← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 106

Sashe 84

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a kai yai"Jazz zan ara jan kunnanka akan Ka kiyaye mutanan da za ka yi mu'amala dasu! Bana son kayi abunda zaka Yi danasani, Ni bana zargin ka da wani abu, Ina yi maka kyakkyawan zato My son, Nasihar da zanyi maka shine Kaji tsoron Allah komi za ka yi a duniyar nan kada ka manta Allah Yana ganin ka, kuma zaka koma gare shi ne, jin da in duniyar nan alilan nan komai da muka samu anan zamu barshi, a kowani yanayi na rayuwa mutawa zata Iya riskar mutun, me yakamata muyi? Mu kasance muna aikata aikin Alkhairi akoda yaushe, sannan duk runtsi duk wuya kada ka ta6a karya zuciyar wanda ya aminta dakai....." cikin kwantar da murya Sir mubarak Yake yi mashi nasiha, jikinshi duk yai sanyi, idanuwanshi sun cicciko tab da walla Ya ago Yana kallon fuskar Sir mubarak, Har Ila yau yana mamakin Halin Sir mubarak da Obinna suna da mutunci da daraja an adam, duk da kasancewar shi an mai aikin gidansu sun maida shi tamkar jinin su, tun kafin Ya mallaki hankalinshi suke yin awainiya dashi, cin shi shan shi suturarshi da karatun shi sune suka auki nauyin komai na rayuwarshi. Yayi zurfi acikin tunanin shi muryar sir mubarak ta katse shi"Ina magana ka tsareni da ido" da sauri Ya sunnar da kanshi asa, wallar da suka taru cikin idonshi tuni sun soma gangarowa saman kuncinsa. "Jazz Why are you crying"? Ya fa a yana duban face dinsa. cikin shesshe ar kuka ya soma magana"nagode sosai daddyna, ina matu ar alfahari dakai, saboda aunar da kuke nuna mun kai da baba, ban ta6a danasanin kasancewata acikin family dinku ba, Ina jin da in nasihar da ka ke yi min daddy, ka maidani tamkar anka komai na rayuwa kana Yi min..." murmushin gefe fuska sir mubarak ya an saki. "My son ya isa Haka, share hawayenka, Ni dai fatana Ka ru e mutuncinka Jazz, Kada ka bani Kunya, inaso ka zama abunda duniya zata yi alfahari dakai" Jinjina kai yai tare da ago da kai Ya aura rinannun idanuwanshi akan fuskar Sir Mubarak "In sha Allah, Nayi maka al awarin hakan, Zan kama mutuncina kuma bazan ta6a baka kunya ba" Mi a mashi plate din hannun shi yayi "Your mother made this for you. I know how much you love cupcakes." fuskarshi auke da ayataccen murmushi Yake dubanshi, Hannun Dr Jazz Har kerma Yake yi wurin kar6ar Plate din "Kayi brush kuwa? Naga kamar yanzu ka farka daga bacci," Girgiza kai yai"ban kaiga Yi ba, Yanzu zan shiga toilet din' "Okey, Ka ajiye plate din idan ka fito sai kaci" aro murmushi yai akan face dinsa"Okay, Dad, I appreciate your care." Mi ewa sir mubarak Yai"Ni zan wuce Office, ka kula mun da kanka" "Daddy Allah Ya dawo min dakai Lafiya, Allah ya tsare mun ya kare mun kai daddyna" Yaji da in maganar Jazz, har saida ya dan juyo ya kalle shi kafin Ya fuce daga akin" Nauyayyar Ajiyar zuciya Jazz ya sauke, kalaman Sir mubarak sun tsaya mashi aranshi, Cikin sanyin murya ya furta"Am sorry My daddy, Na riga dana jefa kaina Cikin Tarkon da bazan Iya fidda kaina ba, addu'arka kawai nake bu ata Allah Ya bani ikon cinye jarabawar nan"!! Ya are maganar tare da saukowa daga saman gadon ya aura plate din