← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 106

Sashe 16

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta ba, Cikin jin shakkar shi muryarta na kerma ta ambaci sunan shi"Da..nish..its me ur Angel" Ware fareren idanuwan shi yai sosai akan fuskarta, jin muryar da ya da e yana mararinta, ba zai ta6a mantawa da muryarta ba, A ru e ya motsa la66ansa tare da furta sunanta"Angel? Is that you"? Ita kanta batasan ya akai ta iya mi ewa ba, Tsabar farin Ciki da gudu ta nufe shi tana arasawa gaban shi slowly ta zube saman gwiwowinta tare da fa awa saman faffa irjinshi sosai ta rungume shi tana ku ka, Bai damu da arnin jinin da ke a jikinta ba, sai dai zuciyar shi ta rikice ya shiga ru anin ganin canzawar da ta yi, Jikinta duk raunuka ta yi muni kamar ba Angel insa ba, Tunawa da an uwanta da kuma urarren lokacin da ke gare su yasa tace mashi"Ka tashi mu tafi Danish ka kaini aki, na bar su Azeeza suna jiran mu" shiru bai motsawa ba saboda ya rasa tunanin shi. Bugun bayan shi ta dinga yi da hannunta Cikin shesshe ar ku ka ta ke fa a mashi Ya tashi ya auke ta suje aki an uwan su na acikin ha ari, " da yar ta samu Danish Ya mi auke da ita saman faffa ar kafa ar shi, daga ina ya ke a tsaye Ya 6ace bai dura a ko'ina ba sai A cikin akin su, Tunkan ya sauke ta ta riga zame jikinta, Su Haris da ke a tsaye bakin ofar akin tsohuwa, a ru e su ke kallon shi Musamman Gabriel yasha ruwan mamakin ganin Danish da idon shi Garas. Muryar Angel na rawa ta soma ambaton sunayen su"Ha..ris..Mubeen..Naufal..Javed.."! akace labarin zuciya a tambayi fuska, Tun kan ma su yi mata bayanin abunda ya faru da gudu ta fa a cikin akin tsohuwa Tamira da ke a bu e, Idanuwanta Azazzare take kallon an uwanta dake kwance asa ba numfashi, Wata irin gigitacciyar ara ta saki ta fitar hayyaci wadda tayi silar fa owar Danish dasu Haris cikin akin sai lokacin su ka ga mummunan abunda tsohuwa zafreen ta aikata ma an uwan su. Silar arar da Angel ta fasa ne yasa Batul raba jikinta daga na salsabeel fuskarta jaga jaga da hawaye ta ago idanuwanta, tana yin tozali da Angel da gudu ta nufota tare da fa awa saman irjin ta suka ame juna suna yin kukun zuci, Cikin shesshe ar kuka Batul ta labarta mata duk abunda ya faru bayan tafiyarta, Tasha kuka kamar ba gobe, ta yi fatan ace dukkan su ne suka mutu hada ita, gaba daya shirin su ya tarwatse taya zasu iya barin kurkuku Bayan an uwansu duk sun mutu, Al awarin data aukar masu bata samu cika shi ba, Ga danish in ta ci nasarar dawo dashi sai da kash Ta faru ta are, addara ta riga fata, Cikin raunatacciyar murya ta wanda ya gama sarewa da rayuwar duniya ta furta"Nashiga Uku na bani na lalace! Ya Allah zunubin me muka aikata mu ke fuskantar irin wannan mummunar jarabawar daga gare ka? Idan ba ka son mu, ka auki ran mu mu huta, Mun gaji mun gaji Wayyo Allah na Na rasa Azeeza na rasa jemimah na rasa Deeja da sauran an uwana, To ni zaman uban me zanyi acikin duniyar nan wlh bazan rayu ba dole in kashe kaina......" Cikin fitar hayyaci ta furta kalaman, kamar mahaukaciya, ta juya da niyar ta je nemo makamin da zata halaka kanta dashi, Cikin zafin Nama Salsabeel Ya dam i hannunta, tare da juyo da ita ta yadda zata fuskance shi"Meye ribar ki idan kin kashe kan ki? Dama ba sai da na fa a maki Ba lallaine ku rayu ku dukan ku ba, Yanzu idan kika mutu Kinsan adadin rayukan da za'a cigaba da 6arin jinin su a gidan kurkukun nan? Idan har bamu lallashi zukatan mu ba mun kawo arshen Azzaluman da suka cutar da an uwan mu Duk wani arin mu ya tashi abanza kenan! Ya ku ke so inyi da raina ne? saboda ku na rasa mahaifiyata Ni kaina ashirye nake da in rasa raina in dai akan ku ne, Don haka kada wanda Ya ara Yi mana kuka Ya isa haka !! Mutuwa dole ce ko muna so ko bamu so, Kuma mutuwa sau i ce agare su saboda rayuwar duniyar bakomai bane acikinta face ru ani, cike take da alubale iri iri, ni banga amfanin yin kuka don wani ya mutu a cikinmu ba, Saboda Allahn daya halicce su wanda yafi mu sonsu shine ya kar6i abunshi, Sai sunfi jin da i fiye da na duniyar nan......' sosai Salsabeel ya yi masu nasiha har saida yaga sun dawo hayyacin su tukunna Yace dasu babu isasshen lokaci su wuce su tafi, Danish Zai bu e masu ofa, shi zai kula da gawawwakin an uwansu da suka mutu, Tun shigowar Danish akin kusan suman tsaye yayi, saboda tsabar Ki ima da ganin halin da an uwan shi su ke aciki, Ya rasa bakin magana, Ya yi matu ar girgiza da ganin yadda