← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 106

Sashe 5

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ana zare ranta Cikin muryar kuka take magana "Shiga prison Ya zamar mun dole, Idan har ban je ba rayuwar mu tana a cikin ha ari, sannan Al awari ne na auka Dole na cika shi ku daina raunata mun zuciyata kada kusa Na gaza......" Kasa arasa maganar ta yi saboda ra in da ta ke ji a cikin zuciyarta. Tsawon lokaci suna kallon kallo a tsakanin su kafin ta tsagaita da yin kukan tace da batul"Ga amanar jemimah, Ki rungume mun ita a irjin ki har sai ta yi bacci, da zarar na dawo zan kar6i abuna" cikin sanyin murya batul ta amsa mata da cewa In sha Allah zan bata kyakkyawar kulawa har ki dawo Angel, murmushin ya e ta aro kan fuskarta tare da kallon su Parveen da ke atsaitsaye tace"Zan tafi ba za ku rungume ni a jikin ku ba"? Jin haka yasa da sauri suka matso kusa da ita, aya bayan aya suka dinga rungumeta a irjin su, kamar karsu sake ta, a arshe Ta Soma tafiya tana ja da baya tana kallon su idanuwansu akanta, Jiki amace ta juya tare da bu ofar akin tsohuwa tamira, Da gudun gaske Cikin duhu ta nufi sashen toilet insu tana fa owa Hasken sauran fitilun dake a cikin toilets Ya haskaka idanuwanta, bu ofar toilet in ta yi tare da shigewa Ciki. Yatsun hannunta na kerma ta sanya jamlock ta datse ofa don kar su yi gigin cewa zasu bi bayanta, A jikin ofar ta jingina bayanta sosai ta fashe da kuka gudun kada su ji sautin kukanta yasa ta toshe bakinta da tafin hannunta, tsawon mintuna goma shabiyar tana sharar walla kamar ruwan hawayenta zasu are sai da tayi mai isarta kafin ta soma tafiya tana tunkarar Tagar da zata dura, har zata gifta tukunyar fulawar nan ta an dakata da yin tafiya kafin a hankali ta kalli inda ta ke a jingine jikin bango, duk da halin da take aciki na fargaba sai da tayi mamakin ganin an maida tukunyar a mazauninta na asali, shiyasa azu tsohuwa Zafreen bata samu damar ganin ofar ba saboda an toshe ta, ajiyar zuciya ta sauke tare da lumshe idunuwanta daga bisani ware su sosai akan furen Danish da ganyayyakin shi su ka bubbu e gwanin ban sha'awa, Kyakkyawar fuskarshi ta ke imagining acikin idanuwanta, aranta kuwa tana ayyana koya Zata Ganshi a yanzu daya koma Giant? Da wannan tunanin Angel Ta arasa gaban glass window in Ta janyo bokitin Ta haye sama A hankali ta 6a66ako glass in tare da curo shi ta dire shi asa kafin ta daddage ta haura Saman tagar bakinta auke da Bismillah. unna tayi a jikin bangon da ta fa o, wani irin Sanyi ne ya mamaye sassan Jikinta, Ga tsoro daya mamaye zuciyarta, Biji biji take arewa doguwar hanyar kallo, duhu sosai babu haske sai dai da alamun haske a arshen hanyar Inda Babban filin nan ya ke. ewa Tayi tsare tare da Sanya hannayenta Biyu ta ru o duguwar sumar kanta tare da nanna eta ta jefar da ita saman gadon Bayanta, tunawa da addu'oin da ta karanta a jiya da tayi fitar nan yasa a yanzu ma ta soma ambaton su acikin zuciyarta, A yayin da take tafiya tana nufar cikin kurkukun Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara book 2 page 2 Novels Elite Admin January 05, 2024 Sponsored Link _~* BOSS LADIES WRITERS *KURKUKUN ADDARA*
Chapter 5 · 0% Book details