Sashe 4
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba. Turo ofar akin akayi da sauri suka kalli mai shigowa, Angel ce janye da akwati aya na kayansu, Ta goyo back pack in Unaiza saman bayanta sai ta yi tamkar alibar makaranta, A tsakiyar akin tsohuwa tamira ta ajiye akwatin saman floor, ta kwanto jakar bayanta ta aura ta saman table. "Angel Har yanzu ba ki yi mana bayanin ta ya ya akai kika gane inda ofar nan ta ke? Waye ya fa a maki kiyi amfani da ruwan zafi don shafen wurin ya tsage? after that Mun yi mamakin yadda akai kika bu akin tsohuwa Tamira ko dai itace duk ta fa a maki hakan"? Batul ce tayi mata tambayar a agare da son jin amsarta. "Zan baki amsar tambayarki amma kafin nan inaso ki kira mini su Haris su shigo ayi komai agabansu" har ta juya zata fuce da fitilar hannunta da sauri Gabriel Ya cafko damtsen hannunta tare da janyo ta baya yana fadin"So kike asirin mu ya tonu? Ina zaki da fitila"? Murmushi ta an saki tare da cewa"Na shafa'a ne" kar6ar fitilar yayi ita kuma ta fuce Jim ka an Su kaji an turo ofar Haris Ne agaba Deeja na abayan shi dasu Hibba a jere suka shigo Hada azeeza Hannah ce ta ru o hannunta. "Wa ya ce ku zo da Azeeza? Ba a kwance ta ke ba"? Gabriel ne yai maganar Yana kallonta, Naufal yace"kasan halinta da rigima tafi son komai za'ayi ayi agabanta mutun na fama da makantar dare," Ranta ne ya 6aci sosai jin abunda suke cewa, fusge hannunta ta yi daga ru on da Hanna tayi mata, A asa ta zu unna tana rera masu kuka. Angel tace"Dan Allah ku rarrashe ta idan ba so ku ke ta tona mana asiri ba" Gabriel ne ya nufi wurin da ta ke a zu unne ya kai hannu aya ya ago da ita kamar jira ta ke yi ta fa a saman laps inshi tana cigaba da kuka, Murmushi ya saki yana kallonta har mamakin arantarta ya ke yi, "Its ok Share hawayen ki My Azeeza, kinsan bana son zubar hawayenki, Ko so ki ke Ajiyo sautin kukan ki asirin mu ya tonu"? Muryarta da shesshe ar kuka tace"A'a" yace"okey wipe ur tears, zan Goya ki abayana don bana son kisha wahalar neman an jagora," yai maganar tare da mi a ma Batul fitilar hannun shi, bayan ta kar6a ya zu unna Azeeza ta haye bayan shi ta ameshi sosai, Ya mi auke da ita" Angel na arin fara yi masu bayani muryar jemimah da suka bari ita ka ai acikin aki ya kara e kunnuwansu ta kware baki Tana wala mata kira"Genie! Genie! " da sauri Angel ta nufi opar ta bu e ta fuce, Bayan fitarta Hankalinsu Ya koma kan akin da su ke a ciki na tsohuwa Tamira Sai faman wurwurga wayar idanuwansu su ke yi, Parveen Acici Tana Hango Wannan Tea pot in da an kofuna biyu jiki na rawa ta nufi table in dake auke dasu, ta zauna saman kujera tare da aukar pot in tana jijjigata don taji idan akwai ruwan shayi aciki, "Kada ki kuskura ki ce zaki sha, Kawai daga ganin abu bakisan tsawon lokacin daya auka a ajiye ba kin auka zaki sha da ya ke ba ki da linzami indai akan abinci ne" Deeja ce ke yi mata magana, Saboda kafiya irin ta parveen ko kallo bata isheta ba hada cewa"dama kin daina wahalar da kanki wurin yi mini magana don wlh saina sha tea in nan" Tsawa haris ya daka mata"Zaki tashi ko saina 6ata maki rai"? Murgu a mashi aramin bakinta ta yi"Wai ku ina ruwan ku dani ne? Cikina ne ko naku"? dafe kai Hannah ta yi tare da cewa"ku ukun nan kunfi kowa jaraba dake da Azeeza sai waccan ar jemimah, Ni inaga Idan mun tashi tafiya mu bar su a kurkukun domin kuwa nan yafi da cewa dasu, in ba haka ba zasu ja mana ne" Jin maganar Hannah yasa azeeza dake kwance bayan gabriel ta ara fashewa da wani sabon kukan, saboda ance za'a barsu a kurkuku "Pls Hannah stop saying that, na samu na rarrasheta gashi yanzu kinsa ta kuma fashewa da wani kukan" acewar Gabriel, ta6e baki hannah ta yi ba tare da ta tanka mashi ba. yar ya samu yashawo kan Azeeza ta daina yi mashi kuka, Parveen kuwa harta Tsiyaya Shayin A cikin Cup hada lashe baki zata fara sha, Kamar daga sama taji an dam i wuyan rigarta daga baya, da sauri ta ago don taga wanene, dama saida ranta ya bata cewar shi ne Harara ta shiga jefa mashi tare da murgu a mashi baki, Ya aure fuskarshi sosai babu annuri "Tashi ki bar wurin" kaitsaye ya bata umarni, tasan halin shi sarai mi ewa ta yi ranta a6ace, bata so ya hana ta shan tea din ba, ta wallafa rai. Acikin hannunshi ya ru e nata sosai don kada ta kufce mashi ta koma shan sh ayin, Naufal kenan. "Angel shiru bata dawowa ba, Tabar mu atsaitsaye cirko cirko, Ni bari ma in haye saman gadon tsohuwa