Sashe 34
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki aga ba zahra, Surukata ce fa ta6e baki zahra tayi matar da ke son wace mana baby junaid inmu ai wara daban aga ba picking call in Aneelerh tai tare da kanga wayar a kunnanta. Cikin girmamawa tayi mata sallama Assalamu akaikum on the other hand Hajiya adama ta amsa mata da alaikum salam daughter In law, ina kika shiga inata kira ba a agawa ? aneelerh tamkar tana agabanta tace Bana akusa da wayar ne bansan kun kira ba gaisawa sukayi kafin hajiya adama tace guest what an zaro ido Aneelerh ta anyi tana wurwurga eye balls in ta can tace kun dawo asar ? Sautin dariyar hajiyar adama ne yasa ta saki murmushin farin ciki. Mun dawo, in sha Allah end of this month zamu shigo Abuja, two days kin daina kiran layina Why? Ko dan saboda kada na wace maki Yaro ? Cikin Jin kunyar maganarta Aneelerh tace ba haka bane mommy, wlh ina ta zucci zuccin in kira ki Allah ne bai nufa ba Tai maganar a yayin da take kokarin zama saman stool, Ta gaji da tsayuwar, Zahra ta kasa kunne tana sauraron Firarsu. Idan ma don saboda dashi ne to ki kwantar da hankalin ki, babu wanda zai raba ki da anki, Munyi magana da abdallah Ya fahimtar dani game da cutuwar da zakiyi idan muka ce zamu raba ki da shi, Ni kaina bazanso Inyi silar sanya ki ba in ciki ba e ido Aneelerh Tayi Wani irin farin cikine tsantsa akan fuskarta, Zahra da ta tsareta da ido tana kallonta, sai faman yi mata mimi da baki takeyi donta fada mata me Hajiya adama ke fada mata wanda yasa ta farin ciki Zan kira mamin naki mu yi magana, Sannan akwai wata gagarumar kyauta dana shirya maki idan mun zo zaki gani Hawayen farin Ciki ne su ka wanke fuskar Aneelerh, kasa jurewa tayi batasan lokacin da kuka ya kubce mata ba. Muryar Hajiya adama a an ru e take fadin Aneelerh why? Kuka kuma? Meya faru? cikin shesshe ar kuka tace mata kukan farin Cikine, taji da aunar da take nuna mata, tana alfahari da su, samun surukai irinsu abune mai wuya, Hajiya adama taji da in da an kalaman da Aneelerh take fa a mata, tsawon lokaci suna waya Kafin daga bisani Tayi mata sallama, Idanuwanta acike tab da walla ta wurga su kan fuskar zahra tambayarta ta shiga me suka tattauna da Hajiya adama? Nan Aneelerh ta sanar da ita komai, Fasa ihu zahra Tayi tare da jefar da wayarta gefenta, ta sauke junaid daga saman jikinta a hankali ta kwantar dashi, kafin ta sauko daga saman gadon ta nufi Aneelerh ta rungumeta kamar zata maidata ciki, Farin Ciki duk Ya cikasu, Mi ewa Aneelerh tayi bayan ta ajiye wayar gaban mirrror, Rawa suka soma takawa ita da zahra, hada ebo shoki suna kifawa saman goshinsu, Yayin da suke sakin Dariyar murna. *EVIL FOREST* alla yau satin su aya acikin kogon dutsen ba tare da sun motsa ba, saboda marasa lafiyan cikinsu, jikinsu yai tsauri, duk da haka suna arin basu kulawa ta musamman, Danish Ya ha a masu garin maganin da su ke sha suna samun warakar ra in ciwonsu, A cikin gorar ruwansu ya ke ji a masu maganin, Bayan haka duk in za su yi tsarki da ruwan zafi su ke yin shi, danish ne yai masu dabarar yin hakan, Alhamdulillam Jikinsu Azeeza yayi kyau sau i ya samu, ba su rasa ci da sha ba, kullum ne sai sun ci abinci sau uku, Danish ne ke arin yi masu farautar abunda zasu ci wani sa in zoman daji yake kaso masu ko tsuntsaye hada kayan marmari ya ke samo masu, saboda su ya ke hana idonshi bacci, A zaune yake kwana shi da Angel dinsa, tana ebe mashi kewa, sha uwace mai arfi a tsakaninsu. Burinsu marasa lafiyar cikinsu su arasa wartsakewa ko sun samu su cigaba da tafiya. Yau tun da sanyin safiya ta soma Jin hayaniya acikin kunnuwanta, asa asa take iya jin maganganunsu, Tsantsar mamaki ne ya kamata Jin muryoyin su Batul, tamkar a mafarki, a harzarce ta bu e idanuwanta tare da mi ewa zaune tana arewa Kogon dutsen kallo, Haris ne ka ai ya rage a kwance yana bacci, Ya udundune kanshi cikin bargo, arin tariyo abunda ya faru jiya ta soma yi, da wata irin kasala ta mi e tsaye tare da yin hamma, abu biyu ya aure mata kai da farko tayi tsammanin zata ga su Azeeza sai dai bata kowa ba. Hankalinta A matu ar tashe ta fito tana arewa Dajin kallo, Kamar daga sama tajiyo muryar Jemimah tana ambaton Sunan da take kiranta dashi Genie! ras taji gabanta Ya fa i, A ru e ta wurga wayar idonta kansu, Gaba ayansu ne banda Haris, Yau wata rana sun fito daga kogon dutse jiki yayi kyau, Sai wasa suke Yi suna tsalle tsalle, Farin Ciki duk ya cikasu, Bakunansu awashe kamar gonar auduga, ba ta san lokacin da hawaye