Sashe 12
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Danish ya zarce salsabeel Nesa ba kusa ba saboda shi matsayin babban giant ke gare shi masu ha arin gaske, Salsabeel Kuwa Ko star aya bai da ita a mu amin Giant, ta inda Allah ya taimake shi warewar da ya samu A fannin sarrafa tsafi, ba don haka ba da tuni Danish ya jima da karkarya asusuwan jikin shi, Bugun da ya ke yi mashi da ace Lafiyayyan mutun ya yi mashi wanda baida sihiri a jikin shi da tun a bugun farkon, ga6o6in jikin shi zasu daina aiki. Ta rasa ina zata tsoma ranta ta ji da i fa ansu ya yi matu ar ta6a walwarta, Ku ka ta dinga yi hannayenta daddafe da kanta, wani irin matsanancin ciwon kai ne ya farmata, muryar Salsabeel taji a raunace ya ke fa a mata ta auko zam zam in, da sauri ta rarrafa ta nufi table in har ta kusa arasawa Taji an Janyo afarta da arfi Yai wurgi da ita gefe aya har saida kanta ya bugu da bango tsabar ra adi Yasa nan ta ke ta sume. Sai faman huci ya ke yi yana gurnani, gaba aya ya gama na asa warin gwiwarsu , shi kanshi Salsabeel Yana dur ushe asa kanshi Ya bugu sosai ga6o6in jikinsa sun rauna, akan idon shi Danish Ya jefar da table in da afarshi, Kayan marmarin da ke asaman shi duk su ka tarwatse asa, Ashe yana sane da robar Zam Zam in hannunta, Kafarshi Ya aga da niyar ya ta ke ta don ta fashe, A ki ime Salsabeel Ya fasa ara tare da Mi ewa Yana jan kafarshi Ya nufi Danish. Shu'umin murmushi ne Ya bayyana akan fuskar shi hada juyowa ya kalli Fuskar Salsabeel Ya aga mashi gira muryarshi tamkar ta mashayin giya ya furta"What?" "Kada ka fasa ta na ro e ka ko dan saboda aunar da ke a tsakanina da kai danish, Nifa ne Ya yan ka, Yau da hannun ka ka ke buguna kamar zaka kashe ni? Sai ka ce baka sanni ba? Laifin me muka aikata maka? Kalli kaga yadda ka Bugi ar uwarki Angel kamanta irin aunar da ke atsakaninka da ita"? Ta6e la66ansa yai"who is she"? Tambayar daya jefa mashi kenan Muryar Salsabeel tamkar zai fashe da ku ka Ya ce "Ka kalle ta da kyau yar uwarka ce Angel, Ba ka yi kewarta ba? Idan bazan manta ba lokacin da ka ke rashin lafiya saboda matsalar da idon ka ya samu sunanta ka ke fa i acikin sambatun ka ko ka manta ne"? Kwa6e fuskarshi yai Alamar bai tuna komai ba. Salsabeel sai Jan hankalin shi ya ke yi da surutu A yayin da ya ke tunkararshi duk don ya samu damar auke robar zamzam in da ya ke Yun urin fasawa. "you're trying to deceive me" Danish Na ambaton hakan Ya dire afarshi saman robar, kukan Kura Salsabeel Yai tare da cakumar Wuyan shi Da iya arfin shi na arshe Ya daddage Ya janye Danish gefe aya, A gaban robar Sabsabeel Ya zu unna Yana Kallon Yadda ruwan Cikin ta ya tsiyaye asa, Tsabar takai Ci yasa shi Fashewa da kuka kamar aramin Yaro, ululun ba in ciki ne ya addabi zuciyar shi, Damar da su ke da Ita ta are, zaiyi wuya su tsira. Jikin Salsabeel na tsuma Ya yun ura tare da mi ewa Ya aura idanuwanshi akan Bayan Danish wanda ke arin Tunkarar Angel don Ya arasa kasheta, A hankali ya aura yatsun hannun shi saman rigar jikin shi ta kakin Giant, For the fast time da yai nufin bayyana ainihin suffar shi, Cire Rigar jikin shi yai tare da jefar da ita asa, Faffa irjine dashi Irin na sadaukan Ya i, 6an6are mask in da ke akan fuskarshi Yai tare da jefar dashi saman rigarshi. Namijin Duniya Kyakkyawan gaske, fatar jikin shi Jawur ta ke, Ya fito a baturen shi, Idan ka kalli fuskar shi ba za ka ta6a yarda cewa shi jinin tsohuwa Tamira ne, saboda ita mummunace tsufa Ya 6oye kyanta. "Na bika ta lalama ka i banin ha in kai yan zu zan yi maka ta tsiya, Danish ko ni ko kai A yau in nan" Jin miryarshi yasa Danish dakatawa da yin tafiyar, cikin Takun Qasaita Ya waiwayo yana kallon shi, ganin ya tu6e rigarshi yasa ya fahimci shirin fa a Ya yi, jijjiga jikin shi yai nan ta ke ya riki a ya koma Jibgegen zaki osasshen gaske sai gurnani ya ke yi yana wage bakin shi. Hankalin Salsabeel Yai matu ar tashi ganin ya riki a, saboda shi sihirin shi bai kai arfin da zai Iya riki a ya canza halitta ba, ganin yadda ya ke tunkaro shi a fusace Yasa shi ja da baya ya soma tunanin me yakamata yayi don Ya dakatar dashi, idan ba haka ba A kashe zai kashe shi har lahira. Waige waige ya dinga yi yana bin akin da kallo har idon shi ya sauka akan Wu ar yanka kayan marmarin da ke yashe saman floor, Ba zai iya aukarta