in kwanta" Rubina ce ta yi maganar, bata kai ga zuwa ta hau gadon ba, Angel ta turo ofar hannayenta biyu rungume da uniform dinsu, Jemimah na kwance saman bayanta, Ta ameta da hannayenta, abunda ya jawo har suka da e Jemimah ce ta bu aci ta rakata toilet zata zazzage cikinta, Shiyasa basu dawo da wuri ba, Sai da Angel ta jira ta gama tukunna ta kamota suka dawo akin. aice Cikin daren suka jera uniform insu acikin akwatin kayan, Hada barguna Deeja ta auko masu guda takwas da yar akwatin ya iya auke su, Har saida suka rage uniform din dake a ciki suka turasu cikin backpack in Unaiza tukunna ya ishe su, Bayan sun kammala sanya kayan suka datse shi, daga cikin abubuwan da suka dauka bayan uniform da barguna hada cotton scarves dinsu da Hulunansu sai rigunan sanyi da takalmansu, A cikin jakar unaiza suka saka Madubin da tsohuwa Tamira ta basu kyauta, ba su bar cikin akin ba saida Angel ta fayyace masu komai dangane da tattaunawarsu da Salsabeel.Abu ayane bata fada masu ba komawar Danish Giant bata so su sani gudun kada su tayar da hankulansu. Ha a tsohuwa tamira ta kafa tarihi acikin zukatansu, A yau ta amsa sunanta na mahaifiyar su wadda ta raine su, basu ta6a yarda cewa tana sonsu ba sai yau da Angel ta labarta masu komai dangane da taimakon da ta yi masu, sun ji aunarta sosai har suna fatan Allah ya ha a su da ita kafin subar kurkukun, sai da su ka kammala shirya komai tsaf na kayansu, Angel ta kalle su aya bayan aya Azeeza tuni bacci ya auke ta abayan Gabriel, hankalinta kwance sai sharar bacci ta ke Yi, Jemimah kuwa Idonta biyu Sai faman baza ido ta ke yi Hannunta na a ru e dana Angel. "Me yakamata Mu yi yanzu don ganin An dawo mana da an uwan mu Danish"! Haris ne yai maganar "I'll go and get him back tonight!" da warin gwiwa Angel ta yi maganar. "Ta yaya hakan zai yiwu? Angel muna jin tsoron wani abu ya same ki, Me zai hana mu tafi gaba ayan mu"! batul ce ta yi mata maganar fuskarta da alamun damuwa "Zan bi ki Angel Mu tafi atare"! Gabriel ne Ya yi maganar" girgiza kai ta yi"Bana so wani abu ya samu aya daga Cikin ku, Bazan bari ka bini ba Gabriel ni ka a nake so na jefa kaina cikin hatsari Zan ro i Allah ya tsare ni....." muryarta na an rawa ta ambaci hakan kamar akwai rauni atattare dani, tabbas tana matu ar fargabar abu biyu, Na farko tafiyar da zata Yi tabar su da jimamin Awani hali take a ciki, Na biyu Ha uwarta da garkuwar kurkuku, Wani irin azababben tsoron shi ta ke ji tun kafin ta yi tozali da shi. "Genie Pls don't leave me Ki tafi dani..." cikin shesshe ar kuka Jemimah ta yi maganar tana ara dam e hannun Angel dake ru e da nata. "Wlh Angel hankalin mu ba'a kwance ya ke ba, Gani mu ke kamar wani abu zai faru da ke idan kika tafi kika barmu" Deeja ce ta yi maganar, ta fahimci kowannan su atsorace ya ke da tafiyarta. "Angel bazamu ta6a yafewa kan mu ba idan har wani abu ya faru dake ta silar taimakon mu da ki ke arin Yi," Javed ne yai maganar, Tuni zafafan hawaye sun wanke fuskokin kowannan su, La66anta sai kerma su ke yi sam ta kasa bu e baki ta yi masu magana sai binsu ta ke yi da ido, Zuciyarta ba aramin karaya ta yi ba, Ita kanta tana ji a jikinta cewa wannan karan zaiyi wuya ta dawo cikin su ba tare da wani mummunan abu ya faru da ita ba. "Idan har muka ji kin da e baki dawo ba, Zamu biyo ki ne"! Hibba ce tai maganar hawaye kwance saman kuncinta yar Angel Ta iya tattara natsuwarta tare da cewa"Ku daina sanyawa ranku cewa wani abu zai faru dani, idan ma ya faru dani to ku sani addarata ce wadda ban isa in sauyata ba, Ni da Allah na dogara wani mutun ko Aljan aya daga cikinsu bai isa ya cutar dani ba face da izninsa, an uwana addu'arku kawai nake bu ata akan Allah ya bani Sa'a akan abunda zan je nema......." Sautin shesshe ar kukansu ne ya gauraye akin tsohuwa. Muryarta adisashe tace"Tunkafin ma na tafi kun fara kuka? Meyasa? Dan Allah ku daina kamar fa kuna discouraging ina ne, Nafi so inga kuna arfafa mini gwiwa, ganin hawayenku da nake yi ba aramin raunata mini zuciya ya ke yi ba. "Ba zamu iya jurewa rashinki atare damu ba Angel, wlh muna aunarki fiye da yarda muke son kanmu, bamu son wani abu ya same ki, saboda mu kike arin jefa kan ki ga halaka taya ba zamu yi kuka ba? Angel ke uwace agare mu, Kin fiye mana iyayenmu da su ka yi watsi damu, Dan Allah Angel karki bari mu rasa ki" Sosai suka sanya mata kuka Itama ta fashe masu da matsanancin kuka mai cin rai tamkar