Sashe 39
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
iya furtawa, amma yau sai gashi yayi masu magana, sun anyi mamaki kuma sunji da i ga dukkan alamu sau i ya samu Saboda maganar Haris yasa ta kai hannu ta bubbugi kafadar Danish, Muryar ta asa asa take furta sunanshi Danish wake up! Ka tashi suna jin yunwa, shiru bai motsa ba, Kusan sau biyar tana yi mashi magana har acikin kunnanshi takai bakinta Nan fa gabanta ya fara fa uwa, Parveen tace ki buge shi mana wata il ya farka Ba tare da ta kalli parveen ba tace bazan Iya ba ta ambaci hakan tare da cigaba da kwala mashi kira. Angel nauyin bacci ne da shi, Ba haka yakamata Ki tayar dashi ba, let me help u, Gabriel ne ya ambaci Hakan, Sai da ya fara janye azeeza daga jikinshi, tukunna Ya matsa gaban shimfi ar Danish, bubbuga kafadarshi ya yi Da arfi ha i da ambaton Sunanshi Danish! Danish! yadda yake kware murya hatta su kansu sautin Ya cikasu, amma wani iko na Allah Danish ko girgiza Bai yi ba, Zuciyar Angel a jagule ta aura Kunnanta saitin irjinshi Bayan ta yaye mashi bargon, jin heart beat insa yasa ta an sauke ajiyar zuciya sai dai ta yi mamakin dalilin rashin farkawarshi, Hankalin sauran an uwan Ya i kwanciya, Gaba aya suka dawo kewaye da shimfidarshi Kowa Ya zu unna Su Azeeza har sun fara shesshe ar kuka suna fa in Wayyo Allah Danish inmu meke damunka, dan Allah ka farka ka yi mana magana ko hankalin mu ya kwanta, Mu mun ha ura ma da abinci kai kawai muke so ka tashi. Ko dai suma ya yi ne? Ku duba cikin gorar ruwan mu idan akwai sauran ruwa ku auko Mu yayyafa mashi Gabriel ne yai maganar cikin rashin kwanciyar hankali, Angel tace a kada ku watsa mashi ruwa, Zuciyarshi fa tana bugawa, bacci ya ke yi, kunsan Danish da nauyin bacci, Balle kuma da ya auki tsawon kwanaki bai runtsa ba, aya bayan aya suke jogana kunnansu saman kirjinshi don su ji idan zuciyarshi na bugawa, Hankalinsu Ya an kwanta da jin sautin heart beat din nashi. Nasan nan bada jimawa ba zai farka, Mu ara ha ewa Jemimah tayi tare da bubbuga afarta, abunka ga yaro ba ha uri, Yunwa ce ta addabeta, Juyawa tayi gaba aya suka bi bayanta da kallo, agaban korayen ciyayen dake shimfi e a wurin ta tsugunna, ta soma tsigowa tana turawa abaki tana ci, hakan da tayi ne ya tuna masu da Ganyen da ake basu a prison, aiko da sauri batul da Parveen da azeeza suka mimmi e agaban jamimah su ka zu unna kamar akuyoyi haka suke cizgar ciyawa suna ci, tsawa Angel da daka masu Meye haka dan Allah? Kunsan wani irin ganye ne ku ke ci? Ku daina a tsawace ta arasa maganar, ta mike ta bi su aya bayan aya tana kwace ciyawar da suka dam a a hannun su, Fashe mata da kuka Parveen da jemimah su ka yi Nan take taji zuciyarta ta karya, cikin shesshe ar kuka suke fa in ba za su iya jurewa ba, yunwa ce ta addabe su, ta taimaka tabar su su ci ganyen, suna jin da in shi ahaka. Idanuwanta acike tab da walla tace Is ok, Bari na shiga cikin dajin in nemo mana abincin da zamu ci, ewa Gabriel yai Zan bi ki Angel