hannun shi saman Table Ya nufi toilet Ya shige. *Hajjaty the head maids A tsanake Take Yin tafiya tana nufar ha en garden din gidan, ta auki wankan Sari Launin Ja, Hannunta biyu ru e da Tray na Kayan Marmari tare da mugs biyu na black tea, ta ko'ina amshin turare ne ke fita a jikinta, tasha uban ado na sar ar wuya da awarwaro, make up din fuskarta Ya ara mata Kyau. Tun kafin ta arasa shiga garden din idanuwanta suka hango mata, Obinna tare da babban amininsa daya kawo mashi ziyara, kallo aya zaka yi mashi ka gane Inyamuri ne, fari ne fat sumar kanshi da jagirarshi dukkansu hurhurace, hatta dogon Gemunshi fari ne fat kalar na Obinna, sunyi shigar Manyan Kaya na hausawa, zaman hular kanshi zai ara tabbatar maka da abilar shi, suna a zaune saman shimdi ar da Hajjaty tayi masu ta alfarma, kowan nan su ya tada kanshi saman tuntun kalar na sarakuna. Tun kafin ta araso gabansu, amshin turarenta Ya daki hancinan su, abokin obinna Ya furta"masha Allah" Ya kafe ta da ido yana faman Jan gemunshi. Zu unnawa tayi agabansu Ta sauke tray din, cikin girmamawa ta gaishe da abokin"sannu da zuwa, ina wuni Ya iyali" lumshe idonshi yai tare da ware su kan fuskarta, Obinna dake kallonshi ya fahimci kamar baya a hayyacinsa, hajjaty ta tafi da imaninsa, har Ya gaza bu e baki Ya amsa mata gaisuwarta, Sai faman bin jikinta yake yi da kallon urulla duk tabi ta tsargu. "Ba ka ji tana gaishe ka ba ne"? Sai da obinna Ya ambaci hakan tukunna Ya iya motsa la66ansa wurin furta"Lafiyalou madam, fatan na same ku lafiya"? Muryarta na rawa ta furta lafiya lou "Obie, dama matarnan tana agidan nan har yanzu? Yayi tambayar ne saboda lokacin da tazo yi masu shimfi a bai kaiga zuwa gidan ba. Harara obinna ya an watsa mashi a fakaice, kafin ya bashi amsar tambayar shi sai da ya fara kallon hajjaty yace"tashi ki tafi, mun gode" mi ewa ta yi tare da juya ta nufi hanyar fita garden din tsabar sauri kamar zatayi tuntube. Bayan tafiyarta obinna ya dubi aminin nasa"shegen bisa, fa amin waya koya maka kallon mata? Ni dai ya iya sanina dakai mace bata agabanka, sai gashi yau kana neman zauce wa saboda kaga Mace" da zolaya ya yi mashi maganar. Tuntsirewa Inyamurin yai da dariya yana fa in"Don kawai na gani na yaba, matar ce ba aramin burgeni take yi ba, inason mace mai tsafta da iya ado, sannan kasan Ni ma'aboci son amshine, gaskiya ta tafi da imanina, ka taimaka min inaso na mallake ta, dagaske nake ba wasa ba" Da mamaki akan fuskar obinna ya an zaro idona yana kallon shi, yayi mamakin jin abun da ya furta, kuma ga dukkan alamu dagaske yake har cikin ranshi. "Amma dai zolaya ce wannan ko"? Jan gemun shi yai tare da cewa"na ta6a yi maka zolaya akan irin wannan maganar"? Girgiza kai Obie yai" Bamu ta6a ba, sai dai nayi mamakin kalamanka, tun da muka taso baka ta6a nuna kana bu atar mace ba, ka haramtawa kanka tara Iyali, gaba daya rayuwarka akan kasuwancinka ta are" Fuskar Inyamurin da fara'a ya yace"wannan karan dagaske nake, Inasonta da aure mutumina, ka yi min hanyar da zan samu shiga wurinta, don bana son abun ya au lokaci" farin cikine tsantsa akan fuskar obinna abunda yajima yana yi mashi fata "In sha Allah, zanyi maka