ba don bai son Ya cutar dashi, Lallashinshi ya soma yi yana fa in"Am sorry Danish ni ba fa a zanyi da kai ba, Pls ka saurare ni Danish dan Allah ka canza halittarka zuwa ta mutane ina son yin magana da kai....." Magiya ya dinga yi mashi amma an tahalikin nan ya i sauraron shi, Juyawa yai da gudu ya nufi saman gadon akin Ya daka Uban tsalle Ya haye saman shi tare da sanya hannu ya rarumo bargon dake nanna e saman shi, dai dai lokacin da Danish Yai kukan kura Ya daka tsalle da suffar Zaki Zai kai mashi hari Yai saurin Rufe shi Da bargon Ya nanna e shi a ciki, Allah ne ya taimake shi Ya bashi arfin da shi kanshi yasan bana shi bane, a saman floor suka fa o, Sosai Ya matse Danish Acikin bargon, ru o bana wasa ba kamar zai kashe shi, tun yana jin sautin gurnanin shi har ta kai ga yai shiru babu motsi alamar ya suma. Tsabar farin Ciki yasa shi sakin dariya yayin da hawaye ke bin fuskarshi, tunawa da lokacin su da ke shirin arewa saura Mintuna 30 ya rage masu kacal, A hanzarce Ya zame bargon da ya lullu6e shi a ciki, har ya koma suffar shi ta mutane a asa ya kwantar dashi, Mi ewa Salsabeel yai da sauri ya nufi robar zam zam in da ya tsiyaye, Ya auko ta a tsakiyar tafin hannun shi ya dawo ya zu unna agaban Danish, a hankali ya bu e mashi aramin bakin shi ya dinga matsar robar ta arfi kamar zaiyi hauka da yar ya samu igon Ruwan Ya fa a bakin shi, igo aya kacal, Gani ya ke kamar ba zai isa ya dawo hayyacin shi ba, hakan yasa shi cigaba da matsa robar duk don ya samu ruwan ya ara igowa a arshe da ya gaji ya jefar da robar asa, ya dafe kanshi da hannu biyu zuciyar shi na harbawa da matsanancin sauri. uwar da gaban shi ke yi ya tabbatar mashi da cewa wani mummunan abu na faru da wani nashi ko dai mahaifiyar shi, ko kuwa yaran da ya ke arin taimakon rayuwar su, Mi ewa yai a zabure Jiki ba wari ya nufi Angel da ke yashe asa tun azu da Danish ya jefar da ita ta sume bata ara motsi ba, hannu biyu ya sanya tare da aukar ta, Ya dawo ita gefen Danish Ya kwantar da ita, kafin ya ara mi ewa Ya nufi Kayan saman table da Danish Ya watsar dasu asa, A cikinsu ya samu robar ruwa, ya aukota tare da dawo wa gaban su Ya zu unna yana faman fitar da huci Shi kanshi a raunace ya ke daurewa kawai ya ke yi duk don ya samu ya arasa taimakon su. A Saman fuskar Angel Ya watsa ruwan a Firgice ta farka ha i da mi ewa tsaye tana Faman zazzare idanuwanta fuskarnan jawur ta kumbura suntum. "Unaisah" Cikin sanyin murya Salsabeel ya ambaci sunanta ko da ta kalle shi a tsoroce Ta furta"wanene kai"! Ras Ya ji gaban shi ya fa i, Can kuma sai ya tuna da fuskarshi daya cire, shiyasa bata gane shi ba. "Salsabeel ne" kallon shi ta dinga yi kamar yau ta fara ganin shi, ita kanta ba haka ta yi tsammanin zata ga fuskarshi ba. "Ga an uwan ki nan, Na yi arin iga mashi ruwan zamzam in sau aya abakin shi bansani ba ko zai farka acikin hayyacin shi ko kuwa akasin hakan, Ba zan Iya jiran farfa owarshi ba, hankalina ba akwance yake ba, Ina tsoron wani abu ya sami mahaifiyata Don haka zan tafi wurin an uwanki nasan tana atare dasu" Angel na arin bu e ba ki tace mashi ya tafi da ita kada yabarta anan gudun kada Danish ya farka a matsayin Giant ya kasheta sai dai kash kafin tayi maganar Salsabeel tuni ya 6ace ma ganin ta... A 6angaren Su tsohuwa zafreen kuwa Dambe su ka yi bana wasa ba, Saboda tsabar zalunci sai da ta cire mata kunnu wanta duka biyun ta cinye su, Jini duk ya wanke jikin tsohuwa tamira, duk yadda taso ta waci kanta ta kasa saboda rashin warin Jikinta, har sai da zafreen ta kwantar da ita asa ta dinga buga kanta Ga asa tuntuna motsi har ta kai sumewa. Mahaukaciyar dariya zafreen ta saki ganin ta yi nasara akanta, Fa a da aljani ba riba maganar da zafreen ta furta a yayin da take mi ewa ta nufi wu ar da batul ta yi amfani wurin yi mata Illah, Jinin da ke a jikin wu ar ta lashe kafin ta juyo ta dawo kan tsohuwa Tamira, Ta zu unna tana Shafa Jikinta da tsinin wu ar"Na jiye maki ba in Ciki, domin kuwa ayanzu in nan zar farke Cikin ki, In kwashe an hanjin dake a cikin ki In cinye su, idan kin isa Ki kwaci Kanki, azamar banza har ni za ki kalli idona Ki gaya mini magana kamar bakisan wacece ni ba....." ta ambaci hakan tana mai sakin murmushi urin caka mata wu ar ta yi ba zato ba tsammani taji an buge kanta da wani abu mai