← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 106

Sashe 54

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

inda babu kurkukun addara babu duk wani mugu, Allah sarki tsohuwa tamira da Salsabeel wa annan bayin Allahn Har duniya ta na e bazamu ta6a mantawa dasu ba, saboda Sun kafa tarihi acikin zukatanmu In sha Allah a koda yaushe zamu dinga binsu da addu'a, sannan zamu Cika masu burin su na ruguza tarihin KURUKUKUN ADDARA. Abubuwa da dama suke tariyowa na rayuwarsu na ba in Ciki da farin Ciki "Angel Danish fa har yanzu bai farfa o ba, Haris kuma Bashi da oshin lafiya nurse ta fa a min abunda ke damun shi ni nasan silar deeja ne, Amma tace Ciwon nashi bazai jima ba, Zaiji sauki" Jin wannan maganar yasa gabanta fa uwa, A hanzarce ta mi e zaune saman mattress in, su Batul ma suka mimmi e suna kallonta, sun sha kuka fuskokinsu sunyi jawur dasu abunka ga farare, Ita dai Jemimah tunda ta lafe ma angel hankalinta kwance bata da sauran damuwa. asa asa da murya ta ambaci kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Gabriel Akwai matsala! Wai ni wace asa ce wannan"? A matu ar ru e ta jefa mashi Tambayar, duk budurin da akeyi bata lura da fararen fata bane sai da yayi mata zancen Danish. "Ni kaina Angel bansani ba" Dafe kai tayi da hannu aya, Yayin da take bin ko'ina na room in da kallo, karaf idonta ya sauka akan wani hoto dake manne jikin bango, a jikin shi an rubuta SAN ANTONIO TEXAS United states of America zazzare idanuwanta waje tayi wu i wu i Muryarta Na kakarwa ta soma maimaita Sunan America, tun da take arayuwarta bata ta6a taka kafadarta a asar waje ba, Iya Nigeria ne, Yau addara Ta jefo su America a maimakon Nigeria! Hankalinta idan yai dubu toh ya tashi, ta ya ya zasu Koma Nigeria har su samu damar auko ruwan zamzam da zasu ba Danish? Don tana Ji aranta Baccin da yake yi bana lafiya bane zaiyi wuya ya farka batare da giant's heart insa ta motsa ba, Muryoyinsu Aru e su ke ambaci sunanta"Angel menene? Bamu tsira ba ko? Wani abu zai faru damu"? Girgiza masu kai tayi muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"Wlh ba Nigeria bace wannan ba asa ta bace, America ce asar turawa, taya akai haka ta faru!? Nauyayyar ajiyar zuciya suka sauke, don su basu san abunda take gujemawa ba, Lamarin ya girgizata har tafara tunanin dama kurkukun addarar ba A nigeria ya ke ba? Akwai gagarumar matsala dole su nemi mafita. "Angel ae zamu Iya zuwa can ko"? Da sauri Gabriel ya amsa masu da cewa"Eh mana ba wani abu, kada ku damu kanku, Sojoji sunce idan muka basu ha in kai zasu dam a mu wurin Iyayenmu, Idan suka tambayemu sai mu fa a masu cewa Mu an nigeria ne" Kafin wani Ya ara magana acikinsu, Nurse rebecca Ta turo ofar akin Hannunta ru e da faffa an tray na kayan abinci da aka jera masu, A saman table ta aura masu, kafin ta ago tana dubansu fuskarta auke da murmushi tace"Idan kuna bu atar wani abu zaku Iya kira awaya ku sanar dani" Ta yi maganar tana nuna masu wayar dake ajiye saman table, al'ajabi ne ya kama su wai yau sune ake tarairaya? har tambayarsu ake yi in suna bu atar wani abu? Wannan wani irin abun farin