arin yin hakan, nima nayi maka sha'awar auranta, Matar tana da hankali da natsuwa" Cigaba da tattaunawa sukayi a tsakaninsu. A 6angaren Hajjaty kuwa, Jikinta duk yai sanyi tun da ta baro garden din gabanta ke fa uwa, tsigar jikinta na tashi, duk akan kallon da abokin obinna yayi mata. Gaba aya hankalin ta baya atare da ita, tafiya ta ke yi Zuciyarta nayi mata sa e sa e, har ta araso entry hall tana arin bi ta ofar palourn Cikin rashin sani suka bangaji juna ita da Hajiya saratu da ke arin fitowa daga falon, Ta kimtsa cikin shiga ta alfarma, da alama wurin aiki zataje. Da sauri Hajjaty ta ago su ka yi tozali da Hajiya saratu, Rass taji gabanta Ya fa i, Muryarta na kerma ta furta"kiyi ha uri ban lura dake ba..." da yar ta are maganar ganin irin antaccen kallon da Hajiya saratu ke watsa mata. Tana huci ta furta"baki da hankaline? Ko makauniya ce ke? Wato tsabar nuna isa har kin kai matsayin da zaki iya ha a kafa a ni ko"! Fuskarta a aure tamau tayi maganar. Hankalin Hajjaty ba aramin tashi yai ba, sam bata lura da pravin dake abayan Hajiya saratu ba, Ya shirya cikin black suit, hannunshi ru e da wayarshi daya kara a kunnanshi, Waya yake yi amma hankinsa na akan Hajjaty da hajiya saratu "Bada sanina na bangaje ki ba, hankalina baya atare dani" Harara Hajiya Saratu ta watsa mata tamkar wayar idonta zata fa asa" ar rainin wayau, wai bana hanaki shafa mahaukacin turaren nan a jikinki ba? Ke baki da hankaline? an gaya maki Zawarci haukane" Rai a6ace ta fa i hakan tare da ru o Mayafin Sarin Hajjaty da hannunta. Idanuwanta tuni sun ciko tab da walla. "Wlh daga rana irin ta yau idan na kuskura na ara jin amshin turaren an borin nan naki saina sauke maki kwandon rashin mutunci akanki," Azafafe ta are maganar, tare da ingiza hajjaty tayi taga taga zata fa i, Pravin harya Yun ura zai tarbeta, da sauri Ya fasa ganin matsiyacin kallon da Hajiya saratu ta watsa mashi "Wuce muje" cike da isa ta ba shi umarni, da sauri Yabi bayanta suka nufi parking space. Da ido hajjaty tabi su da kallo, hawaye tuni sun wanke fuskarta, jikinta na rawa ta nufi cikin gidan, masu aikine ke ta kai komo acikin babban palourn. Ba tare data bari sunyi tozali da wani ba, tayi saurin nufar bedroom dinta, harta kusa shiga taci karo da twins sunyi shirin zuwa office. Atare suka ago suna kallonta, muryarta na rawa ta furta"ina kwananku kun tashi lafiya" Harara Zayn ya watsa mata"ji wata tambayar rainin wayau nan, taya zaki tambayi mun tashi lafiya? Bayan gamu kin gan mu a tsaye kan afafunmu" Zaid yace"Zayn, please watch your tongue Hajjaty tamkar uwa take agare mu," a harzu e yace"what! ar aikin ce zata zama uwar mu? oh Ko dan saboda tana ar india? To ai mu ba indiyawa bane ubanmu ne an can, Nifa baki burgeni saboda ban yadda dake ba, ina zargin hada ke ake cin amanar mahaifiyar mu" Afirgice Hajjaty ta zazzare ido tana duban fuskar zayn da yayi mata, tuni zufa ta soma tsastsafo mata. "Pls zayn ya isa haka, idan ba zaka girmamata ba, bai kamata kana gaya mata magana akan idonta ba" yai maganar tare da jan hannun Zayn suka nufi hanyar fita palourn. Ba zata Iya jure wula ancinsu ba, da sauri ta
Chapter 84 · 0% Book details