Sashe 48
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
akin taci karo da twins, ko kallonsu batayi ba da sauri tabi ta gefensu ta wuce, awata ar corner ta la6e ita ka ai ta zu unna tana cigaba da yin kuka ha ika pravin ba aramin cin zarafinsu yake yi ba, shiyasa suke gudun zuwa su tarar da shi a akin Hajiya saratu musamman idan bata nan, Romancing insu yake yi tamkar zai kashesu, halinshi ne bunsuranci, har wara an shi twins duk iskancinsu babu ruwansu da masu aikin gidan, amma shi uban nasu baya iya kauda idonshi akansu, Ya maidasu kayan biyan bu atar shi, Kuma ba su isa su ce zasu hana shi ba, saboda barazanar da yake yi masu, hakan yasa suke mugun jin shakkar fallasa shi awurin masu gidan, kuma hada arin basu son yayi masu silar barinsu aiki gidan, ba don kudin da ake biyansu da dollar ba, sai don sabon da sukayi da mutanan gidan sannan da yawansu Iyayensu masu aramin hali ne, wasu ma babu Iyayen neman na kansu suke yi don su rufawa kansu asiri. Ex-prisoners Meya hwaru Bayan jirginsu Ya aga daga Cikin Dajin Evil forest shin sun sauka lafiya ko kuwa akasin hakan *SAN ANTONIO-TEXAS* *UNITED STATES OF AMERICA* San antonio texas babban birni ne da ke a cikin jihar Texas ta america Yana aya daga cikin jigunannun manyan biranan America Masu matu ayatarwa Manya manyan gine gine na tarihi dana zamani, abubuwan more rayuwa masu ban sha awa na musamman da kuma wadatar arziki, Hadaddiyar daula ce a U.s tsayawa suffanta kyawun birnin 6ata baki ne, balle ni da nake da abunyi. *San Antonio International Airport* Katafaren Airport ne na tashi da safkar jirage dake a cikin birnin san antonio, ayataccen gaske, sanarwa ce ta soma fitowa daga muryar na urar computer (PA announcement) Kunnuwan Ma aitakan Airport in da fasinjojin dake zirga zirga a cikinsa gaba daya sun natsu suna sauraron sanarwar kwamfutar Attention, passengers. A UH-60 Black Hawk helicopter is scheduled to land at San Antonio International Airport in approximately 10 minutes. We appreciate your patience and understanding. Amaida hankali, fasinjoji. Jirgin sama mai saukar ungulu na UH-60 Black Hawk yana shirin sauka a filin jirgin saman San Antonio a cikin kusan mintuna 10. Muna godiya da ha uri da fahimtar ku. Tunkafin arasowar Helicopter in nasu tuni Daga can headquater na sojoji an kira Emmergency Number ta Asibitin University Hospital Domin zuwa aukar Marasa lafiyan da Jami an su suka auko, Da wata irin jiniya Jibga jibgan Ambulances din suke zuba uban gudu saman titin da dai sadaka da airpot din, jiniyarsu ta kara e ko ina duk inda suka bi darewa akeyi abasu Hanya tunkafin su araso saboda sanin aikinsu na agaji, kowace ambulance tana auke da tambarin sunan asibitin UHS which means (University Health System) daga gefen rubutun Zanan white cross ne backround dinsa launin Ja,Kusan su uku ne Motocin suka jera, a Airport helipad ambulances in suka Yi parking, helipad yanki ne na musamman da aka tanada domin safka da tashin helicopter. Mintuna goma na cika cuf cuf A gogon birnin San antonio ya buga arfe 5 na safe, adai dai Wannan lokacin sautin Dan areran Jirgin Da ke shawagi Saman iska Ya kara e kunnuwan kowa dake a yankin airport in ga dukkan alamu Matafiya sun araso . Sannu Ahankali Helicoptern Ya sauke tayoyin shi yayin da ya ke yin asa asa, Slowly yake tafiya har yakai ga inda zai dakata a filin helipad, Sojoji ne Kewaye da Jirgin wa a suka zo tarbarsu daga headquater, Motocinsu na ajere dana aukar marasa lafiyan. e Bayan Ambulances in akayi at same time, Ma aikan Jinyane wa anda ake kira EMTs (emergency medical technicians) suka soma diddirowa daga bayan motar, mata da maza turawa cikin shigar fararen kaya masu auke da tambarin Lafiya Hannayensu da afafuwansu duk safunane haka zalika Sun toshe rabin fuskokinsu da face mask. Saukowa Sojojin helicopter in suka soma Yi daga cikin shi, Biyu daga cikinsu ru e da an ta addan da su ka dam o a evil forest, Kaitsaye suka nufi motar an uwansu sojoji da suka zo daga headquater, Abayan Kanta suka wurga shi tare da datse ofar, Dawowa su ka yi wurin an uwansu, nan fa aka fara rungume juna, an uwan nasu nayi masu jinjina ta ban girma, akan Nasarar cafke an ta addan da su ka yi. Ba tare da 6ata lokaci ba, Emts suka Curo stretcher daga motarsu kusan guda Takwas, agaban Helicopter in suka arasa da shi auke a hannunsu, Da taimakon sojoji suka dinga Jigilar aukar su Angel suna mi a su cikin motar, da aka zo kan Danish Sai dai sojojin suka kar6i stretcher in suka shigar dashi ambulance in, Bayan sun kammala kwasarsu, Motar sojoji gaba da baya a yayin da motocin Ambulances in ke a tsakiya, da wata irin Jiniya suka haura saman titi da gudun gaske, sauran sojojin dake acikin motar da an ta addar yake tuni sun raba hanya sun nufi headquater insu da shi. *Boss Bature Mu ha u gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_