← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 106

Sashe 22

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty *JUSTICE DEMOCRATIC PARTY* (JDP HQ) Manyan mutanene dattawa da matasa zazzaune a babban akin taro na jam'iyyar Justice democratic party aya daga cikin jam'iyun da su ka shara a asar Nigeria, zungureran table ne wanda ke kewaye da kujeru, daga saman teburin akwai microphones na kowani member da zai yi magana, An tanadi kayan sha jere saman table, akin taron yai tsit babu mai magana a cikin su, fitinannan amshin turaren jikinsu ya gauraya da sanyin A.c na comference room in da su ke a ciki. Tsabar 6acin rai ne da fusata akan fuskokin su ga dukkan alamu suna fuskantar tashin hankali a jam'iyarsu, musamman party leader in su Alhaji bukar mai guduma fuskarshi a murtuke ta ke babu annuri, ba in shi ya nunku har shining ya ke yi, Ya dun ule tafin hannayensa da ya aura su saman table din, Kowannan su ya auki wankar tsadaddiya shadda daga gani naira ta zauna masu, kuma gogaggun an siyasa ne wa anda su ka jima a harkar suna gwagwarmaya, tsawon mintuna goma shabiyar, kafin shugaban jam'iyar mai guduma ya sassauta fusatar fuskarshi idanuwanshi jawur ya ago yana kallon mambobin su, tun daga jerin wa anda ke a 6angaren damansa, Alhaji ubaid wadata Alhaji musa wadata former president, Alhaji badamasi da sauran an jam'iya, A hankali ya auke idanuwan shi daga ta 6angaren dama ya mayar dasu kan mambobin dake zaune 6angaren hagunsa, Jinjina kansa ya anyi yayin da ya ke fitar da huci ya soma magana tamkar mayunwacin zaki"Me ke shirin faruwane da jam'iyar mu? Zamu zauna ne mu zuba ido kamar mazurai muna kallon su? Mun aura shugaban asa dudu 4 yrs ya fa i aza6e, mun kuma tsayar da sabon an takararmu ubaid wadata an kayar dashi aza6e, Ga dukkan alamu dur ushewar jam'iyarmu ce tazo, tayaya jam'iyar da bata fi shekara biyar da kafuwa ba zata nemi ruguza tarihin tamu party din? A zafafe ya kai arshen maganar yana kallon kowan nan su, babu wanda yai yun urin tanka mashi saboda sunsan halin shi idan ranshi ya 6aci, wani irin bau an mutunne, Jinjina kan shi yai yayin da ya ke fitar da huci duk irin sanyin A.c da ke shawagi a akin hakan bai hanashi fitar da gumi ba. "Babu irin tarihin da jam'iyar mu bata kafa fa, Ina ce shi kanshi dattijon arzi in rainon jamiyar jdp ce, daga baya ne ya sauya ra'ayin shi akan wata manufa tashi ta daban wadda ba mu da masaniya akanta ya kafa tashi jam'iyar mai taken Progressive action party (PAP) Yan zu ga shi cikin anin lokaci sun wace arfin ikon da mu ke da shi a asar nan, tsabar ha ama gaba aya an shi ke juya asar nan idan har bamu ta6uka wani abu ba zamu tashi a tutar babu ne"! Ya arasa maganar tare da kai hannu Ya daki table din gaban shi, kowa yasha jinin jikin shi, damuwace arara akan fuskokin su. Gyaran murya Alhaji Ubaid wadata yai kafin atsanake ya soma magana cikin dattako "Allah ya huci zuciyar mai girma jagoran mu, Ni anawa ganin yakamata mu fito da dabarun da za mu bi don ganin mun dawo da arfin ikon da mu ke da shi ada, idan ma ta kama mu bi tsarin da su ka auko wanda yasa jama'a suke rububin tasu jam'iyar, Idan har muna so mu farfa o da tamu jam'iyar" bayan Alhaji ubaid yai magana sauran an jam'iyar kowa Yana tofa albarkacin bakinsa, Idan ka cire mutun aya wanda tun da ya zauna meeting in idanuwanshi su ke a lumshe daga gani yana da jiji da kai da izza, akin taron ya rikice da zafafan zantuttukan su kowa yana fa in ta cikinsa, rai amatu ar amace Ya sanya hannu ya daki table in gabanshi wanda silar hakan ya janyo hankulansu ga dubanshi, araminsu babbansu slowly ya bu e idanuwanshi akan faces in su, sun kasa kunne suna jiran jin me zaice hatta shugaban jam'iyar tasu ya natsu yana jiran jin bayani daga gare shi. Cikin harshen turanshi Ya soma magana da kakkausar murya"Let's take a step back and focus on what we need to do right now. We need to come up with a strategy for the next election, We need to come up with a plan to fight back. We need to show the people that we are the party that can make a difference in their lives. We need to show them that we are the party that cares about their needs. We need to show them that we are the party that will fight for them, And We need to let them know that we are the party that is on their side." tun da Alhaji musa wadata ya soma magana an jam'iyar su ke jinjina kansu ga dukkan alamu ya auko magana mai ma'ana a arshe ya daki table din gabanshi ya furta"Sharafudden obinna ba zai haura 4 years a mulki ba! Al awarine na aukar wa kaina, duk