← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 106

Sashe 83

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_The Prisoners E21 *Daga al alamin Boss Bature* alla sun shafe mintuna suna kallon Allon tsafin, ga dukkan alamu sun girgiza da ganin abun da idanuwan su ke gane masu, Hankulan su sun yi matu ar tashi, abun ya yi mugun aure masu kai, bakomai bane suke kallo acikin Allon tsafin face Garkuwar kurkuku tare da Angel, duk wani motsinsu akan idonsu tamkar video haka suke ganinsu, lokaci aya Allon tsafin yayi duhu hoton fuskokin su ya 6ace. Kowan nan su ya sauke Ajiyar zuciya, sun natsu suna jiran jin bayani daga bakunan shuwagaban nin su. aya daga cikinsu ne yai gyaran murya, da wata irin kakkausar murya mai sautin gaske tamkar bata mutun ba, ya soma Yin magana Cikin harshen su na shahararrun matsafa ni kuma ina fassara maku. "Wannan ne Karo na farko da muka yi babban kuskure arayuwar mu, wanda idan bamu mi e tsaye mun nema ma kanmu mafita ba, to tabbas za'ayi nasara akan mu, Ko a tarihi ba'a ta6a samun prisoners in da suka tsira daga kurkukun addara ba, su ne na farko kuma sune na arshe, da farko sunyi nasarar etare kurkuku da taimakon Garkuwarmu, Na biyu sun ku6uta daga dajin evil forest da taimakon shi, Babu wani mahalu in da ya isa ya iya etare kurkuku da dajin evil forest salin alin ba tare da ya Rasa ranshi ba, amma saboda suna atare da garkuwar prison mun rasa cin galaba akansu saboda mu kanmu bamu isa mu Iya ja da shi ba, babu wata muguwar halittar data Isa ta tunkaresu muddin Yana atare da su, rashin baccin da baiyi ba shine Yaja har muka gaza tunkarar su, lokacin da baccin Ya auke shi munyi nasarar yi mashi abunda ya dawo gare mu sai dai wani abun al'ajabi ya ku6uta daga hannunmu Ya koma ma gangar jikin shi, kamar yadda kuka gani a allon tsafin mu, shin me ya jawo hakan"? Yai tambayar yayin da yake gyaran zaman shi. Mutumin dake a gefenshi, Ya aura da cewa"Yarinyar da ke atare da shi itace silar komai, kamar yadda yazo mana a allon tsafin mu, Cewa itace za ta yi silar tarwatsa tarihin kurkukun addara, gangancin da mu ka yi shine Ha a su wuri aya da garkuwar mu, sakamakon sha uwar da sukayi a tsakanin su, taja shi ga fa awa tarkon sonta, mu kan mu bamu ta6a tsammanin Garkuwar prison zai Iya kamuwa da matsanancin so irin haka ba" dakatawa yai da yin maganar yana motsa yatsun hannunsa, kafin ya cigaba da cewa "Sai dai har yanzu bamu rasa power inmu ba, Garkuwa namu ne har abada, mu ke ru e da masarrafin da zamu Iya sarrafa linzamin shi, mu ka ai ne mu ke da iko da shi, ba zamu ta6a yin danasanin aura shi amatsayin magajin kurkukun addara ba, kuskure aya da muka tabka shine sakacin da mu ka yi da har ya samu nasarar guduwa daga kurkuku, Ni ban damu da sauran Yaran da suka ku6uta ba, saboda basu da amfani a wurinmu, mun ci moriyar su, mutun ukun ne sune rauninmu, Na farko Garkuwarmu dole sai da shi za'a Iya Cin galaba akanmu, Na biyu addarar kurkuku, yarinyar ta fi sauran hatsari tun da har ta Iya Jan hankalin garkuwarmu, wanda nayi imanin da ace babu auna a tsakanin