← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 106

Sashe 19

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mutane, ni bazan Iya auran mara asali ba, Ta ya Ummi zatai min fatan auranshi? Ga gwarazan samari a family din kyawawan gaske masu kama da kakansu Obinna tana magana tana turo baki. Ummi tace Saboda nasan baza ki Iya samun wanda kike so ba, Haukan banza ki ke yi a kan shi, ke kin sani Ruwa ba sa an kwando bane, Babban Goro sai magogin arfe, Wutsiyar ra umi tayi nesa da asa, In banda ha ama irin ta zahra taya zaki nace wa mutumin da yafi arfin ki nesa ba kusa ba? Shiyasa nace wara Dr Jazz in shine dai dai da ke, aure fuska Zahra tayi jin abunda Umminta take fa i, ta ha e rai sosai, Muryarta a ule tace Mami kinga ni ko? Ita fa mahaifiyata ce amma bata min fatan naci ka burina, Kullum sai dai tayi discouraging ina, meyasa ta ke yi min haka ne ? a bun ka ga me saurin kuka tuni idonta sun ciko tab da walla. Fuskar mami auke da matashin murmushi ta soma magana a tsanake kwantar da hankalin ki zahra, Ai duk kyan takalmi afa ce ke taka shi, kuma idan Allah ya addara cewa shi Yaron wanda kikeso Mijin ki ne duk min mu amin shi duk mun izzar shi da kyanshi wlh da kanshi zai nemo ki a duk inda ki ke, Ai shi so bashi a matsayin mutun, mai ku i ko talaka Zahra kuma ta ha a komai da duk wani a namiji zaiso zama da ita a matsayin matarshi, Tunda mamin Aneelerh ta soma magana zahra ta washe baki tana zabga uban murmushi kamar wadda akayiwa albishir da gidan Aljanna, Tsabar murna batasan sa adda ta sauko daga saman sofa in da ta ke zaune ba, ta dawo asa saman carpet, Ta kafe mami ido tana kallonta kamar wadda ta samu Tashar Bolly wood, Hakan ba aramin dariya yaso ba Ummi ba, Ganin yadda zarah ta ke sakin murmushi jin ana yabanta. Mami ni ba ina kushe Zahra bane, Just bana so ta wallafa rai akan abunda ita kanta tasan bazata ta6a mallakarshi ba, Yakamata ta run a tuna matsayinta, Mahaifinta fa an bangar siyasa ne ba wani shege ba, Ta ya ya ta ke tunanin zata Mallakin Hamsha in mutun kamar *OWAIS SHARAFUDEEN OBINNA*!? Bazan iya lissafi ma matan da su ka yi hauka akanshi ba, Daga cikin hada iyar Chancellor na asar Germany bayan ita akwai ar sarkin saudi arab, Ga iyar shugaban asar America Lamarin ya aure wa mami kai, Baki asake ta ke kallon Ummi sai da ta kai arshen maganar tukunna tace Ni ko zanso In ga wanene wannan Namijin hurul ainin, Farin Jini sai kace an gwal yo wannan koda lu u lu u aka era fatar Jikin shi sai haka, Dariya su ka saki gaba ayan su. Saboda Farin Jinin da Allah ya yi mashi kakan shi Ya toshe duk wata ofa da za a Iya ganin shi, Zaiyi wuya ki samu hoton shi a social media, shahararre ne sosai babu inda ba asan shi ba, Da zarar kin ambaci sunan shi awuri sai an girgiza Ummi ce ta kora mata jawabi, Al ajabi Ya kama Mami osa Inji tarihin Family insu, Najima Ina jin zancensu abakin mutune da kuma labaransu a gidan radio, Nasan fuskokin Ya yanshi a tv sai dai bansan Komai dangane da su ba Gyara zama Ummi ta yi Jinin Nasara shi ne sunan da akeyiwa family insu la abi da shi saboda wadatar Arzi in da Allah yayi masu, Suna aya daga cikin Most richest family in the world, shahararru ne na bugawa A jarida, shi Obinna da ki ka ji ana fa i Kakan su ne tsohon an siyasa ne wanda yai gwagwarmaya ya ru e mu amai da dama tun daga asa Nigeria har zuwa asashen waje, Allah ya yi su da farin Jini, matan shi biyu a yadda naji labari, amma dukansu basa araye yanzu, shi ka ai ne ya rage, an shi bakwai kaf insu suna ru e da manyan mu amai, su ke ru e da asar nan, Manyan an shi an Uku ne sune first born in shi numsafawa Ummi tayi kafin ta soma zayyana mata sunayen su kamar haka. SENATE PRESIDENT LATEEF OBINNA, bayan shi akwai CHIEF OF ARMY STAFF SIR MUBARAK OBINNA, cikon Na ukun su shine HIS EXCELLENCY ABDUL RAZAK Obinna Gomnan Jihar Lagos, wa annan sune yan ukun shi, bayan su akwai annan su maza HIS EXCELLENCY DEEN OBINNA Gomnan Jihar kaduna state, mai bi mashi PRIME MINISTER HATEEM OBINNA Shugaban asar Canada Shi ne ya ke auran Gimbiya mujeedat ar Sarkin Dubai Tun da Ummi ta soma bata labarin Mami ta baza kunne tana sauraronta, ga dukkan alamu al ajabi ya kamata duba da yadda ta saki baki tana kallonta Bayan Hateem sai mai bi mashi SHARAFUDEEN OBINNA Current president na asar Nigeria, Adalin shugaba hawan shi mulki da wata biyar kacal ba a ara jin uriyar an ta adda ba Fuskarta auke da murmushi ta yi maganar Kada ki ji Ina