Sashe 33
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ciki yasa shi matsawa kusa dashi. Hannayenshi ya ru e acikin nashi haba sanyin idaniyata, Dan Allah kafa in menene damuwarka? Ashirye nake dana sanyaka farin ciki, fuskarshi amarairaice yai mashi maganar, Lumshe ido obie ya anyi kafin a hankali ya waresu kan fuskar Jazz Shi ne damuwata, Kafi kowa sanin hakan, bansan ya zanyi ba, inason ganin shi, ban ta6a tunanin zai auki tsawon lokacin nan batare da yazo kawo min ziyara ba, farin ruwane kwance acikin idanuwanshi, Hankalin Jazz ba aramin tashi yai ba. Kamar yadda ka damu dashi, shima haka ya damu dakai! Ayyuka ne suka yi mashi yawa, pls ka yi mashi uziri Jazz Inaso Owais Ya halacci shagalin da za ayi na murnar zagayowar ranar haihuwata, Amma nasan abune mai wuya ya iya zuwa shiru Jazz ya anyi yana kallon fuskarshi. Idan zaka Iya bani dama zan sa shi yazo, Nayi maka al awarin hakan, Yai maganar tare da kai hannu ya auki 6arin kanka Cikin kayan marmarin da hajjaty ta kawo ma Obinna, Abaki Ya tura yana sha. Na bar maka komai a hannunka, Indai zaka Iya cikamin burina na ganin Owais Ya halacci taron nan, Kada ka damu dattijo, ko babu mota ba abun hawa sai owais yazo kasar nan, yai maganar tare dakai hannu zai ara aukar Ayaba, Obie Ya ka6e mashi hannu Jazz ka raina girman gemuna, Kowa yana jin shakkar tunkarata amma kai Ko ka an ba ka Jin kunyar kallona ido cikin ido, dariya yasaki tare da cewa Suma don basu son ainihin wanene kakana ba, shiyasa suke jin shakkarka, Ba aiki zaka je bane ? zaro ido waje yai sai lokacin ya tuna da mara lafiyan da zaije dubawa, da sauri ya mike yana fa Rigimamman tsoho ni nayi nan Allah ya ara lafiya da nisan kwana, har ya mi i hanyar zai bar garden in ya kuma dawowa ya zu unna a gaban farantin kayan marmarin ya ibi mai uban Yawa Kafin ya mike yana fa Allah yaja da ran dattijon arzi i tsoho mai ran arfe, An buga dakai an barka, Namijin zaki uban dawa Murmushi ne auke akan fuskar shi, idanuwanshi akan bayan Dr jazz har saida ya 6ace ma ganin shi tukunna ya auke idon shi. *Boss Bature Mu ha u gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura ku in_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ _The Prisoners E9_ *Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ Wuraren arfe biyar da rabi na marece, Aneelerh ta fito daga cikin toilet bayanta a goye da baby junaid tayi mashi wanka ta aura mashi towel, A saman Gado ta kawantar da shi fuskar shi auke da murmushi, an zaro mashi ido tayi Why are u smilling at me Mommy da i nake ji, Angel zata dawo an ru e ta bi shi da kallo Junaid! Waya fa a maka Angel zata dawo ? Da yatsan hannun shi ya nuna mata saitin zuciyarshi, murmushi ta saki ha i da an girgiza kanta my baby boy nima ina ji araina ar uwarka ta kusa bayyana in sha Allahu nan bada jimawa ba, in dai tana numfashi a doron duniyar nan tunkan ta rufe baki yace Mommy Angel tana sona? aga mashi kai ta yi alamar eh Angel tana sonka junaid tun kafin zuwanka duniya ta walla fa rai akan son ganin ka, Ta yi maganar tare da juyawa ta nufi gaban mirror ta auko Mayukan shafawarshi, a saman mattress in ta aura su, ta soma shafa mashi ajikinshi. Aunty Aneelerh,! muryar zahra ce daga waje take kwa a mata kira, A hanzar ce Junaid ya buge hannun Aneelerh data ru e shi, ya dam i towel inshi dake yashe saman katifar, Lamarin yai matu aurewa Aneelerh kai, ganin yadda yake kiciniyar aure qugunshi, duk don saboda zahra kada ta gan shi babu kaya, Kafin zahra ta fa akin tuni ya kammala maida towel inshi sai faman haki yake yi, asa asa da murya tace junaid ban kammala shafa maka man ba , turo mata baki yai Ni ae bana sho Aunty zahra ta gane min abuna, idan ta tafi sai ki arasa shafa man kumshe dariya Aneelerh tayi abakinta. Aunty Aneelerh Abie da daddy suna son Yin magana dake, Na riga na fa a masu komai game da tada zancen 6acewar su tajuddeen, sun amince da yin hakan Farin Ciki ne ya bayyana akan fuskar Aneelerh Zahra, zanje yanzu mu yi magana da su, Ga junaid nan ki cigaba da shafa mashi kasa arasa maganar ta yi sakamakon toshe mata baki da Junaid yai da tafin hannun shi, Kallon fuskarshi tayi, 6acin rai ta gani akanta. Ta6e baki zahra tayi idonta akan fuskar Baby junaid, Kin ga Aunty Aneelerh Ki tashi ki je suna a palour, bana so damar nan ta wuce mu, Ki barni dashi zan arasa gyara mashi jikin amsa mata ta yi da toh, kafin ta sakko daga saman