Sashe 87
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Black american ce, A zubin halitta tana da tsayi da jiki, Launin fatarta Chocolate colour ne, Bodycon ce a jikinta, long sleeved gown dai dai gwiwa rigar ta tsaya mata launin Army green, daga ganin ta kaga ar duniya haya in taba, ba ar a shana ona gari, Irin Ru un karuwan nan ne Wa anda suka amsa sunansu A harkar Bariki,Wannan da kuke gani bakowa bace face UMMIN AMERICA, hamsha iyar macace mai zaman kanta, Idanuwanta A tsaitsaye suke, Bata da mutunci, kuma bata da kunya ko mis ala zarratin,Tun daga kan shigarta zaka shaida fitsararta, Gaba aya rigar ta bayyana tsiraicinta, boobs inta sun cika faffa an kirjinta, tamkar zasu fasa rigar su fito waje don atakure suke an matsesu. Flat tommy inta tamkar ba'a saka abincin acikinsa tsabar amewarsa, ga Uban qugu dake gareta tamkar aura mata shi akayi saboda fa insa, ko kofi aka aura a tudun mazaunanta tsaf zai zauna batare da ya fa o ba. Wani irin dadda amshine ke fita sa o da lungu na Jikinta. Round face gare ta,Tasha Uban make up, tamkar an zanata don kyau, Ga eye lashes da akayi mata fixing masu tsayi, dogon hancinta Na manne da Nose ring mai kyan gaske, Haka yatsun hannunta na dama na sanye da knuckle ring, long nails din yatsun hannunta fixing dinsu akayi. Sumar kanta tasha gyara, sai dai daga gani hair wing ne ta daura ba asalin sumar kanta ba, amma zai wuya mutun Ya iya ganewa. Hankalin maza fa ya tashi hai am, gaba daya sun rasa natsuwar su, sai faman ha iyar yawu suke yi kamar zash lashe ta. Muryarta tamkar ana busa sarewa ta furta"Zan Iya shiga Ciki"? Har suna ha a baki wurin bata amsa da cewa"You're welcome" shu'umin murmushi ta sakar masu, har dimple din gefen fuskarta Ya lotsa, juyawar da za ta yi, mazaunanta suka girgiza gaba daya sojoji suka zabura tamkar zasu tallabe mata shi. Komawa Cikin motar tayi, kafin ta rufe motar, wani daga cikin sojojin yai saurin datse mata murfin, A tsanake taci gaba da yin driving ta nufi cikin head quarter din. Ta tafi tabar su da jarabar kallon surar jikinta da su ka yi, ba zasu iya jurewa ba ai ko da sauri suka nufi cikin head quarter din donsu samu damar are mata kallo ko sun rage ra in da zuciyarsu ke yi masu. Bayan tayi parking in motar, ta fito hannunta ru e da i phone dinta, Hankulan sojojin dake Zarya a headquarter din gaba aya ya dawo kanta, kamar sun samu talabijin, Matarce akwai Iya jan hankalin maza da surar jikinta, duk idan Tayi taku aya jikinta sai ya girgiza hakan ba aramin haya a maza yake yi ba. All eyes on her, Sojojin Tamkar zasu kai mata hari, sai dai ba damar Yin hakan,Wani irin warjini gareta, A fuska bata da wasa, Zazzafa ce, Me zaman Kanta. Ta wutsiyar ido take kallon masu ago mata hannu da masu yi mata alamar suna son yin magana da ita. Ko kallo basu ishe ta ba, jefi jefi takan an wurga eye balls dinta akansu, da gangan take kashe masu ido aya ko ta ciji lower lip dinta da harshe, abi'arta ce Yin hakan, duk don ta ara haya a su. Kaitsaye ta nufi hanyar da zata sada ta da office din commender domin amsa kiran da yayi mata, tasan ko'ina na headquarter din, don ba ba uwarta bace, Ba yau bane rana tafarko da ta fara shigarta. Tun kafin arasowar ta, tuni Anyi mata iso wurinshi, jiran ta kawai Yake yi, yana daga zaune saman chair, acikin katafaren office dinsa, komai na cikinsa army green ne, hatta desk din gabanshi, dake dauke da computer dinsa, da wayar hannunsa tare da flag and map, daga jikin bangon office din akwai book shelf, da jerin hotunansa da awards dinsa, bashi ka ai bane a office din hada Major. Shigowarta office din, Tuni sanyin Iskar A.c in cikinsa ta gauraya da amshin shu'umin turarenta. Har saida suka sha e shi sosai a hancinansu. Da kwarkwarsa ta arasa gaban desk dinsa, kamar yadda ta saba yi mashi duk in tazo office dinsa haka yau ma tayi mashi, Ta buga afa tare da sara mashi, hakan ba aramin ayatar da shi yai ba, har sai da suka saki murmushi, tun kafin Ya bata iznin zama, ta zauna saman chair din dake facing dinsa, ta aura afa aya bisa aya, murmushi ta sakar mashi ha i da aga mashi gira aya ta kashe mashi ido. A wayance ta soma yin magana cikin harshen turanci"fatan na same ku lafiya" lumshe ido commender yai tare da kai hannu ya gyara zaman wuyan rigar kakinsa. "Lafiyalou ummi, I'm glad to see u, Ina fata kiran da mukayi maki bai ta ura maki ba"? aga mashi gira tayi alamar eh ba tare da ta furta ba, a mutunce suka gaisa da junansu. Bayan kowan nan su ya natsu, Major Ya mi e ya bi ta ofa ya fuce waje jim ka an ya dawo hannayen shi ru e da mugs na