girgiza mashi kai tai a gabriel, Ka zauna ka kula da su Azeeza, Yanzu zan dawo ba don yaso ba ya amsa mata da toh, Kallon sauran an uwan nasu tayi Javed Naufal, Ku kula da su Azeeza, Yanzu zanje na dawo, Naufal yace meyasa zaki tafi ke ka ai, bayan kin fa a mana mu yi takatsantsan da dajin nan akwai mugayen halittun da zasu Iya cutar damu, why angel? Gaskiya ni ban goyi bayan ki tafi ke ka ai ba, sai dai mu tafi mu duka, Yai maganar tare da mi ewa, Javed ma Ya mi e, haris ne ka ai Ya rage a zaune yana sauraronsu. Ita kanta gabanta fa uwa yake yi gani ta ke yi kamar wani mugun abun zai iya faruwa da ita Murmushi ta alo akan fuskarta duk don ta kwantar masu da hankulan su yasa tace Bawani abu fa, da zarar nayi addu a Allah zai tsare ni har inje in dawo lafiya, ku kwantar da hankalinku girgiza kai Gabriel yai bazai yiwu ba Angel, bana so wani abu ya same ki ta silar mu, idan har ba zaki bari mu bi ki ba, To ki bari Danish Ya farka Ya je da kanshi ya samo mana abincin tunkan ya arasa maganar Angel tai saurin katse shi da cewa su Azeeza yunwa su ke Ji, Na yadda Gabriel Ka raka ni mu tafi, ku kuma ku zauna yanzu zamu dawo Hankalinsu ya an kwanta, Atare da Gabriel Suka nufi Cikin dajin, Hannunta ru e da aramin kwandon su, komawa su azeeza su ka yi abakin bishiya suna zaman jiran dawowarsu. Cikin dajin suka kutsa suna tafiya suna dan tattauna fira a tsakaninsu, ta ko ina bishiyoyine masu tsayi Da fa i, Rassansu sun lullu6e wurin da inuwar su. Hankalinka ya kwanta ka biyo ni, ni ban san ma ina zamu dosa ba, Ka ta6a shiga daji ? Ta jefa mashi tambaya, girgiza mata kai yai alamar a bazan Iya tunawa ba Angel, na manta da komai na rayuwata, amma inaji araina koda ace ban ta6a shigowa daji ba, zai iya yiwuwa na ta6a kallon shi a waya, Ni yanzu burina mu fita daga Cikin Dajin nan, Ko mun samu mu tona asirin zaluncin da ake yi a cikin kurkukun addara, Angel na damu da rashin ar uwata, ina tsoron kafin mu yi nasara su kashe min ita yayin da yake yin maganar yanayin fuskarshi ne Ya canza, abun ba aramin ta6a zuciyarshi yake yi ba duk in ya tuna da ar uwarshi Gabriellah. Cikin nuna jin tausayin shi angel tace ka kwantar da hankalin ka, Idan Allah yasa mai tsawaicin kwanace zamu ganta, in kuma ta riga mu gidan gaskiya, Allah Ya ji anta, yana daga cikin addarar bawa, ba dole ya rayu da abunda ya ke so ba, wata rana ma kowa zai mutu ba wanda za a bari gadin duniyar fira ta yi da i sai nutsawa suke Yi, cikin Dajin ba tare da sunsan inda zasu dosa ba, Ga wata iska mai da i da ta ke ka awa, wasa wasa arfin iskar sai aruwa ya ke Yi, ta cika masu idanuwansu da yar suke bu e su. Yayin da su Angel suka tafi nemo masu abinci, Sun yi zazzaune zaman jiran tsammani, Har sun fara lumshe idanuwan su saboda iskar dake ka a masu ba aramin kasala take haifar masu ba, kwatsam! Ba zato ba tsammani kunnuwansu suka soma Jiyo masu wani irin sautin gurnani mai matu ar rikitarwa da razanarwa, A firgice suka ware idanuwansu, Yayin da zuciyarsu