← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 106

Sashe 42

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ku Ya kawo ku cikin Dajin nan, Idan ka bamu ha in kai zamu mai da ku asar ku tun da Sojan Ya soma Yi mashi magana Cikin kwantar da murya, sai ya ji natsuwarshi ta fara daidaita, kuma ya fahimci ba jami an kurkukun addara ba ne. Da sauri Gabriel Ya waiwayo baya yana dubansu, a jere suke tsaye su biyu, Yawu ya ha iya Muryarshi still adabarbarce ya furta idan har dagaske kuna son taimakona, akwai an uwana da suke a cikin dajin, muna acikin mayuwacin hali, wasu mugayen halittune suka biyo mu, ina tsoron su kashe min su Jin wannan Maganar Yasa aya daga cikin sojojin ya tasa eyar gabriel Gaba, Zuwa Cikin dajin. Yayin da ayan Sojan da su ka bari a tsaye gaban Angel ya soma magana ta hanyar yin amfani da tactical phone in hannun shi, Ya sanar da commender game da yaran da suka tsinta a dajin, suna zargin an ta addan asarsu ne ya gudo dasu cikin dajin yai garkuwa da su don ya kare kanshi daga farmakin da zasu kawo mashi. Commender in ya ba da Umarnin A tattaro yaran dukansu, a lokacin har sunyi nasarar Cafke an ta addan da su ka zo kamawa, Mugun auri suka yi mashi duka jikinshi suka nanna e da igiya suka aure shi tamau bayan sun yi mashi allurar kashe warin Jiki gudun kada ya kubce masu saboda sanin shi da su ka yi, mugun an ta adda ne mai hatsarin gaske, A cikin jirgin suka wurga shi. A saman Kafa a Sojan Ya aura Angel Ya nufi wurin da suka sauke helicopter insu, A ciki ya shigar da ita ya kwantar, Bada jimawa ba, sai ga wasu sojojin su biyu auke da Nufal da Javed saman kafa in su. bayan sun shigar dasu Cikin jirgin sai ga kira daga ayan Sojan daya tafi da Gabriel gaba aya suna jin muryarshi ta cikin wayarsu, sanar da su yai akwai sauran yaran da zasu nemo acikin Dajin, Yana bu atar a turo Wasu sojojin da zasu auke su, Umarni commender yaba sauran sojojin da suka dawo akan su je su za ulo sauran yaran, Da gudu suka kutsa cikin Dajin. Gabriel da sojan da ya taso eyar sa suna cikin Tafiya sai faman wurwuga ido gabriel yake yi a arin shi na ya gano inda su Batul su ke, Gabanshi sai fa uwa ya ke yi tsoron sa kada ace halittar nan ta han ame su, Har zasu gifta kwatsam ta wutsiyar ido Soja Ya hango launin jajayen kaya undune cikin koraren ciyayi da sauri ya furta wait hakan yasa Gabriel dakatawa da yin tafiyar, Reverse sojan yai tare da juyar da kanshi Ya wurga wayar idanuwanshi saitin wurin da ya hango jan uniform in, Gabriel na yin tozali da su da arfi ya furta sunan Azeeza, da gudu ya nufi wurin da suke ma ale da juna babu numfashi, Sojan na ganin Ya tunkari wurin shima yabi bayanshi, agabansu Gabriel ya zube saman gwiwonsa Yana Ambaton sunayen su cikin karyayyiyar murya ta wanda ya Sare, kafin sojan Ya motsa Sai ga sauran Sojojin da commender ya turo sun kutsa ta wurin da suke. suna arasowa ba tare da 6ata lokaci ba suka ciccire ayoyin da suka sargafe afafuwan Azeeza da jemimah, Kafin su ka auke su saman kafa unsu, da hanzari suka juya dasu zuwa cikin jirgin. Bayan tafiyar su Sojan Ya ce da Gabriel Za su Iya tafiya yanzu? Da sauri ya girzgiza kai, cikin disasshiyar murya ya fa a mashi Akwai sauran mutun uku da babu acikin su Sojan Yace ya tashi su shiga neman su, Ba su bu atar 6ata lokaci, Akwai Iya adadin da aka basu, Idan har ya cika zasu tafi ne jin haka yasa Gabriel Mi ewa shi kansa ba oshin lafiya ne dashi ba, arfin haline kawai. alla sun shafe tsawin mintuna goma shabiyar suna neman Su Batul, Sai kur awa suke Yi cikin dajin babu su babu alamarsu, ganin zasu 6ata lokaci yasa sojan ce mashi Su tafi kawai, Zai iya yiwuwa sun rasa rayukansu ne kamar aramin yaro haka Gabriel ya fashe mashi da kuka tare da zubewa saman gwiwowinsa Ya ru afafuwan Sojan Ya dinga kuka Yana ro onshi akan kada su tafi su bar an uwan shi a dajin, Shi yana ji aranshi suna araye wata il sun fa a wani wurin ne sakamakon muggan halittun da suka tsoratar dasu, Tsawa Sojan Ya daka mashi a harzu e Ya hambare Gabriel da ya ru e mashi afa. Muryarshi a kausashe yace Get up and let s go. Otherwise, we ll leave you here in the forest. Hawaye na bin kuncin Gabriel, Ya girgiza mashi kai yana fa bazan Iya tafiya nabar su ba, Atare muka sha wahala, bai kamata mu tsira mu yale su ba, ni banga gawarwakinsu ba, Tayaya zan yadda sun mutu, numfashi yaja kafin ya aura da cewa Zaku iya tafiya da wa anda kuka auka, Ni ku barni anan zanje na nemo an uwana ko da ace zan rasa raina