Sashe 82
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tayi zurfi cikin tunaninta, Wayar Zahra ta soma yin ringing, Kafin ta wurga idonta kan inda zahra ta ajiye wayar saman drawer, da
arfi taji sautin bu
ofar toilet, Ras taji gabanta Ya fadi ganin zahra ta watso aguje, jikinta duk kumfa daga ita sai gajeran towel tayi
aurin gaba da shi, hatta fuskarta kumfar sabulu ce, mi
a hannu tayi ta rurumi wayar, tsabar zumu
in ganin wanene ke kiranta, fatanta Allah yasa hajiya saratu obinna ce, cikin sa'a idonta yai mata nuni da sunanta akan screen, sai
arin
aga kiran takeyi kumfar hannunta ta hana touching din yin aiki, kamar zata fashe da kuka, sai da aneelerh ta taimaka mata wurin answer mata call din tukunna ta samu natsuwa, a Hands free ta sanya kiran don suji me zata je
Cikin girmamawa zahra tayi mata sallama"Assalamu alaikum" kamar tana agabanta.
On the other hand sautin muryar hajiya saratu ya kara
e kunnuwansu
"Wa'alaikum salam"
"Ina kwana hajiya, fatan kun tashi Lafiya, wlh bana a kusa da wayar ne, kunata kira bansamu damar
agawa ba, da yake na
an shiga toilet ne"
Aneeleeh dake zaune saman gado, dariyace ta kubce mata da sauri ta cakumi pillow ta toshe fuskarta dashi don kada sautin Ya fita, bakomai ne ya sanyata yin dariya ba face yadda zahara keyin waya kamar
ar maro
a, ga kumfa a jikinta.
"Bawani abu ai, nayi maki uziri, dalilin dayasa na kira layin ki, last time da kukayi mana decoration aikin ku ya yi mana kyau, muna so za'a
ara Yi mana wani next week, sannan muna so za'a fidda mana anko wanda zai dace damu"
Da sauri zahra ta kar6e da cewa"in sha Allah hajiya komai kuke so za'ayi yadda ya dace, hada
unshi da kitso idan akwai mai bu
ata"
Hajiya saratu tace"okey, You can send me the list of your services and I'll add what I want to the list, through text message zaki tura min"
"Toh hajiya in sha Allah, Mun gode sosai, da kiranmu da ku kayi, kuma in sha Allah zaku same mu masu biyayya ga duk abunda kuke so," bayan sunyi sallama da Hajiya saratu, Zahra ta sauke nauyayyar Ajiyar zuciya, Ta fasa ihu Tana fa
in"Alhamdulillah! lokacin Yin arziki na Yayi, wai yau ni ce Aunty saratu ta kira awaya? nayi mamaki wlh, matar tana burgeni bata
aukar raini, akwai harkar arzi
Ta saki baki sai sambatu take yi, Kumfar Jikinta duk ta bushe har
asan tiles ruwan ke zuba, sautin dariyar Aneelerh ne Ya fargar da ita, da sauri ta jefa wayar saman mattress din, ta ruga da gudu ta fa
a toilet tana dariya.
Da
yar Aneeleeh ta samu ta tsagaita da yin dariyar. Ta
ago da kanta daga jikin pillow ta jingina bayan jikin head board.
"Aneelerh" muryar Mamie ce ta ratsa kunnanta, zumbur ta sauko daga saman gadon ta nufi kofar
akin, shigowa
akin Mamie Ta yi suka ci karo da ita"oh dama kina anan? Inata kiranki na duba ko'ina ban ganki ba" Aneelerh na murmushi tace"mamie kema kinsan bani da wurin zuwa a gidan nan inba
akin
ar uwata zahra ba"
"Okey, ina zahran"?
"Ta shiga toilet yin wanka, amma takusa fitowa
Mamie tace"Okey, idan ta fito, muna jiran ku a dining, ku zo muci abinci"
Ta amsa mata da toh, bayan fitar mami
akin, komawa ta yi gefen gadon zahra ta zauna, bada jimawa ba zahra ta fito chest dinta daure da towel, da zolaya Aneelerh tace"Lashe money an fito lafiya"? Tuntsirewa zahra tayi da dariya tana fadin"aunty aneelerh ku
i duniyane, Dole inso ku
i, saboda sune maganin talauci, maganin
anci da wula
anci, idan kina da ku
i kin fi
arfin raini wlh, girmama ki za'a dinga yi kamar wata basarakiya, taya mutum bazai so ku
i ba? Yanzu fa ko a dangi masu ku
i sune masu fa
a aji, idan baka da ku
i toh baka da banbanci da Allon bango"
Fashewa Aneeleeh tayi da dariya, zahra ta za
e sai kora mata jawabi ta ke yi dangane da ku
"Zahra wasu ku
infa ba alkhairi bane, suna kai mutun ga shagalar duniya har ya halaka"
"Aunty Aneelerh, nima ai bana ro
on Allah yabani ku
i kaitsaye batare da nace Allah yabani masu albarka ba, kuma ni burina inyi arzi
i don al'umar annabi su amfana da ni, Ina kwa
ayin inga na taimaki marasa
arfi....".
