← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 106

Sashe 77

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

kanta, gray eyes dinta akan fine face nasa, eyes lashes dinsa ta urawa ido masu kyau da tsari. Bakomai take tunawa ba face Farkon ha uwarsu a prison, a karo na farko da Ta yi tozali dashi saida gabanta Ya fa i saboda zazzafan Kyanshi, Murmushi tasaki tunawa da maganar farko data fara ha asu lokacin da tana zazzaga masu masifa akan afa a mata ubanwa ya kawota prison Muryarshi ta ratsa kunnanta, tamkar ana busa sarewa "Bansan wacece ke ba, amma na lura kamar kina son wuce gona da iri, yakamata ki kiyaye harshen ki, wannan tsohuwar da ki ke gani tamkar uwa take agare mu, tun da mu ke da ita bata ta6a cutar damu ba, muna samun kyakkyawar kulawa daga gare ta, don haka bazamu bari zuwan ki ya zama silar tarwatsewar farin cikin mu ba hope u understand me!" a lokacin takai ma ura A zafafe Ta juyo ta kalle shi tsabar mamaki tamkar ba daga bakinshi maganar ta fito ba, duk da bugun da zuciyarta tayi mata na ganin kyanshi hakan bai hanata zazzaga mashi masifa ba. "Sannu isasshen me walkin sa! Kai kuma a suwa an wake a hotel? am talking you are talking? duk wanda ke son zaman lafiya acikin ku, kada ya kuskura ya shiga gona ta, domin ni ba irin ku bace! Wlh uban mutun zanci kuma a zauna lafiya!" Batasan lokacin da dariya ta kubce mata ba, Rayuwa kenan, Idan mutun ya kasance addararka baka isa ka canza shi ba, bata ta6a tunanin zasu sasanta tsakaninsu ba, saboda rashin jituwarsu sai gashi a yanzu sun sha u da junansu ita da sauran an uwanta prisoners. Nurse Jessica Har tafara Gajiya da zama bacci na shirin kwasarta a saman kujera, sam batason ta katse Angel donta fahimci ba aramin so take Yiwa an uwan nata ba, duba da yadda ta haye saman jikinshi tana sambatu hada murmushi da dariya. Soft lips insa ta urawa ido tamkar anyi mixing din launinsu da pink "Masoyiya Angel Yakamata mu koma aki ko"? Muryar Nurse jessica ce ta fargar da ita, Amsa mata Tayi da toh Kafin ta mi e ta an dukar da kanta saitin fuskarshi sumar kanta ta yi mashi rumfa, A hankali ta aura small mouth inta saman Forehead dinsa Da Niyar ta manna mashi peck ba zato ba tsammani taji ya dam i waist dinsa ru o bana wasa ba, Agigice Take kallon face dinsa wani abun mamaki bai farka daga baccin ba, tashin hankalin da ba'a sama shi data, Nan take Jikinta Ya hau Yin kakarwa ido Ya raina fata, wata irin zuface ta soma tsastsafo mata ta cikin hudar gashin jikinta...... _~*BossLadiesWriters*~_ _* KURKUKUN ADDARA ~Middle step~
Chapter 77 · 0% Book details