← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 106

Sashe 73

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

on da uncle musa Yace za'a kawo mashi. A hanzarce ya arasa bakin ofar akin, Ya mi a hannu biyu ya kar6i kayan daga hannun mutumin ha i da yi mashi godiya. Fuskar shurem auke da murmushi ya nufo cikin akin, A saman gado Ya aura shopping back in, Bayan yayi bismilla, Ya bu e ta tare da zura hannu Ya zaro kayan dake aciki, har saida gabanshi Ya an fa Apple laptop ce, tare da Apple watch, abu na arshe da ya gani Unexpected Dan areran Key in Mota, Zubewa yai saman gwiwowinsa agaban Kayan Yana duban su, A tsanake Ya ke are masu kallo, ha a Yayi farin Cikin Kyautar nan da uncle musa yai mashi ya ji da i sosai, aga Hannayenshi sama Yai, Ya soma jera addu'o'i Yana yiwa kawunsa bisa irin farin cikin daya Sanya shi ayau, Ya faranta mashi sosai. Bai gama shan mamakin Kayan ba, Muryar mutumin da ya kawo Kayan ta katse mashi addu'o'in da ya ke yi. "Dr shureim Zan iya shigowa Ci ki? Da sauri Ya mi e tsaye Yana kallon shi. Manyan Akwatuna ne guda Biyu a hannun shi ya ru e handle insu Yana Jansu irin masu tayoyin nan. "Bismillah" yai mashi nuni daya shigo Ciki, Bayan ya shiga Cikin akin agaban tafkekiyar Glass wardrobe akin mai fa i Ta mamaye bangon da take a jikinsa, Anan mutumin Ya dakata da yin tafiya ya bu e akwatunan, Farin Ciki Ya hana dr. shureim Rufe bakinsa. Arab dress ne kala kala Na maza, Kalar wa anda Yafi so, A alla sunkai kala Hamsin sababbi fitigil dasu sha e cikin akwatin, Hada Arab turban in da Yake na awa akanshi. Atare da mutumin suka soma jera kayan acikin wardrobe insa, Bayan sun kammala jera kayan, Man in Ya bu ayan akwatin Wa'iya zubilla Uncle musa Ya gwangwaje an nasa da Ha un leather shoes da tsadaddun turarurruka Na Larabawa, Da suran Kayayyakin amfani na gyaran Jiki, a gaban mirror suka jera Kayan, Bayan mutumin Ya kammala, Dr. shureim yai mashi godiya suka Yi sallama da shi. Yana atsaye idonshi akan sabbin Kayanshi sai binsu ya ke yi da kallo, da i kamar wanda akayiwa albishir da gidan Aljanna. Muryar Tani ce Ta janyo hankalin shi ga dubanta. A yayin da ta ke shigowa akin nashi "Dr shureim barka da rana, Fatan Ka wuni Lafiya? Ya kwanan gidan uncle in naka" Hannunta biyu ru e da Faffa an wooden tray, daga saman shi jerin lunch insa ne. Da fara'a akan face dinsa Ya soma Amsa mata gaisuwar"Alhamdulillah, Fatan kema Kina Lafiya ya aiki"? "Lafiyalou, ai Munji da in zuwanka gidan nan, Ko ba komai zaka ebe ma Zeenatu kewa, Baiwar Allah jiya tayi murnar zuwanka, Tana matu ar son yayanta" Fuskarta awashe Ta yi maganar, adai dai takai gaban table ta aura mashi tray Murmushin gefen fuska Yasaki tare da fa in"Allah sarki, Tun Jiya bata ara dawowa akina ba, Idan ba damuwa ki kira min ita idan kin fita, nasan saboda Kunyar abunda Ya faru Jiya ne Yasa ta kasa zuwa gaishe ni da safe" "Wlh kamar ka sani, abunda ya hanata zuwa kenan, ai zeenatu akwai kunya, Yarinyar kuma tana da mutunci ga kamun kai, Ga ilmi, ita dai taji da in rayuwarta, Gaskiya ba aramin mai sa'a bane zai mallaki Zeenatu" tun da Tani ta fara Yi mashi sambatun Kyawawan