Sashe 58
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_The Prisoners E16 *Daga al alamin Boss Bature* Kusan a tare Aneelerh da zahra su ka shigo palourn, a saman carpet kowan nan su yai zaman cin tuwo Junaid na azaune gefenta, tun da su ka zauna idanuwan su Mami da Abie na akan su, at same time suka ha a baki wurin gaishe dasu cikin girmamawa, fuskokinsu Uncle abdallah da fara'a suka amsa masu. Bayan kowan nan su Ya natsu, Hajiya adama ta soma magana cikin nutsastsiyar murya "Dama jiyane Aneelerh ta ke fa amin dangane da tada zancen 6acewarsu tajuddeen da za'ayi, a gaskiya naji da in jin hakan sosai, Kuma na yabama zahra da ta kawo wannan shawarar ta yi tunani mai kyau" Tun da ta fara magana sun natsu suna sauraronta, Zahra sai faman washe baki take yi jin anyabi shawararta, tana matu ar son taga An yabeta. Bayan Hajiya adama ta are magana Uncle abdallah Ya aura da cewa"yanzu haka abun da mu ke tattaunawa akai kenan, Ni kaina Naji da in tunanin nan da akayi abune mai kyau da bu atar atada zancen 6acewar su ya dawo sabo, wata' il ta silar hakan Allah ya agaza mana Muji uriyarsu duk da bamu da tabbacin ko suna araye don ni har yau bana ji araina cewa babu su a doron duniyar nan!" Numfasawa Abie Yai Kafin ya aura da nashi jawabin"In sha Allahu muna sa ran wannan Karan zamuci nasara, dama dalilin taruwar mu anan don kowa Ya bada tashi shawarar" Bayan Kammala Maganar abie, Uncle an Iya Ya soma magana "Na riga nayi magana da Ziyad babban an jarida ne, Tun ranar da muka Yi magana da Aneelerh, ta turo min hotunansu already na tura mashi su, da duk wasu bayanai da za'a bu ata, Ya ce min in sha Allah cikin weekend da zamu shiga komai za'a fara ya a labarinsu" Murmushine Ya bayyana akan fuskokinsu da alama sun ji da in Jin hakan Uncle abdalla yace"Wai kana Nufin Ziyad an Gidan senate Lateef"? Jinjina kai Uncle an Iya yayi" warai kuwa, Ziyad yanzu ae shi ke jan Ragamar Companynsu Na jarida mai suna Obinna News Network (ONT) Yaron Akwai haza a Kullum ne saina bibiyi Labaransu a shafinsu, wararrune a 6angaren Aikin Jarida, duk wani labari da zaiyi trending a social media Sune na farko da zasu fara buga shi a shafinsu" Uncle abdalla Yace"Allah sarki, Uzair Da tajuddeen Sunci burin yin Aiki a companynsu, suna son Yin aiki tare da Ziyad Allah bai nufa ba" cikin karyayyiyar Murya Uncle abdallah ya arasa maganar, jikin kowan nan su Yai sanyi "Nima a bakin uzair na ta6a jin labarin Ziyad in nan shahararran an Jarida, " Acewar Hajiya adama Uncle an Iya na murmushi yace"Allah sarki, ae muna mutunci da Iyayensu, lokacin da ace nasan suna da burin yin aiki da shi ai dana ha asu, Yadda Taj da uzair suke da haza a a 6angaren Jarida tabbas da suna atare ba aramin Cigaba za'a samu a asar nan ba, don shima Ziyad in Akwai walwa Bashi da tsoro gaskiya tsirararta yake fa in ta" murmushi kowannan su Ya saki. "Yakamata ka gayyato mana shi agidan nan, tunda kowa nasan ganin shi, Ko da ya ke nasan zaiyi wuya ya iya samun lokacin zuwa sai dai mu muje inda Yake" Abie ne yai maganar "In dai ziyad ne baku