Sashe 94
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
nake kallo awayata," zum6ura mashi baki tayi"toh, amma ka fara yi min al awari," "Nayi maki al awari" "Yanzu zan shirya yaya shureim," ganin tana arin mi ewa tsaye yai saurin fuce wa daga akin gudun kada Ya ara ganin abunda zai hana shi Runtsawa. Fitowa ya yi daga cikin gidan Ya nufi harabar ajiye motocin su, Wasu dan ara dan aran motoci ne na Alhaji musa a killace a alla sun haura goma shabiyar, kuma dukansu babu motar asa da miliyan talatin, Manya manyan motocine tsadaddun gaske masu numfashi. Motarshi Ya bu e Ya shige Ciki Ya zauna a driver seat ha i da aura kanshi jikin headrest, bakomai Yake tunawa ba face maganar da Alhaji musa ya fa a mashi akan Aiki da kuma aure, A yanzu ya fara tunanin ta yadda zai 6ullo mashi da zancen auran zeenatu, yafi bu atar auren akan komai, saboda yanason ya samu natsuwar cigaba da gudanar da rayuwarshi, zeenatu ta kwanta mashi aranshi ari bisa ari, kuma yana da tabbacin zeenatu zata maye mashi gurbin abunda ya rasa. Almost 15 mins, amshin turarenta Ya doki hancinsa, Nan take ya fahimci arasowarta, bu e motar Tayi tare da samun wuri ta zauna gefenshi" aura idonshi yayi akan face dinta, babu make up, zallar kyan da Allah yayi matane, ta canza kayan jikinta zuwa turkish gown launin black gray, Ta yafa mayafi akanta, Idanuwanta sun kumbura saboda kukan da tasha. Kallon Juna suka somayi kamar zasu ha iye kawu nan su, Ko yaftawa basa yi, kunyar shi ce ta kama ta, da sauri ta daura kanta saman laps dinta. "Zamu Iya tafiya" da shagwa6a tace"a'a yaya shureim, nafi so ka fara nuna mini hoton in gani" Zaro wayarshi yai daga cikin aljahu Ya daddanata, Kafin Ya mi e mata wayar"kar6i ki ganta, Kyakkyawa ce tafi ki kyau, ita nike da burin aure" Gabanta na fa uwa ta ago, tare da sanya yatsun hannunta dake kerma ta kar6i wayar da ya mi o mata, idanuwanta rufe tabarsu, Gudun kada taga abun da zai hanata kwanciyar hankali. Dr. Shureim dake kallonta, murmushine auke akan fuskarshi "Meyasa ki ka rufe idonki"? Muryarta na rawa ta furta"bana son inga abunda zai hanani bacci" "In sha Allah ba zai hanaki yin bacci ba, sai daima ya sanyaki yin bacci cikin kwanciyar hankali, now Open your eyes slowly and look at the picture," She took a deep breath and tried to slowly open her eyes kamar yadda ya bata umarnin ta bude su a hankali....." an daga cikin na sati mai zuwa idan Allah yakaimu da rai da lafiya sai dai Allah yakaimu zamu gani, Very soon In sha Allah Zamu shiga Takun arshe na labarin kurkukun addara _~*BossLadiesWriters*~_ _* KURKUKUN ADDARA ~Middle step~