← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 106

Sashe 32

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lumshe ido zayn yayi, bakomai yake tariyowa ba face farkon ha uwarsu da ita. Naso ace ta amince min, ba abunda zai hana in aureta, zan tattara dukiyata gaba aya data mahaifiyata, da ta Dattijon can duka In bada a matsayin sadakinta, sai dai kash ta nuna bata bu atar aure arayuwarta, Zaid ya zanyi da raina? Ta sanya min jarabar da bazan Iya gogeta ba cikin jin shau i yake magana. Harara zaid ya watsa mashi nifa ban gane ba, Taya zaka dinga yi min magana akan macen da nake son in mallaka? Kasan dai haramun ne muyi sharing mace aya a gidan aure ko?, awaje ne muke da ikon yin hakan duk da shima yin hakan haramun inne ta6e la66ansa yai Zaid ni ba zan yi jayayya dakai ba, just Kada kamanta ni ne gidan ku i, na gaban goshin mommy, mata kuma saida ku Dariyar sha iyanci zaid ya sakin kafin yace Nima ina da daddy, kada ka manta komai na mommy mallakinsa ne Sakin baki Zayn yai saida Zaid ya karasa maganar tukunna yace Daddy ai an koren mommy ne, mutumin da ke zaune agidan surukansa? Mommy ce fa silar arzi insa, tayaya zaka hada kan ka da Ni? baya kasan Mune ke da dukiyar Ku kuma Bayin mu ne, Sai mun an watsa maku hatsi tukunna kuke samun wanda zaku tsastsaga Kallon al ajabi Zaid yake bin an uwansa dashi, yadda yake magana Yana kushe mahaifinsu yai matu aure mashi kai, da ace wani bare ne yai wannan maganar, hada shi za a ha u wurin cin ubansa, don sun tsani gorin da akeyiwa mahafinsu akan yana zaune gidan surukansu. Assalamu Alaikum Muryar Sophia ce ta katse masu firar tasu, daga wajen bakin ofar ta tsaya Yalla6ai ga coffee din na canza wani har suna ha a baki wurin furta we don t need it! ranta ya 6aci, duk wahala da tasha a arshe sunce basu sha, gya a kai ta yi tare da juyawa ta bar part in nasu. Zayn ba ka da mutunci, daddyn namu ka ke yi wa gori? Yun urawa yai tare da mikewa zaune A harzu e yace arya nayi ne?ni ban ta6a ganin Mutun mai matattar zuciya irinta daddy inmu ba, har yau in na tuna gorin da akeyi mana raina 6aci yake yi, Allah ya hore mana komai na rayuwa amma daddynmu yaja mana abun magana Jinjina kai Zaid yai Nima fa abun na ona min rai yana yi min ciwo a zuciya, amma ya zamuyi dole mu rungumi addararmu saukowa Zayn yai daga saman gado Ya nufi toilet ya shige, ya rage saura Zaid a akin ya tasa mirror gaba yana kallon fuskar shi, bakomai yake tunanowa ba face fuskar *UMMIN AMERICA*. *MIDDLE STEP* Daga alkalamin Boss Kishingi e yake saman lallausar Darduma, a Cikin Ha en Garden in gidansa, jikinsa na asanye da Voile sky blue riga da wando, Kayan sun zauna mashi, Fari ne Ba irin sosai innan ba, dukkan wasu alamun tsufa sun bayyana akan fuskarshi da jikinshi, A alla zai kai shakara tamanin a duniya, daga ganin fatarshi hutu ya zauna mashi, kan shi babu hula, tsufanshi bai 6oye mashi Kyawun fuskarshi ba, tsabar kyan Da Allah yayi mashi zaiyi wuya mutun yai mashi kallo aya ya kauda kai, saboda ha uwarshi da iya aukar wankanshi, sumar kanshi akwance take tasha gyara