← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 106

Sashe 27

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty "ka na nufin ba su mutu ba suna a raye"? A agare ta jefa mashi tambayar, jinjina mata kai yai ba tare da ya furta mata kalma ba, bugun zuciyarta ne ya qaru a sukwane ta juya baya don ta samu damar are masu kallo, bargunan da ya lullu6e su da shi ya hana ta gan su da kyau, jikinta na 6ari ta ara sa gaban su ta zu unna tare da kai hannu ta age saman bargon, duk wani motsin ta akan idon Danish. Wani irin farin ciki ne Ya lullu6eta ha a ta yi al'ajabin wannan iko na Allah, kamar zautacciya haka ta dinga aura kanta saman irjinsu ha i da jogana kunnanta saitin zuciyar su don ta ji idan tana bugawa, daga kan Jamimah ta fara tana osa kunnanta bugun zuciyar jemimah ya daki dodon kunnan, nan ta ke ta fahimci cewa bacci su ke yi, Tambayoyi ta shiga jefawa kanta, Ta ya ya akai haka ta faru? Dama wanda ya mutu yana tashi? don ita dai a iya saninta idan an mutun ba adawowa, aura kunnanta ta yi saman irjin Azeeza lumshe idanuwanta ta yi wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarta, jin bugun zuciyar azeeza na har6awa, matsawa ta yi gaban Parveen tunkan ta aura kanta saman irjinta idanuwanta su ka sauka akan aramin bakinta ganin yana motsi yasa ta fahimci tana araye, Lamarin yai matu aure mata kai, ta ya akai su ka rayu! Kuma Danish da kanshi ya tabbatar masu cewa Heart attack ne yai silar mutuwarsu, duk da bata da oshin lafiya hakan bai hana smart brain inta aiki ba, Zurfin tunani ta shiga idan har su Jemaimah su ka iya jure abunda ya faru dasu ya kenan ta 6angaren Sauran an uwansu da su ka baro? Waro idanuwanta waje ta yi yayin da zuciyarta ka harbawa da sauri da sauri, a fujajen ta zabura ta mi e kamar an zungure ta, ta juya ta nufi Danish dake a zaune Ya an lumshe idanuwanshi, ari ya ke ya hana kanshi yin bacci gudun kada yaja masu matsala, zu unnawa tai agabanshi "Danish taya akai su Jamima su ka rayu? Bayan kai da kanka ne ka fa a mana cewa zuciyarsu ce ta buga" ware idanuwanshi yai akan fuskarta, tsananin tausayinta ne ya kama shi, damuwarta akan an uwanta, bata damu da kanta ba, arantar shekarunta yafi komai aure mashi kai, yadda harta iya jure wa annan wahalhalun rayuwar wanda yayi imanin ko wani babban ba zai Iya jurarsu ba. "Danish bana so ina magana kana share ni, ka fa a min ta ya ya akai su ka rayu? A iya sanina idan mutun ya mutu baya tashi, Sai gashi su Azeeza sun tashi, ko dai ka yi amfani da sihirinka ne wurin dawo masu da rayuwarsu..."? A ru e tai maganar babu kwanciyar hankali atattare da ita, a hankali ya an motsa la66ansa. "My Angel, u should stop talking about them, ba ki da lafiya u need a rest," dam ar wuyar best in jikin tai sosai ta fashe mashi da kuka tana fa in"Danish ka fa a min dama kasan suna araye shi ne ba ka bari mun goyo su Deeja mun taho da su ba? Me yasa ka yi mana aryar cewa zuciyarsu ce ta buga"? Tana magana tana ku ka, raunin gefen bakin ta tuni ya fara tsastsafo da jini. Ranta yai mugun 6aci zuciyarta ta harzu a, A haukace ta mi e tana fa in"Zan koma na taho da su Deeeja, ban damu da in rasa raina ba," a hanzarce ya mi e jin abunda tace, ido cikin ido su ke kallon juna"Am sorry Angel i don't mean to hurt u, kinsan bana arya, sannan bani da amsar da zan baki that's why nayi shiru, hatta su Azeeza ban san suna araye ba, a daren jiya na yi arin binne su cos bana son ku farka ku taras da gawawwakinsu, hakan zai fama ma ku ciwon da ke a cikin zuciyarku, nayi amfani da sihirina wurin tsaga asa har na fara sanyasu a ciki idona ya sauka akan yatsun afafuwansu dake motsi, i was shocked cos ban yi expecting din zasu rayu ba, kin ji yadda akai nasan suna a raye" kamar ta so ta fahimce shi sai dai wani sashe na zuciyarta ya i aminta dashi, girgiza mashi kai tai"Ni dai zan koma kurkuku in auko su Deeja, Saboda ina ji araina cewa Suna araye" Ya fahimci damuwace ke arin zautar da ita, Zaiyi wuya ta fahince shi, yasan halin kayansa da rigima ga kafiya da taurin kai, juyawa ta yi tare da nufar ofar fita daga kogon dutsen, da sauri Ya bi bayanta tare da ru o arm inta ya janyota zuwa jikinshi, sosai ya matseta. "Angel daji ne fa, ba mu a kusa da kurkukun addara, ta zarar awanni ce, A daren Jiya bayan mun fita ni ne na auko ku na dawo da ku nan duk don na sau a maku wahala" da yar ya ke magana, damuwace arara akan