← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 106

Sashe 89

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shi" Hanna ce tayi maganar, Gabriel Yace"Ni dai ba abunda zance sai godiya, saboda ba zamu Iya misalta farin Cikin da muke aciki ba, Yau babbar rana ce agaremu an uwanmu abun alfarinmu Ya farka da ranshi da lafiyarshi" yana daga tsaye yake yin maganar Ya goye hannayenshi saman irjinshi. "Allah sarki Rayuwa kenan, Har na tuna kokawar da Ku ka yi kaida Danish akan nace zan dire taga" gaba ayansu suka sanya dariya. Batul tace"ai mu bamusan abunda ya ha a su fa a ba" Parveen dake tsaye gefen Naufal hannunta ru e da Ayaba sai ci take Yi, Kunnuwanta akansu ta natsu tana sauraransu. Labari Angel ta basu na abunda ya faru lokacin da zata dire taga, ba aramin nisha i su ka yi ba. Azeeza tace"munyi kuka lokacin sosai, Munyi tsammanin Danish inmu zai rasa idonshi aya, sai gashi Allah ya dawo mana dashi da ranshi da Lafiyarshi, gaskiya munji da i" da farin ciki akan fuskarta ta are maganar, idanuwan Danish akan faces dinsu, ita da Jemamah. Parveen tace"ni banaso muna tuna baya, nafi so inji muna magana akan abunda zai faru agaba" Jemimah tace"Genie yaushe zamuje gidan daddyn naki? Ni na osa mu koma can, wa annan mutanan masu jan kumatun, kullum sai sun tsira mana allura a uwawun mu" ta yi maganar tare da nuna ass dinta da indext finger dinta, gaba aya suka tuntsire da dariya, Azeeza tace"Kai jamimah ki ji tsoron Allah, Jiya fa ba ayi mana allura ba, nurse ta fa amin an gama yi mana ita, sai dai magani da zamu dinga sha na tsawon one month" turo mata baki Jemimah tayi Javed yace"Kufa baku gajiya da abun magana, Kun Cika an uwanmu da surutu, Ko so kuke yi ya koma baccin" atare suka zaro ido ha i da an bu e baki"A'a wlh bamu so Ya koma bacci," "Alhamdulillah, Tun da yanzu mun ha u mu dukanmu, Yakamata Muyi wa Allah godiya" Angel Ce tayi maganar, Tare da aga tafin hannayenta sama, Da sauri suma suka aga nasu zasu yi addu'a, Mutun aya ne bai aga nashi hannun ba, Hatta Gabriel da ya ke Christian sai da ya aga hannunshi don su yi addu'ar atare, Don shi a yanzu baida za6in addini, yafi arfi ta 6angaren musulunci saboda Angel. Kallon fuskarshi Angel tayi"danish zamuyi addu'a, ba zaka aga hannu ba" Girgiza mata kai Yayi alamar a'a, aure mashi fuska tayi sai yayi tamkar baisan tana Yi ba Cikin sanyin murya Haris yace"Danish meyasa har yanzu baka goyan bayan addinin musulunci"? Shiru danish bai yi magana ba, Kuma babu alamun zaiyi ta. Damuwace arar akan fuskokinsu "Pls danish just for today ka aga hannu Muyi addu'a" Muyar Angel tamkar zata fashe mashi da kuka Tayi maganar. Marairaice mashi fuska Azeeza da jemimah sukayi"Bro pls, let pray together," Runtse idanuwanshi Yai, ba tare daya bu e su ba Ya furta"I can't, ku daina yi mini magana akan Inyi, bana so" Sai lokacin Batul ta sanya baki"tun da ya nuna bayaso mu yaleshi, damu da shi duk abu ayane, ko da ace baiyi ba mu zamu yi mashi, hakan ma ya wadatar" Angel bata ji da in Yin addu'a da yai ba, addu'oi' ta soma karanto masu suna amsa mata da ameen ameen, idanuwanta sun cicciko tab da walla, bayan sun Kammala