ciki ne! Har ta juya zata fuce, Muryar Angel ta dakatar da ita "Sister, which country are we in?" ? ta tambaye ta ne don ta ara tabbatarwa Juyowa Nurse rebecce tayi fuskarta da fara'a ta furta"San antonio texas" idanuwan angel luhu luhu ta ce"Thank u" Hankalin Angel Ya i kwanciya, sam bata lura Sun fara Cin abincin ba, gaba ayansu sun dawo bakin gadon, Su parveen banza ta samu, soyayyar kaza mai mai o ta dam a tana turawa abaki atsiyace take cizgar Naman kazar, Jemimah ta sungumi tsiran nama ita da azeeza, Batul kuwa Soyayyan wai ta auka tana Ci har wani nanna e shi take yi kafin ta tura abaki, Hannah ko warmer ta auka sha e da Chips tana ci, Ba baka sai kunne, Su naufal an dahi Chicken shawarma, Javed ko Kayan marmari ya dam a yana sha, kamar kwancen Yunwa Sun za e suna ci suna Korawa da lemu me sanyi kala kala aka kawo masu, basu san akwai cctv ba a akin, Duk wani motsinsu ana kallonsu Ita kanta Angel data dubesu saida gabanta ya fa i, Ganin yadda suke cunkusa abinci abakunansu Kamar kuraye, Muryarta na rawa take fa in'pls ku bi a hankali kada ku sha e" tamkar kurame babu wanda ya dubeta bama su san akan me take magana ba, a dole ta yalesu ta zura hannu ta auki burger tana ci........... *BARI MU LE A GIDA NIGERIA* *A DAULAR OBIE ESTATE* A Zaune take dirshan acikin Katafaren Bedroom in Obinna, wa'iya zubilla kai kace akin matashin saurayine saboda tsabar ha uwarshi, An kashe dukiya a furniture akin komai na cikinsa launin Red and golden ne, Ko sarki Albarka, Tan amemen gadonsa Royal state bed irin gadon da ko mutun baijin bacci ya hau sai Ya runtsa, Ga wasu matassan kai launin red da golden jere a gaban headboard in, Dogayen labulaye ne a kewaye da akin, ga wasu bedside drawers masu auke da lamp, daga saman ceilling akin Ha en Chandeliar ne dake bada hasken akin ga wata zungureriyar Sofa Bayan ita akwai arm chairs masu an banzan kyau, Ga wani ayataccen table dake auke da Kayan Ado na aki. Daga jikin bangon akin ha iyar wallpaper ce mai zanan flowers masu matu ayatarwa da jan hakalin me kallonsu, floor akin tamkar mirrored tiles ne Kana Iya ganin fuskarka a cikinsa tamkar madubi, ga wani Jigunannan Dressing mirror Tafkekan gaske Jerin tsadaddun turarurrukane ne asaman shi da sauran kayan gyaran jiki, idan nace zan cigaba da zayyana ha uwar akin dattijon arziki tabbas zamu are takun tsakiya wurin fasalta Kyawunshi. Yana daga kishingi e saman lallausar mattress in gadon, Apple laptop ce agaban shi, Da alama Video call Ya ke yi da wani, abi'arsa ce yana magana yana shafa gemun shi wani sa'in har Jan shi ya ke yi. Hajiya saratu tayi zaman cin tuwo saman lallausan carpet in gaban gadon shi, tana jiran Ya kammala Yin wayar, ta tsare shi da ido babu annuri akan fuskarta, Hankalin shi gaba aya yana akan fuskarta, Nazarin yanayinta ya ke yi, kamar daga sama ta tsinkayi muryar shi akanta "Saratu kin wuni lafiya"? ara tamke fuskarta tayi"lafiyalou baba, fatan na same ku lafiya" murmushin gefen fuska ya sakar mata"Alhamdulillah, in ce ko lafiya? Naga yanayin fuskarki da 6acin rai, Waye ya ta6amin autata ne yanzu in aura amarar yin ya i da