hurhura duk ta lullu6e ainin launin gashin nasa, daga gaban goshin sa akwai siraran hurhura, da akayi gayu da ita, ba aramin kyau ta yi mashi ba,Yana da tsayin fuska, da Manyan idanuwa, Launin gray mutunne shi ma abocin son amshi, tamkar Da ruwan turare ya ke yin wanka saboda tsabar yadda jikin shi ke fitar da dadda an fragrance mai kwantar da tarzoma, Dogon gemun shi fari fat ya sauko har saman irjin shi, Yana da yalwatacciyar suma. Dattijon Arzi i kuma gwarzon Namiji mai auke da suffofin Jagoranci, wa anda su ke da Jan hankalin Jama a, mutunne shi mai daraja, Wadatar Arzi i, kaifin basira da bajinta, Jajircewa, Mai cikar kamala, ga iya mu amala Da mutane, kaifi aya ne kuma bai Sa6a al awari,Ta ko ina Allah Ya hore mashi, Kuma duk mun tarin dukiyar da ya mallaka Hakan bai gusar dashi daga Yin ibadarshi ba, Hakokin Ubangiji kama daga fidda zakka, sadaka, Da kyautatawa al umma, mutun ne mai jin an talaka, Shi nashi arzi in bai aura mashi Girman kai da ma o ba, Da kuma yamar Talaka, kowa Nashi ne wannan kenan. daga bayan shimfi ar shi Sandar shi ce jingine da bishiya wadda aka erata da zallar Gold ku in ta ka ai sun ishi bawa yai maganin talaucinsa, Yayin da iskar Garden in take ratsa sassan Jikin shi, A hankali ya ke an lumshe idanuwanshi yana bu esu ha i da arewa ayatattun kayan alatun da ke a garden in kallo, a duk lokacin da kewar jikanshi ta addabe shi yakan ke6ance kanshi daga Cikin Jama a, ba tare da sanin kowa ba, ya ke shigowa garden shan iska, yasan muddin masu kula da lafiyarshi suka gan shi shi kadai agarden sai sun kira ya yanshi sun fa a masu daga nan su kuma zasu rasa kwanciyar hankalinsu, har sai sunzo sun duba shi, sun tabbatar da lafiyarshi tukunna hankalinsu zai kwanta, shi kuma bayason ya katse masu aiyukansu, saboda suna ari wurin zuwa ganinshi akai akai, Suna matu aunarshi, Babbar damuwarshi a yanzu Jikanshi daya mutu akan aunarshi yayi nesa dashi, ya kwallafa rai akan son shi, ko anshi da ya haifa baya yi masu irin son da ya ke yi mashi, gaba aya hankalin shi na akan, kyawawan furannin cikin garden in, Da Halittun dake yawo acikinsa irinsu awisu da filfilo Yana matu ar son ganin su. umin amshin Humran Jikinta ne ya daki Hancinsa, tun kan ta araso Ya ago da idanuwanshi Ya kalle ta kafin Ya kawar da idon shi gefe aya sam babu walwala akan fuskarshi arasowa tayi daga gabanshi Ta an russina ta gaishe shi cikin girmamawa, shiru bai tanka mata ba, hakan da yai mata yasa ta fahimci babu lafiya, ba ta ta6a ganin damuwa akan fuskar dattijon ba sai yau, cikin sanyin murya tace Yalla6ai na duba acikin gida baka nan shiyasa nazo duba ka a garden, fresh fruit ne na kawo maka tai maganar tare da ukawa ta ajiye mashi kayan marmarin. Da bu ar bakinsa sai cewa yai Owais Ya dawo gidan nan ! murmushin gefen fuska Hajjaty tasaki yalla6ai owais Ai baya a asar Ko kamanta ne yamutsa fuskarshi yai Oh toh na manta, har zata mi e ta kuma cewa Ko kana bu atar wani abun ne ? Girgiza mata kai yai bana son kowa yasan ina a garden ! amsa mashi tayi da toh kafin ta kama hanyar fucewa Kaitsaye ta nufi