Sashe 31
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta. Har suna ha a baki wurin tambayar ta Wanene Ya kira kwa6e fuska tayi tare da cewa Nakasa gane muryar wanene acikinsu, Zaid ne ko Zayn, Coffee su ke bu ata, wa zai kai masu ? Ta yi tambayar tana kallon sauran. Shiru babu wanda yace zai kai, saboda Mugun tsoron shiga part insu suke Yi, saboda masifarsu, Kinga tun da ke kika aga Kiran nan Ki lalla6a ki je kawai ki kai masu awuce wajen Acewar Abla, Yamutsa fuska marwa ta yi, Ba yadda ta Iya don dole ta ha a masu coffee acikin mugs guda biyu ta aura saman Plate ta fuce daga cikin kitchen Tun lokacin da Able ta fita hannunta auke da tray Na breakfast in Hajiya Saratu, Kai tsaye ta nufi Part insu, Tun kan ta ara sa gaban ofar akin ta dadda amshin turarenta Ya daki hancinta, macace mai son amshi ga iya aukar Wanka, A bakin door in Ta tsaya tare da Yi mata sallama, daga cikin akin tajiyo muryar Hajiya saratu U can come in A hankali ta tura ofar ta shiga, Hajiya saratu tana azaune tsakiyar Katafaren gadonta, jikinta na asanye da jallabiya, Kanta babu Kallabi Kitson zanene all back Wutsiyar gashin ta sauko har saman kafa arta, fararen idanuwanta suna a manne da farin glass medicated, tana da duhun fata mai kyan gaske, Hutu ya zauna mata, Hankalinta gaba aya yana akan tsadaddar Apple Laptop in da ta ke yin operating, ga dukkan alamu aiki ta ke yi. Once you re done looking at me, please put the food on the table and leave my room. Muryarta ce ta fargar da Safa daga kallon urullan da ta ke bin ta da shi, Adabarbace ta gaishe da ita Ina kwana Hajiya, Guntun tsoki taja ba tare da ta amsa mata ba, ko kallo ba ta ishe ta ba, asaman front table din bakin gadon, Safa ta aura mata tray din ko akwai wani abu da ki ke bu ata ? cikin Jin shakkarta Safa ta yi mata tambayar don tasan halinta, in har bata ba mutun iznin tafiya ba, yai yun urin Juyawa zai tafi atsawace zata ce mashi da Iznin wa! Safa har ta gaji da tsayuwa shiru bata tanka mata ba, tamkar bata san da mutun awurin ba, Halinta ne share mutane, sai da ta mula ta sha iska tukunna ta ba ta zinin tafiya, bayan fitar Safa daga akin, Ta dakata da yin aikin laptop in, Yun urawa tayi tare da kai hannu ta dam o Burger Ta soma turata abakinta tana ci, Bata wasa da Cikinta, Cikin anin lokaci ta handameta, ta kuma janyo Chicken wings tana ci, baya tagama ta auki bowl in dake sha e da plaintain chips hannu baka hannu urya kamar mai fama da cutar yunwa, Saida ta lamushe komai, a arshe ta kora da ruwan lemu mai sanyi. ina dake bakya wasa da Cikin ki, Jin muryar Mijin nata yasa ta ago da eye balls inta akan fuskar shi, Daga cikin toilet ya fito waist inshi aure da towel, irarshi tamkar an wrestling, Kakkarfan mutunne Jibgegen ato, Kyakkyawan ba indiye Sumar kanshi akwance luf saman kanshi, Ga wani kwantaccen saje gefe da gefen doguwar fuskarshi, ta6e mashi baki Tayi meye haka? Bana hanaka yawo da towel a qugunka ba? Yanzu da ace mai aikin nan tana acikin aki ka fito fa? Fuskarta a aure tayi mashi maganar, Matsawa yai kusa da ita ya an ran wafa saitin fuskarta yaushe zaki daina kishina? Murga mashi baki tayi Bansani ba, Ni dai na fa a maka, Karka kuskura ka ara fitowa aure da guntun abu a qugunka bana son ta6ara Ido cikin ido suke kallon Juna. an mu Uku, kowan nan su Ya mallaki hankalin shi, Na yi tsammanin zaki rage kishi na da kike Yi harara ta watsa mashi pls Ka wuce ka je ka sanya suturarka, bana son ganin ka ahaka Hannu ya kai yana arin warware towel in gabanshi da sauri ta dam i hannayenshi a an fadace tace Pravin meye haka? Yarinta ce fa wannan ? Kashe mata ido aya yayi fuskarshi auke da murmushi yace indai ina atare dake bazan ta6a girma ba, saboda tsantsar aunar da kike nuna min ta6e baki Saratu Tayi naji yanzu kaje ka sanya suturarka, Sannan me kake son Ci insa akawo maka Murmushin fuskarshi bai washe ba yace abunda kika ci shi nake sonci abar aunata, naga ma har kin kammala naki breakfast in why ba ki bari na fito munci atare ba? aure mashi fuska tayi Pravin mu fa ba ananun yara bane da zaka tsaya kana gayamin kalaman Soyayya, ko da ya ke nafa tuna kufa indiyawan nan bautawa soyayya kuke yi har ku tsufa kuna abu cikin Zolaya ta arasa maganar, gya a kanshi yai komi zaki ce bazanji haushin kalamanki ba, Amaryata kuma uwargidana, sannan uwar ana abun alfaharina, lumshe ido ta anyi idan zata biyewa pravin ba zai barta taci gaba da yin aikinta ba, gwanine a fagen Iya soyayya da da in baki, Ya ware wurin Iya jan hankalin mace. Romeo, now your Juliet