu akanshi bayan ta katse kiran ta aura wayar saman nightstand A tsanake ta soma yin magana wanene ya ta6a min romeo in nawa ? ko sallama babu ka shigo kana ta zazzaga masifa? Tell me meya faru agare tayi maganar, tare da yun urawa ta mi e tana fuskantar shi Zuciyarshi A harzu e ya furta Yayyanki mana, Akan me zasu dinga kushe ana suna yabon nasu? sai yaushe ne zasu daina nuna min wariyar launin fata? Saboda kawai ni bani da ala a daku shine zasu dinga kushe min ? Idan da kara ana ai nasu ne Tsabar fusata yana magana facial muscles insa na kerma. Matsawa tayi kusa dashi, fuskarta a aure ta furta what? Wanenen acikinsu yai maganar ? Da alama ranta ya 6aci hakan ba aramin da i yayi mashi ba Lateef ne da Mubarak, Agaban obie da sangartaccen Yaron nan dr jazz suke kushe Twins, har fa i sukeyi wai sangartattune basu Iya komai ba irin na maza, zaifi kyau su ajiye aikin da sukeyi na company su koma aura zani Baki asake saratu ke kallon shi hada ru e qugu, muryarta akausashe tace Pravin dagaske sune suka furta hakan? Kuma agaban Baba shine bai tsawatar masu ba ? Kwa6e fuska pravin yai ae abunda zai baki haushi, baisanya baki amaganar ba, saima murmushi da yake saki, hada wannan munafukin Yaron, Shi da ba an kowa ba agidan face an mai aikin, wama ya sani ko shege ne, dani da uwarshi duk aya muke ai, yadda bani da ala a da ku, itama haka har warani mun samu aruwa ta a har uku Ran Hajiya saratu ya 6aci matu a, sai faman jinjina kai take yi tana fadin bari naje wurin baban, yanzu har takai ga ana aka kushewa agaban sakaran yaron nan jazz? suma wa anda suka yi maganar zasu fuskanci 6acin raina wlh, zasu san dani suke magana takai arshen maganar tare da juyawa tana neman mayafin da zata yafa, Pravin hada saurin rigata arasawa gaban closet in kayansu Ya bu e ya auko mata mayafi da kanshi ya aura mata shi asaman kanta, A fujajen ta fuce daga cikin akin, fitarta keda wuya pravin ya soma sakin shu umin murmushi, ba tun yau ba ya saba ha ata fa a da an uwanta, mugun munafuki ne na bugawa a jarida, A zubin halitta idan ka kalle shi tamkar Namiji. Bayan fitar Hajiya saratu da an mintuna, ya sauke ajiyar zuciya yana arin zame jallabiyar jikin shi da niyar canza kaya, Sallamar Abla ta ratsa kunnuwanshi, Jimm ya anyi kamar bazai amsa mata ba, da yar Ya iya bu e baki Ya furta shigo daga Ciki a hankali ta turo ofar, Hannunta biyu ru e da faffa an tray na Kayan breakfast in Hajiya saratu. Ganin Pravin shi ka ai a akin Yasa ta anji fa uwar gaba, miryarta na rawa ta furta umm..amm dama Kayan breakfast ne na kawoma Aunty saratu lumshe idon shi Ya anyi, tare da tunkarota Ya ru e tray din hannuta bari na arasa shigar maki da shi ciki, kar6a yai tare da juyawa ya aura tray in saman table, kafin Ya juya ta yi saurin kai hannu zata tura ofar akin saboda sanin halin shi, sai dai kafin ta kaiga arasawa ga ofar yai saurin dam ota ya janyota zuwa jikinshi, Hankalin abla Ba aramin tashi yai ba tsananin tsorone da fargaba duk ya cikata, amshin turarensa ya addabi hancinsa, cikin shesshe ar murya take fa pls ka sake ni dan Allah, na ro e ka kada kaja min bala kwantar da kanshi yai saman kafa arta dogon hancin shi na gogar fatar wuyanta, yayin da hannayensa ke asaman irjinta ahankali yake matsasu, kamar zatayi hauka arin kwace kanta take yi saida ya hanata yin haka saboda arfine dashi kamar doki, fashewa tayi da matsanancin kuka tana yakushin hannunshi da akaifun hannunta kamar zatayi hauka. Nashiga uku, Innalillahi wa inna ilaihirraji un, Ya Allah ka kawo min auki, hankalin shi kwance yake cigaba da arin tura hannayenshi cikin rigarta Daddy! muryar Zayn ce tasa shi saurin sakin Abla, aure mata fuska yai t you dare tell anyone what happened. Wipe ur tears off your face right now. Jinjina mashi kai tayi da sauri ta sanya asan rigarta ta share hawayenta, shu umin murmushi pravin ya saki Good zaki Iya tafiya sai mun ha u wani lokacin wani irin aci taji acikin zuciyarta, Tana bu ofar