aka wula anta rayuwar an uwan shi, Hankalin shi yai mugun tashi, Zuciyar shi tamkar zata faso irjin shi ta 6allo saboda tsabar unar da ta ke Yi mashi, Ya fusata Iya fusatuwa, ganin yadda yake huci irjin shi na motsi ga wata narkakkiyar zufa dake wanke mashi fuskarshi, yasa Salsabeel yin saurin dakatar dashi ta hanyar yi mashi magana"Danish ka sassauta fushinka idan ba haka ba giant's heart in ka zata iya motsawa, pls ka ceci rayuwar su ku gudu daga kurkukun nan, duk wani abu da ya toshe maka kai, Unaisah zata yi maka bayani idan kun fita" da yar ya samu Danish ya iya sarrafa fushin sa. Muryar Angel adisashe tace dashi"Ni bazan Iya tafiya in bar gawar su Azeeza acikin wannan azamin ginin ba, inaso na cika masu burin su duk da basa araye zan fitar da gawarsu waje in yaso sai mu binne su a akan hanya, dan Allah ku taimaka min" Tana magana hawaye Na wanke fuskarta. "Unaisah bamu da isasshen lokaci pls ku tafi kawai ku barni dasu zan san inda zan 6oye gawarsu" fashe mashi ta yi da kuka kamar zata ha iyi zuciyarta, Hankalin Danish gaba aya ya dawo kanta, tsananin tausayinsu duk ya kama shi. "Bazai yiwu ku iya tafi da su ba! Kubar su a wurina zan tsaga asa In binne su" acewar Salsabeel aice zan yi bayanin yadda su ka gudu daga KURKUKUN ADDARA, Angel ce ta goya Jemimah abayanta tare da sanya Mayafin kayan su da ta auko acikin akwatin su, Gabriel ya goya gawar Azeeza abayanshi ya aureta da mayafi, Naufal ya goya Parveen asaman bayanshi, Haris yaso ya goya Deeja abayanshi sai dai Salsabeel Ya hana shi gudun kada su ja ma kansu wata wahalar, Iya wa annan ka ai su ka auka sauran Sun bar su awurin shi bayin Allah badan sun so ba, kusan mutun shida daga Ciki hada Deeja, Sarah, Eve, Yasmin, Rubina da Hibba, Danish ya yi arin yin amfani da sihirin shi wurin farfa o dasu, mutun aya ka ai ta samu damar tashi Hannah, a arshe ya tabbatar masu da cewa Heart attack ne Yai silar mutuwar su, zuciyar su ce ta buga. ululun ba in Ciki kamar su Zauce, Kafin tafiyar su Mubeen ma ya yanke jiki ya fa i, Don dole suka ha ura da shi, Lamarin ya yi matu ar gigitar da su. Salsabeel ya yi masu al awarin Zai yi nesa da gawarwakin an uwan su, tare da ta mahaifiyarshi ba zai bari a wula anta su ba, sun yi kukan rabuwa dashi, har magiya Angel ta dinga yi mashi akan ya zo su tafi atare da shi, amma yace masu ba zai iya bin su ba, su yi ha uri su tafi idan Allah yasa yana da tsawaicin kwana zasu sake ha uwa ne duk da yasan abune mai wuya ya rayuwa ko dan saboda 6arnar da suka aikata dole matsafan su azabtar da shi. Rabuwar su ta yi matu ar ta6a zuciyar kowannan su, a gurguje su ka nufi sashen makewayin su, Tsabar tashin hankali yasa Gabriel mantawa da zancen ar uwar shi Gabriella da ke a cikin kurkuku, tun da ya ga mutuwar an uwan shi prisoners, yasa wa ranshi dangana. Suna shiga Cikin Toilet in, Danish Ya datse ofar da sihirin shi, ya Janye tukunyar fulawar daga kan ofar, nan ta ke ta bayyana duk irin wahalar da suka sha ta i bu ewa shi Bugu aya yayi mata gaba aya ta 6alle murfin arfen ya dare biyu, Sun yi mamaki da al'ajabi yace da su"Ba zai bi su ba, zai tafi da Akwatin kayan su tare da back pack in su, za su tarar dashi a bakin ofar da zasu 6ula idan sun arasa" hankalin su bai kwanta da maganar shi ba, gani su ke yi kamar wani mummunan abun zai faru da su idan baya atare da su, ganin sun toge sun i tafiya yasa shi Kwantar masu da hankali, da yar ya samu su ka Zu unna asa tare da kutsa kai aya bayan aya su ke shiga cikin ofar da rarrafe, Bayin Allah ga yunwa ga ishin ruwa, ga ra in da zuciyarsu ke yi masu, Ita kanta hanyar da suka biyo Wata uwar ura ga yanar girgizo da wari sai hawan masu jiki su ke yi, Amma saboda rashin kwanciyar hankali yasa basu damu da su ba. Babu mai magana acikinsu saboda unar da ran su ke yi masu, Angel ce tai arin tunasar dasu akan suci gaba da ambaton addu'o'in data koya masu ko sun samu sassaucin a wurin Allah, sun au ki shawararta ahaka suka Dinga tafiya da rarrafe babu autawa, idan suka gaji su kan an zauna su huta kafin su dasa da wata tafiyar, A alla sun shafe tsawon awanni Takwas suna rarrafawa ba tare da sun kawo arshen ofar ba, a takure su ke Bayin Allah sun ga rayuwa gwiwowin affuwan su duk sun gurje sun sage, ma oshinsu ya bushe amas, tun suna ambaton ishir ruwa suke ji har sun gaji sun yi shiru........." Prisoners Sun ci ba ar wahala saboda tsohuwar hanyace da ta yi shekaru aru aru
Chapter 16 · 0% Book details