← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 106

Sashe 6

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_The Prisoners 2 *Daga al alamin Hafsat Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty Bayin Allah su Batul zullumi da fargabar Halin da Angel zata shiga Ya hana su runtsa a daren ranar, A akin tsohuwa Tamira su ka zazzauna saman floor, zuciyarsu na harbawa da fa uwar gaba, Sun yi shiru kowa da a bun da ya ke sa awa acikin ranshi. Deeja ce tai arin tunasar dasu akan su yi mata addu'a. Su ka amsa mata da toh, nan fa kowan nan su ya soma karanto addu'o'in da Angel ta koya ma su. Dare ya nutsa sosai Azeeza tuni ta koma bacci, a saman irjin Gabriel ta kwantar da kanta, Hannun shi na dafe da bayanta kamar zai mai da ta cikin sa. Jemimah tana a kwance saman cinyoyin Batul ta i yin bacci, ba yadda ba su yi da ita ba akan ta runtse idon ta ta yi bacci amma ta kafe akan sai Genie inta ta dawo, a arshe ma da su ka matsa mata sai ta sanya masu kuka, Tsananin tausayinta ne ya kama su, Haris yace ku bita a hankalin ni banga laifin ta ba, saboda ita yarinya ce ta saba kwana rungume da Angel dole taji ba da i, Rarrashin ta ya kama ta mu yi, Amsa mashi su ka yi da toh, atare su ka ha u suna rarrashin jemimah da yar su ka shawo kanta. Parveen sai hammah ta ke yi Ga yunwa ga Bacci, Naufal da ke zaune a gefenta Yace da ita Ki kwanta ki yi bacci mana, Kin ishe ni da hammah" harara ta an jefa mashi tare da cewa"in yi bacci fa ka ce? Sai kace bansan ciwon kaina ba, Ta ya zan iya runtsawa bayan yan uwar mu tana acikin kurkuku...." ta6e la66ansa Yai"Naji da i da ki ka yi Hankali" bata tanka mashi ba sai ma aura kanta da ta yi asaman laps inshi. "Batul mu tashi mu bi Genie mu auko ta" Muryar Jemimah ce ta yi maganar Fuskar ta ta yi sumtum saboda kukan da tasha, Lallashinta Batul ta yi" Ki yi ha uri kin ji, In sha Allah zata dawo Cikin Mu, Badajimawa ba," Zumbura ba ki ta anyi "Toh idan ta dawo zamu gudu ko"? gaba aya hankalinsu Haris ya dawo kanta Murmushi Batul ta sakar mata"Eh mana da zarar ta dawo zamu gudu mubar kurkuku...." tunkan ta kai arshen maganar Jemimah ta katse ta da cewa"Zamu koma gidan daddyn Genie Ko? In da zamu sakata mu wala mu yi rayuwar mu babu takura Allah yasa genie in mu ta dawo da wuri na osa muje inga gidan daddyn ta" farin cikin da su ka gani akan fuskar jemimah a yayin da ta ke yin maganar yai matu ar karya masu Zuciya, Har sai da suka ji hawaye sun cika idanuwansu, cikin rauni na murya Deeja tace da ita "Jemimah Pray for Her! Tana bu atar addu'ar mu, mu dage da yi mata addu'a har sai ta dawo Cikin mu" jinjina kai jemimah ta yi tare da cewa"tom zan mata addu'a" ta ambaci hakan tare da lumshe idanuwanta, acikin zuciyarta tana ambaton Ya Allah ka dawo min da Genie ita in dai kana son farin ciki na...." "Gabriel Ka tada azeeza ta tashi Mu ha u mu duka wurin yi mata addu'a ba yadda za'ae muna acikin tashin hankalin nan ita tana bacci, ko dai jemimah da ta ke arama a cikin mu ta kasa runtsawa balle ita" Rubina ce ta yi maganar, Girgiza mata kai Gabriel yai alamar Bazai tayar da ita ba "I'm sorry to say I can't wake her I don't want to worry her, Just Let her sleep." aure fuska Rubina ta yi jin a bun da yace, ita haushinta yadda suka tashi hankalin su akan Angel amma ita Azeeza ta lafe jikin shi Hankalin ta kwance ta ke sharar bacci. "Akwai matsala fa! Dare Yana ara nutsawa babu alamun Angel zata dawo" Sarah ce ta yi maganar tana daga zaune Ta jingina bayanta jikin bango, Ta saki dogayen afafuwanta asa. "Duka yaushe ta tafi da har za ki fara tunanin akwai matsala! Pls mu yi mata fatan Alkhairi, Ni gajan ha uri ke bana so" acewar Haris. To jama'a abu fa kamar wasa A alla Angel ta auki tsawon awanni babu ita babu alamarta, Idanuwansu sun ka a sunyi jawur dasu ga bacci ga yunwa ga zullumin rashin ta atare da su, sun dage sai addu'a Su ke Yi mata, Ba zato ba tsammani Hasken akin su ya gauraye ko'ina, ta jikin ofar akin tsohuwa da bata arasa datsewa ba su ka hango hasken da ke kur owa, Hankalinsu Ba arami tashi yai ba, A ki ime su ka mimmi e tsaye hatta Azeeza da ke bacci sai da ta farka tana faman murza idanuwanta da yatsun hannayenta. kallon kallo suka shiga jefawa junansu fuskokinsu auke da matsananciya damuwa "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un;' shine kalmar da ta fara fitowa abakunansu Deeja, Yayin da su ke a tsaitsaye cirko cirko, Bakomai