← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 106

Sashe 11

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na fama maki ciwon da ke acikin zuciyarki ba, Nasan kina yi ne duk don ki cece rayuwan an uwan ki, don kuma ki cika mana al awarin da ki ka aukar mana, sai dai kash gaggawar da ki ka yi ta yi silar jefa rayukan mu cikin ha ari, Zai yi wuya mu tsira sai dai bazan bari Ki rasa ran ki ba, Zan yi maku ari Ayau in nan ku fuce daga cikin kurkukun nan kafin Hankalin Matsafan ya dawo kanku, Mun ci sa'a shuwagabannin kurkukun basu aciki, Sauran da suka rage Giant ne masu ha arin gaske, Ni kaina da na ke da sihiri a jikina bazan Iya ja dasu ba, A yanzu haka da nake Yin magana da ke nayi arin Sarrafa akin Da ke auke da madubin tsafin su shiyasa ba zasu Iya ganin mu ba, Nan da Awa aya Zamu Aiwatar da komai Idan har lokacin nan ya cika kuna acikin kurkukun nan mu dukan mu zamu Mutu bayan azabtarwa da zasu Mana." Baiwar Allah duk da ra in da bakinta ke yi mata ahaka ta daure ta cije ta soma Yi mashi magana muryarta araunace da yar sautin ma yake fita "Sun cire min uniform ina, Ruwan zamzam din Yana a cikin aljihun wandona bansan Ya zanyi ba" cikin unar rai ta ambaci hakan "Zanje na auko maki Uniform in ki, cikin minti aya" Yana ambaton hakan ya 6ace ma ganinta. urawa ta yi da yar ta mi e zaune, arnin Jinin jikinta ya addabi hancinta, bargon da ke shimfi e saman gadon ta janyo ta yafa ma jikinta, Zuciyarta acunkushe take da damuwar halin da an uwanta su ke a ciki, Ita ba ta damu da kanta ba, sune damuwarta. Fatanta Allah yasa tsohuwa zafreen bata cutar dasu ba kamar yarda ta fa a mata. Durowa Cikin akin salsabeel Yayi hannu shi ru e da uniform inta, Jar vest inta da wandon ta Ya mi a mata su, yatsun hannayen ta na kerma ta kar6e su, Agaban shi ta zura kayan bayan ta kammala sanya su ta zaro aramar robar zamzam daga cikin aljihun wandonta, Idanuwanta acike tab da wala ta kalle shi tare da cewa"Ta ya ya zan Iya ganin Danish har in bashi ruwan zam zam in"? "Bamu da isasshen lokaci, A saman bayana zan goya ki in kai ki inda Ya ke kuma zan taimaka maki mu bashi ruwan, ya kai arshen maganar tare da Juya mata baya ya zu unna daga bakin gadon, matsowa ta yi tare da kama bayan shi ta haye, Ya yun ura Ya mi e, Daga inda ya ke goye da ita Ya 6ace 6att.... Ba su dura a ko'ina ba sai A wani katafaren aki mai tsawo da fa i komai na cikin shi launin Ja ne, hatta dogayen labulayen da ke a kewaye dashi red colour ne. wani irin sanyi ne ke ratsa sassan Jiki acikin aki kamar sanyin A.c, daga gani special room ne na kurkukun addara, Tsadaddun furniture in da ke a cikin akin ka ai abun kallo ne. Jin shiru bata motsa daga saman bayan shi ba yasa shi yi mata magana muryarshi cikin ra a ya furta" Mun araso, Ki tashi ki ga an uwanki" yanayin yadda ya yi mata maganar ne yasa taji gabanta Fa uwa shi kanshi Salsabeel in A tsorace Ya ke da abunda zai Biyo baya balle ita kuma da ta ke waruwa wadda bata taka kara ta karya ba. Tsoro ya hana ta ago ta kalli inda Danish in Ya ke duk irin kewar shi da ta yi, Sosai ta runtse idanuwanta Hannayenta ame da Salsabeel. "Na fa a maki bamu da isasshen lokaci ki sauka mana" yai maganar tare da zu unnawa don ta sauka, Kamar wadda wai ya fashe mawa akai jiki na kerma ta sauko daga saman bayanshi, sai lokacin ta samu damar Ware idanuwanta sosai Tana arewa akin kallo tun daga kan labulayen dake a cikin shi har zuwa kan shimfi en Carpet in dake a asa Ga wani ayataccen table mai auke da Dinner set, plate ta gani na tangaran mai auke da kayan marmari, ga wani apple da aka datsi saman shi, hada sawun ha oran mutun, Ga wani glass cup mai auke da wani abu acikinsa ruwane amma launin shi yayi bright red kamar an surkashi da wani abu. Duk fa wannan kalle kalle da ta ke yi ba ta yi tozali da shi ba, saboda ta hana idonta kaiwa gare shi, Har sai da Sabsabeel yai mata gyaran murya tukunna ta soma Juyar da wayar idanuwanta a hankali ta aura su kan katafaren king sized bed in da ke kafe a cikin akin, Gado ne irin na sarakuna launin shi Golden Colour an shimfi e shi da lallausan Bedsheet launin Ja, slowly ta sauke idonta akan dogayen afafuwanshi wa'iya zubilla tsabar ru u yasa ta dabarbarce saboda ta kasa yadda cewa shine, Halittar Jikin shi gaba aya ta canza, Ya zama jibgegen ato, Samun Namiji mai irin irar arfin shi zaiyi wuya, ira ce mai matu ar tsoratarwa, rikitarwa da kuma jan