Sashe 76
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abunda nurse in tace, tuntuni ta fa a mata, ba twins bane Jamimah da azeeza aya ta girma aya amma ta i yarda, ba ita ka ai ba hatta sauran nurses in da likitocin kallon twins suke Yi masu acewarsu Basu da banbanci, Komai nasu kala aya. da zumu i Angel ta sauko daga saman gadon, light blue uniform inta ne a jikinta, sai da ta fara zuwa gaban closet akin ta bu e ta auko Hijabin da aka bata Nayin sallah ta zura a jikinta. Hannunsu ru e cikin na juna ita da nurse in suka fito daga akin, hasken electric bulbs Ya haskaka Asibitin tamar da rana, a tsanake suke Yin tafiya suna tattaunawa a tsakaninsu, akin Gabriel suka Fara shiga, tayi mamakin ganinshi idon shi biyu Shida nurse rebecca, ta kunna masu kallo sun natsu abunsu. Jin motsin shigowar Mutun yasa suka kai eyes dinsu ga ofar, murmushi ne ya bayyana akan faces dinsu Mayar masu da martanin murmushin nasu Angel tayi" an uwana, Baka Yi bacci ba? Fadamin meya hana ka Yin bacci"! Kafin Ya bata amsa nurse rebecca tace"Ni na hana shi, Ko bakisan mun fara soyayya bane, Gabriel baka fa a mata ba"? Gaba daya suka sanya dariya, jessica tace"har kinyi kamu kenan" aga mata gira tayi"yap, taya zan bari damar nan ta wuce ni"? Firarsu ba aramin nisha i take sanyasu ba, Angel tuni ta haye saman gadon gabriel, Ru o hannunshi tayi acikin nata, "My sister, meya hana Ki yin bacci"? asa asa da murya ta furta"Danish, Hankalina Ya i kwanciya da rashin farkawarshi, Yaufa kusan One week kenan a lissafina, Gabriel bansan ya zanyi ba, Ni nafi so Mu koma nigeria...."katse mata maganar yai da cewa"ai kin fa amin dr laura tace zata taimaka mana mu koma can ko? aga mashi kai Tayi"eh, amma har yau shiru, banji daga gareta ba, Kuma kaga sojojin basu ara dawowa ba" Ganin kamar duk ta damu yasa shi kwantar mata da hankali"Wani jinkirin alkhairi ne Angel, wata' il ki ga gobe anzo mana da kyakkyawan labari, don haka Mu ara ha uri kada mu damu kanmu komai zai tafi dai dai My lovely sister" Yai magabar Tare da jan kumatunta da hannunshi, Hakan ba aramin dariya Ya bata ba. "Masoyiya Angel, zamu Iya tafiya "? Muryar nurse Jessica ce ta katse masu tattaunawar tasu. Peck tayi mashi saman cheek dinsa"ka kwanta ka huta," ta ambaci hakan tare da saukowa daga saman gadonshi ta nufi nurse jessice taja hannunta suke fuce bayan sunyi masu sallama. Room in Batul suka shiga, A kwance suka same ta saman gado, ta udundune da bargo, da alama tayi zurfi abaccinta, Basu shiga akin ba suka wuce akin Jemimah, Itama baccin take Yi, ta wawware afafuwanta ta saki baki da hanci, nurse din dake kula da ita, Tana acikin akin har gaisawa sukayi da ita kafin suka nufi akin Azeeza, Kamar yarda suka samu jemimah haka suka sameta a kwance bacci yai da i, murmushi Angel tasaki kafin suka ara gaba zuwa akin Parveen, Hallau dai mai hali Baya ta6a canzawa, bata Yi mamakin ganinta a zaune gefen gado ta tasa abinci saici take Yi, An kunna mata tv tana kallon mbc channel Suna Yin cartoon tom and jerry, Sai ti ar dariya take Yi kamar zata kifa kanta saman table din gaban