← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 106

Sashe 98

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_THE PRISONERS E25 *Daga al alamin Boss Bature* Confusion of the heart Jami'in dake gefen wanda yai maganar ne ya daura da cewa"Ni kaina na girgiza da ganin matashin saurayin nan, Gaba aya ma na rikice, na tabbata ko shi Boss Owais din Yai arba da wannan Yaron sai yayi mamakin shi. Amenity Ward Ya ru e da sambatun mutane akan kyawun Garkuwa, shi ko Dan tahalikin Duk yabi ya rikice A rayuwarshi ya tsani kallo saboda Yana affecting din natsuwarsa, Yana Haya a shi, idanuwanshi sun makance neman Angel Yake yi, Gata akusa dashi amma ya kasa ganewa, sai an waige waige yake yi a arinsa naya gano ta, An rasa me Iya bu e baki yayi mashi magana acikin an uwan nashi, baisan cewa shine ya ru e su ba, Ya canza masu sosai cikin sabuwar shigarshi. Sai da Haris Ya aga murya Ya furta"Danish gamu anan" tukunna ya wurga reddish eye balls dinsa akan fuskokinsu, cikin takun sauri Ya nufe su yana arasawa ba yi asa a gwiwa ba Ya rungume Angel a saman broad chest dinsa, Ya cusa fuskarshi saman kafa arta Yana faman sauke ajiyar zuciya, lumshe idanuwanta tayi lokacin da amshin turarensa Ya daki hancinta, gaba aya taji ta a wata duniya tacan sama jannati, in a throaty voice ya furta mata"bana son kallo, Ki fa a masu su daina kallo na, suna cutar dani" Sam takasa yin magana, saboda yayi tighting dinta a kirjinshi, ya zagayo da arms dinsa saman bayanta, mutanan dake awurin sai faman sakin murmushi suke yi kamar zautattu, bakomai ne ya burgesu ba face hugging din da Danish yai ma Angel, sunyi tamkar ma'aurata, kayan jikinsu sun yi fitting dinsu black and red, kamar furanni. Gyaran Murya aya daga cikin Jami'an isod Yai masu, muryarshi a bubbu e ya furta"Zamu Iya tafiya, amma kafin nan Shi wannan Yaron Ina face mask dinsa Yake"? Ya yi tambayar Yana nuna Danish da indext finger. Da sauri Dr Mark, ya tura hannu cikin front pocket din coat dinsa, Ya zaro face mask, Ya nufi Danish, yana fadin "Handsome man, namanta ban sanya maka mask dinka ba, Kar6i ka sanya" kamar yayi magana da gunki, Ko motsi Baiyi ba, tunda ya ame Angel dinsa yayi shiru kamar maiyin bacci. Numfasawa dr laura tayi sai lokacin ta samu damar bu e baki tace"Danish yana yi maka magana, kaga sauran an uwanka duk sun sanya nasu face mask din, Kaima ya kamata ka kar6a ka sanya, jami'an isod suna jiran ku zasu auke ku zuwa Airport ne" Lamarin Ya aure masu kai, Babu alamun zai motsa, Ga Angel tana so ta raba jikinta daga nashi don ta lallashe shi, ya i bari tayi hakan saboda matsetan da yayi a chest dinsa, hatta numfashinta da yar take Iya fitar dashi" Cikin agara Haris Yace"dan Allah Danish ka sake ta, Ka kar6i abun fuskar kai ma ka sanya ko mun samu mu tafi" Magiya suka dinga yi mashi akan ya saki Angel Amma Ya iya ko kallo basu ishe shi ba" aya daga Cikin Jami'an Isod Ne yai nazari akan Yaron, kasancewar suna da kaifin basira, nan take Ya fahimci wani abu dangane da shi, aya bayan aya ya kalli nurses din dake a ward din da likitocin da suka tsaya suna kallon su, Muryarshi a kausashe Ya furta"Idan ba damuwa kowa Ya koma bakin aikinsa"! Jin hakan yasa kowan nan su Juyawa suna tafiya suna waiwayon prisoners, Mutun Biyar ne suka rage, dr laura da mark da brown sai nurse jessica da nurse rebecca. Tun kafin Jami'in Ya tambayi lafiya su basu tafi ba? Dr laura tace"Muna so muyi masu rakiya har zuwa airport, nasan suma Yaran zasu so hakan" Jinjina kai yai tare da aura eye balls dinsa kan Bayan Danish. "Danish, likitocin da suka duba lafiyar ku ne su ka rage sai kuma mu jam'an da muka zo domin tafiya da ku, babu kowa bayan mu, muna jiranka please kada ka 6ata mana lokaci"! Cikin kwantar da murya yai mashi magana. Sai da Ya ambaci hakan tukunna da yar Ya raba jikinshi daga na Angel, numfashinta da sauri sauri Yake fita, hada tarinta saboda mugun sha ar da tayima turarensa ya sar eta. Dr mark ne Ya sanya mashi mask din saman fuskarshi, da zolaya jami'in yace"ka tabbatar ka rufe mashi hada idonshi, don wannan idan mutane suna kallon shi tsab zai ha a mana traffic jam a saman titi" Gaba ayan su suka sanya dariya, ban da Danish, sam babu kwanciyar hankali atattare da shi, Hakanan Yake jin haushin mutane babu gaira babu dalili, ji yake kamar ya rufe su da bugu har sai sun mutu. Su Batul kuwa duk sun sha jinin jikin su, ganin Jami'an Isod suke Yi tamkar mutanan prison, tun da suka shigo ko motsin kirki sun gaza yi, Sai faman binsu da ido suke yi, ko magana jami'an su ka yi sai sun razana babu wanda Ya lura da hakan. Bayan Dr. mark ya kammala sanya mashi mask din, ya juya ya ru o hannun Angel acikin