Sashe 68
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_The Prisoners E18 *Daga al alamin Boss Bature* *DAULAR OBIE ESTATE* A katafaren akin Hajjaty head maids ta gidan obinna, tsabar ha uwarsa tamakar bana ar aiki ba. fitowar kenan daga bathroom, ga dukkan alamu wanka tayi, ta aure irjinta da towel fari, iya gwiwar afafuwanta ya tsaya mata, fatarta da lemar ruwan wankan da ta yo, a gaban mirror ta tsaya tana kallon kyakkyawan fuskarta har yanzu akwai sauran make-up in jiya da ta yi jan bakin bai goge ba, don ita bata rabo da kwalliya a fuskarta. Har ta mi a hannu zata auki man shafawarta cikin jerin mayukanta, ba zato ba tsammani muryarshi ta ratsa kunnanta"My heart beat" ras taji gabanta ya fa i, sam bata ji shigowarshi ba, A hargitse ta yi saurin wurga idonta kan fuskarshi Yana daga kishingi e saman gadonta, farar singlet ce a jikinsa da short. Hankalinta ba aramin tashi yai ba, muryata na rawa ta furta sunan shi"PRAVIN"! Dafe kai tayi da hannu aya, tsananin fargaba ne ya kamata. "Nashiga uku, why Pravin meyasa zaka yi min haka! Kana so ne kaja min bala'e? Yanzu idan wani ya fa akin nan me kake tunanin zai biyo baya"? A ru e ta ke yi mashi magana tana faman zazzare dara daran idanuwanta, "Haba pravin baka min adalci ka riga da kasan ko'ina na kusurwar gidan nan cctv ne za'a iya ganin duk motsin ka" Tun da ta fara magana, Pravin ya tsareta da manyan idanuwanshi, har sai da takai Aya, tukunna Ya sauko daga saman gadon ya nufe ta kamar wani zaki, dab da ita Ya tsaya amshin turaren jikinsa ba aramin Illa Ya ke yi mata ba tuni ta fara shiga yanayi. "My honey, ni ban zo donna 6ata maki rai ba, ha ina nake so, Nakasa jurewa ina bu atarki, kinsan bani da ha uri in dai akan bu atar kaina ce, sannan ki kwantar da hankalin ki, babu wanda yasan na shigo akin ki, daga ni sai ke" Ya are maganar yana faman sakar mata shu'umin murmushin nan nashi, Idanuwanshi akan irjinta da suka tsone mashi ido. Jikinta sai kerma yake yi kamar wadda sanyi ya kama, tana matu ar jin tsoron wani ya fa o masu a akin, ita kanta a bu ace ta ke da shi tana son kasancewa da shi sai dai tana tsoron wani ya gansu. Still sautin muryarta adabarbarce take furta"Pravin ni ina fargaban wani ya gan...." bata kai ga arasa maganar ba, yai saurin zura harshen shi acikin aramin bakinta, hannayenshi biyu ya aura saman manyan mazannanta ya ci gaba da murzasu, nan take numfashinsu ya fara hauhawa yana fita da sauri sauri alamun sun fara hawa kan network, ko'ina na jikinta ya ke bi yana matsawa da hannunsa, Sosai yake kissing in ta tamkar zai cire mata la66anta, Zame tongue insa yai daga bakinta, tun daga kan wuyanta ya fara manna mata hot kiss har izuwa irjinta, ya warware towel in da tayi aurin gaba dashi gefe aya ya jefar da shi, gaba aya ya auketa ya jefar saman gado, doguwar sumar kanta tuni ta tarwatse saman mattress, Ya sanya hannu ya zame Singlet in jikin shi Ya haye saman gadon Yaja bargo Ya udundune su, To jama'a nidai bansan me sukeyi a cikin bargon ba, na dai ji sautin gurnaninsu tamkar namun nawa na fafatawa. Bargon da suka lullu6a dashi sai yamutsewa yake yi yana motsi kamar ana dambe a cikinsa, ba yau bane karo na farko da ya fara biyan bu atarshi da ita ba, sam basa gajiya da juna pravin da divya wato hajjaty, Babu wanda yasan suna har alla atsakaninsu. (To fa, akwai gwarama yasin Ana wani abu agidan Obinna, Ko ina hajiya saratu taje? Ana nan za'a 6ata mata tarbiyar Miji A hankali dan areriyar Motar Hajiya saratu ta kunna kai Cikin Villa dinsu adai dai parking space security in da ke driving nata yai parking na motar, Da sauri Ya fito daga driver seat Ya zagaya Ya bu e mata ofa, ta zura afarta dake sanye cikin High hills, dawowarta kenan daga meeting da suka yi a ministry of Health tare da manyan ministocin Kiwon lafiya da suka kawo masu ziyara daga Who (world health organization) don inganta Lafiya. Tsadadden leshi ne fari a jikinta, riga da zani daga sama ta aura lap coat, fararen idanuwanta na amanne da glass fari matar fa akwai Iya aukar wanka, ta ko'ina Jikinta amshi yake fitarwa. Saukowa ta yi daga Cikin motar, da sauri ta nufi cikin gidan hannunta ru e da hand bag inta, duk inda ta gifta masu aiki ne ke safa da marwa, cikin girmamawa su ke gaishe da ita, idan ta gama dama ta amsa idan bata ga dama ba sharesu take yi. A katafaren Main palour na gidan ta shigo, Tafkeken gaske A alla Yana auke da Royal sofas two set saboda fa insa. "Sannu da dawowa Hajiya" muryar Safa ce ta dakatar da ita daga Yin tafiyar, Fuskarta babu annuri a aure take tamau kamar