gadon, babu alamun bacci a idonta, sam bata ji motsin shigowarsu ba, plate aya ne agabanta sha e da chicken wings, gefen plate in kuma Apple juice ne, Duniya Ta yi mata da i, Gyaran muryar da Angel Tayi mata ne yai silar Jawo Hankalinta ga dubansu, bakinta cunkushe da nama ta furta "Angel" Nurse in da suka zo atare da ita sai murmushi take saki, Da alama parveen ta burgeta, ba tun Yau ba, duk in tazo dubata sai ta sameta tana Cin abinci, da wuya ka same ta bakinta babu abun taunawa. Farin Cikine Ya bayyana akan fuskarta, Da sauri ta arasa suka rungume juna ita da Angel. Shafa sumar kanta Tayi"Parveen kowa Yai bacci banda ke, kina nan kinata cin abinci Ko gajiya bakya yi, so kike ki karya masu jari ko"? Da zolaya tayi maganar, bayan ta raba jikinta daga na Angel, Just 4days Har kumatu ta ara. "Ai nurse inne Yace min duk in ina bu atar wani abu Inyi mashi magana..." zaro ido Angel Tayi hada ru e ha6a tace"Eyehh! Wato saboda yace maki haka shine kuma ko da wani lokaci sai kince mashi zaki ci abinci, Angaya maki nan Restaurant ne? You're a patient bai kamata aga kina cunkushe cunkushen abinci, kamar me fama da cutar Yunwa" sam Sun manta da nurse din da ke abayansu, Da turancin Angel Keyin maganar, hakan Yasa ta fahimtaci abunda suke tattaunawa, sai faman sakin murmushi take Yi tana binsu da kallo. "Angel ai su ba ruwansu, komai mutun yake so suna yi mashi, baki ga yarda nurse din Ya ke ji dani ba, Shine ma Ya kunna mun abun nan ba aramin Da i naji ba" ta yi magana tana nuna mata plasma tv Watsa Hannu Angel Tayi"Okey, Koma Ki cigaba da cin abincinki, pls Ki samu ki kwanta ki huta, ki kula mun da kanki" murmushi parveen ta sakar mata "Thank u sis, Allah yabar mana Angel inmu" Nurse jessica ta tsaresu da ido, gwanin ban sha'awa take kallon su Sallama sukayi Ma parveen bayan sun fito daga akin suka nufi akin Hannah, Yarinya ar madara, hankalinta kwance take sharar baccinta, Rabin jikinta duvet ne. Bayan sun ara gaba akin Naufal su ka shiga da akin Javed, Kowan nan su bacci Yake Yi, daga akin Javed suka nufi akin Haris, Bawan Allah ba laifi Jiki Yai kyau, yana samun kulawa fiye da sauran an uwanshi saboda lalurar shi. Sunyi tunanin bacci yake yi ganin shi kwance ya rufe idanuwanshi, Har sun Juya zasu fuce muryar shi ta katse masu hanzarinsu "Angel!" Atare suka Juyo suna kallonshi, Ya bu e idanuwanshi da suke a lumshe, farin Cikine Ya lullu6e Angel, da sauri ta nufi gadon shi daga gefe ta haye, taimaka mashi tayi ya mike zaune, ta rungume shi a chest inta, hannunta asaman bayanshi tana shafashi "Haris ina Ya jiki naka da sau i ko"? Muryar shi, asa asa Ya masa mata"da sau i Angel, bana jin ciwo a jikina sai dai har yanzu ina yin mafarki akan Deejana, ina ganinta a prison suna azabtarmin da ita, tana kuka tana ro ona akan in taimaki rayuwarta' cikin rauni na murya yai maganar "Ka kwantar da hankalinka haris, Mafarki ba gaskiya bane, sau dayawa mafarki Shaidanne yake assasa shi, wani daga Allah ne wani mafarkin kuma ya danganta daga Yarda ka wallafa abu aranka, shiyasa nace ka dage da yin addu'a, in sha Allah haris in dai