← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 106

Sashe 13

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

nauyin gaske tamkar dutse kafin ta yi yun urin juyawa don taga wanene taji an ara buga mata shi akanta, nan ta ke kanta ya juye Ta kife asa,. Batul ce a tsaye Tana haki, Hannunta ru e da sandar Zafreen da ta jefar asa, arfin sihirin da ke a jikin sandar ne yasa har ta yi nasarar kwa eta da ita, daddagewa tayi da arfi taci gaba da buga mata sandar, Jijiyoyin wuyan ta duk sun furfuto waje saboda tsabar 6acin rai, babu sassauci atattare da ita tun tsohuwa zafreen na motsi har ta kai ga idanuwanta sun Juye, Jefar da sandar Batul ta yi asa tare da aukar wu ar da zafreen in ta jefar, Saman ruwan cikinta ta haye ta daddage ta dinga luma mata wu ar Jini yadin ga ambaliya kamar an kunna fanfo harta saman fuskarta, Kacaca tayi mata sai da ta farketa, A arshe dai Baful ta yi nasarar kashe tsohuwa Zafreen ko shura wa ba ta yi ba nan ta ke rai yai halin shi, harta mutu batul bata daina farke jikinta da wu ar ba, saboda bata acikin hayyacinta, kuka ta ke yi tamkar ana zare ranta. Farfa owa tsohuwa Tamira ta yi a hankali ta bu e idanuwanta da suka ru ida su ka yi jawur dasu, ta wurga su kan Batul da ke a zaune saman Zafreen tana aikin fi Muryarta na rawa ta ambaci sunanta"Ba..tul.." Sai lokacin ta jefar da wu ar hannunta, jiki na rawa ta sauko daga saman jikin zafreen ta rarrafo Zuwa gaban tsohuwa Tamira. Fuskarta jaga jaga da hawaye hada majina, taci gaba da yin kuka tana fa in"Ta zalunce mu ba mu yi mata laifin komai ba, ta kashe mana an uwan mu ta gama da rayuwar mu....." Hannun tsohuwa na kerma ta aura shi saman sumar kan Batul da ke a tarwatse da yar take iya yi mata magana"Batul babu wasu kalmomi da zan iya yin amfani dasu wurin baku ha uri akan irin jarabtar rayuwar da kuka fuskanta, Ku yi ha uri kuyi ha uri Allah yana atare da ku......." Da numfashinta na arshe ta arasa maganar nan ta ke rai yai halin shi, A matu ar ki ime Batul ke Fuskarta. Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Book 2 Chapter 4 Novels Elite Admin January 20, 2024 Sponsored Link _~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_
Chapter 13 · 0% Book details