← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 106

Sashe 61

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Hairs ba abunda zai same shi, Ni inaji araina Lafiyar danish qalou, Bacci ne kawai ya ke yi kasan ya auki tsawon lokaci bai runtsa ba shiyasa bai farka ba" a kai yai"Allah yasa hakane," . "Haris ka ci abinci ko kana jin yunwa"? Kallon parveen yai"bana Jin yunwa parveen, Naji da in kulawarku agare ni, sannan Ina tayamu murnar barin kurkukun addara" murmushi kowan nan su Ya saki, shima ya alalo murmushi akan fuskarshi Muryar Jemimah da shagwa6a tace"Idan ka ji sau i, zamu ga deeja ma har kuci abinci atare da ita, kana bata abaki itama tana baka abaki, agidan daddyn genie ita" gaba ayansu suka sanya dariya, Nurse rebecca dake tsaye tuni ta zauna saman chair tana dubansu sam bata gajiya da kallon Yaran burgeta suke Yi kamar ta sace su take ji. Haris Ya ji da in maganar Jemimah har saida ya an murmusa "Sannan Haris zai dinga wanke ma deeja gashin kanta yana sharce mata shi," Batul ce tayi maganar, tsabar da in maganarta har saida fararen ha oransa suka bayyana. "Bayan haka zai dinga goyata a saman bayanshi Suna yawo" acewar Hannah sosai Haris ya fashe da dariya yayin da hawaye ke cigaba da yin sintiri akan fuskarsa, Lamarin ya aurewa rebecca kai, mamakinta yadda yaran suke matu aunar junansu, wani abu da ya ara burgeta yadda suke ta sanya shi dariya tabbas su ka ai suke Iya sarrafa junansu. "In sha Allah Haris our dream will come true" lumshe idanuwanshi yai tare da bu e su akan fuskokinsu sai ya dinga ganin tamkar Deejar sa ce zaune a tsakiyar gadon tana sakar mashi murmushi, hakan yasashi sakin murmushi kamar wani zautacce "Haris ka kwanta ka huta, kada mu cika ka da surutu, zamuje akin Danish mu duba shi" "Nima inaso naganshi Angel, muje atare" Kallon Nurse in tayi"pls sister zamu Iya tafiya da shi akin an uwanmu"? Smilling gently, nurse rebecca tace"badamuwa, zamu Iya tafiya da shi" ta yi maganar tare da mi ewa Ta nufi gaban gadon, da taimakonta Haris ya sauko daga saman gadon tace mashi ya dafa shoulder inta don ya samu damar yin tafiya, Rurru eta yai da hannayenshi a haka suke Yin tafiyar, Su Angel suna abayansu har suka araso akin da aka kwantar da garkuwa, Jikin Angel har 6ari yake yi saboda tsabar zumu i, tun kafin su arasa shiga akin suka hango Danish Baje saman gadon, kamar matacce, lallausar sumar kanshi ta tarwatse saman mattress in gadon, da sauri Angel ta nufi gadon Ta haye daga gefe Idonta akan Kyakkyawar fuskarshi, Har kullum kamar ana ara ninka mashi kyawunshi, fatarshi tayi smooth fara sol Ko tabo babu, Sun canza mashi uniform inshi wanda ke a jikin sa Yanzu kalar nasu ne Riga da wando light blue, rigar tayi tighting insa, gajeran hannu ne da ita Hakan ya bayyana arfan Damtsen hannun shi, Likitoci sun sha wahala wurin canza mashi kayan Jikinshi saida suka ha arfi tukunna su ka samu damar raba shi da su. A hankali take bin Shi da kallon so da auna tun daga saman sumar kanshi har i zuwa kan Long eye lashes insa, dogon hancin nan nashi yayi sam6al babu lan wasa, full lips insa sun ciza launinsu, slowly ta sauke idonta akan Zanan tattoo dake a gefen dogon wuyanshi Yayi bala'in yi mashi kyau A gefe da gefen gadonshi kowannansu Ya samu wuri ya zauna hada haris da nurse ta zaunar dashi, natsuwa su ka yi a yayin da su ke kallon an uwansu, da i kamar zai kashe su Angel ta shagala da kallonsa ji ta ke kamar ta fa a saman chest insa ta ame shi ko ta samu sassaucin kewarsa da ta ke yi, Muryar Haris ce ta fargar da ita. "Angel zuciyarshi tana bugawa"? A hanzarce ta kwantar da kunnanta saman chest insa saitin heart insa nan take taji bugun zuciyarshi na harbawa a tsanake agowa tayi fuskarta auke da murmushi tace dasu"zuciyarshi tana bugawa, bacci ne yake yi" Jin haka yasa Kowan nan su Ya matsa kusa da shi, aya bayan aya suke aura kunnuwansu saitin zuciyarshi, nurse rebecca dake a tsaye murmushine auke akan fuskarta hankalinsu ba aramin kwanciya yai ba, jin zuciyarshi na bugawa "Sai yaushe zai farka? Baccin yayi yawa" Javed ne yai maganar, Naufal yace"may be saiya auki adadin kwanakin da yayi bai runtsa ba tukunna zai farka" zaro ido Angel tayi ha i da girgiza kanta"in sha Allah ba zai kai wannan lokacin ba zai farka. Ta are maganar tare da ru o zira ziran yatsun hannun Danish na dama acikin nata, sosai ta runtse su (nima kuma na runtse al alamina) *Boss Bature Mu ha u gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura ku in*_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ ~Middle step~
Chapter 61 · 0% Book details