Sashe 75
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa ofar kasancewar Kowan nan su Hankalinshi ba a kwance yake ba Har zasu gifta shi, suka ci wani uban burki agabanshi, Tun daga Kan Yarda suke jefa mashi kallo yasa shi kame kanshi. "Har kun dawo daga aikin"? Tambayar daya jefa masu kenan. Zayn tamkar ya sha e baban nasu haka Yake ji, takaici Ya hana su yi magana. "Lafiya? Baku ji ina magana ba"? Saida suka taushi zuciyoyinsu tukunna suka Iya yi mashi magana, Zaid yace"Sannu da dawowa daddy, Ya office din? Naga yau ka yi marece ko duk Aikin ne ya ru e ka"? Basarwa Yai tare da cewa"Eh, " daga haka bai ara tanka masu ba, Sai bi da yai ta gefen su Ya wuce, kamar sakarkaru haka suka Bi bayanshi da kallo, Sam baisan cewa sun san abunda yake aikatawa ba. Kusan atare suka girgiza kawunan su. "Zayn tunda Ya dawo mu koma aki, dama Ni agajiye nake wlh, inaso na an kwanta In huta" Juyawa sukayi Atare suka nufi part dinsu. Hajiya saratu na zaune gefe gadonta, baiwar Allah damuwar duniya ta isheta Hannu biyu ta zabga uban tagumi, gabanta sai fa uwa yake yi gani take yi kamar wani abunne Ya faru da mijinta, Kasa samun natsuwa tayi zumbur ta mi e kamar an zungureta da sanda, safa da marwa taci gaba da yi acikin akin tana arewa agogon bango kallo. Ba zato ba tsammani muryar Pravin ta ratsa kunnuwanta"Assalamu alaikum" tunkafin Ta juyo ta kalleshi ta soma sauke nauyayyar ajiyar zuciya, tsabar farin ciki da sauri ta nufeshi, hannu biyu ya rungumeta a irjinsa. Sai faman sauke ajiyar zuciya take Yi, yayin da take ara sha amashin turaren jikinsa. "Am sorry My wife, nasan ban kyauta maki ba...."tunkan Ya arasa maganar, Hajiya saratu ta dago da fuskarta, babu annuri ko mis ala zarratin tuni yasha jinin jikinshi. Da kakkausar Murya ta furta"PRAVIN DAGA INA KAKE"!? Rass Yaji gabanshi Ya fa "Na kira p.A dinka Awaya ya sanar dani cewa tun arfe 12 kabar office, Inason Jin ya akai kabar office ina kuma kaje"? Rai a6ace take Yi mashi magana, Hannunta ru e da qugunta. Ya tsareta da Ido batare daya furta kalma ba, hakan ba aramin ona mata rai ba, Tsawa ta daka mashi kamar mahaukaciya Ta cakumi Gaban rigarshi. "Nace ka fa amin Ina kaje pravin? Saboda ka maidani shashasha ban da amfani awurinka shine zaka kama Hanya kabar office tun arfe sha Biyu baka kirani awaya ka sanar dani ba, Kasa duk nabi na tashin hankalina akanka, ni na aukama wani abunne ya same ka sai gashi ka dawomun lafiyarka qalou" an hanjin cikinsa tuni sun soma ka awa, Abunka ga shu'umin namijin wanda yasan takan mace, runtse idonshi yai tare da kai hannu ya dafe gefen cikinsa. Nan take Hankalinta yai matu ar tashi la66anta na rawa take fa in"pr...pravin? Lafiya? Meke damunka" Da wata irin kasalalliyar murya ya furta"My stomach, bana jin da i ai tun Jiya na fa a maki," ya arasa maganar yana faman cizon la66ansa, lokaci aya fushin fuskarta ya sassauto, tsananin tausayin shine Ya kamata, ganin yana tangal tangal kamar zai fa i yasa tayi saurin talla6e waist insa, da taimakon ta suka arasa gaban Gado Ya hau Ya kanta Yana fuskantar ceilling, daga gefen gadon ta zauna daga gefenshi