halayar zeenatu Ya natsu Yana sauraranta ha i da kallonta, Ya fahimci so ta ke Yi, Ta yi mata gyaran hanya awurin shi. Dama tun Jiya da yazo matar take ta yi mashi sambatu akan zeenatu. "Idan badamuwa, inason Ganinta" washe baki Tani ta yi"Toh, yanzun nan zaka ganta," Da sauri Ta juya ta fuce daga akin. Tattara Kayan saman gadonshi yai, acikin Shopping bag in Ya tura su. Ajiyar zuciya ya sauke Ya koma gefen gadon shi ya zauna yana jiran arasowar Zeenatu. Akan Hanya Tani taci karo da zeenatu tana tafiya kamar munafuka, sam babu natsuwa atattare da ita, sai an waige waige take Yi, har sai da suka bangaji juna da Tani tukunna ta zabura ta kalleta suka ha a ido "Ina kika shiga ne?" akin daddy" ta bata amsa "Hawayen menene akan fuskarki! Waya ta6amin ke" zumbura mata Baki Ta yi ba tare da ta bata amsa ba. Ru o hannunta Tani tayi"Muje aki ki gyara fuskarki, dr shureim ne yace in kira mashi ke" waro ido waje tayi jin ance Yaya shureim ke kiranta. Jiki na rawa Tabi Tani suka nufi falo abakin stairs suka hau elevator takai su Second floor, Bayan sun fito da sauri suka nufi akin zeenatu, sai da Tani ta jira tayo wanka tukunna ta taimaka mata wurin canza Kayan jikinta, Pakistan ta sanya riga launin blush pink har gwiwa, Tare da burgujejan wando Fari anyi mashi adon stones, Tani ta aura mata Mayafi akanta, Babu makeup Iya kyawun fuskarta ne. Flat shoes Ta zura a afarta, Atare da Tani suka baro akin Bayan sun sauko down, sai da Tani taja mata kunne akan ta natsu k ada Tayi mashi hauka, ta amsa mata da toh. A hankali take Yin tafiya tana nufar sashen room insa, a bakin ofar akinshi ta la6e tana le ensa Yana zaune idonshi akan screen in wayarshi, Ya natsu Yana kallo ko motsi bai yi, Kunyace ta kama ta, muryarta asa asa take ambaton sunanshi"yayana rabin raina" shiru dr a Shureim bai amsa mata ba "Hubbyna" still shiru, da alama bai ji sautin muryarta ba. Tunani ta soma yi ko menene ya ke kallon acikin wayarshi wanda yai silar auke hankalinshi! Ras taji gabanta Ya fa i sakamakon amsar da zuciyarta ta bata na cewa wata' il hoton girl friend dinshi yake kallo. Cikin san a ta ke yin tafiya cikin akin nashi duk don ta gano abunda Yake kallo, daga 6angare hannun dama na gadonshi ta zagaya tana yi mashi dogon wuya, amshin turarenta ne Ya tona mata asiri, lumshe idonshi yai yana tunanin a ina aka samu fragrance me da in sha a a akinsa, agowar da zai yi keda wuya idonshi ya sauka akan zeenatu dake le an wayarshi, da sauri ya danna power button hasken phone in ya auke screen yai duhu. Du ar da kanta asa ta yi, yanayin fuskarta ya canza"yaya shureim ina, ka wuni lafiya? Am sorry Jiya ban dawo mun gaisa ba" A hankali Ya mi e ya zagayo ta Inda take atsaye dab da ita ya tsaya yana are mata kallo. Baisan ya akai ya tsinci kanshi da kallon wankan pakistan in da ta auka ajikin ta, ta yi bala'en yi mashi kyau, Yarinyar kamar Fure haka take da aukar ido. Tabbas Idan yaci gaba da kallonta zai shagala ne Acikin zuciyarsa Ya ambaci "A'uzubillahi minasshai anirrajim" A fili kuma Yace"Zeenatu, kada ki damu bakomai, ay nayi maki uziri kece kika takura kanki" Muryarta da shagwa6a tace "Mommy ne tace