kowan nan su Ya shafa saman fuskarshi, banda Angel maimakon ta shafa addu'ar da tayi saman fuskarta, sai ta shafa ma danish saman sumar kanshi, a hankali ya ago da idanuwanshi yana duban fuskarta, harara ta watsa mashi tare da murgu a mashi baki, hakan da tayi ba aramin ayatar da shi yai ba, muryarshi asa asa ya furta mata"thank u" ta6e mashi baki tayi"kada ka yi tunanin na damu dakai," ayataccen murmushin gefen fuska yasakar mata, Su Batul sun natsu suna kallonsu. Muryar Dr. laura ce ta katse masu hanzarinsu"Congratulation! My lovely Children Ina tayaku murnar farkawar an uwan ku daga bacci, banjima da shigowa asibitin ba, dr Harry ke fa amin cewa an uwanku Danish Ya farka, wannan abun farin Ciki ne" ta arasa maganar, a yayin da take arasowa Gaban gadon Danish. Fararen idanuwanta dake asanye cikin farin glass ta aura su kan face dinshi. "An sanar dani cewa Baya kula kowa sai an uwanshi, dagaske ne masoyiya Angel? Tayi tambayar tare da kallon Angel Da fara'a akan fuskar Angel ta amsa mata da cewa "Jiya ne amma yau ya saki jiki, zai Iya magana da kowa" Dr laura tace"Anya kuwa? Naga ko kallona baisan Yi, danish Ya jikin naka? Ko akwai inda ke yi maka ciwo a jikin ka"? Tayi tambayar cikin agara da son jin muryarshi Cikin ra a Angel ta furta mashi"danish pls kayi mata magana, sun taimake mu, kuma suna da mutunci" kamar wanda akayi ma dole da yar ya iya motsa lips dinsa ya furta"da sau i babu inda keyi mini ciwo," Dr Laura taji da in maganarshi"ina fata kaci abinci babu yunwa atare dakai"? aga mata kai yai alamar eh Ta furta"okey, amma meyasa jiya baka ba likitoci damar duba lafiyarka ba"? A takure yake yi mata magana"saboda lafiyata alau, bana bu atar a duba ni," Jinjina kai ta anyi tayi mamakin Halinshi, basu ta6a samun patient irin shi ba. Muryar Angel ce ta janyo hankalinta ga dubanta"Aunty, mun gode sosai da kulawarku agaremu, Allah ne ka ai zai Iya biyanku," tayi mata maganar ne don ta mantar da ita zancen yi ma Danish maganar duba Lafiyar Jikinshi. "kada ki damu masoyiya Angel, aikin mun e kula da lafiyarku kuma Alhamdulillah, Naga Jiki yayi kyau Allah ya ara Lafiya," ta are maganar tare da kallon Azeeza da jemimah"My twins, Ya jikin naku" atare suka ha a baki" da sau i" kafin ta aura idonta kan Parveen da sauri ta 6oye Ayabar dake a hannunta, dariya dr laura ta an saki"hmm ai na gani dama kin daina wahalar 6oye mini" du ar da kai Parveen tayi fuskarta auke da murmushi. Kallonsu Gabriel Tayi" an samari, Jiki yayi kyau, badan sister dinku ta matsa akan son komawarku Nigeria ba, da a gidana zan killace ku, In cigaba da rainonku," murmushi kowan nan su ya saki. "Zan Koma Office, Ku kula mun da kanku" har ta juya zata fuce Angel tayi saurin cewa"Aunty, har yanzu sojojin basu kira ba naji su shiru basu zo sun duba mu ba" Dr. Laura na niyar juyowa don ta bata amsa, ba zato ba tsammani, Suka hango Dr. Mark tare da dr. brown sun nufo ofar akin, Kusan a tare suka shigo. Gaisawa suka Yi da dr laura, Cikin girmamawa su Angel suka gaishe da su, Bayan sun amsa masu, suka tayasu murnar farkawar an uwansu Kafin daga bisani Dr Mark Ya soma Yin magana"Dr. Ke muke