is at work, I m almost done, zansa a kawo maka breakfast in ka, Ni da kaina ma zan baka abincin abaki Amsa mata yai da Okey, Da yar ta lalla6a shi Ya mi e ya nufi Cikin akin Yana tafiya tana satar kallon Bayanshi, a gaban closet in kayanshi Ya tsaya tare da kai hannu ya bu My Juliet ba ki fa a min kayan da ki ke so In sanya ma ! Murmushi ta saki Yau babu aiki, ka samu hutu don haka Nafi sha awar ganinka Cikin shigarku ta al ada, Ya gane me take nufi, riga da wando Ya curo kalar na mazan Indiya ya sanya su ajikinshi, sun bi shape din jikinshi yadda kasan matashin saurayi saboda ha uwarshi. Bayan ya kammala Shirya kanshi, Hajiya saratu tasa aka kawo mashi breakfast, Da kanta take bashi abaki Yana ci, mugun son shi ta ke yi, ta mutu akan pravin, kamar yadda shima yake aunarta, Allah Ya hada jininsu. Babu mai cin moriyarta irin Mijinta, komai nata mallakin shi ne. Lokacin Da Sophia ta arasa Bedroom in twins dake acan Upstairs Second floor, Jikinta na kakarwa ta yi knocking ofar, almost 3 times kafin tajiyo muryar aya daga Cikinsu you can come in Numfashi taja kafin ta tura ofar Ha en bedroom insu, Sanyin A.c da amshin Turarensu ne Ya daki hancinta har sai da ta lumshe idanuwanta saboda tsabar yadda amshin Ya kur a ta ofofin Hancinta, tunkan ta shiga ciki Ta hango aya daga Cikinsu A tsaye Gaban tan ameman dressing mirror Daga shi Sai short a jikinsa launin ja, Yayin da twin brother in shi yake a kwance saman gado rabin jikin shi lullu6e da duvet. Kyawun surarsu sak irin na mahaifinsu Pravin, tamkar yayi kakinsu. Muryarta na an rawa tace Barka da safiya yalla6ai, Ga coffee in Ina zan aje ba tare da ya juya ya kalle ta ba yace On my head tuni tasha jinin jikinta, Batasan Ya zatayi ba, Zaid dake a kwance saman gadon Ya aura afarshi aya saman front table in gaban gadon. Is that how your parent taught you to enter a room without saying Assalamu Alaikum ? akin kafurai kika shigo Muryarshi tamkar ta mashayin giya Afwan yalla6ai, kafin in shigo saida na fara yin sallama, wata il baka jini ba ne A sukwane Ya juya yana binta an iskan kallo Am I deaf? girgiza mashi kai tayi muryarta na kakarwa tace That s not what I meant, sir bai bari takai arshen maganarta ba, ya nuna mata ofar fita an tsawace ya furta Oya Go back ki sake yin wata sallamar fuskarshi a murtuke yayi maganar, Idanuwan sophia tuni sun ciko tab da walla, Jiki asanyaye ta juya ta koma waje. Kware Murya tayi Assalamu alaikum shiru bai amsa mata ba, shiga ciki tayi Sir nayi sallamar in shigo? Coffee in Yana hucewa Kafin Ya bata amsa Zayn dake kwance saman gado ya furta I didn t hear it. Go back and make another greeting Tayi mamakin Jin muryarshi duk a tunaninta bacci yake yi, ashe idonshi biyu, oshinta tamkar zai 6allo ta ara kware murya wurin Yi masu Sallama, Tun tana yi da marmari har ta fara gajiya, idanuwanta sunyi luhu luhu, A alla tayi masu sallama kusan sau Goma sha biyar ba tare da sun bata iznin shiga akin ba, Har saida Coffeen hannunta Ya salafce, sai da suka tabbatar Ta jigata sosai tukunna Zaid yace da ita ta shigo ciki, hawaye nabin kuncinta ta shigo. Kishingi e ta samu zayn ya aura kanshi saman pillow, Ko kallon arzi i bata ishe shi ba, jiki na 6ari ta nufi Table zata aura plate in, Kakkausar Murayar zayn ce ta dakatar da ita t you dare put that on the table! Ki koma ki canza wani coffee in, wa zai sha abu ya salafce juyawa marwa tayi tana kuka ta fuce daga Cikin akin, ko a jikinsu, sun Iya rashin mutunci da mugunta idan suka so, duk rana ta Allah sai sun sanya aya daga cikin masu aikin gidansu zubar da hawaye. Bro, when are we going back to America? Zaid ne yai maganar while sitting on the dressing table chair. Yatsina fuska Zayn yai we have no way out, Zaid, seriously, naji takaicin tursasa mana dawowa Nigeria da obie yai, Ya hana rayuwarmu sakat, mu ka ai mu ka tsone mashi ido, ga Owais can kamar tsuntsu Yana shawagi a asashen waje sai mu da muka tsone mashi ido, nifa na gaji da halin dattijon nan, na rasa zaman me yake yi acikin duniyar nan, duk shekara sai na sayi sabon likafi da miski na mutuwarshi but ya i tafiya Ranshi a6ace yake magana Zaid dake kallon an uwan nashi yana murmushi yace I know what you re mad about Yatsina fuska yai Kai ma in itace damuwarka, Ummin america ce silar komai, Yana magana a harzu e ga dukkan alamu an fama mashi raunin dake acikin zuciyarshi. Everything about her is different. From the first day I saw her, I knew she was a classy woman with a magnetic personality that could captivate any man.