tana kallon shi "Pravin am sorry nayi maka fa a bansan baka da lafiya ba, kaine ka i Yi min magana, why pravin kasan baka da lafiya meyasa baka kira awaya ka sanar dani ba? Cikin kulawa take yi mashi magana, har ta manta da zancen tambayarshi Ina yaje. Wahalallan Yawu ya ha iya, Cikin mawuyacin Hali Ya furta"wayar bata a hannuna ne a mota nabarta, Ina Cikin Yin draving zan dawo gida, Ciwon ciki Ya takura min, draving dinma na gagara Yi, shine na wuce gidan abokina dake anan kusa, to acan bacci ya kwashe ni, "Pravin why baka je asibitin Gida ba? ai da komai yazo maka da sauki, yanzu ka tashi ka shirya In kaika asibiti da kaina inyaso sai in dubaka acan" Tana arin mi ewa yai saurin fusgo hannunta, gaba aya ta fa a saman jikinsa, ame ta yai da hannayenshi biyu Yana faman cizon le6e ya furta"rashin lafiyata bata asibiti bace, My wife kece kike damuna saboda rashin bani ha ina da bakya yi akai akai, shiyasa nake fama da ciwon cikin nan, ko da yaushe Aikinki ne agabanki, idan dare yai nayi maki magana kina danna laptop sai kice min In jira ki kammala daga nan har bacci ya auke ni baki gama ba......" Pravin Ya kashe mata Jiki da kalamansa, ta yarda da abunda ya fa a mata saboda tasan bata kyauta mashi ta 6angaren nan mafi yawan time idan Ya matsa mata tana Yin aiki bata kula shi saita kammala. "Am sorry dear, indai nice zan gyara, kayi ha uri nayi kuskure but bazan ara Ba, tun da abun Yana affecting dinka". Lumshe ido Yai, har cikin zuciyarshi ba aramin da i Yaji ba, ganin yai nasara akanta. "Yanzu ka fa amin me kakeso? Za ka yi wanka in taimaka? Ko zaka fara Cin abinci ne" Yana faman sakin nishi Ya furta"nafi bu atar wankan, amma idan kin amince muyi atare" Murmushi tasakar mashi"is Okey, shine ka ai abunda kakeso"? aga mata Gira yai alamar eh, A hankali ta aura yatsun hannayenta saman coat din jikinsa Ta cire mashi ita, kafin ta zame mashi belt din wandonsa, yun ura yai tare da mi ewa ya sauko daga saman gadon Ya arasa zame wandon ya rage daga shi sai short da singlet dinsa, Yaja hannunta suka nufi toilet, da gudu nabi bayansu sai dai kafin in arasa Pravin Ya kulle ofa. *EX-PRISONERS Idan muka koma 6angaren Prisoners, sai dai muce Alhamdulillah, tun bayan da Dr laura davis ta tattauna da Sojoji bata ara Ji daga gare su ba, An dai samu damar Kammala Yi masu injections insu kuma kullum sai sunsha magani na safe daban na rana daban na dare daban, injection in duk mutun aya uku suke Yi mashi arana, Likitoci sun ci kwakwa Wurin ma Matan allura, Musamman Azeeza da Jamimah, mugun tsoron Allura su ke ji, idan za'ayi masu sai an kira Angel ta ru esu, tukunna ake samun sau in yi masu allurar, Mazan dai da sauki basu tsoron Allura tamkar basu son ana tsira masu ita a jikinsu ba, cikin kwanaki hu u da su ka Yi a Texas Rayuwarsu ta fara canzawa, saboda kyakkyawar kulawar da suke samu tarairayarsu ake Yi kamar new born babies, abinci sau uku ake basu, Breakfast, lunch and dinner, Lafiyayyan abinci mai gina jiki, sau aya ake sanyasu yin wanka, su canza Kayan Jikin su, Su Angel an dage da yin sallah da addu'a, har tsakar dare tana tashi