shi da yarinyar ba zai ta6a taimakon sauran an uwan shi don su gudu daga tarkon mu," Ya fa a yana mai jan dogon numfashi Ya fetsar da shi, ya cigaba da fa in "Itace silar komai, kuma itace ka ai zata Iya sarrafa shi bayan mu, idan kuwa hakan Ya faru zai Iya fallasa mana sirrin mu ya kuma taimaka wurin ruguza kurkukun addara"! Da arfi Ya ambaci hakan Yana mai nuna fusatar shi. "Yarinya ta arshe itace bugun zuciyar kurkukun addara, kamar yadda ya zo mana a allon tsafin mu, idan har muka samu nasarar Cire Zuciyarta daga irjinta zamu samu arfin Iko fiye da wanda muke da shi a yanzu, Ita kuma addarar kurkuku dole mu dawo da ita cikin mu idan har muna son ta zamar mana addara mai kyau, barin ta awaje shi zaisa ta zamto mummunar addara agare mu" Tamkar mayunwacin zaki haka yake kora masu jawabi yana fitar da huci. Bayan ya rufe baki Na gefen shi ya soma magana da wata irin murya ta dattawa wa anda suka Shahara a fagen zalunci. "Tun fil azal, Banso Muka dam a amanar mu ga tsohuwa tamira ba, dama tun lokacin Sai da na musa akan hakan, Ni dama nasani Jinin Habibullah ba zasu ta6a zama amintattun mu ba, sai gashi sun yaudaremu sunci amanar kurkuku, sun kashe mana Zafreen aya daga cikin shuwagabannin mu, babu wanda ya ta6a tsammanin zasu Ci amanar mu ita da anta Salsabeel, sai da suka bari mun basu yarda mu su kuma suka butulce mana, ha a Nayi takaicin rasa gangar jikin tamira, da ba abun da zai hana mu azabtar da ita, mu sa6ule naman jikinta sannan muyi farfesun shi muba ma Karnuka su shanye roman, amma duk da haka bamu makaro ba, Zamu huce haushin mu akan anta Salsabeel" mutumin da yayi maganar babu igon imani akansa. Bayan ya dasa aya a maganar shi, wani daga cikin shuwagabannin Ya numfasa tare da cewa"Garkuwa ya yi mana mummunar 6arnar da ba zamu Iya gyarata ba, bamu ta6a tsammanin zai Iya yi mana haka ba, sai dai ba zamu Iya hukunta shi ba, saboda shi jinin mu ne, abu aya da zamu Iya yi mashi shine mu hana shi jin da in rayuwarshi da Yarinyar, mu shiga tsakaninsu, horon da zamu bashi kenan, sannan zamu ci gaba da sarrafa shi wurin azabtar da mutane, kafin muyi nasarar dawo da su Cikin mu, hikmar yin hakan mutane zasu fara tsoranshi suna nuna mashi yamata, zai ji duk duniya kamar ba'a sonshi ne, kunga anan zai yi tunanin mu ka aine gatanshi, kurkukune ka ai inda zai zauna yayi rayuwarshi ba tare da untata ba, daga lokacin daya fara wannan tunanin mu kuma zamu samu damar kwashesu su ukun mu dawo da su cikin mu"! Ya kai arshen maganar tare da buga hannun arm chair in da yake a zaune, gaba aya matsafan suka fashe da dariya mai sautin gaske tamkar ana bubbuga ganga, jikinsu har jijjiga ya ke yi saboda tsabar yadda suke yin dariyar kamar dokuna. "Mun Fi arfin mutun, Ko mutuwa tsoron tunkararmu take Yi, shiyasa muka da e muna she e ayarmu, shan jinin mutune da cin tsokar naman su yanzu muka fara, Rainon Yara ba zamu fasa ba, zamu cigaba da tarasu a cikin kurkukun addara muna biyan bu atarmu dasu domin samun arfin ikonmu" Ihu suka dinga Yi sunayin shewa sautin muryoyinsu tamkar zasu fasa bangon