gadon ta nufi closet ta bu e ta curo mayafinta bayan fitarta akin, Junaid ya takure kanshi jikin headboard na gadon, lallashinshi ta soma yi haba habibina meye na 6ata fuska nifa ma mommyn ka ce, zo nan in gyaran maka jikin ka, Ma e mata kafa a yai so ki ke ki kalle mun abuna, ni banso, Zan jira mommy ta dawo aure fuska tayi ganin zai 6ata mata lokaci yasa ta haye gadon ta cafko shi, ya dinga kuka yana shure shuren afa, da yar ta samu ta shafe mashi jikin tana fadin an jakar uba, Jiki duk madara, da ace baka da kyau ko kallo baka ishe ni ba tur6une mata fuska yai hada jifarta da harara, Mi ewa tai daga saman gadon ta sauko ta nufi closet din kayan su ta auko mashi riga da wando, ta dawo ta zauna gefen shi, a tsanake ta zura mashi a jikinsa, tunkan ta kammala Wayar Aneelerh ta soma ringing Wayar mommy tana ringing junaid ne ya sanar da ita Ni bana aga wayar mutun idan bashi ya bani izni ba gatsina mata hanci yai Angel ce ke kira aunty zahra dan Allah ki aga, kada ta katse kwantar da kanshi tai saman irjinta, fa i yake ni ki sake ni, inje in aga kiran Angel i barin shi ya motsa, suman kanshi take shafawa da hannunta, shiyasa ya ke gudun zahra ta auke shi, kamar ta samu lallausan bready haka take da una shi. Bayan fitar Aneelerh A palour ta taras da Uncle an Iya tare da abie hada Mommy da Ummi zaune saman Sofa, cikin girmamawa ta arasa tare da zu unnawa ta gaishe su, A mutunce suka amsa mata, daga asan sofa in da mami da ummi ke azaune ta jingina bayanta, tare da sunnar da kanta tana jiran jin me zasu ce. Gyaran Murya uncle an Iya ya yi, hakan yasa ta ago da ido ta kalle shi, ya wama farin Glass a fuskarshi Ya an sauko har saman karan hancinsa, a halitta ba i ne wulik, kamar ba jinin Abie ba, yana da Manyan idanuwa hancin shi a wargaje yake, Haka bakin shi manyan la66a ne dashi, wandon shadda ne a jikin shi Daga sama Malun malun ce babi ar Ciki, Ya wama Hula Akanshi Ga uban san o, a saman Kujera mai mazaunin mutun uku suke zaune su Biyu, gyaran murya yai kafin ya soma magana Zahra ta fa a min komai, a gaskiya kun kawo shawara mai kyau, Kunyi tunani na hankali yana magana yana watsa hannayenshi arsa ce Yin hakan. bai kamata don abu ya haura shekaru da faruwa muja baki muyi shiru, tun da har yanzu bamu da tabbacin suna araye ko sun mutu! Idan ko suna araye ba aramin ganganci mu kayi ba, Na watsar da zancen 6acewarsu, wata il Silar tada zancen Allah Ya bayyanar mana dasu tun da ya soma magana suka natsu suna sauraronshi, Aneelerh ta du ar Da kanta asa Farin Ciki duk ya cikata, gani take kamar ma har an riga an ganso su. In sha Allah zanyi magana da ziyad babban an jarida ne muddin labarin nan ya je gare shi ina mai tabbatar baki da cewa cikin anin Lokaci Duniya zata auka tamkar bai jima da faruwa ba, a manyan Kafafan sada zumunta za a ya a labarinsu, irin su BBc, CNN, and ONt, muma kuma zamu bada gudummuwar mu, wurin Ya a hotunansu a social media Bayan Uncle an Iya ya takaita da zancen nashi Abie ya aura da cewa kafin Gobe ki tabbatar kin tattara duk wasu hotunansu Tajudden kin tura mashi, Sannan Adage da addu a duk danasan kina ari wurin yi masu, Mamie ta fadamin kullum sai kin tashi yin nafilfili dare, naji da in jin hakan sosai, Allah yayi maki albarka amsa mashi ta yi da ameen, Mamie tace Ubangiji Allah ya bayyanar mana dasu, Allah yasa silar tada zancen 6acewarsu da za ayi su bayyana, mungode sosai godiya suka hau yiwa Uncle an Iya, kafin daga Bisani Aneelerh ta mi e tare da yi masu sallama ta Nufi bedroom inta tsabar zumu i kamar zata tashi sama, lokacin da ta shiga akin, A kwance ta samu zahra tana fuskantar ceilling hannunta a ru e da wayarta, ga dukkan alamu Chatting take Yi, Baby junaid tuni ya jima dayin bacci yana kwance saman irjinta. Jin motsin shigowar Aneelerh Yasa ta an kawar da kanta daga kallon wayar ta take Yi ta kalli Aneelerh tunkan ta arasa shigowa ciki Ta lura da tsantsar farin Cikin dake akan fuskarta Yah aunty Aneelerh Ina fatan komai lafiya tana murmushi tace abie yace in tura ma Uncle hotunansu tajuddeen wlh bakiji da in da naji ba, Zahra na murmushi tace Allah yasa Adace sister, nima zan tayaku sharing a instagram page in mu, Godiya Aneelerh ta yi mata, ringing in wayarta ne Yaja hankalinta ga duban saman pillow, Da sauri ta nufi wayar takai hannu ta dauke ta Bansan wanene ke kiranki ba, Tun azu bayan kin fita wayar ke ta ringing ban daga ba Why ba