Deeja tana araye zaku ha u ne," Nurse in ta zuba masu ido tana kallon su, bata san me suke tattaunawa ba a tsakaninsu, saboda sunyi amfani da harshen hausa. Still Haris bai ago kanshi daga saman chest inta ba ji yake kamar deejanshi ce "Wlh Angel inason deejana, Kuma inayi mata addu'a, Ko yanzu da kika sameni na rufe idanuwana, addu'a nakeyi mata, Ni bazan ta6a gajiya dayima deeja addu'a ba, Har nunfashina na arshe" Tuni idanuwan Angel sun cicciko tab da walla, ( aunar dake a tsakanin haris da Deeja, daga Allah ne, irin son da ake kira true love, Inason ka kana so na badan wani abu ba Allah Ya bamu masu sonmu tsakani da Allah Shafa sumar kanshi Angel Ta yi da hannunta, Jin shesshe ar kukan shi Ba aramin Karya mata zuciya yai ba "Haris pls don't cry, kasan bana son jin kukan ka, ko ba danni ba, nurse da ke kula dakai bazata Ji da i ba, Suna iyakar bakin arinsu wurin ganin sun sanyaka farin ciki duk don ka rabu da ciwon zuciyar dake damunka" a hankali ya ago da kanshi Idanuwanshi sun an kumbura. "Angel, nadaina bazan ara ba" tafin hannunta ta aura saman fuskarshi tana share mashi hawayenshi "Zan tafi Yanzu nurse tana Jirana, Amma kafin nan kayi min murmushi mana" da yar ya aro murmushi kan fuskarshi, Hakanan taji gabanta Ya fa ura ido tayi akan face dinshi kamar tana son gano wani abu sai dai ta kasa gane menene shi. Ganin yadda take kallonshi yasa yace mata Lafiya Angel'? Girgiza mashi kai Tayi bakomai, ka kula mun dakanka, Sai Allah Yakaimu" daga haka ta sauko daga sama gadon, suka fice daga akin shi ita da nurse jessica. Last room da suka Nufa akin Garkuwa, tunkafin su arasa take Jin fa uwar gabanta na aruwa, ji take yi kamar idan ta shiga akin wani abu zai faru, Da bismillah abakinta ta kutsa kai dakin nurse jessica tabi Bayanta, kamar matacce haka suka same shi kamar kullum Sai sharar baccin shi Ya ke yi, Lamarin Danish ba aramin aurewa likitoci kai Yai ba, tsawon kwanaki mutun Yana yin bacci ya i tashi? Tun abun na damunsu har sun ha ura sun zubawa sarautar Allah ido. Saman chair nurse ta zauna idonta akan face din Danish A hankali Angel ta zauna gefenshi Tana are mashi kallo, Ji take yi tamkar ta fasa ihu acikin kunnuwanshi wata' il idan Yaji zai farka, sai da tasan ko Tayi abanza, Allah shine shaidarta, ta matsu a agare take da son farkawarshi kamar ta yi hauka Sam ta manta da nurse dake a akin, ta natsu tana kallon shi kamar zata Ha iye shi, A hankali Ta aura small pink lips inta farar fatar cheek dinsa ta manna ma kiss. Murmushin gefen fuska nurse jessy ta dan saki, abun ba aramin ayatar da ita yai ba, kamar ta samu tv haka take kallonsu. A hankali Angel ta kwantar da kanta saman faffa an chest dinshi ta kasa kunne tana sauraran heart beat dinsa Muryarta cikin ra a take Yin magana"My man pls wake up, nayi kewarka kamar zan zauce, dan Allah ka taimaki rayuwana ka farka danish, a matse nake duk na takura da rashinka, pls idan kana Jina Ka amsa min" hauka ta soma yi mashi asaman jikinsa tabi duk ta hayeshi, shesshe ar kuka tadinga yi mashi duk don ya farka sam babu hawaye akan face dinta, agowa tayi da