Fadar, kusan atare matsafan suke mi e tsaye suna taka rawarsu ta matsafa, kowan nan su, ya auki abunda yake ra'ayin ci asaman table wasu giya, wasu farfesun naman mutun wasu jini wasu kuma naman dabbobi suke ci, Yayin da wasun su a tsaye suke saduwa da junansu kamar dabbobi wa'iya zubillah. *DAULAR OBIE ESTATE* *Dr. jazz udundune yake acikin bargo, saman katafaren gadonshi na gidan Sir mubarak, cikin muryar ra a yake yin magana a wayar shi. "I'm not working today, I'm at home. yanzu haka da ni ke yi maka magana Ina akwance saman gadona" shiru ya anyi yana sauraron mutumin da suke yin wayarshi, can yaci gaba da cewa"Boss Man kasan bana wasa da aikin ka, idan ka bani umarni jiki na rawa nike yin shi, ko jiya na shiga gidan gonar na duba lafiyar kajin, sai dai muce Alhamdulillah, Jikin su yayi kyau baka ga yadda suke tafiya ba tsokar jikinsu har girgiza take yi saboda oshin lafiyar dake gare su" ya are maganar muryarshi da sautin dariya "My Boss Man, Amma dani da kai zamu ubi na azumi ko? Ko zamu bari sai sallah Ayi layya da su"? Tuntsirewa yayi da dariya jin amsar da mutumin ya bashi muryarshi cikin harshen turanci yake yi mashi magana. "Amma ai kasan nayi ari, tun da na fara kiwon kajin nan wlh ko aya ban ta6a gigin kamawa don in yanka ba, kuma miyau na ya biya fa" da shagwa6a ya are maganar. Abun da bai sani ba, tun da ya fara yin wayar, Sir mubarak Ya shigo akin jikinshi sanye da kakin sojoji, Hannunsa biyu ru e da faffa an plate, daga saman shi an jera Chocolate raspberry cupcakes. Ya shigo akin ne da niyar ya faranta mashi, tun lokacin da turai ta fa a mashi game da gorin da Hajiya saratu ke yi mashi akan cewa shi ba mahaifin shi bane sai yaji ya ara aunar yaron yana matu ar sonshi. Lamarin Ya aure mashi kai, ba tun yau ba, Ya jima yana mamakin wayar da dr jazz ke yi akan Kajin gidan gona, cikin tafiyar san a Sir mubarak Ya arasa shiga akin ya zauna gefen gadon shi hannun shi ru e da plate din, Ya kasa kunne Yana sauraron tattaunawar jazz da Boss man din shi. Jin shiru Jazz bai ara yin magana ba yai tunanin ko ya kammala yin wayar ne, Gyaran murya ya yi mashi. Jazz da ke udundune cikin bargo yai lamo jikinshi ya kama yin kerma jin muryar Sir mubarak Hankalin shi ba aramin tashi yai ba. "Jazz nasan idonka Biyu Ka tashi inason magana dakai" A hankali Ya zame bargon, ar singlet ce ajikinshi tare da Gajeran wando, sumar kanshi duk ta hargitse. Yana faman mutsustsuke ido da hannu ya saci kallon Sir mubarak Muryarshi da kasala Ya furta "Daddy ina kwana, ka tashi lafiya, ya mommy' adabarbarce ya ambaci hakan sam bai lura da plate din hannunsa ba. Babu alamun zai amsa mashi gaisuwar tashi, wani irin kallon tuhuma Yake jefa mashi, an kame kame jazz ya kama Yi, don Ya fahimci dadyn nasa yaji komai da ya ke fa i a wayarshi. "Jazz, da wa ka ke yin magana a waya? muryar shi a kausashe Ya jefa mashi tambayar. Cikin rawar murya Jazz yace"daddy abokina ne dr fawan ai na fa a maka tare da shi muka bu e gidan kaji muna yin kiwon su' ya i yarda su ha a ido da uncle mubarak. Gya
Chapter 83 · 0% Book details