hankali, Ga dukkan alamu bacci ya ke yi a giant in ma bai bar halin shi na yin bacci ba, Dogon wandone Ba i A jikin shi, Sai Jar t shirt ta matse jikin shi, ta bayyana ainihin surar shi, musamman damtsen hannayen shi tamkar zasu fasa rigar saboda tsabar arfi. Sun canza shi sosai Farar fatar wuyan shi hada zanen tattoo launin ba i da Ja wanda ya kasance Tambarin kurkukun addara ne duk wani Giant yana da Zanan a wuyan shi, sun rage mashi tsayin sumar kanshi, Anyi mashi kitson zane guda shida, wutsiyar kitson ta sauka har saman Broad-shoulders in shi, Ya koma kamar an iskan turawan nan, wa anda tun daga suffarsu zaka shaida cewa, ba bu igon Imani A zuciyar su. Zafafan hawaye ne su ka wanke fuskarta a yayin da ta ke are mashi kallo, Ta gaza yarda da abunda idanuwanta su ke Nuna mata, Wai Danish inta ne Ya koma haka? Hankalin shi kwance ya ke sharar bacci babu alamun damuwa atattare da shi, duk irin kewar shi da ta yi shi baisan ma da zaman ta ba balle sauran an uwan shi, saboda zalunci na mutanan nan sun rabasu da an uwansu. Cikin shesshe ar Kuka Ta furta Sunan shi"Da..Nish.." walking nervously ta nufi bakin gadon ta zauna daga gefe tana are mashi kallo, Ya yi wani irin haske mai kyan gaske, tsabar kyan fuskarshi tamkar zai kashe mata ido, la66ansa sun yi jawur dasu kamar na Jinjiri, Dogon hancin shi ya tafi tsaye ba lan wasa, kwarin idon shi ta zuba ma ido, dogayen eye lashes dinshi masu kyau da tsari. "Don't waste Our time! Mintuna ka an suka rage mana," Muryar Salsabeel ce ta fargar da ita, Ji ta ke kamar ta fa a mashi ta rungume shi a jikinta ko ta samu sassauci a cikin zuciyarta. Matsawa kusa da ita sabsabeel yai "Ki bu e murfin robar, Ni zan hau saman gadon In ru e shi gudun kada ya farka ya ham6are ki, naushin giant yana da ha ari sosai Bugu aya su ke Yiwa mutun ya mutu In ba wani iko na Allah ba' Wannan maganar da ya yi ta aga mata hankali, ta ara jin tsoron shi. Yatsun hannunta na kerma ta soma arin bu e murfin, tana dab da zata arasa cire shi, Kamar An ce ta kalli fuskarshi taga wayar idon shi na motsi ta saman kwarin idon shi, da arfi ta furta"Ya farka" Sautin miryarta ne ya daki dodon kunnanshi, Aiko kamar an zungure shi Ya ware manyan idanuwanshi launin russet brown akan fuskarta, wani irin war jini yai mata a furguce Ta mi e daga gefen gadon Tana ja da baya, idanuwanta azazzare, Salsabeel da ke yun urin ru e kafa un shi don Ya hana shi mi ewa A zafafe Yai wurgi dashi tun daga saman gadon Ya undumo asa Ji ka ke tummm, Hankalin Angel fa ya ara tashi ganin yarda ya jefar da babban mutun kamar Salsabeel yadda kasan kallon tamola haka ya jefar dashi wanda a haife salsabeel zai Iya haifarshi, Durowa yai daga saman gadon Yana huci Kamar mayunwacin zaki, breast in shi har motsi su Ke yi, Wani matsiyacin kallo da taga yana binta dashi yasa ta ha iyi yawu mai zafin gaske, kallon da Danish ke yi mata kamar ma baisan wace ce ita ba, Tunkararta Ya soma yi Yana gurnani har wani jijjiga jikin shi ya ke yi, babban abunda ta ke ji ma tsoro kada Ya riki a Ya canza halitta don ta fahimci abinda ya ke shirin Yi kenan, Juyawa ta yi da gudu tana neman inda zata 6oye kanta don kada ya cimmata, saida ta gama shan wahalar kewaye akin Kwatsam taga Ya bayyana agabanta. agowa ta yi a tsananin tsorace ta ke kallon shi tana girgiza mashi kai ha i da marairaice mashi fuska don Yaji tausayin ta amma ina ai ko kallo arzi i bata ishe shi ba, Muryar Salsabeel ce ta kara e kunnuwanta a kausasace ya ke bata Umarnin ta gudu daga gabanshi kada ta bari ya Dam e ta. kafin ta yi yun urin Canza hanya Cikin rashin sa'a ta ji Ya dam i qugunta Kamar iyar roba Ya aga ta sama Muddin kuwa Ya bugata da kasa sai qugunta Ya 6alle saboda arfin dake gare shi bana Mutun bane na ba in shai anin aljani ne, Yana ari makata Da asa Salsabeel ya cimma shi Gaba aya yai wurgi da ita asa ta kife robar zamzam in da ke a hannunta tuni ta gangara ashin table in da ke a akin gashi murfinta ya fara zamewa zai cire saboda bu eshin da ta fara Yi, ruwan da bai wuce Kur6a aya ba Ya kare idan ya zube shikenan sun rasa damar da su ke da ita. ane ya kaure a tsakanin Salsabeel tsohon ashi da Danish garkuwar kurkuku, Yadda Danish Ya aga salsabeel Ya buga shi da kasa ba aramin gigita Angel yai ba, lamarin ya tsoratar da ita babban abunda take jima tsoro kada Ya kashe shi da bugu, da ko ta shiga uku, arfi ba aya ba
Chapter 11 · 0% Book details