suka soma wanke fuskarta ba, Nan ta ke ta zube saman gwiwowinta tare da kifa kanta asa ta yi sujjada tana godewa Allah da ya nuna mata wannan ranar, Ha a tayi farin ciki mara misaltuwa, kafin ta ago daga sujjadar Jemimah ta watso da gudu ta fa o saman bayanta, sai ti ar dariya ta ke yi tana fadin Genie Da i kamar zai kashe mu, Wlh da i muke ji, wannan wurin mai kyau bamu ta6a ganin irin shi ba, Genie Yau zamuje gidan daddynki ko ? Kasa agowa Angel tai, wani irin yanayi take jin kanta. arasowa Azeeza tayi Hannunta ru e cikin na Gabriel, Sauran an uwansu na abiye da bayansu, agaban inda tayi sujjadar suka tsaitsaya suna kallon ta Angel muna son yin magana dake muryar parveen ce ta ratsa kunnanta, da yar ta iya ha iye kukan da ke shirin kubce mata ta ago da kanta, tare da zagayo da hanneyenta biyu ta ru e Jemimah gudun kada ta fa o daga bayanta aya bayan aya take binsu da kallo, tun daga kan fuskar Azeeza dake ta sakin murmushi, fatar jikinta tayi haske sosai dama ita can launin skin inta na farar fata ne, da launin gashinta, ta rame sosai ta ara komawa arama. auke idon ta tayi daga fuskar Azeeza ta mayar dasu kan fuskar parveen, itama ta fa a duk sunyi haske kamar fatalwu, Murmushi ta an saki tare da kallon Batul dake a tsaye tana sakar mata murmushin auna. Rabin rai kin tashi lafiya, Nasan kinyi mamakin ganin mu awaje muna shan iskar duniya, Danish ne ya fito da mu waje kuma yace da zarar ya sama mana abinci mun ci zamu kama hanya lumshe ido Angel ta anyi tare da ware su kan fuskar Hannah. Muryar Gabriel ce ta janyo hankalinta ga kallon shi Muna so muyi maki godiyane akan irin arin da kikayi mana, Angel kin cancanci ayaba maki, babu wasu kalmomi da zamu Iya yin amfani da su wurin yi maki godiya ke da Danish, Allah ne ka ai zai Iya biyanku Cikin sanyin murya tace Allah shine abun godiya Gabriel, Alhamdulillah ala kullu halin, ina taya ku murnar Samun anci arayuwarku, Kuma inayi mana fatan Allah ya bamu sa a adukkannin abunda muka sa agaba, Ubangiji Allah yasa arshen wahalar mu ce tazo addu i ta dinga jera masu suna amsa mata da ameen, Sai da ta kai arshen maganarta, muryar jemimah ta katse ta Genie ba zamu ara komawa kurkuku ba ko? Batul tace har abada mu da kurkukun addara, Daga nan sai Gidan daddyn Genie, ko kina son komawa ne ? Zaro ido tai tare da girgiza kanta banso, Allah ya tsinema su da tsohuwa zafreen, muguwa idan mu ka yi arfi sai mun kashe su, damu da daddyn Genie, zamu rugurguza kurkukun kowa ya huta, Kuma zamu wato an uwanmu da ke a wurinsu ranta a6ace ta ke yin magana, kumatunta sunyi jawur da su. Angel tace In sha Allah Jemimah mune zamu kawo arshensu, Allah sai ya saka mata cin zalunmu da su ka yi, ha in mu ba zai ta6a barinsu ba, tun agidan duniya zasu fara gir6an abunda suka shuka tana magana hawaye nabin fuskarta. Angel Ba ki fa a mana ina ne nan ba? Munga wasu abubuwa da su ka aure mana kai wa anda bamu ta6a ganinsu ba ko a mafarki, Javed ne yai mata maganar fuskarshi da alamun ru Angel munga kalar ganyan da ake kawo mana muna ci a kurkuku, still fuskarta da murmushi ta yun ura ta mi e hannunta ru e da Jemimah, Gabriel ta kalla meyasa baka yi masu bayani ba ? Ta6e la66ansa yai sun fi so suji daga bakin ki, Ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa Okey, Ku jira Danish Ya dawo, idan muka kammala cin abinci, muka kama hanya zanyi maku bayanin komai amsa mata su ka yi da toh. Kafin wani ya ara cewa wani abu, Motsin tafiyar Danish ta janyo hankulansu ga dubanshi. A tsanake ya ke yin tafiya yana tunkaro su, hannun shi aya a ru e da kwandon da ya ha a masu saboda ajiyar kayan abincin su, tunkan ya araso Jemimah ta sauko daga bayan Angel, da gudu suka nufe shi ita da Azeeza da parveen, atare suka fa a mashi tare da ame shi suna sakin dariyar farin ciki. Ganin shi suke yi tamkar mahaifinsu, saboda kyautatawar da ya ke yi masu wurin yin jinyarsu, nufo wurin su Angel tayi tana fa Sannu da dawowa My Man, Na farka ban gan ka, meyasa baka tada ni mun tafi atare ba ta yi maganar tare da kai hannu ta ru o hannun Kwandon da ya ru o, sakar mata yai ta kar6a tana le a cikinsa Kayan marmari ne asha e cikin kwandon. Da sauri ta ago suka ha a ido da juna, murmushi ta sakar mashi sannu da ari, duk namu ne wannan, aga mata gira yai alamar eh, mun gode Danish, Allah ne ka ai zai Iya biyanka, lumshe mata ido yai kafin ahankali ya ware su akan fuskarta. Su Parveen sun i sakin jikin shi tun da su ka rungume shi ba su ago ba, faffa an tafin hannun