coffee guda biyu ya aura su saman desk, ya ago da ido Ya kalli Ummi"zaki Iya sha" ta furta okey, kafin takai hannu ta dauki mug din ta soma kur6an coffee din, da alama ya yi mata dadi kusan sau uku tasha kafin ta ajiye mug din, ta dawo da dubanta ga commender"am all eyes" "Dalilin da yasa na kira ki ummi, Magana ce mai muhimmanci muke san yi da ke, Ina fata za ki bamu ha in kai kamar yadda kika saba taimakon mu" cikin harshen turanci commender yayi maganar a tsanake. Hankalin major na akan irjinta har wani ara le ensu yake yi kamar zai zura kanshi cikin rigarta. Kallon da Commender ya watsa mashine yasa shi saurin kawar da idonshi ya kame mutuncin kansa "Babu takura, ko da yaushe ina maraba da ku, zaka Iya fa in komai ka ke so kai tsaye" are maganar tana shafa saman boobs dinta da yatsun hannunta. Yawu commender Ya ha iya Kutt throat dinsa Ya bada sauti, shi kanshi daurewa yake yi, surar ummin America na neman kwance mashi masarrafinsa. "Ina so ki natsu ki fahimce ni kafin ki bani amsa" amsa mashi tayi da toh Bayani ya soma yi mata dalla dalla tun daga farkon tsintarsu Angel da su ka yi a Daji, har izuwa kawosu asibiti, da kuma abun da su ke bu ata daga gare ta, tunda commender ya fara labarta mata, ta natsu tana sauraronshi. "Muna so ki bamu ha in kai wurin Kula da yaran ki ru e su tamkar anki, munsan zaki Iyane shiyasa muka za6e ki, tun da ba yau kika fara yi mana aiki ba, mun yarda dake ummi, burinmu ki tarairayesu ta yadda yaran zasu yarda dake har su Iya fa amaki ainihin abun da ya faru arayuwarsu' ya arasa maganar idonshi akan fuskarta. Lumshe ido ta anyi kafin ta waresu akan fuskarshi "ta ya ya zaku yi tunanin dam a amanar yara har goma sha aya a hannuna? Bayan kunsan wacece ni, Ban ta6a haihuwa ba, kuma ni banason Rainon a, ban ta6a sha'awar haihuwarsu ba, balle har in iya kula da yaran wasu, Ina mai baka ha urin Cewa Ni bazan Iya wannan aikin ba! zaifi ku samu macen da tasan zafin haihuwa mai kamun kai ku bata rainon su" tana magana jikinta na jijjiga, major duk yabi ya susuce ya rasa natsuwarshi, ba dan commender na akusa ba da ba abun da zai hana ya dam eta ko da zai sha mari ne. "Ummi, Ki sassauta kalamanki, Kina yi min magana da tsiwa, Ko kin manta a ina kike ne? Ki duba da kyau ki gani, nan ba club ba ne, ba kuma gidan karuwai bane, sannan ba ga6ar taku bane, Head quarter din sojoji ce" Ya yi maganar tare da zaro bindiga daga cikin drawer chest na desk din gabanshi Ya daurata saman desk din. Tuntsirewa Tayi da dariyar rainin wayau "Kai ma ka sani, Ummin america bata tsoron bingida, ni da ni ke yin mu'amala da masu ru eta, yanzu haka da nake yi maka magana shigowa ta head quarter din nan gaba aya na tada masu jarabarsu, suna can waje, wandunan su sunyi masu nauyi' cike da sha iyanci tayi maganar, ta riga ta gama raina su bata jin tsoron su ko ka Cikin kwantar da murya commender yace"is ok, kibar yi min wasa, Muyi magana ta hankali, ki taimaka ki kar6i bu atarmu, kome kikeso zamuyi maki, sannan awainiyar yaran da komai nasu mune zamu bada tallafin da za'a cigaba da kula da rayuwarsu, tun daga cinsu shansu, suturarsu, da karatunsu, Iya taimakon da muke so kiyi mana kija su a jiki ki zama tamkar mahafiyarsu" yamutsa fuska tayi tana faman wurwurga eye balls dinta tace"Kana nufin wai a gidana zasu zauna? Ka san gidana gidan mazane, a koda wani lokaci Ina busy wurin biya masu bu atarsu, how ka ke tunanin zasu Iya samun kulawar data dace? Kuma naji kace yaran suna fama da depression hada me ciwon ciwo, gaskiga ba aramar awainiya bace kula da su, bazan Iya ba commender, kada ka tursasamin, kasan ina girmamaka saboda halaccinka agareni" Kallon major commender yayi, hakan ya bashi damar Yi mata magana "Ba zamu takura maki ba, amma kafin ki tafi Inaso zan nuna maki hotunan Yaran Ki gansu" ewa Major yai daga saman kujerar da yake a zaune Ya zagaya ta 6angaren Commender Ya juyo mata da laptop din saitin fuskarta. Operating inta Ya soma Yi, hotunansu Angel Ya bu o, daga kan hotonta Ya fara Nuna ma Ummin america "Sunanta Angel" Ya ambaci hakan yana kallonta, da alamun mamaki akan fuskarta ta furta "wow she's beautiful sai dai daga ganin bakinta za ta yi tsiwa, ni kuma bana sha'awar Yara masu masifa" ta fa a ha i da yamutsa fuska, still murmushi ne akan fuskar major da commender. Hoton Batul ya nuna mata, sai da ta ta6e la66anta kafin tace "tana da kyau, sai dai daga ganin fuskarta bata da masifa, wannan ko yatsa aka sanya mata abaki bazata Iya cizon shi ba" ta kare maganar tana hura hanci. Hoto na gaba fuskar Hanna ce, Ummin america tace"har