Entry hall na shiga gidan, Zuciyarta a cunkushe take da tunanin meke damun dattijon? Ta ya ya zata Iya sani? Duk ta damu kanta akanshi saboda Kyautatawar da yake yi masu bazata so ta gan shi a irin wannan yanayin ba. Adai dai ofar shiga Falon suka ci karo da matashin dake arin fitowa, Dogo siriri bai da iba ko mis ala zarratin, Fari sol dashi daga ganin shi farar fata ne bai ha a komai da jinsin ba e ba, Jikinshi na sanye da Kayan likitoci farin wando, Farar shirt daga sama ya aura Lapcoat, Fararen idanuwashi na manne da farin glass, Masha Allah Ky akkyawan gaske, Sumar kanshi har saman wuyanshi, Jazz! yanayin yadda ta ambaci sunanshi ne yasa shi cin burki, Yana kallonta, fuskar shi a aure yace Me kike bu ata? Allura ko tiyata ? Dariya ta an saki har fararen ha oranta suka bayyana. Kinga sauri nakeyi Yanzu aka kirani awaya, Ina da patient yai maganar yana okarin bi ta gefenta Zai je wuce, ru o Hannun shi da tayi ne yasa shi yamutsa fuska Hada bubbuga afarshi atakure Yake kallonta Cikin sanyin murya ta soma magana Jazz kana araye obinna ya ke6ence kanshi a garden? Hankalina ya tashi ganin damuwa akan fuskarshi Tunkan ta arasa maganar Jazz Ya zame glass in idon shi, Yanayin fuskarshi Ya canza sosai, ba tare daya ce mata uffan Ba ya nufi garden in gidan, bin bayanshi tai da kallo fuskarta auke da murmushi don tasan muddin Jazz yaje garden, damuwar obinna ta are, Saboda kaifin basirar dake gare shi Tsab zaiyi mashi solving matsalar shi. Kamar yadda Hajjaty Tabar Obinna haka Jazz ya same shi a kishingi e saman darduma, ya an lumshe idanuwanshi, bai ta6a kayan marmarin da ta kawo mashi ba. Sautin muryar Jazz ce ta daki kunnanshi ina gwanin wani ga nawa!Kai ni fa bani da tamkar dattijon nan aduniya, Akanshi zan iya fa a da kowa, duk mutumin da bai daraja gemunshi ba babu mutunci tsakanina dashi Cikin aga murya ya ke yin maganar. Hakan ba aramin faranta zuciyar obinna yai ba, a tsanake yake kallon shi, Kashe mashi ido aya Jazza yai ku fa tsaffin nan sai ana lallashinku ana tarairayarku, da zarar mutun ya haura shekara 70 a duniya sai kaga ya fara u irin na Yara, haba Uban mu maganin kukan mu, Idan Yunwa kake ji ba sai kai magana abaka abinci ba? Shine don rigima zaka ke6e kanka cikin garden salon ka jamana bala e ace bamu baka kulawa yadda ya dace ? fuskarshi a aure yai maganar, still murmushine akan fuskar obinna, A fa ace Jazz Ya nuna mashi hanya da yatsan hannun shi maza tashi ka koma gida idan ba so ka ke Kaji anyar geza a jikin ka ba, Wannan maganar da yayi tayi matu ar bashi dariya sosai Obinna ya tuntsire da dariya yana kallon shi, jinjina kai Jazz yai hada ru e qugu yace Na fahimci rashin mabugi ne ke damun ka, yai maganar tare da juyawa yana neman bulalar da zai buge shi, Dariya hada dafe ciki obie yake yi, Yayin da yake kallon shi, Mutun bai rasa ci da sha ba, Sutura Allah ya hore mashi, wadatar arzi i da ta a mai yafi wannan aduniyar nan ? A fa ace yai maganar, kamar wanda aka 6ata ma rai, alhalin nan duk cikin zolayane, ganin yayi nasarar sanya shi farin
Chapter 32 · 0% Book details