Sashe 20
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ma tsaraba, ni da na sayi abu da ku ina amma ya hanani ci, Sau in ma wurin jatumarshi zanje ta biyani an canji na, tuntsirewa Mami tayi da dariya, ita kanta Ummin murmushi ne akan fuskarta, Lamarin mahboob sai addu a, Babu mutunci indai akan ku Kai yanzu saboda rashin ta ido, Sai ka je wurin Aneelerh ka ce ta biya ku in daka siyama yaronta snacks? anka ne fa Hura hanci yai tare da cewa Kusan fa dubu aya na kashe mashi, haba ummi, kinsan fa yadda nake wahalar neman ku i, Daddy fa ko sisi baya bani sai in yaga dama kema kuma haka Baki asake Mami ke kallon shi Ummi tace indai mahboob ne ka an kika gani, ae baida mutunci indai akan ku in shi ne, Mara Kunya tashi ka bamu wuri, ku inka kuma Ka zo da anjima ka kar6a ni zan biya ka, har ya yun ura zai mi ewa, Idon shi ya sauka akan Ana mai aikinsu Aneelerh, Fitowa tayi daga Kitchen hannunta ru e da tray an jera kayan breakfast insu, hankalinta kwance take tafiya jikinta na sanye da Skirt pensil ba i yabi shape din Jikinta, Daga sama ta sanya Riga launin green, ura mata ido yai yana kallonta, Idon su mami akanshi ganin yadda yake binta da ido. Tsawa Ummi ta daka mashi a firgice ya waiwayo yana kallonta, fuskarta a aure tace Uban me kake kallo ? Yamutsa fuska yai Kayan abincin dake a hannunta nake kallo ba wani abu ba, yai maganar tare da wuce ya nufi dining table in, da Ana take jera masu kayan breakfast, Kujera yaja ya zauna Yana fa Ya ki ke ? Murmushi ta sakar mashi lafiyalou, na gan ka azu da safe zaku fita da baby junaid 6ata fuska yai shine baki min magana ba mun gaisa Hankalinsu mami gaba aya akanshi, Ummi tace Oh Ni ar ubansu, Yaro ya zama mayen mata, In banda ha ama irinta Mahboob ina zai kai Ana ? Mami tace tashen balaga ne kawai, nan da wani lokaci zai dawo hayyacin shi, dariya suka saki, Kafin suka mi e zuwa Dining in domin suyi breakfast.. Lokacin da Zahra ta shigo akin Aneelerh auke da baby junaid, A zaune ta same ta gefen gado hannunta ru e da hoton su, wanda su ka yi aranar birthday in Angel, tun da ta fito daga wanka, ta shirya kanta Cikin riga da skirt, kanta na aure da mayafi, jin motsin shigowar Zahra yasa tayi saurin aura hoton hannunta saman drawer, idanuwanta acike suke tab da walla. Aunty Aneelerh Ga Baby Junaid inmu Ya dawo cikin sanyin murya zahra tayi maganar don ta fahimci yanayin da Aneelerh take aciki, ta agowa su ha *MIDDLE STEP THE PRISONERS BOOK TWO *BIRNIN ABUJA Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Book 2 Episode 6 Novels Elite Admin January 30, 2024 Sponsored Link _~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_