← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 106

Sashe 8

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

fita tayi haukan tayi borin duk abanza, ta arfi giant din nan ya aura hannunta saman cikin matar nan da ke ta kuka tana ro onta akan ta taimake ta, Saboda rashin imani Ya yi amfani da hannun Angel wurin farke cikinta Kamar an fasa pipe in ruwa Haka jini yadinga tsastsafowa yana wanke fuskar Angel har ta cikin bakinta ya dinga fallasa yana shiga. Hatta jaririn da ke acikinta bai tsiri ba, Biyu suka raba shi da wu ar, Allah sarki Angel Gani ta yi kamar ita ta aikata kisan kan, Wata irin kururuwa ta saki da iya arfinta na karshe ta bangaje giant in da ke a ru e da ta ita Amakance ta dinga Tafiya tana neman Hanyar fita, muryarta da sautin kuka ta ke fa "Nashiga Uku na bani na lalace Inalillah wa'inna ilaihirraji'in Na aikata kisan kai! na yi kisa da hannayena Shikanen Na mutu, nasan Allah ba zai yale ni ba, Na kashe mashi baiwarshi da bata ji ba bata gani ba, Wayyo Allah Na......" Yatsun hannayenta ta aura asaman kanta kamar Aljanna Jinin matar duk ya canza mata kamanninta, duhu ya mamaye idanuwanta da zuciyarta. Giants in da ke Yin aikin fi ar sai ti ar dariya su ke Yi, Hankalinsu kwance su ke Cigaba da gudanar da aikin su, yadda su ke farke cikin mutun kamar dabba babu imani ko mis ala Zarratin. Da wata irin raunatacciyar murya ta ke fa in"Allah ba zai ta6a barin ku ba, Mugaye Azzalumai, Tun agidan duniya za ku fara gir6ar abunda ku ka shuka an iska fasi ai masu zuciya irin ta kafuran farko, In sha Allah Ni ce Ajalin ku, Sai kun ani ku ar ku sai kun gane ba ku da wayau, kamar yarda kuka sa na zubar da hawaye na in sha Allah kuma za ku zubar da naku hawayen Na jini ma, Yadda ku ka cutar dani ku ka sa na aikata kisa kuma sai an yi maku mafiyin shi......" ululun ba in Cikine ya tokare ma oshinta, silar hakan yasa ta kasa arasa maganar. Hannayen ta biyu ta sanya saman wuyanta, ta sha e shi sosai cikin fitar hayyaci kamar zata kashe kanta, tsabar ra in da unar da zuciyarta ke yi mata ne yasa ta ke okarin aikata hakan, tana a cikin wannan mawuyacin halin taji An sunkuce ta kamar iyar roba haka aka auke ta sama, wani gabjejen giant ne yai mata wannan aukar, fucewa yai da ita daga Cikin akin auke saman kafa arshi bai nufi ko'ina da ita ba sai cikin wannan aton palourn Da taron matsafa su ke gudanar da Bautar su, Wasu dogayen mutane masu sanye da jajayen kaya ko'ina na jikin su arufe ya ke, sun kai su talatin, Agaban dodon tsafin su, Anan Ya sauke ta saman floor, a dur ushe ta kife kasa saboda rashin warin Jikinta, Hatta numfashinta a hargitse yake fita Jikinta yai zafi rau kamar wadda aka tsomo daga cikin wuta. A lokacin ta kai ma ura bata iya ta6uka komai, motsin hannun mutun ta ji ajikinta, saboda duhun da idanuwanta su ka yi mata yasa ta makance, bata ganin komai, kayan Jikinta suka cire mata gaba aya iya pant in ta su ka bar mata, duk da bata acikin hayyacinta sai da ta shiga matsanancin tashin hankali tunawa da robar ruwan zamzam in da ke a cikin wandonta, rarrafe ta dinga tana laluban suturarta don ta mayar dasu a jikinta sai dai kash bata samu damar ganin inda aka jefa mata kayanta ba. Kukan zuci ta dinga yi, duk wani motsinta akan idon matsafan, ita damuwarta ba akan tsiraicinta da suke kallo ba, robar ruwan Zam zam ce damuwar ta, Ya za ta yi idan ta rasa ta? Ita ka ai ce damar da suke da ita. Kunnuwata ne suka soma Jiyo mata Sautin muryoyinsu Marasa da in ji magana su ke yi da yaren su na matsafa gur6ataccen yare mara da in ji, kamar zata haukace, Lallai yau Angel ta shaida tana acikin kurkukun addara. waryoyin ne ru e a hannun matsafan masu auke Da zallar Jinin mutane mai arni, Layi suka jera agabanta suka tsaya tare da Kwarara mata Jinin A saman kanta, Wa'iya zubillah Numfashinta ya gauraye da arnin Jinin Nan ta ke Ta ara sa fa uwa asa tana fitar da numfashi sama sama, basu yale ta ba sai da su ka yi mata wankan tsarki da jinin da ke a hannunsu, wani kalar Jini mai wari da arni daga gani sun tsuma shi sosai, ba aramin zautar da ita su ka yi ba, Kwakwalwarta bazata Iya jure abinda suke yi mata ba, Tana jin motsin hannayensu a jikinta sa o da lungu su ke cuccu ata kamar suna yi mata wanka, Sun goga mata najasa a jikinta sun wula anta Martabar jikinta. Allah ne bai nufa Angel zata mutu ba da tuni ta jima da mutuwa lokacinta ne bai yi ba, domin kuwa warin jinin da suka yi mata wanka dashi ka ai ya isa ya halakar da an adam. Bayan sun kammala yi mata wankan tsarkin nasu na matsafa, Giant in da ya kawota Ya sanya hannu tare da tattareta kamar tsumma Ya auke ta, Ya fito da ita daga Cikin Falon Ya nufi Hawa Na uku da ita, ba tare da sun mayar mata da uniform in ta ba, ko yatsun hannunta bata Iya motsawa, Sautin tafiyar shi ka ai ta ke iya ji acikin kunnuwanta, ofar Wani aki Ya tura da afarshi Ya shigar da ita, Katafaren bedroom ne na zamani kamar ba'a cikin kurkukun Ya ke ba, Da jinin jikinta da komai Ya jefar da ita saman gadon tare da Juyawa Ya bu ofar Ya fuce. an daga Cikin Abunda ya faru da Angel kenan A cikin Daren ranar, Shin me kuke Tunani zai biyo Baya? Bayan gaba aya Shirinsu Ya tarwatse Babu alamun zata ha u da Danish, Ko da ta ha u dashi da yar ma Ta iya gane shi saboda bata a cikin hayyacinta babbar matsalar babu ruwan zamzam in da zata Iya shawo kanshi, saboda kwalbar tana a cikin aljihun uniform inta, Ya salam!! Wannan wace irin mummunar addarar rayuwace!!! Me zai faru da su Azeeza? Me tsohuwa zafreen zata yi masu Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Book 2 Chapter 3 Complete Novels Elite Admin January 12, 2024 Sponsored Link _~*BossLadiesWriters*~_ *KURKUKUN ADDARA*
Chapter 8 · 0% Book details