inzo muci abinci atare, tun Jiya dana bar akinka banci komai ba" Ya rasa gane wani irin yanayi yake ji atare dashi, tana yin magana blue eye balls inta na jujjuyawa, Yatsun hannunta sai kerma sukeyi saboda rashi natsuwarta. Abu mafi jan hankali a jikinta irjinta kamar zasu tsonewa mutun ido "Ki jirani awaje"! Abunda Ya furta mata kenan "Yaya shureim ba abinci zamuci atare ba"? "Eh, amma ba'a cikin akina ba, kinsan babu kyau mace da namiji su ke6e a aki ko"? aga mashi kai tayi alamar eh "Bari na auko mana kayan abincin sai mu koma dining room" tuna abunda ya faru Jiyane yasa shi yin saurin cewa"No! Ni zan auka," amsa mashi tayi toh" Ya zagaya other side ya auko tray din Kayan abincin da hannu biyu ya ru o shi, yana agaba tana bayanshi, a Haka suka arasa cikin Ha akin Cin abincin gidan, Dining tables har kala Uku, Kowanne a kewaye da chairs, a saman table Ya aura masu tray in, suka zaune suna fuskantar juna, Hankalin shi ba aramin kwanciya yai ba, A inda suke Masu aiki Na iya hangensu daga main palour. Sai faman sakar mashi murmushi take Yi "Yaya shureim, zamu dinga fita yawo atare ko? Kaga kullum ina agida daddy baya barina zuwa yawo, tun da na kammala secondry school kullum Ina agida" ta arasa maganar tare dakai hannu ta auki serving spoon ta bu e warmer ta Fried rice ta zuba masu a plate Biyu, ta sanya masu spoons aciki. Suna ci suna Yin fira ga lemunsu me sanyi a glass. "Kada Ki damu, Munyi magana da daddynki, Yace yanason ina taimaka maki da wasu abubuwan" Washe baki Tayi"yaya shureim zamu fara fita shan ice cream da zuwa cinema? And shopping ko"? aga mata gira yai alamar eh, cizon pink lips dinta tayi"Yaya shureim Amma ka ta6a yin soyayya"? iris ya rage ya shake saboda surutun zeenatu, girgiza mata kai yai"ban ta6a ba ke fa"? "Maza dayawa suna haukan sona, Ni kuma nafison auran miskilin namiji, mai ilmin addini dana zamani kuma Yana amfani da su, sannan me Koyi da sunnar Annabi Muhammad SAW" Tunda ta fara lissafa kalar namijin da takeso, dr shureim ya dakata da cin abincinsa, Ya natsu yana kallon pink lips inta, ta i tsayar da idonta wuri aya Sai faman eftasu takeyi kamar babie. "Yaya shureim kai fa watakalar mata ka ke son Aure" baisan sa'adda Ya furta"ra'yinmu aya" zare mashi ido tayi "What"? Girgiza mashi kai tayi"amma yaya shurem idan ra'ayinmu aya kenan bakason mace me surutu? Mara natsuwa mai rawar kai haka"? Murmushi ya sakar mata har dimples dinsa suka lotsa. "Nidai nace Ra'ayinmu aya" ya sake nanata mata maganarsa, murmushin gefen fuska tasakar masa"indai dagaske Ra'ayinmu aya da kai, Toni inason Namiji mai surutu mara natsuwa mai rawar kai, kaga kenan Kaima kana son mace irin haka" dariya ce ta kubce mashi, Harya sha e da abinci Da sauri ta mi a mashi lemu Ya kar6a Yana kur6a, Gwanin ban sha'awa haka suka cigaba da cin abinci tana Janshi da surutu. *DAULAR OBIE ESTATE* akin Hajjaty, Kwance suke asaman gadon sun mannewa juna, Babu sutura a jikinsu zufa duk ta wanke jikinsu tamkar A.cn akin Bata aiki, tsawon awanni da suka gama sharholiyarsu baccine Ya auke su, Fa an tafukan hannayenshi ya cikasu da boobs inta, afarshi
Chapter 73 · 0% Book details