yabon shi ya cancanta ne, matan shi biyu Uwar gidan shi iyar Sarkin Yarbawan Jihar lagos ce, Ta biyun kuma ar gidan Alhaji wada ce, anwar former Gomna na Jiharku Jos Murmusawa mami ta yi fuskarta da alamun mamaki tace Wai Alhaji Ubaid ki ke nufi surukin tajudden? Dama anwarshi ke auran Sharafuddeen ? Dariya ummi tayi haba dai kada ki ce min ba ki da masaniya, watsa hannu mami tayi taya za ae in sani? Ni da ba shisshige masu na ke yi ba, In banda ma abun ki ae bani da ala a dasu da ya wuce awancen Benazir da Aneelerh, Makaranta ce ta ha a kuma Yanzu sun rabu, amma duk da haka Na yi mamaki, Ummi tace Auran su shekara goma sha aya kenan A lissafi na, kada ki yi tunanin ina sanya masu ido ne, Kinsan in mutun nada Arzi i da aukaka a kyauta ake bin diddigin shi ta arasa maganar tana dariya Mamin ma dariyar ta ke yi. Nasan zakiyi mamaki Idan na fa a maki cewa Duk irin wadatar Arzi in dake gare su da aukakarsu Basu da yawa family insu, Jikokin Obinna Goma sha Biyar an ru e mami tace kai! Wai dagaske ? Jinjina kai mami tayi warai kuwa, Saratu Obinna ce ka ai ta ke da a Uku, twins zaid da zain sai autarsu Faryat Obinna, Na manta ma ban fa a maki ita a jerin an shi ba, Saratu obinna Itace Autarsu, tana ru e da mu amin Minister of health Mijinta Pravin Obinna asar india ne silar zuwanta karatun likitanci india Allah ya ha a ta dashi Ummi bata arasa maganar ba, Zahra tai saurin cewa Cin Arzi i ya kawo shi, tsabar son banza mami ya canza sunan ubanshi ya maidashi na Obinna, Sai ki rasa gane a ne ko suruki a gidan tun da suka fara magana sai Yanzu ta tsoma masu baki hannunta ru e da wayarta da alama chatting ta ke yi. To ke ina ruwanki zahra? Na rasa meya tsone maki ido da mutumin nan, ya fa riga daya zama an gida, yafi arfin a kira shi da suruki sai da Ta6e baki zahra tai Haba Ummi haka ake surukuntaka, mutun ya tare a gidan surukai don kawai yana auran yar shi, nifa Pravin sam baya burgeni mutun kamar an ta adda mami sai kallonta take yi, ta fahinci bata aunar mutumin. Ummi na arin bu e baki don ta yi magana Muryar Baby Junaid ta katse masu firar tasu. Mommy! I m back! I really missed u, Na maki tsaraba Gaba aya suka ago suna kallon shi, shigowar shi kenan Cikin Falon Jikin shi sanye da suit Na yara Black colour, Madarar kyau, Ya ara girma ayanzu yana acikin shekara ta biyar a duniya. hannun shi na aru e da Farar leda ta shopping, ba shi ka ai ya shigo palourn ba, Yana atare da Mahboob anin Zahra, Kamar su sak kamar tagwaye shi da ita, Crazy Jeans ne a jikin shi, daga sama Ya sanya farar t shirt, Sumar kanshi kwance luf tasha gyara, Mi ewa zahra tayi da gudu ta nufi baby junaid tana ware mashi hannu don yazo ta rungume shi, tunkan ta araso ya girgiza mata kai Yana fa Na mommy ne wlh, Wayo kike so ki min dan In an maki tsarabata Dariya suka saki, Zahra tace matsalata dakai kenan, Komai Mommy mommy, idan da kara nima ai uwarka ce, Zonan dallah ta ambaci hakan tare da janyo shi zuwa jikinta. Ummi tana murmushi tace Kada ka yarda Junaid, Aunty zahra wayau zata maka don ka an mata tsarabarka, aure fuska zahra tayi Ummi kada kisa ya raina ni fa Ummi tace arya nayi ne? Yaro yayiwa babarsa tsaraba ke kuma Uwar wayau kina son cinye mashi abu gatsina mata hanci zahra tayi tare da Wuce Bedroom in Aneeleh auke da Junaid a hannunta, Ya aure mata fuska duk don kada tace zata Ci mashi tsarabar shi. Sannu da dawowa, Mami ce tayi maganar tana kallon mahboob dake zaune saman Sofa, Fuskarshi auke da murmushi Ya ce Yawwa mami fatan na same ku lafiya, Suka amsa mashi da lafiyalou Har an kammala registration ? Ummi ce ta yi mashi maganar, aga mata kai yai alamar eh Saura zuwa school Ya rage mashi On monday zai fara zuwa, Uniform inshi suna acikin mota nabarsu, wlh nagaji Ummi yunwa nake ji kamar in ci an hancin Cikina yai maganar Yana yamutsa fuska, Ummi tace nayi zaton Kun biya restaurant Cin abinci an zaro ido yai kafin yace Tab, Ga abinci agidanmu sai in kwasa in tafi restaurant cin abinci saboda almubazzaranci, dariya mami ta saki, Mahboob Ya iya tattalin ku in shi, Ya tsani almuzarranci arayuwarshi. Yasan ciwon ku in shi. Tsokanar ka na ke yi don nasan halinka, Da shegen ma o, Fatana Allah yasa ba ka bar mana yaro da yunwa ba ta6e la66ansa yai Tun da muka baro school in ya fara yi min kukan yunwa, don dole na tsaya a wata plaza na siya mashi snack, shine fa daya ci ya rage saura nace ya bani inci yace mommyn shi zai
Chapter 19 · 0% Book details