wadda aka 6ata ma rai"Pravin Ya dawo ne"? Tambayar da ta jefa mata kenan. "Bani da masaniya, da ya ke mu na yin aiki a kitchen ne bansan ko ya dawo ba" Gya a kai Hajiya saratu ta yi"Okey, zan shiga akin baba, kafin in dawo ki tabbatar kin kai min lunch ina a aki, bana son 6ata lokaci" amsa mata tayi da toh hajiya. Da sauri safa ta nufi kitchen don ta shirya mata abincin. Kaitsaye hajiya saratu ta nufi sashen obinna. Tana gab da zata shiga akin Dr jazz ya fito Yana sanye da suit black colour. Ko da suka ha a ido da ita gabansa ba aramin fa uwa yai ba. Muryarshi asanyaye ya furta"ina wuni mommy" harara ta wurga mashi "Kai bana ce kar na kuskura na ara ganinka acikin gidan nan ba? wannan wata irin mayuntaka ce? Meye ha inka da babanmu"? Tafa Hannu ta yi ha i da ru e ha6a. Muryarshi adabarbarce ya furta"ai ba anan nake zaune ba tun lokacin da ki ka ce bakison ganina, na koma gidan daddy da zama..." da yar ya ida maganar ganin irin antaccen kallon da take wurga mashi. "Uban waye daddyn naka? In banda yaudarar kai yaushe Yaya mubarak ya zama uban ka? Kai fa ba an kowa bane a family in nan, ka daina aukar kanka wani shege, ai tun ranar da aka fa amin cewa hada kai ake tsegumin ana, naji na ara tsanar ka matsiyacin banza, in banda za ewa da shisshigi da kutsu da samun wuri irin na an talaka ina kai ina ha a kafa a da masu asali a dangi eyeh? A fa ace take yi mashi magana tamkar zata rufe shi da bugu, Bawan Allah dr jazz tuni hawaye sun cicciko idon shi. Ta6e baki tayi"dallah jibarka, sai uban tsawo kamar fal waya ba iba, duk irin arzi in da ku ke ci a ashin inuwar mu har yau baka ara komai ba, Sai Iya gulma da munafunci shashasha kawai, dallah ni bani wuri in wuce kar na ham6are ka" jiki na rawa ya matsa mata hanya, ta shiga akin obinna. Idanuwanshi sun ka a jawur, babu mai yi mashi gori irin hajiya saratu iri iri take nuna ta tsane shi, sam ya kasa motsawa saboda jirin da ke shirin ibarshi, a hanzarce ya dafe bango da hannu aya, wallar da yake 6oyewa tuni ta gangaro saman kuncinsa, a hankali yake cizon pink lips insa ha i da lumshe idanuwanshi. "JAZZ"! Ras Ya ji gabanshi ya fa i sam bai ji takun tafiyarsu ba, a fakaice Ya zaro hanky daga trouser pocket insa Ya share wallarsa, Kafin ya ago yana kallonsu. Turai ce mahaifiyarshi tare da Sir mubarak sun shigo gaida baba, jallabiya ce a jikinta ta yafa mayafi akanta, Sir mubarak yana sanye shima da jallabiya ta maza. Hankalinta ba aramin tashi yai ba ganin damuwa akan fuskarshi "Jazz lafiya naga kamar idonka ya canza launi"? Girgiza mata kai yai"bakomai mommy am ok, idona ne ke yi min ciwo, yanzu nike shirin zuwa gida....." Sir mubarak ne ya katse mashi hanzarinshi. "Jazz meke damunka ne? Sai kace wani aramin yaro? Idan ba ka da lafiya baka san Hanyar zuwa asibiti bane? Ba za ka je aduba maka idon naka ba"? Cikin sanyin murya yace"zanje in sha Allah, nagode da kulawar ka daddyna. Hankalin turai bai kwanta da abunda an nata ya fa a mata ba, Matsawa tayi kusa dashi, ta ru o hannunshi acikin nata "My Son, ka je gida ka kwanta ka huta, idan muka dawo zamuyi magana" cikin kulawa take yi mashi magana Amsa mata yai da toh mommy, bayan yayi masu sallama ya kama hanyar fita daga gidan. Hajiya saratu na zaune saman carpet, sir mubarak yai sallama hannun shi ru e dana matarshi, da yar ta amsa masu sallamar, A saman doguwar sofa akin suka zauna, hakan ba aramin ona mata rai ya yi ba, ganin ita ta zauna saman carpet su kuma sun Haye saman sofa. "Yaya mubarak Ina wuni, Ya iyali" "Lafiyalou saratu, Ya naki aikin ya kuma Iyali"Alhamdulillah" ta amsa mashi Sir mubarak yace"baba baya nan"? Yai maganar yana bin akin da kallo Hajiya saratu tace"ya shiga toilet ne, shine yace min Injira shi" sir mubarak Ya furta Okey, ina mijin naki na shigo gidan ban gan shi ba, Ko ya tafi office ne" yai tambayar ne don yasan aikin nasu na Companynsu har Saturday suna zuwa banda sunday and Friday. "Tun da safe muka rabu da shi, yana shirin tafiya office, bai dawo ba ne" Ran turai ba aramin 6aci rai ba, ganin hajiya saratu da tayi a akin obinna ya tabbatar mata da cewa Itace silar halin da Jazz ya shiga, batun yau ba tasa ba yi mashi gori. "Saratu Baki gaishe da Auntyn taki ba" kamar yayi magana da bango, Ta ha e fuska ba annuri Da an tsawa Sir mubarak Yace"Saratu baki Ji ina magana bane" sai da ta mula tasha iska tukunna tace"yaya ai bani ya dace in fara gaishe da ita ba, saboda ni ce agaba da ita," Ran Sir mubarak ya 6aci, zuciyarshi ta motsa, Tsawa ya daka mata har sai da turai ta zabura saboda firgitar da tayi. "Kada ki