shi" murmushin Ya e ta alo, har ta bu e baki zatayi magana yai saurin tarar numfashinta"nasan kinzo gaishe da baban nakine kamar yadda kika saba, Naji da i sosai mamana, Bari na kira hajjaty A waya ta kawo mana dinner mu ci atare ni da autana" tur6une fuska Hajiya saratu tayi"ba yunwa nake ji ba, Zuwa nayi mu yi magana, kafin barina aki sai da nayi magana da masu aiki nasan sun kai min a akina" "Ai nasan ba yunwa kike ji ba, Ni nake ra'ayin cin abinci tare da ke, idan mun kammala sai mu yi magana" aru e take kallonshi, iri iri Ya hana tayi magana. Ba tare da ya jira amsarta ba, Ya auki waya dake saman bedside drawer, Ya kira landline na kitchen, bugu uku aka aga kiran, muryar sophia ce ta ratsa kunnansa cikin girmamawa ta gaishe da shi. "Ina bu atar Dinner ina a shigo min da shi aki yanzu" amsa mashi tayi da toh kafin yai rejecting call in, idanuwanshi akan saratu da ta ha e rai, kasa jurewa tayi don ba aramin takura tayi ba hakan yasa ta soma magana ba tare da ta jiran umarninsa ba. "Baba ni gaskiya ba a kyautamin agidan nan, akan me za'a dinga kushe min ana ana yabon na wasu, abun yana ona min rai bana jin da i, haba dan Allah wannan ba adalci bane, kuma ba girman Yaya Lateef bane da yaya mubarak su zauna suna fa an maganganun marasa da i akan ana, ni ka ai ke ba'ason ya'ya na a family din nan ko dan saboda ban auri jinsin mu bane" Rai a6ace take yin maganar, tun da ta fara magana bai dakatar da ita ba, ya natsu yana sauraronta idonshi akan fuskarta, dama tun kafin ta fara yin maganar yasan meya kawo ta, Yana mamakin Halin saratu, ko irin alkunyar nan babu, idonta ya rufe akan a da miji, abu ayane take jin nauyin yi wato idan tana zazzaga masifa bata bari su ha a ido dashi, murmushine akan tausasan la66ansa "Kin gama maganar ko akwai saura" bata ago ta kalle shi ba idonta na akan carpet in da take a zaune dirshan "Hateem Fa a min menene sunan macan da take aukar zigar miji"? ras taji gabanta yai mugun fa uwa, A ru e ta ago da ido tana kallon fuskar obinna, ayataccen murmushine akan fuskarshi, Ji take tamkar ta yun ura ta mi e ta zuba da gudu don ta fahimci Video call yake yi da Yayanta hateem na asar Canada, Hakan na nufin duk wata magana da ta ke fa ama babansu akan kunnanshi, Hankalinta ya tashi don ba aramin jin shakkar shi ta ke Yi ba, duk acikin yayunta tafi fargabar sharafudden da hateem. A hankali Obie Ya juya mata Lapton in gabanshi don suyi magana da Yayanta, sunnar dakai asa tayi sam ta kasa agowa ta kalli screen in laptop nasa Dadda ar muryar prime minister Hateem ce ta ratsa kunnuwanta "Ji ra kike in gaishe ki"? Girgiza kai tayi tamkar tana agabanshi, cikin girmamawa ta soma gaishe da shi "Ina wuni Yayana, Ya aiki Ya iyali" "Ki ago da ido ki kalle ni Saratu"! Da kakkausar Murya ya furta hakan, Yawu ta ha iya kafin A hankali kamar maijin tsoro ta saci kallon screen Tabarakallahu ahsanun khalikin!! Ni kaina da nake rubutawa sai da al alamina ya girgiza da ganin Kyakkyawar surar nan mai cikar kamala, gwarzon namiji jajirtacce, kallon aya zaka Yiwa fuskarshi ka shaida Jinin Obinna ne, Yana aya daga
Chapter 54 · 0% Book details