da matsala, mutunne mai sau in kai, zan Gayyace zuwa gidan nan" Tun da suka fara magana sai Yanzu ummi tasa baki"kaga daga nan Idan Yazo sai mu bashi auran zahra...." tunkan ta arasa magana zahra dake chatting da wayarta A sukwane ta ago Girarta a ha e tana kallon fuskar mami. Hakan da ta yi ba aramin dariya ya basu ba, Uncle an Iya yace"kin kawo shawara mai kyau, Ni kaina nayi tunanin hakan don yaron akwai farin Jinin an mata ita kanta zahra nasan zata yasa" Kifa kai zahra tayi saman cinyoyinta, takaicin Duniya ya isheta, ita da ta ke da burin mallakar Uban gayyar family in su kuma suna yi mata zancen Ziyad. "Akwai Kyauta ta musamman da zan ba Aneelerh, nasan Itama zata taimaka mana sosai" Hajiya adama ce ta yi maganar idonta Akan uncle abdallah. "Na baro ta a mota, jiya na manta ban shigo da ita gidan ba, Bari naje na auko" yai maganar yana yun urin mi ewa Sai ga Mahboob Kamar an wurgoshi Rai a6ace yake Tafiya Fuskar shi a ha e babu mutunci. "Ka koma ka zauna Ga mahboob nan, ka bashi key in motar ya auko maka" Karaf acikin kunnanshi Maganar ta sauka, Har ara sauri yake yi don yabar falon aga murya Uncle an Iya yai"Kai Mahboob zonan" Cak Ya tsaya da yin tafiyar fuskarshi A murtuke ya Juyo Ya nufi inda suke zazzaune saman sofa. Zu unnawa Yai asa Ya ago da fuska Yana kallon Abie in nasu Rai a6ace yace dashi"Mahboob ba ka ga munyi ba i bane a gidan namu"? Hannu yasa ya an sosa eyarshi Muryarshi asa asa Ya furta "Bana Jin i jiya shiyasa ban samu damar zuwa ganin su ba," Wani kallo Da Ummi ke wurga mashi daga inda take zaune saman Sofa kamar zata kifa masa mari, Hakan yasa shi yin sauri kallon Uncle Abdallah Ya furta"sannunku da zuwa, ya gajiyar tafiya, ya kuma aka baro mutanan can" fuskar uncle abdalla asake ya amsa mashi"lafiyalou Mahboob, ya school ko an kammala" fuskar shi ba yabo ba fallasa ya ce"diploma ce na kammala" Ganin yanayin fuskarshi babu walwala Uncle abdalla yace "Ko dai har yanzu ba lafiyane? Naga kamar baka acikin natsuwarka" Sai lokacin Ya an sakin murmushin ya e "Bakomai, ai naji sau i" Iya abunda ya furta kenan, Baby Junaid ya tsareshi da ido, Dariya ce umshe a cikin bakinshi don ya fahimci damuwar rashin zoban shi ce ta sanya shi shiga wannan halin, Cikin kunne yai ma Aneelerh ra a"Mommy zoben yake nema, kalli idonshi ki gani sunyi jawur, Allah bani bashi mommy sai ya zubar da hawayensa" iris ya rage Aneelerh ta saki dariya yayin da take sauraron muryar junaid, ita kanta ta lura da 6acin ran da ke akan fuskar Mahboob. "zai baka Key in mota, sa o zaka auko mashi" Fuska a aure uncle an Iya yai mashi maganar, tare da kallon uncle Abdalla "Bashi key in motar," acewar an Iya, ciro key in uncle abdallah yayi kafin ya mi a ma Mahboob, Ya sanya hannu biyu ya kar6a. urawa yai ya mi e ya fuce daga akin yana uni. Kafin dawowar Mahboob Junaid Ya mi e da sauri Ya nufi akin Mommyn shi don Ya duba zoben da su ka 6oye. Yana shiga akin Ringing wayar Aneelerh Ya daki dodon kunnan shi, Da sauri ya nufi wayar dake Ajiye saman pillow Ya haye gadon ya janyo ta. Jikinshi har kerma