ne Juyawa Sojan Yai a fusace Ya soma tafiya, Sai da yai nisa zuciyarshi ta soma tariyo masa kalaman Gabriel, Dakatawa ya anyi yana wani tunani, ga dukkan alamu kalaman sun ta6a zuciyarshi, A hankali ya an waigo Baya yana dubanshi, Bawan Allah Ya kifa kansa saman ciyayi, Sai kuka yake yi kamar ranshi zai fita, takaicine ya ishe shi ga samu ga rashi, Yasan muddin sojojin suka tafi shida barin dajin har bada, a arshe ma ya rasa ranshi, sai dai baya jin zai Iya binsu alhalin sauran an uwanshi da suka sha wahala suna acikin dajin! ya zasuji idan suka dawo hayyacinsu suka taras babu su? Me zai biyo baya? A lokacin da Gabriel baiyi tsammani ba, muryar Sojan Ta ratsa kunnanshi Yaro ka ci albarkacin sar ar cross in da ke a wuyan ka, A karo na biyu zan Taimake ka, mu gano sauran an uwan naka wani irin farin Cikine ya lullu6e Gabriel Jiki na rawa ya yun ura Ya mi e, kafin su fara tafiya sai ga sauran Sojojin da su ka je kai su Azeeza hada arin wasu kusan su shidda suka nufi Dajin neman sauran Yaran, Marece ya nutsa abun da sojojin suke gudu dare ya yi masu a dajin saboda Sanin hatsarin dake gare shi, Da yar Gabriel Ya samu Ya gano masu hanyar wurin da suka yi shimfi arsu, da gudu Ya nufi Danish da ke a kwance yana sharar baccin shi. Tun kafin sojojin su arasa Gabansu yai wani irin fa uwa saboda razanar da su ka yi da ganin shi, Wani abu ya aure masu kai, har saida su ka kalli junansu da alamun ru u akan fuskokin su, Ba Iya kyawun Fuskar Danish bane Ya girgiza su, Zazzafar surar Jikinshi Ta yi matu ar rikitar dasu, Kaf a cikinsu babu mai kalar irar arfin shi, Hakan ba aramin kokwanto Ya saka masu ba acikin zuciyoyin su, har sun fara kokwanton Anya kuwa an ta addan da suka Biyo ne yai garkuwa da yaran? Ta ya ya za an ta addan Ya iya sato wannan jibgegen aton mai irar sadaukan Ya i, a ganin su ko shi an ta addan bai kama afar Matashin yaron ba wurin zubin halittarshi. Muryar Gabriel da sassarfa yake Ambaton sunan danish Hannayenshi duka biyu akan jikinsa sai jijjigashi yake yi yana fa Danish ka tashi, mun samu taimako za a fidda mu daga cikin daji, Har ma an tafi dasu Angel, pls ka tashi, Bana so mu tafi mu bar ka Ko motsi Danish bai yi ba, ganin haka yasa shi juyawa yana kallon Sojojin, Sun ame a tsaye suna kallon Abun al ajabi kusan suman tsaye sukayi yayin da suke kallon Danish Dan Allah ku taimake ni, an uwanmu ne, haka Allah ya halicce idan Yana yin bacci yakan auki tsawon awanni bai farka ba, a ru e yake kora masu bayani, duk don ya samu su tafi da Danish kada suce zasu barshi anan, don ya fahinci tashin shi ba yanzu ba yar aya daga cikin sojojin ya iya shanye mamakin shi ya sarrafa kanshi wurin furta bai da lafiya ne? Ko ya suma ne a, bacci ya ke yi, kuma ba zai Iya farkawa yanzu ba, tun kan ya arasa maganar aya daga cikin soldiers in Ya zaro penlight ya zu unna agaban shimfidarsa, da yatsun hannayensa yai amfani wurin gwale idanuwan Danish ya haskasu ya tabbatar da yana araye ga numfahi na fita a tsanake, Kallon sauran sojoji yai s alive jin haka yasa suka gasgata maganar Gabriel, mutun Biyu suka ran wafa tare da aura hannayensu da nufin su cuccu6i Danish sai dai wani abun aure kai ko motsi baiyi ba, saboda tsabar nauyin sa duk irin arfin da Allah ya yi ma sojojin na halitta da kuma na horon aikin da suka samu baisa sun Iya cuccu6ar Danish ba, A arshe suka Yanke shawarar zuwa auko stretcher domin aukar shi, zaifi Yi masu sau i, abun aukar Majinyatane da ake amfani dashi, Yana da maru i a jikin sa, saman shi fa ine dashi kamar allo, bayan sun auko stretcher in Saida suka ha arfi su hu u tukunna su ka iya cuccu6ar Danish tare da aura shi saman abun aukar, su ka aga shi har zuwa Bakin helicopter din kafin suka samu damar shigar dashi ciki, Bayan sun tafi da danish aya daga Cikin Sojoji biyu da suka rage Ya auki Back pack insu da ya gani a jikin bishiya, don suna bu atar duk wasu shaidu da za su zamar masu hujja. da hannu aya ya ru o jakar ayan hannun kuma ya ru e hannun akwatin kayansu Yaja shi zuwa Bakin jirgin. A can Cikin Dajin Gabriel ne Ya rage tare da Sojan nan, Suka kuma kutsawa cikin dajin Don ya sanar mashi akwai sauran an uwanshi, Abun dai ya aurewa Sojan kai, Su fa duk a tsammaninsu an ta addanne ya yi garkuwa da su daga asar su america Ya shigo da su Dajin, Saboda Yaran sunyi kama da mutanan asarsu, Hasken fatarsu da Doguwar sumar kawunansu, a hasashensu kenan, sai dai duk da haka sun anyi mamakin wasu abubuwa da
Chapter 42 · 0% Book details