yadda za'ae sai mun kayar dashi a za6e na gaba, dole jam'iyar mu ce asama babu wani mahalu i da ya isa ya dur usar da jam'iyar mu, abokan hammaya ba za su ta6a cin galaba akan mu ba," yana kai arshen maganar azafafe ya yun ura ya mi e yana gyara malunmalun in jikin shi, Ko sallama baiyi masu ba, Ya haura afa yabar cikin akin taron, yayin da su ke bin bayanshi da ido, har saida ya 6ace ma ganinsu tukunna suka dawo da dubansu kan maiguduma. tattaunarwar tasu ta auki tsawon awa aya kafin suka rufe taron da addu'a da kuma fatan nasara ga jam'iyarsu, aya bayan aya suke fitowa harabar headquater inda jerin dan ara dan aran motocinsu suke a killace. Bayan sun ara gaisawa da juna kowa Ya nufi motarshi, Musa wadata Yana kishingi e a back seat na dan areriyar motarshi tsadaddar gaske, Ya lumshe idanuwanshi sanyin A.c ta ko'ina, gefen shi P.A dinsa ne, security in da ke jigilar tu a su yana zaune a driver seat yana jiran jin umarninsa. wasa glass in motar da akayi ne yasa shi ware manyan idanuwanshi, muryar Alhaji ubaid ce ta ratsa kunnuwanshi"Ina son magana da kai" Iya abunda ya furta mashi kenan, Muryarshi da izza ya amsa mashi da toh, daga haka yaba drivern nashi iznin ya tada motar su nufi gida" A jere motocin su su ka nufi gate in fita daga cikin headquater in su... *JOS CITY* Zaune ya ke saman darduma cikin shigar larabawa farare al, kyakkyawan balarabe daga ganin fuskarshi ba aramin mutun bane ya an fara manyanta, Arab turban in da ke nanna e akanshi, ya ara mashi kyau ga wani kwantaccen saje ba i wulik mai matu ar jan hankali, lallausar sumar kanshi ta sauko har saman wuyanshi dark black. Dadda amshin turararen jikin shi mai matu ar sanyaya zuciyar mai sha ar shi, idanuwan shi suna a lumshe yayin da ya ke yin qira'ar Alqur'ani mai girma, Yatsun hannunshi na dama na a asargafe da cazbaha, Qur'anin da ya ke karantawa yana agabanshi saman wooden qur'anic stand dogayen eye lashes insa a ji e su ke sharkaf da hawaye ga dukkan alamu ayar da ya ke karantawa ce ta sanya shi tsuma. Sam bai ji takun tafiyar mutun acikin akin shi ba, tafi arfin mintuna talatin da shigowa, idanuwanta akanshi ganin bai da niyar tsagaita karatun ur'anin nashi ne yasa ta ambaci sunan shi *"DR SHUREIM*"Nasan kana jin takun tafiyata don haka idan ka kai arshen Aya ina son magana da kai"! tamkar ta yi magana da bango ko kallo bata ishe shi ba, sai ma ara sautin muryashi da ya yi" dogon tsoki taja tare da zuwa gaban dardumar ta shi ta kai hannu ta rufe qur'anin da ya ke karantawa, a tsiyace ta wace cazbagar dake nanna e a hannun shi ta aura ta saman qur'anin, don ta fahinci da gayya ya ke yin karatun duk don kada ya saurari maganarta. Tana huci ta ago tana kallon shi still bai bu e idanuwanshi ba, kuma bai dakata da yin karatun ur'anin ba domin kuwa haddace akanshi "Ka da ka bari raina ya 6aci wlh zan yi maka abunda baka tsammani, na rasa uban me na yi ma ka daka aura mun karan tsana sai ka ce ba uwarka ba! Ko kana da wadda tafi ni ne a duniyar nan"? Ta jefa mashi tambayar, Shiru bai ce uffan ba, gya a kai tayi"ilmin addinin na ka ya tashi abanza tunda ba ka san ka girmama iyayen ka ba, tsawon shekara da shekaru kana nuna wariya tsakanina da mahaifinka laifin me namaka Shureim"? Cikin jin unar rai ta yi maganar, A hankali ya bu e idanuwanshi farare yal da su ya aura su akan fuskar Mahaifiyar tashi, ba kowa ba ce fa ce Layla mahaifiyar Benazir, Doctor shureim shine babban ansu, Ya ya ne awurin Benazir mahaifiyar Angel. Dadda ar muryar shi ce ta ratsa kunnuwanta"ba ki min laifin komai ba, har yanzu kina nan a matsayinki na mahaifiyata, kawai bana bu atar kusancin ki da ni" Zagayawa ta yi zuwa gefen gadon shi ta zauna suna fuskantar Juna"Nasan dalilin dayasa ka ke yin fushi dani, haba shureim tsawon shekaru nawa why za ka ru e abu aranka yai ta damun ka? Yakamata mu manta da abunda ya wuce, kuskure ne an riga da an ta6ka, kuma in sha Allahu hakan bazata ara faru wa ba" fuskarshi a aure ta ke babu walwala" tayi tsammanin zai tanka mata sai ji ta yi ya yi shiru bai ara magana ba. ululun ba in ciki ne ya tokare mata ma oshinta, zuciyarta na una tace"na lura sam fa uwar mahaifinka bata dame ka ba, An ya kuwa shureim kana aunar mu a matsayin mu na iyayenka? Cos na fahimci baka son cigaban mu" murmushin takaici dr shureim ya saki, da ido tabi shi da kallo ganin yana dariya har fararen ha oran sa su ka bayyana masu kyau da tsari. "Mahaukaciya ka mai da ni? ina magana kana dariya" fuskarta a aure tayi maganar, Yun urawa yai tare da mikewa Ya
Chapter 22 · 0% Book details