← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 106

Sashe 81

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

aya daga cikin abunda ke burgeta, idan ta tura mashi abincin abaki yadda yake motsa tattausan full lips nasa da kuma motsin Adam's apple dinsa, komai nashi
ayatar da ita yake yi kamar yarda itama ta ke burge shi, a
arshe sai suka koma suna feeding din junansu tana bashi abaki, Shima yana bata abaki.
Abunda basu sani ba, Har safiya tayi gari ya ware babu wanda Ya lura a cikinsu, tuni sun kammala cin abincin, sun shagala suna kallon juna.
*ABUJA NIGERIA A GIDAN
AN IYA*
A round
arfe 10 na safe agogon Nigeria, tun bayan kammala sallar Asubahi da ta koma bacci bata farkaba ba saboda Jiya sun sha fira da Aneelerh sun kusa raba dare kamar
an Aljanu, shiyasa yau take ta sharar baccinta kamar matatta, ta wawware
afafuwanta saman mattress, ta saki baki da hanci, sai jan minshari ta ke yi kamar ragon sallah, da
in bacci hada yawu a gefen bakinta, Gajeran wandone a jikinta sai
ar farar half vest data zura, sumar kanta babu kitso zallar gashinta a hargitse ba gyara.
Tayi zurfi acikin baccinta, Wayarta dake ajiye saman side drawer ta buga uban ringing, Babu alamun zata farka har kiran ya katse, wani ya kuma shigowa, sautin ya cika ko'ina banda kunnan zahra dake yin bacci.
Shigowa cikin
akin Aneelerh Tayi, jikinta asanye da doguwar riga, ta yi rolling mayafi akanta, kaitsaye ta nufi drawer din ta mi
a hannu ta
auki wayar tana fa
in"Allah ya shirya zahra, wannan bacci haka kamar matatta, ana ta kiran mutun awaya wama ya sani ko arzi
i ne ke kiranta..." Waro ido waje aneeleeh tayi ganin sunan mutumin dake kiran Aneelerh, Ya fito 6aro 6aro saman screen din, bakowa bace face Hajiya Saratu Obinna, Jiki na rawa ta haye saman gadon takai hannu tana bubbuga
afar zahra"banza, ki tashi arzi
ine ke kiran ki, zahra ki tashi kada muyi asara" yamutsa fuska zahra tayi muryarta kamar ta mashayin giya ta furta"dallah wanene ke takuramin, ni a
yaleni inyi bacci na, ba dama mutun ya
an kwanta ya runtsa sai an samu wani uban anacin ya tada shi'
cikin magagin bacci take yin sambatun. kiran har yayi rejecting, zu
unnawa Aneeleeh tayi saitin kunnan ta da karfi ta furta"Shashasha Hajiya saratu obinna ce ke Kira" A haukace Zahra ta zabura Ta mi
e tana faman mutsustsuke ido, A fujajen take fadin"Wai dagaske? Ina wayar? Gaba
aya tabi ta ru
e jin an ambaci sunan Hajiya saratu obinna, sai faman zazzare ido take yi.
Mi
a mata wayar Aneelerh ta yi "yo har yayi rejecting, Tun
azu nake ta
arin tada ki, Kin
i ki farka gashi yanzu kin ja mana asara...." bubbuga katifa zahra tayi da hannu tsabar takaici hada hawaye akan fuskarta"Aunty aneelerh, kin karyamin jari, meyasa da kika tada ni na
i tashi baki shiga toilet kin ciko bokiti da ruwa kin watsa mun ba"?
Babu wasa akan face dinta ta yi maganar, Sakin Baki aneeleeh tayi tana kallonta
Zahra ta ci gaba da yin kuka tana fa
in "Nashiga uku, wayyo Allahna, ni wlh bakiyi min adalci ba, wama ya sani ko kujerar Hajji za'a raba mana," sosai ta fashe ma Aneelerh da kuka. Lamarin ya
aure mata kai, ta rasa ina zahra da mahboob suka gado shegen son ku
i, sai dai tafi tunanin ta 6angaren mahaifinsu ne.
Lallashinta ta soma yi"Kiyi hakuri sister kukan Ya isa haka, wata'kil ta
ara Kiran ki," cikin shesshe
ar kuka tace"taya za'ae ta sake kira na, bakisan halin masu ku
in nan ba, basu
aukar raini, za ta yi tsammanin dagangan na
aga kiranta, Wayyo Allahna aunty Aneelerh, nayi wa arziki
ulli, har
iyamil laili nayi akan Allah ya bude mun kofofin samu, da kuma miji nagari a sabuwar shekarar da zamu shiga..." dariyace kumshe abakin Aneelerh.
Dafa kafa
arta tayi"Sorry My lovely sis, Yanzu abunda za'ae, Ki kira Layinta mu gani ko zata
aga" kar6ar wayar tayi daga hannun Aneelerh, Yatsun hannunta har kerma sukeyi sam babu natsuwa, kiran layin ta soma Yi, tamkar zata fashe da kuka ta kalli Aneelerh"line busy, dama ni nasani, wlh basa
aga kira, idan ba su suka kira mutun ba"
Aneelerh tace"mu
ara ha
uri, zuwa anjima sai mu
ara jaraba kiran layinta, yanzu ki tashi ki shiga toilet ki ki gyara jikin ki, zan Jiraki anan," cikin shesshe
ar kuka ta amsa da toh, kafin ta sauko daga saman gadon ta nufi toilet ta shige.
Bayan shigarta da mintuna biyar Aneeleeh tana zaune tsakiyar gadon tana jiran fitowarta, zuciyarta acunkushe take da tunanin baby junaid
inta tayi kewarshi, tun shekaran Jiya Uncle abdallah da hajiya adama suka koma gidansu, anyi rabuwar mutunci sun nemi alfarma Junaid ya zauna wurinsu na tsawon 2 weeks, zai dawo gida, sannan duk weekend za'a dinga kai masu shi, yanzu haka yana acan gidan nasu, tsawon kwana uku da yayi acan kullum ne sai ya matsa masu akan su kira mashi Mommyn nasa, wani lokacin tun kafin ta farka daga bacci kiran su ke shigowa wayarta saboda jarabar junaid.
Chapter 81 · 0% Book details