yake yi wurin yin Picking call in ya kara wayar a kunnanshi. Da arfi Ya furta"Wanene"? Shiru ba"a tanka masa ba. Hakan baisa ya fasa yin maganar shi ba "Mommy bata nan tana a palour suna magana da su Abie, I'm the only one in the room." still ba'a tanka mashi ba, Surutu Yaci gaba da Yi "Angel ce ke kira"? Shiru ba amsa"Sister Angel, say something! It's your brother, Baby Junaid. I miss you so much" Da shagwa6a ya yi maganar, Sai lokacin Muryar mutumin da ya kira a wayar ta bayyana da sauti mai matu ar Ratsa zuciya. "Where is the owner of the phone?" ta6e baki Junaid yai"ai na fa a maka tana a palour" "Okey ina son yin magana da ita, ko zaka Iya kai mata wayar" Tuntsirewa Junaid Yai da dariya yana fa in"a'a Sai dai ka yi magana dani, sai in fa a mata" "Pls ka kai mata wayar, " ma e kafa a Junaid Yai kamar yana agabanshi"ni dai a'a, Ka fa amin sai in fa a mata sa on" "Shekarunka nawa"? Ga dukkan alamu wanda ya kira wayar ya fahimci aramin yaron ne ya aga tun daga kan voice insa. "Hu u Biyar shidda" Sautin dariyar mutumince ta ratsa kunnan junaid. "No wonder ashe babban mutun ne kai, zamu iya zama abokai" ma e kafa a junaid yai"to aini yarone kai kuma babba". "Okey yanzu fa amin Ina yayarka Angel"? Kwa6e fuska junaid yai cikin muryar shagwa6a yace"ta 6ace 6era ya cinyeta ita da daddynta da daddyna sun mutu nima mommyna ta fa a min" sosai mutumin Ya fashe da dariya, jin wautar Junaid "Ka hana Ni Yin magana da mommynka, gashi kanata cinye min kati" "Ae nace ka fa amin sa on sai In gaya mata" mutumin yace"Okey, ka fa a mata DADDYN UNAISAH NE ya Kira"! "To zan fa a mata Sai anjima" Yana kai arshen magana Yai rejecting call in tunkafin mutumin yai mashi sallama, Pillow Ya janyo ya zuge zip in Ya curo ring box in Yana Kallon zoben "Na Angel ne wannan, Bazan bashi ba Allah tun da ya cinye min chocolate ina" Yana magana yana ta6e la66ansa. Shigowa Mahboob Yai cikin palourn Hannun shi ru e da Kyautar wani abu Mai fa i an rufe shi da wrap sheet mai yali, Karasowa Yai agaban sofas din da Uncle Abdallah Yake zaune Ya sauke gift in kafin ya mi a mashi key in motar, Kar6a Uncle Abdalla yai"nagode sannu da ari" muryarshi asa asa Ya amsa da"yawwa" Juyawa yai da sauri Ya nufi Sashen kitchen ganin Ana na zarya kai abinci a dining. Tunkafin a bu e Kyautar kowa Ya agara da son ganinta, musamman zahra ta ura idanuwanta kamar na mazuru. Ummi na murmushi tace"masha Allah wannan kyauta tunkafin abu e mun fara zumu in ganinta" Mami tace"ni kaina a agare nake Allah" A hankali Uncle Abdallah Yake warware wrapping sheet in, slowly Kyawawan idanuwanta dara dara suka Fara Bayyana, da mamaki su ke Kallon juna cikin rashin fahimtar wacece wannan Kyakkyawar Matashiyar. Lokacin da ya warwaro wrapping sheet in dai dai Saitin hancinta ya arasa 6an6are ledar gaba ayanta, adai dai time in Mahboob da Ana sun fito daga kitchen Hannun shi ru e da glass Na lemu Karaf Idanuwanshi suka sauka akan Hoton zanan fuskar Angel, Nan take ya saki glass in hannunshi gaba aya ya tarwatse ruwan lemun dake acikinsa ya tsiyaye saman