Sashe 37
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yai alamar yana fahimtarta. Dole Ka bi duk a bun da zan fa a maka, amsa mata yai da in sha Allah, mu zauna sai muyi magana girgiza mashi kai tayi a ina tsoron Mahaifiyarka ta fa o dakin nan, Just A tsaitsaye zan fa a maka matakin da zaka auka domin mu ci nasara akan binciken da zamu yi zame hannunta tayi daga cikin nashi da sauri ta nufi ofar akin ta le a tana duban ko ina don kada wani ya fa o masu, ganin bakowa yasa ta gyara labulan akin nashi, ta juyo da sauri ta nufe shi Yayin da take cigaba da yin maganarta mataki na farko shine Dole ka tan washi zuciyarka, ka danne ra in da ka ke ji ka daina sanya damuwa aranka Mataki na Biyu Ka daina gudun Iyayen ka, Ina nufin Ka koma masu tamkar yadda ku ke da su Ada, Biyayya sau da afa, ka nemi yafiyarsu akan 6ata masu rai da ka ke Yi tun kan ta kai arshen maganar ta lura da canzawar da yai, a marairaice yace da ita Aunty zainab taya zan iya yin hakan? Ni bana jin zan Iya sakar masu fuska mu koma kamar yadda muke ada murmushi ta an saki kafin tace Shureim kenan, Nafi so ina magana kana fahimtata, ta wannan hanyarce ka ai zamu Iya gano meke wakana a tsakanin Iyayenka jinjina mata kai yai alamar ya fahimta. Har ya bu e baki zai yi Magana ya ji ta yi saurin katse shi da cewa Me ka ke bu ata in kawo maka? nasan kana jin Yunwa A ru e ya ke kallonta da mamaki Akan fuskarshi, Me ya kawo zancen yunwa acikin maganar su. Ko dai kana bu atar chips in ha o maka da shi ? Ta wutsiyar idon shi Ya hango Layla A tsaye bakin ofar, Ta kifa aurin an kwalin atampa akanta, Riga da skirt ne sun bi shape in jikinta, duk da alamun manyantaka atattare da ita, hakan bai 6oye kyawun surarta ba. Wahalallan Yawu ya ha iya ha i da sauke nauyayyar ajiyar zuciya, aranshi ya ayyana ko yaushe tazo bakin ofar! Sai yanzu ya fahinci dalilin canza maganar zainab, ita tun kafin layla ta shigo tajiyo takun takalmanta saboda bata sanya takalmi idan ba mai tsini ba, Ba don Allah yasa taji motsinta ba da ko ta yabawa aya za in ta Aunty zainab wai meyasa ki ke son takurani akan dole sai naci abinci, nace maki bana jin yunwa ki tafi kawai, Ni bana bu atar ganin kowa akusa da ni, ana dole ne Ranshi a matu ar 6ace yai maganar, tare da Juya mata baya, Ya ru e qugu da hannu aya, Zainab dake kallon bayanshi tace Shureim zama da yunwa zai Iya haifa maka wata matsalar, abunda bama fata, Ni bari naje na fa awa mahaifiyar taka ka i cin abinci wata il idan ita tayi maka magana ka ci Har zata Juyawa shureim Ya juyo a sukwane Ya daka mata tsawa Karki Kuskura ki ce zaki ha ani da ita, Ko kin fa a mata abanza, matar da bata damu da ci na ko sha na ba Sai da yai wannan maganar, Layla ta kai hannu ta an kwankwashi Jikin ofar akin nashi Don hankalinsu ya dawo kanta, tamkar basu san da zamanta ba suka ago suna kallonta, Fuskarta tasha uban make up, gashinta baki wulik har mid back inta, Cikin takun izza da nuna isa Ta nufo su tana magana Zainab Nagode da kulawarki akan ana, ki yale shi, shureim ya daina jin maganar kowa a yanzu bansan laifin me mu ka yi mashi ba da yake gudun mu, tun da ta fara magana Zainab take sauke ajiyar zuciya, jin bata gano me suke tattaunawa ba, shureim ko sai ara aure fuskarshi ya ke yi kamar zata fashe saboda tsabar nuna fusatarshi. Idanuwan mahaifiyarshi akan fuskarshi, Cikin girmamawa zainab tace Shureim har yanzu yaro ne, tun da yana a ashin kulawarku, sai ana ha uri dashi ana kuma lallashin shi da jan shi a jiki ta hakanne zamu iya sanin meke damun shi jikinta na an kerma tayi maganar, gya a kai Layla tayi is Okey, ba sai kin koyamin yadda zan Kula da ana ba, Ni da na haife shi ni nasan kayana, Zaki Iya tafiya ki bamu wuri ta yi maganar tare da nuna mata ofa da hannu. layla kenan Ita ba a mata gwaninta, Jiki asanyaye zainab ta kama hanyar fita akin tana tafiya tana waiwayon shureim da ido take Yi mashi alamar Ya sake mata, kada ya manta da shirinsu, Lumshe mata idon da yai ne yasa ta fahimci ya gane me take nufi, Bayan fitar zainab, Layla ta tsare shi da idanuwanta me zan yi maka wanda zaisa Ka daina guduna? Haba Shureim saboda na kore ka cikin fushi shine ka kama Hanya ka tafi egypt wurin Ammi, Kasa ta kirani awaya tana ta zazzaga min masifa, ranta a6ace take yin maganar, har ya harzu a zai mayar mata da martani kalaman zainab suka fa o mashi arai da sauri ya danne fushinsa, abunda ta tsana dashi tana magana Yana