yin night prayers, yawanci addu'o'inta akan Danish ne, ta ro i Allah da ya kare mata shi, idan farkawarshi Alkhairi ce Allah Yasa ya tashi cikin amince, idan kuma farkawarshi ba Alkhairi bace Allah yasa yaita sharar baccina har zuwa su koma Nigeria zaifi masu sau in su Yi control dinshi, duk da yanzu ta fara fargaban kada su zo Nigeria A nemi Ruwan zam zam arasa tabbas ba aramar matsala za'a samu ba, damuwarta yanzu akan Sojojin ce shiru basu dawo ba, Kuma bata Ji daga bakin dr laura Ya ake ciki ba, Shin za'a maidasu asarsu ne ko kuwa a'a, Ta dai zubawa sarautar Allah Ido Sam ta kasa runtsawa, tun wuraren arfe tara na dare ta farka, saboda mugun bugun da irjinta ke yi mata, tabbas tana ji aranta wani abun ne ke shirin faruwa. Mi ewa Tayi zaune saman gadonta, ta jingina Bayanta Jikin pillow, idanuwanta suna a lumshe, sanyin A.c sai ratsa fatar jikinta Yake yi wata irin kasala take Ji da matsanancin fa uwae gaba. "Masoyiya Angel, Lafiya kika farka daga bacci? Na lura kamar wani abu ke damunki" Muryar Nurse Jessica ce ta fargar da ita, har saida ta an zabura don bata yi tsammanin jin Muryar mutun a kusa da ita ba. Slowly ta wurga eye balls inta akan fuskar nurse in, tana daga zaune saman chair ta kusa da gadonta, hannunta ru e da wayarta, fara ce sol, uniform in jikinta light blue ne kalar nasu, ta aure jar sumar kanta da ribbom. Nauyayyar ajiyar zuciya Angel ta sauke tare da cewa"sister, nagode da kulawarki agareni, nakasa runtsawane saboda inason ganin yan uwana ko zaki Iya taimaka min"? Smiling gently nurse jessica tace"Na lura kina son an uwan nan naki, cos tun ranar dana fara kula da ke, sau uku kike zuwa room insu Kina duba su, fa amin ko dai akwai damuwane? Ko tsoro kike ji kada mu sace maki su"? Da zolaya nurce jessica tayi mata maganar Cikin jin kunya Angel takama an kame kame tana fa in"am.... Ba haka bane just inason su sosai, mun sha u da juna, shiyasa bana samun natsuwa idan ban gansu akai akai ba" Nurse jessice tace"Kuna burgeni sosai, inaso Inga an uwan masu son junansu, masu ha in kai, ta hakanne ake cin ribar zaman duniya, idan har kana da an uwa mai share maka hawayenka, mai nuna maka auna wanda baya gajiya dakai tabbas ka gode ma Allah, zai yi wuya ka rasa madafa a duniyar nan, babu wanda zai yi gigin cutar dakai muddin kuna da ha in kai a tsakaninku, amma idan Ya kasance kuna an uwa baku da ha in kai, danasani zai biyo baya cos dayawa rashin kulawa keja har damuwa tayi ma an uwanka Illa, ya akaita abunda zakuyi danasani gaba dayanku" Angel ta natsu Tana sauraron Kalaman Nurse Jessica, Ha ika kalamanta sun ta6a mata zuciya, sai taji ta ara aunar an uwanta, ta anyi mamakin yarda nurse in take sakar mata fuska suke Yin fira, saboda ta ta6a Jin ana fa in turawa sun tsani ba ar fata suna nuna masu wariyar launin fata, sai dai tayi tunanin ba duka aka taru aka zama aya ba, sannan kuma su basu da banbanci dasu, hasken fata, launin ido da kuma sumar kai, shiyasa suka zama aya. "Ki tashi muje in raka Ki akunan an uwan naki, Nima Inason ganin su, musamman twins in nan" murmushine Ya bayyana akan fuskar Angel jin