"Zahra Allah ya dubi kyakkyawar niyarki, inayi maki fatan Alkhairi"
"Ameen auntyna"
Shaf shaf ta kammala shiryawa, cikin riga da skirt, ta dawo gefen Aneeleerh ta zauna bayan ta
auki wayarta
"Ki tashi muje muci abinci, su mamie suna jiran mu a dining"
"Inaso ne in fara turama aunty saratu list na abunda mukeyi, zaki Iya zuwa kada su ji mu shiru" mi
ewa Aneelerh tayi daga gefen gadon ta fuce daga
akin.
Through text message ta tura mata sa
on kamar haka
Here's a list of services that "Zahra's World of Beauty" could offer:
- Bridal makeup and hairstyling
- Event planning and decoration
- Haircuts, color, and styling
- Manicures and pedicures
- Facials and skin care treatments
- Massage and body treatments
- Waxing and other hair removal services.
Bayan ta kammala rubuta sakon a
alla saida ta maimaita shi yayi sau ashirin gudun kada ace tayi kuskure kafin ta tura mata, fuskarta
auke da murmushi ta ajiye wayar saman pillow, ta mi
e ta nufi falo domin Yin breakfast, fatanta Allah yasa Hajiya saratu ta mayar mata da martanin sa
on da wuri, taci buri sosai akan zuwa estate dinsu, ko dan ta ha
u da Owais idan Allah yasa lokacin ya dawo
asar.
*KURKUKUN
ADDARA*
*AN YANKA TA TASHI
Babban
akin tarone mai girman gaske, wanda akeyiwa la
abi da fadar matsafa, Mallakin shuwagabannin kurkukun
addara, ta ko'ina manya manyan matsafane ma
il acikin fadar, zazzaune saman kujeru dake a jere tsakiyar fadar, kowannansu yana sanye cikin shiga ta ba
en dogayen riguna masu huluna, sunyi 6adda kama ta yadda mutun bazai ta6a Iya ganin koda ziririn gashin kansu bane, Hannayensu da
afafuwansu ba
en safunane, Yayin da fuskokinsu sun sanya masu mask me suffar
warangwal gwanin ban tsoro, sa
o da lungu ta fadar, Wasu Gabza gabzan giants ne daga masu
aramin mi
ami har izuwa manyansu masu star uku a gaban kakinsu, wata irin
ira garesu mai matu
ar ru
arwa, rikitarwa da razanarwa da kuma tsoratarwa, kallonsu ka
ai zai Iyasa zuciyar mutun ta buga, Ga ts
awo da Allah yayi masu tun daga kan tsayuwarsu zaka tabbatar babu
igon imani akansu.
Daga can saman karagar fadar, wasu jigunannun arm chairs ne guda shidda
an ubansu, mutane shiddan dake zaune saman kujerun dogayen rigunane launin jajaye na maza a jikinsu masu huluna, baka ta6a Iya tantance suffarsu saboda sun 6oye ko'ina na jikinsu, hannyensu na ru
e da Sanda wadda aka
erata da zallar zinari, daga gabansu zungureran teburi ne, samanshi ma
il Yake da kayan ciye ciye dana shaye shaye daga ciki hada Jinin mutun da farfesun naman mutun ga zungura zunguran kwalaban giya, da Kayan marmari nau'i kala kala, da gasasshen nama na dabbobi daban daban.
Komai na fadar matsafan tun daga kan
ofofi da tagogi da fentinta da jan carpet din dake shimfi
asanta, gaba
aya Launin ba
i da Ja ne, saman rufin fadar wasu ha
un fitilune masu haskaka cikinta.
Zanunnukan dake a jikin bangon fadar, na kan
warangwal ne, da yatsun hannun shai
anu masu akaifu za
o za
o da sauran zanunnuka masu ban tsoro.
Daga gefe
aya tacan 6angaren da Arm chairs din nan suke Tan
ameman madubine wanda suke Kira da Allon tsafi, gaba
aya Hankalin matsafan yana akan Allon tsafin nasu, fadar tayi tsit tamkar mutuwa ta gifta, ga dukkan alamu wani abu suke kallo wanda yai silar
auke masu hankulansu..........
(Nima kuma na
auke al
alamina _~*BossLadiesWriters*~_
_*
KURKUKUN
ADDARA
~Middle step~