shareta, Wuyan farar jallabiyar jikinshi ta dam a da hannayenta wa anda ke a sanye da awarwaro da zabba na zallar zinari, Jijjiga shi tai Shureim so kake ba in cikin ka ya kashe ni? Na rasa benazir kaima kuma kana neman aura min hawan jini, so ka ke zuciyata ta buga in mutu shureim ? hankalin shi ba aramin tashi yai ba, ganin hawaye sun ciko idonta. Duk da yasan ta yi hakanne don ta samu kanshi, sassauta muryarta tayi tare da sakin Kwalar rigarshi Kai ka ai nake gani naji da i, Meyasa ba za ka manta da abunda yawuce ba, ina magana kana share ni, kasan bana son hakan, Yana ona min rai baisan sa adda hawaye suka cigaba da wanke fuskarshi ba, muryarshi na an rawa ya furta ?mommy saboda ni za ki zubar da hawayen ki ? Muryarta a kausashe tace Shureim, how many times have I cried for you? I understand that you re trying to drive me crazy, Shureim ka daina aunata Tai maganar tana watsa hannayenta shiru Ya anyi yana kallon fuskarta, tabbas ya ga 6acin rai acikinta. Astagfurillah jin ya ambaci haka Yasa ta zaro idonta akan fuskarshi Mommy, I didn t know you cared about me that much, I thought you d stopped loving me, amma yanzu mommy akaina kike zubar da hawayenki Mamakin kalaman shi ne yasa ta kafe shi da ido ba yaftawa, Hadisi Ya soma janyo mata da ayoyin al ani mai girma wa anda ke magana akan wanda Ya untatawa iyayen shi. Shureim ka sani kuma kake take sani? Shine Ka rufe ido Kana untata min? Meyasa ? Marairaice mata fuska yai ya zanyi! Sharrin zuciyane da kuma sharrin shai an, sune suke azalzalar zuciyata akan abunda Ya faru, sun i bari na manta komai, Dafa kafa ar shi tai da hannunta Ka yafe min shureim, nayi maka al awarin zan tarairaye ka na baka kulawa kamar yadda muke ada, Sannan inaso kamanta da abunda ya wuce, Ba laifin mu bane, mu ne sila, amma kaine ka aikata komai ba tare da ka yi shawara damu ba, kai kasan ba yadda za ai da hankalin mu da tunanin mu mu goyi bayanka akan aikata hakan, a lokacin da ace ka yi shawara damu wlh shureim ba zamu goyi bayan abunda ka aikata ba har cikin zuciyarta ta ke magana, Shi kanshi Yaji jikinshi yai sanyi, zuciyar shi ta karaya, tabbas maganar da ta fa i gaskiya ne. Mommy, ni ne ya kamata na nemi yafiyarki, akan gudun ku da nake Yi ke da Daddy, Dan Allah ku yafe min, na gane kuskurena yai maganar yana arin zubewa saman gwiwowinsa da sauri ta ago da shi ta rungume shi tana an bubbuga bayanshi da yatsun hannayenta, Farin ciki duk Ya cikata, ta manta when last ta ji umin shureim a jikinta, saboda rashin jituwar dake a tsakanin su. Muryar shi da alamun karaya ya furta mata Mommy, ana uhibuk kathiran Hawayen da suka taru acikin idanuwanta ne suka soma gangarowa saman kuncin ta, still ba su raba jikinsu daga na juna ba, martanin maganarshi ta mayar mashi i love u too My son, ba zan Iya misalta farin cikin da nake a ciki ba, Shureim ka faranta min rai, ta yi maganar tare da raba jikinsu daga na juna, fuskokin su auke da murmushin auna Idan har dagaske mun shirya inaso daga yau ka goge duk wasu hotunanta dake a cikin wayarka, kallonsu baida amfani shureim, saboda suke fama maka raunin dake a cikin zuciyar ka Shiru yai yana kallon fuskarta, har sai da ta kai arshen maganar, Har ga Allah bai jin zai Iya goge hotonta a wayarshi, don ba aramin sanyaya mashi zuciya suke yi ba aduk lokacin da ya kalle su, Allah ya jarabce shi da aunarta, Yafi sonta akan kowa na duniyar nan, duk da bata araye. Gudun kada ta zarge shi, yasa shi yin saurin cewa saboda farin Cikin ki mommy zan yi deleting insu, ni kaina bana son abunda zai ara shiga tsakanina da ke, a kai ta yi Shureim ka auko wayar ka goge su agabana In gani tuni yasha jinin jikin shi, ba don yaso ba ya amsa mata da toh, slowly ya juya ya nufi gadon shi ya auko wayar, Kafin Ya kai mata, wayar ta hau ruri, hakan ba aramin da i yai mashi ba, Waiwayowa yai still tana a tsaye tana kallon shi s calling u ? Ta jefa mashi tambayar, Nuna mata screen in wayar ya yi sunan Daddy ne Ya bayyana akai Umarni Ta bashi ya aga kiran Ya kara wayar a kunanshi, Muryar Alhaji Ubaid ce ta ratsa kunnuwanshi Shureim Uncle in ka na son ganin ka, gamu nan zamu shigo cikin gidan muryarshi A sanyaye ya amshi mashi da toh, takaicin shi aya layla ta i tafiya, ta tsare shi da ido, adan dole sai ya goge hotunanta awayarshi. A hankali ya zame wayar daga kunnan shi, matsawa yai kusa da ita, Bayan ya cire password Na wayar Ya mi a mata adai dai kan Gallery