nashi, a jere suka nufi Hanyar fita daga ward din Yayin da dr laura da mark da brown suke Abayansu, su kuma jami'in Isod suna a kewaye da su, domin basu tsaro, duk inda suka gifta a sibitin ido na akansu, ba marasa lafiyan ba, ba an zuwa dubiyan ba, ba Ma'aikatan cikinsu ba, kowa hankalin shi na akan su, Danish sai ara matse mata hannunta yake yi a cikin nashi, hankalin ta ba akwance ya ke ba don ta fahimci akwai wani abu dake damun shi. Kaitsaye suka nufi parking space na asibitin, wasu dan ara dan aran motoci ne masu numfashi jigunannun gaske, a killace a harabar, da su akazo aukarsu, hankalin su Batul Ba aramin tashi yai ba, Basu ta6a ganin abu irin wannan ba, Motocin dake a killace aharabar suke ta faman bi da ido, Angel ce tayi amfani da harshen hausa wurin yi masu magana akan su natsu kada su tsorata, abun hawa ne da akeyin anfani dasu wurin tafiya mai tsayi wadda afa bazata Iya yinta ba, sai da tayi masu bayani cikin kwantar da murya tukunna suka fara sakin jikinsu. Kafin su shiga motar sai da aka fara sanya kayan su a boot, akwatuna ne da duffle bags kusan guda biyar, Suturar da dr laura ta siya masu ce, tare da Takalmansu da magungunan da zasu dinga sha, da sauran care product da zasu yi amfani da su. Bayan an kammala shigar da kayan cikin motocin aya bayan aya jami'an suka bude masu car doors din, motar farko Danish ne da Angel sai Batul suka zauna a mazaunin Baya, Mota ta biyu Gabriel ne tare da Haris da Hanna, Mota ta uku Naufal ne da parveen sai Javed. Dr. laura ta nemi alfarmar jami'an akan tana son su bata damar aukar jemimah da Azeeza a motarta, Jami'an suka ce mata zata Iya aukarsu ba wani abu, A back seat na motarta, Azeeza da Jemimah suka shiga, Ita kuma ta zauna A driver seat domin Yin driving dinsu, Dr mark da dr bown suma hada su za a tafi kaisu airpot din, A cikin motocinsu zasu tafi tare da Nurse jessica da rebecca. Tun da prisoners suka shiga cikin mota, suke ta an kalle kalle wa yaga ba auye yazo birni, duk sun sha jinin jikinsu, Fargaba suke Yi kada a cutar dasu, badan Angel ta kwantar masu da hankalinsu ba, da kuwa Anga hauka, kusan A lokaci aya masu tu a motocin suka tada su, Jemimah ta rungume Azeeza jin sautin tashin motarsu, Jikin su ya hau yin kerma kamar wa anda sanyi ya kama, Dr laura dake kallonsu ta madubin motar, fuskarta auke da murmushi ganin yadda suka ame tace masu su kwantar da hankalin su, babu abunda zai same su. A motar su Parveen Ta ame naufal saboda tsoron da taji, hada javed sun ha u sun mannewa juna kamar kifayen gwangwani. A motar su Gabriel kuwa, Hannah da Haris sun ame shi, sai faman ti ar dariya yake yi, shi dama wayayye ne bakomai ne Ya manta na memory dinsa ba, Hannayen shi biyu ya sanya saman bayansu Ya ara tighting dinsu ajikinshi yana kwantar masu da hankalinsu. Danish kuwa tun da suka shiga motar, ya kwantar da kanshi saman kafa ar Angel, ko motsi baiyi, Yana zaunea left hand dinta, yayin da Batul take a zaune saman seat din dake a right hand dinta, Ganin yadda Batul ta ru e jin tashin mota, Hannayenta biyu ta aura saman kanta, kamar zata fasa ihu da sauri Angel ta dam o hannunta tare kwantar mata da kanta saman laps dinta, ameta tayi sosai tana faman sauke ajiyar zuciya, abun ne yazo masu wani iri basu saba ba. Slowly motocin suka nufi hanyar babban gate din asibitin, gaba da bayansu motocin Jami'an isod ne, Sun sanya motocin da aka auko su dana su dr. laura a tsakiyar nasu motocin domin basu tsaro. Da matsakaicin gudu motocin suka haura saman titi, prisoners sun ga abunda yafi arfin idanuwansu, Ta glass din window su ke Hangen dan ara dan ara gine ginen birnin san antoni, masu ayatarwa, ga wuraren sha awata da kuma mutanan dake zarya ta ko'ina, sun natsu suna kallon ikon Allah abun ya aure masu kai. "My man, bacci zaka yi"? angel ce tayi mashi magana tana duban fuskarshi, tayi mamakin ganin zufa na tsastsafo mashi saman forehead dinsa, duk da sanyayyan Sanyin A.c na motar, Batool tuni ta mi e daga saman laps din Angel, ta koma bakin windown motar tana kallon Ikon Allah. In a low voice ya furta mata"Am not feeling well, ina jin wani iri a jikina kamar wani abu zai faru dani" shafa sumar kanshi tayi da hannunta"In sha Allah ba abunda zai faru da kai My Man, Ina atare dakai, so ka kwantar da hankalin ka, bari nayi maka addu'a" ta fa a ha i da manna la66anta saman lallausar sumar kanshi, addu'o'i ta soma karantowa tana tottafa mashi asaman kanshi. Muryar Batul ce ta katse mata hanzarinta"Angel wai su mutanan duniya dama haka suke da gudu kamar zasu tashi sama"? Dariya ce ta kubcewa Angel, ta wurga idonta kan batul data mannewa glass din tagar
Chapter 98 · 0% Book details