ne ya tayar masu da hankali ba face ganin Safiya ta yi ba tare da Angel ta dawo ba. Nan ta ke ransu ya basu cewar wani abu ya faru da ar uwarsu................. Shine meke Faruwane ata 6angaren Angel!? Ai tun lokacin data watsa da gudu ta nufi Cikin kurkuku, Sautin kururuwa Mai araji da gurnani ya cika kunnuwanta, ga wani azababben San yi da ya addabe ta, kamar jaura ta gifta Cikin duhu ta ke gudu Adai dai lokacin da ta aura afarta saman ground floor in nan Inda ke kewaye da dogayen benaye Ba zato Ba tsammani idanuwanta su ka sauka akan afafuwan Tsohuwa Zafreen Lamarin yai matu ar gigitar da ita, sam Ba ta yi tsammanin Zata ci karo da wani abu ba ita kawai ta sanyawa ranta cewa Danish ne ka ai mutumin da zata ha u da shi. Mummunar fa uwa gabanta yai, irjinta ya hau bugu da arfi da arfi A firgice ta ago da idonta akan tsohuwa zafreen da ke a ru e da sanda, Kasancewar Filin Yana da Fitilu masu haske can saman silin ya gauraye ko'ina, daga asa har sama shigar Jajayen kaya ne a jikinta kamar kullum Fuskarta na asanye da takuntumi. "Ya Allah saida nayi addu'a kafin in fito but why na fara Cin karo da mummunar tsohuwar nan Ina lillahi....." acikin zuciyarta ta ambaci hakan, Kafin ta yi wani yun uri tsohuwa Zafreen ta soma tunkarota sautin takalmanta was was har cikin dodon kunnan Angel, Duk ta ku aya idan ta yi sai gaban Angel Ya fa i, tauraruwa mai wutsiya ganin ki ba alkhairi ba. Ko da ta araso gabanta, Bata tanka mata ba, Sai bin ta da tayi da wani matsiyacin kallo irin na marasa imani, Shu ayen idanuwanta sun Ciza launinsu. "Ban yi mamakin Ganin ki ba Unaisah! Ina ji arai na ba yau ba ne rana ta farko da kika fara etare Iyakar Ki, Taurin kan ki da kafiyar ki da kuma rashin tsoron ki su ne suka arfafa maki gwiwar shigowa Cikin prison! Ko a tarihi ba a ta6a samun prisoner in da ya ta6a etare Iyakar shi ba sai Akan Ki"! Magana ta ke yi muryarta na fita da sauti mai amo. yawu Angel ta ha iya, tuni tasha Jinin jikinta, Ido ya raina fata sam ta kasa magana, Zufa sai tsastsafo mata ta ke yi kan fuskarta har iga ta ke a asa. "Ko za ki Iya fa a min menene Ya fito da ke? Kuma Ta yaya akai Kika tsaga bangon akin ku kika fito"? Muryar Angel na rawa ta soma magana"Tsautsayi ne da addara, dan Allah kada ki cutar dani, Zan koma inda na fito, Kawai Inason ganin an uwana Danish ne shiyasa na fito neman shi....." kasa arasa maganar ta yi sakamakon sautin Dariyar tsohuwa zafreen da ya tari numfashinta. Tsagaitawa ta yi da yin dariyar, ta soma matsawa tana ara kusanta kanta da Angel, A tsananin tsoroce Angel ta ke Ja da baya tana girgiza mata kai "Tun jiya dana shigo akin ku Raina ya bani cewar Wani abun ku ke shiryawa kuma ke ce jagora a cikin tafiyar, Saboda prisoners basu da wayan da zasu Iya ta6uka wani abu, Unaisah ke ce warin gwiwar su, Babban kuskuran da ki ka aikata shi ne etare Iyakarki! Hakan Ya sa6awa dokar Kurkuku! Na yi imanin babu mai Iya watarki daga hannu na! Saina rushe duk wani sashe na Jikin Ki da ke da arfi zuwa mai rauni......" Zazzare ido Angel ta yi tamkar wayar zata fa asa Jikinta sai kerma ya ke yi. "Kin jama kan ki bala'i da masifa! Not only u! Hatta an uwan ki da Ki ka baro aki, suna cikin masifa, Zanje gare su Bayan na gama da ke, duk saina tarwatsa farin Cikin da ku ke da shi" Muryarta a kausashe ta ke furta maganar. Hawayen da su ka taru a cikin idonta ne suka soma gangarowa saman kuncinta da wani irin rauni na murya ta furta"duk horon da za ki yi mani kada ki ha a da an uwana, Ni ce mai laifi don haka Ni za ki hukunta" Fuskar Tsohuwa Zafreen a murtuke ta jinjina kai tare da cewa "Umarni ki ke Bani? In yi abunda kike so"? A ru e Angel ta girgiza kai ba tare da ta iya furta mata komai ba. "Zan jaraba Ki inga idan zaki Iya ceton Kanki, Nasan baki ta6a sha amshin mutuwa ba amma yau zansa ki sha eta sosai, wa annan Idanuwan naki launin ruwan toka yau zansa su koma launin Ja, Hawayen da ke fito wa ta cikinsu zansa su janza launi zuwa na Jini, La66an ki da su ka saba gaya wa Mutane magana Ayau in nan zan canza masu kamannin....." Hankalin Angel idan yai dubu to ya tashi tarasa gane inda kalaman tsohuwa Zafreen suka dosa. Ja da baya tsohuwa zafreen ta soma Yi yayin da ta ke sakin Shu'umin Murmushin nan nata na tantiran an duniya wa anda su ka ga jiya su ka ga yau Juyawa Baya ta yi tare da nuna ma Angel Third floor da sandar hannunta an Uwan ki da
Chapter 6 · 0% Book details