fuskarsa, arin raba Jikinta tayi daga nashi. Zuciyarta ce ke azalzalarta sam bata fahimtar kalamansa, idanuwanta sun makance "Ka sake ni Danish, nasan ko nace kaje ka auko min su Deeja ba za ka je ba, don haka ni zanje, saboda ina ji araina an uwana suna araye basu mutu ba gashi mun baro su a hannun Azzaluman mutanancan....." cikin shesshe ar kuka ta arasa maganar, duk yadda yaso ya hanata tafiya ta iya, har kwatanta mata ha arin da dajin gare shi amma ta kafe akan sai taje, sakinta yai idon shi akan bayanta, sam babu kuzari a jikinta ahaka ta fuce daga cikin kogon dutsen, Hasken ranane ya galle mata idonta da sauri ta lumshe su na an sakanni kafin ta ware su tana arewa urmin Dajin kallo, Dadda ar iskar dajin ce ta ratsa sassan jikinta ni'imtacciyar gaske, hatta sumar kanta sai ka awa take yi saboda arfin iskar, saboda taurin kai irin na Angel da kasada, Ahaka ta soma tafiya tana nufar cikin dajin ita ala dole saita gano inda kurkukun addara ya ke, tun kan aje ko'ina ta fara tsorata da ganin ananun halittun da ke yawo Saman bishiyoyi, duk da haka bata sare ba taci gaba da tafiya hada an saurinta da gudunta, ko takalma babu a afarta. Tun bayan fitarta Danish Ya fito daga cikin kogon dutsen, ya goya hannayenshi saman faffa irjinshi Yana kallon bayanta, Ta yi matu ar bashi mamaki, duk da ya fahimci babu hankali atattare da ita, in ba haka ba ta ya ya wanda ya tsira yake arin komawa ga halaka. Yarinta ce ke damunta da kuma son an uwanta. Tana cikin yin tafiyar nan, kukan namun dawa Ya dakatar da ita cak ta tsaya tana arewa wurin da take atsaye kallo, ba zato ba tsammani idanuwanta suka sauka akan Snake in dake bin jikin bishiya yana arin saukowa asa, zaro ido waje tai a gigice ta fasa ara tare da juyawa da gudun gaske tamkar zata tashi sama, majicin na arasa saukowa yabi bayanta, tashin hankali duk ta bi ta rikice don ta fahimci ita yake bi, tun da uwarta ta haife ta bata ta6a yin tozali da maciji ido da ido ba sai yau da Allah ya ha osu, Tarasa gane ta wace hanya zata bi ta koma cikin kogon dutsen. Danish ta dinga walawa kira kamar ma oshinta zai 6allo, sai da ta gama galabaita cikin rashin sa'a tai tuntu6e da dutse gaba aya ta tafi zata kife asa, iris ya rage ta kife asa a lokacin da ba ta yi tsammani ba taji Ya dam o ta tare da kwantar da ita saman chest insa. ameshi tayi sosai ta fashe mashi da kuka tana zazzaga mashi masifa akan me zai barta ita ka ai acikin daji? Idan ma don saboda ta yi mashi kafiya ne, bai ga ita yarinya bace, tun da fara mashi fa a bai tanka mata ba, hannayen shi biyu suna tallabe da ita, sai da ta yi mai isarta, tukunna ta bu e kumburarrun idanuwanta akan fuskarshi, tun daga kan tausasan red lips insa ta soma bi da kallo har izuwa ga dogon hancin sa kafin ta auke idon nata ta aura su kan sexy eyes inshi masu matu ar jan hankali. arin shagala su ke yi da kallon Juna, tunawa da an uwansu da su ka baro a kogon dutse ne yasa tayi saurin katse masu kallon urullan da suke bin juna dashi"Danish mu koma kada wani abu ya same su" girgiza mata kai yai in a smoky voice ya furta mata"ba abunda zai same su, ina sane dasu, na rufe kogon dutsen babu wani abun cutarwa da zai Iya tunkarar su"Sam hankalin bai kwanta da kalaman shi ba "Danish ni dai mu koma," ashagwa6e tayi mashi maganar, ita kanta batasan ta sanya shagwa6a ba' "Zamu koma, but before that, Inaso ki raka ni cikin Dajin in nemo mana abunda zamu ci, ko kina so su farka suna Jin yunwa ne"? Girgiza mashi kai tayi"a'a amma ni ba zan bi ka ba, Ka maida ni cikin kogon dutsen in ya so kai sai ka je nema mana abunda zamuci" kafe ta da ido yai, hakan yasa ta jefa mashi harara ha i da murgu a mashi baki, munin fuskarta bai hana shi ganin kyanta ba, musamman da ta yi mashi abunda ke jan hankalin shi gareta, Harara da murgu e abun A jinin ta ya ke. "Idan ba za ki bi ni ba, Ga hanya nan ki koma kogon dutsen ni kin ga tafiyana" yai maganar tare da nufar Cikin dajin, da ido tabi bayanshi da kallo, ranta a 6ace yasan ba zata iya kai kanta ba shiyasa yace ta koma, Tunawa da macijin da ya biyota ne yasa ta zabura da gudu tabi bayanshi, Yana cikin tafiya yaji ta zura hannunta cikin nashi, ayataccen murmushine ya bayyana akan fuskarshi. Ta yi tsammanin Iya abincin da zasu ci ne zasu nemo, ba ta san plan Ya shirya mata ba, Yanayin Iskar dajin ba aramin ni'ima ta saukar masu ba, Suna
Chapter 27 · 0% Book details