ke buguwa da arfi da arfi tamkar zata 6allo irjin su, tsananin tsorone Ya kamasu sai faman wurwurga wayar idanuwansu suke Yi, a arinsu na su gano ta inda sautin gurnani ke fitowa, sai dai sun kasa sani kuma sun kasa ta6uka komai, Azeeza tuni ta shige ma Batul kamar zata koma Cikinta, Jikin su sai faman yin kakarwa yake yi saboda gurnanin ya cika kunnuwansu, Haris dake azaune gaban shimfi ar Danish muryar shi adabarbarce ya ke ambaton sunanshi da..da..nish ka tashi, pls ka tashi danish, Wani abu yana tunkaro mu Da rarrafe su batul suka arasa gaban shimfi ar Danish, Cikin fitar hayyaci suke bugun Jikinshi don ya farka ya ceci rayuwarsu, duk sun bi sun ru e tsigar Jikinsu ta tashi hai am, Har suna ha a baki wurin ambaton sunanshi Danish mun shiga uku, dan Allah ka farka, Wannan wani irin sauti ne haka babu da in ji, ga Angel bata nan sun tafi tare da Gabriel, Ni dama nasan zai yi wuya mu bar dajin nan da ran mu cikin shesshe ar ku ka suke magana hawaye na bin fuskokinsu, Jemimah da azeeza tuni sun rushe da kuka mai sautin gaske, tunkafin ma suga menene ke tunkarosu, sautin kukansu Jemimah shiya ara Janyo hankalin Abunda ke nufo su, basu san sune suke Janyo shi ba, babu wanda yai hankalin Ya tsawatar da su akan su daina Yin kukan suyi shiru, ba su yi tunanin yin hakan ba, lokacin da sautin gurnani ya arfafa hatta ganyayyakin dake a wurin Girgixa suke yi, nan take idanuwansu suka tsaya cak akan wurin da suke zargin zai 6ullo, Kamar An Jeho suka fa asan wurin, wasu irin Mugayen Halittun namun dawa, masu gashi gashi a jikinsu babu kyan gani gwanin ban yama, Suffarsu tamkar ta majici sai dai sun gurmi maciji a halitta tsaf zasu Iya ha iye mutun su nannade shi a cikin bakunansu, Tashin hankalin da ba a sama shi Date, Wata irin gigitacciyar ara suka fasa, Ganin Yadda halittun suke Kur owa sa o da lungu masu Yawan gaske gasu manya manya, Gadan gadan suke tunkarosu Harwani nanna e Jikinsu suke yi suna har ewa, tsabar firgi da tsoro ne yasa suka Watsa da gudun gaske kamar zasu Tashi sama, Gudu su ke yi na fitar hayyaci, gudun ceton rai, su kan su basu son Inda zasu dosa ba, wani arin tashin hankalin Halittun da gudu suke binsu, Ga sauri da Allah yai masu, sun fuskanci matsanancin tashin hankali mara misaltuwa, musamman ananun cikinsu Azeeza da jemimah duk sun tarwatse kowa Da inda nufa, dan bala i, Halittun suna lura da kowace kusurwa suka fa a, Yadda suka raba kawunansu haka suma halittun su ka karkasa kawunansu wurin binsu, Haris da ba oshin lafiya gare shi ba, tuni Numfashin shi ya soma sar ewa, bakinshi ya soma fitar da jini, Gashi kowa Ya watse sun barshi, Yana ji yana gani halittar nan Ta ta ta iye afarshi gaba aya ya kife asa, tana gurnani ta wage bakinta masu ha ora a jere babu kyan gani, ta Zurma afafuwanshi ..Innalillah A 6angaren Azeeza da ke ru e da jemimah suna ti ar gudu, hada tuntu6e sun rasa ina zasu dosa, Jemimah sai kuka take yi tana ambaton sunan Genie, Cikin rashin sanya Wasu muggan