← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 106

Sashe 85

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

nufi bedroom dinta, tana shiga ta fa a saman gado ta fashe da matsanancin kuka tamkar ranta zai fita. Hajiya saratu tuni ta shige cikin mota, pravin na atsaye ya ru e murfin motar"Lafiya? Ba zaka shigo bane"? Tayi maganar tana dubanshi ganin ya i motsawa Ya kafe ta da ido. "Bana so na 6ata maki lokaci, Ki tafi kawai Ni zanje a motata" da mamaki akan fuskarta tace"saboda me"? "Cikina ne Ya 6aci ina bu atar shiga toilet, " yai maganar yana shafa flat stomach dinsa Ta6e baki tai sam bata kawo komai aranta ba tace"Okey, saina dawo" du owa ya yi saitin fuskarta ya manna mata peck a fore head dinta"Ki kulamin da kanki My wife, zanyi missing dinki, Ni kona minti aya banaso kiyi nesa dani" kwa6e fuska tayi "kalaman ka ba zasu hanani tafiya office ba, sai dai su 6ata min lokacina, pls ka kula min da kanka," murmushin ya e ya sakar mata, Aranshi bai ji da in maganarta ba, halinta ne bata Iya kalaman soyayyaba kuma ba ta cika son yana yi mata ba. "please take care of ur self, ayi aiki lafiya"ya are maganar tare da tura murfin motar ya rufe mata ita. Security din dake zaune a driver seat na motar yaja ta suka nufi shantalelen titin da zai fiddasu daga estate din. Shu'umin murmushine Ya bayyana akan fuskar Pravin, Jiki na rawa Ya juya ya nufi entry hall, adai dai lokacin twins sun fito hannunsu ru e cikin na juna suka ci karo da shi. Gaba daya suka tsareshi da ido suna kallon shi Fuskarshi da fara'a ya furta"Kyawawan samarina har Kun kammala Shiryawa za'a tafi office," zaid ne yai arin fa in"daddy, ina kwana ka tashi Lafiya" Ya amsa mashi da lafiyalou My son, kafin ya maida dubanshi ga Zayn da ya ha e rai. "Lafiya zayn ka tsare ni da ido? Ko ba ka da lafiya ne"? Basarwa yai"lafiyata qalou daddy, just nayi missing dinka ne, amma ya akai daddy naga ka dawo gida? Ba aiki zakaje ba"? "Key in mota ina na bari a aki, shi zanje na auko" zayn yace"bari na auko maka key din" yai maganar yana arin juyawa a hanzarce pravin ya dam i hannunsa"bana so ku makara yakamata ku wuce ku tafi office, zanje na auko da kaina, Ku kulamin da kanku,' bai jira amsar su ba, yabi ta gefensu ya nufi cikin falon. "Zaid sai da na fa a maka matarcan ba ar munafuka ce, saboda ita daddy yayi mana aryar zai je ya auko car key a aki" Yana huci yayi maganar Zaid yace"please bro, ka yi mashi kyakkyawan zato, bai kamata kana zarginsu ba" Tsoki Zayn yaja"wlh duk ranar dana gano ainihin abunda suke aiwatarwa saina tona masu asiri awurin mommy, ita kuma matar can saina koreta daga gidanmu ta koma can auyansu na Indiya," ya are maganar tare da jan hannun zaid suka nufi motarsu. Hajjaty na akwance cikin mawuyacin hali, idanuwanta sunyi luhu luhu sun rune zuwa Ja, sai faman shesshe ar kuka take yi, Har ya shigo akin bata sani ba, Haye wa yai saman gadon ya zauna daga gefenta, Cikin sanyin murya Ya furta"My heart beat" har cikin kunnanta ta ji muryarshi, sai dai takasa agowa ta kalle shi, hakan Ya tabbatar mashi da ranta Ya 6aci. "kiyi hakuri, banji da in kalaman da saratu ta furta maki ba, ba yadda zanyi ne shiyasa ban dakatar da ita ba, nasan ranki ya 6aci but pls ki daure," Cikin shesshe ar Kuka tace"bazan iya jurewa ba, nagaji nagaji nagaji da irin wula acin da suke Yi mini, sun tsaneni basu aunar ganina, ita da zayn shima yaci mutuncina, zaid ne ka ai ke aunata" Dafe kanshi yai da hannu aya, Kafin Yace"pls Ki ago muyi magana" "Ai bana son kallonka, raina ara 6aci yake yi" lumshe idonshi yai ha i da ware su saman Bayanta. "Ban ji zafin kalamanki ba, saboda laifina ne, Ni ne silar komai, " sai da yai wannan furucin ta ago da kanta, tana fuskantar ceilling, ta i Yarda su ha a ido. Ba zato ba tsammani taji Ya kwanto da kanshi saitin fuskarta, amshin turarensu ya addabi hancinansu. "Ki fa amin me kikeso nayi maki wanda zai kwantar maki da hankalinki" Harara ta watsa mashi muryarta da shagwa6e ta furta"pls ka tashi ka tafi office, ka zauna kana 6ata lokaci akaina" "Saboda kin cancanta ne, lokacina nakine, har aikin sai in fasa zuwa idan kinaso" Yai maganar Yana kashe mata ido. Batasan ya akai ta tsinci kanta da sakar mashi murmushi. "Inaso na faranta maki, don haka ki shirya dama kin fa amin kinason haihuwa" zare mashi ido tayi'acikin gidan nan? Salon aganni da ciki a tuhumeni" da zolaya yace"sai kice na Obinna ne, kinga shikenan kin kashe bakin magana' fashewa sukayi da dariya cike da nishadi. "Idan hakan ta faru ko kowa zai yaleni, Hajiya saratu saita kasheni" jan kumtunta yai da hannunshi"Ai ko dana kasheta nima," lumshe ido tayi"pravin ka tashi ka tafi office aiki na jiranka. 