nema, Sojojin nan sun Kira Awaya, idan ba damuwa zamu Iya zuwa office muyi magana" Amsa mashi tayi da toh, ba tare da 6ata lokaci ba suka fuce daga akin. Hankalin Angel ya i kwanciya burinta taji me zasu tattauna, fatanta Allah yasa su amince da maganar maidasu Nigeria. Bayan fitarsu akin kaitsaye office din dr Laura suka nufa, kowan nan su ya samu wuri saman kujera Ya zauna suna fuskantar Juna da ita "Ina sauraronku, me sojojin suke ce ne"? A agare ta tambayesu Dr mark Ne ya soma kora mata jawabi"Commender dinsu ne Ya kirani awaya, Ya sanar dani cewa Chief na Isod Ya Amince zai kar6i case din Yaran...." tunkan Ya arasa maganar, dr laura tasaki murmushin farin ciki "Bayan haka, sun ulla Yarjejeniya tsakanin ita ummin american da su sojojin, zuwa Anjima zasu zo asibitin domin shirya yaran, zasu auke su zuwa gidanta, sai dai zamuyi kewarsu saboda Commender din ya fa amin next week chief na isod zai bar asar tare da yaran" ya arasa maganar idonshi Akan dr laura, mood din fuskarta ya canza zuwa damuwa, ba ta yi tsammanin zasu bar asar da wuri ba, zaman da su ka yi da su na kwana hu u ba aramin sabo su ka yi da juna ba, sai dai ta wani 6angaren taji da i kodan saboda Angel da ta ro e ta akan ta taimaka masu su koma asarsu. "Dr lafiya? Naga kamar yanayin fuskarki Ya canza? Ko baki ji da in maganar bane"? dr. Mark ne yayi maganar ganin ta ha e fuska, Murmushin ya e tasakar mashi "No ba haka bane, Na saba da yaran ne, banaso su yi nesa dani, banyi tsammanin zasu bar asar da wuri ba, inaso zan nemi alfarma abar mana su ko da one month ne su yi anan kafin su tafi" Dr brown yace"ba zai yiwu ba dr, da ace case dinsu a hannun sojojin yake zamu Iya neman alfarmar abar mana yaran su zauna a wurinmu, sai dai kash sun riga da sun dam a case din hannun chief na isod, kuma kinsan shi ba asar nan bane, A asar shi yake zaune Aiki ne mai muhimmanci ya kawoshi america, tun cikin weekend daya wuce yaso barin asar, saboda case din Yaran Ya fasa tafiya, yanzu haka da nakeyi maki magana, yana shirye shiryen barin Washinton zai shigo garin mu saboda ya ha a kan yaran ya tafi dasu, mutumin babu wasa a aikinsa, Baison 6ata lokaci. Jikin dr. laura ba aramin sanyi yai ba, tana son su Angel, ganin duk ta damune yasa Dr mark kwantar mata hankali"Tafiyarsu ba yana nufin mun rabu da su ba, Kada Ki manta Sojojin asarmu ne suka tsince su, bayanan su da komai Yana a hannunsu, kuma zasu cigaba da bibiyar rayuwar yaran, wannan dalilinne ma yasa suka ha asu da Ummin america. Gya a kai Dr Laura Tayi"Ni damuwata depression din dake damun yaran, da kuma Yaron dake fama da ciwon zuciya, Hankalina bai kwanta da Ummin america ba, Shin zata Iya bamu su kulawar da zata sanya su manta da damuwarsu? nafa santa bata da mutunci macace mai izza kuma ta shahara wurin Iya karuwanci....." Damuwace arara kan fuskar dr laura, idanuwanta tuni sun ciko tab da kwalla. "Yaran sunfi bu atar kulawar mace wadda tasan ciwon haihuwa, bawai karuwa ba! Wadda ta saba wacewa matan aure mazajensu tana fasi anci da su! Yakamata Kuyi tunani akan hakan, Ni zanyima Commender din nasu magana, akan su canza
Chapter 89 · 0% Book details