'Waya fa a maki Ina yin aiki ni? Nifa salary ka ai nake kwasa, bana yin Aikin komai ko naje office din, P.a dina ke taimaka min," ya are maganar tare da aura tafin hannunsa aya saman chest dinta, a hankali yaci gaba da yin squeezing dinsu, numfashintane ya soma canzawa ta soma cizon la66anta. "Fa amin Ina kika je"? Cikin yanayi najin shau i ta amsa mashi da cewa"Garden naje kaima Obinna da amininsa Kayan marmari" ganin ya aure fuskarshi yasa tace"lafiya' "Mutumin bai kwantamin araina ba! Bana son kina zuwa wurin obinna idan abokanansa suka zo, dattawan nan shegen son mata garesu, musamman irinki babu namijin da zai ganki ya kawar da idon shi" Ta6e la66anta tayi yayin da suke kallon juna "Are you jealous of me?Meyasa shi obinna baka kishi da shi sai abokanan..." kasa arasa maganar ta yi jin ya mannata da irjinshi"saboda shi na yarda dashi, bazai ta6a nuna kwa ayi akanki ba, dattijon yana da kamun kai, kuma baida burin ara aure tun da matanshi suka rasu, shi ko amininsa Jan kunne tsaf zai Iya cewa yana sonki" "Idan hakan Ya faru mai za ka yi mashi" tayi maganar tana shafa Wuyanshi da yatsun hannunta. Kashe mata ido aya yai kafin Ya bata amsa da cewa "Gemun shi zan tsige" dariya suka saki, da sauri Ya ha e bakinshi da nata, Hannayenshi Biyu tallabe da kanta tamkar zasu cinye harsunan junasu. *San Antonio Texas* *Army headquarter* Babbar headquater ce mallakin sojojin san antonio, Ha en gini mai girma da fa i, launin fentin head quater din army green ne, Tun daga bakin entry way na shiga headquater din zaka fara cin karo da Giant soldiars Cikin ta da wajenta ma il Yake da Gwarazan sojoji sadaukan Gaske masu irar zakuna, kowan nan su Ya kimtsa cikin shiga ta Kakinsu, afafuwansu sanye da army boots, sun ru e Jibga jibgan bindigu a hannuwansu, haka zaika ugunansu a soke suke da pistols, babu wasa akan fuskarsu cikin taku na majiya arfi suke kewage ko'ina na Gate din shiga headquater din. areriyar motace Ha iyar gaske mai numfashi ar ubansu irar Mercedes-benz S-class launin black ta sharoro da matsakaicin gudu kaitsaye ta nufi Bakin Hq din, tunkafin ta araso sojojin suka ura ido suna jiran ganin wani isasshen ne wannan an kasada mai shirin zuwa lahira yake yi masu tu in ganganci a saman titin su. Sai da mai motar yakusa zuwa gabansu, Ya rage gudun motar, tamkar na cikin motar baisan da sojojin dake tsaron headquater dinba, Ya soma arin kutsawa zai etare gate din, aiko kamar mayunwatan zakuna suka tunkari motar, Wasu fusatattu daga cikinsu tuni sun saita motar da bindigar hannusu, da kakkausar murya suke fa "Hey! Stop the car! Otherwise we'll attack you"! Gaba aya sun kewaye motar, Da arfi wani baturen Soja Ya daki gaban motar da tafin hannunsa tamkar zai 6alle ta, A harzu e ya furta "Ka sauke glass in motar, Idan ba haka ba zaka fuskanci horo mai tsanani daga gare mu" duk wannan suratan da sukeyi na cikin motar ya i fitowa babu alamun zai bu e murfinta, Hakan ba aramin haya a su yayi ba" "You're running out of time. I want you to come out of the car now! If you don't, I won't hesitate to shoot! This isn't a game, I'm serious. you have five seconds!" baturen sojan da ya dafe motar da tafin hannunsa ne Ya furta hakan, Sai da suka gama harzu a Zuciyarsu a ma ogaro, a lokacin da basuyi tsammani ba, mamallakin motar Ya tura murfin Ya bu e, Rai 6ace suka ura ido suna jiran ganin wani isasshen ne wannan uban Ji da kan. _~*BossLadiesWriters*~_ _* KURKUKUN ADDARA ~Middle step~
Chapter 85 · 0% Book details