← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 106

Sashe 74

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aya tana a tsakankanin cinyoyinta sosai Ya shigeta, Ahaka bacci yai awon gaban dasu. Sautin ringing in wayarshi ne Yai silar farkawarshi, Idanuwanshi sunyi jawur dasu, kasala duk Ta baibaye shi, da yar Ya Iya zame jikinsa daga nata, wani irin mayataccen kallo yake binta dashi, ji yake kamar ya ara second round don Baya gajiya da ita, matsawa yai saitin face dinta, ya kama lips dinta yai sucking dinsu, kafin A hankali Ya zame tongue in ya mayar saman nipples dinta sosai yai sucking dinsu kamar zai karar dasu. wayarshi sai ringing ta ke Yi ya i mayar da hankali kanta. Jin Zafin abun da Yake yi mata ne Yai silar farkawarta, idanuwanta sunYi mata nauyi muryarta a disashe ta furta sunansa"Pravin pls ya isa haka, Yakamata Ka tafi, marece har Yayi, Nasan Hajiya saratu zata neme ka," agowa yai da idonshi Ya kalli face dinta "Kin gaji dani ne"? Girgiza mashi kai tayi"kaima ka sani bani gajiya da kai pravin, da ace zan gaji da kai da tuni na rabu da kai" da yar take yin magana idanuwanta na lumshewa har yanzu mayen shi ta ke Yi. "Pls ka tafi pravin na ro e ka" Da kasalalliyar muryarshi yake yi mata magana"zanyi kewarki nasan idan Owais ya dawo gidan nan ba aramin takura zan yi ba, amma duk da hakan zanyi ari ina satar hanya ba tare da kowa ya sani ba zan dinga zuwa akin ki kina rage min zafi' harara hajjaty ta an jefa masa"matarka fa? har mamaki nakeyi irin yarda kake li e min bayan matarka tafi ni komai" Ta6e lips dinsa yai'kada ki ce haka, arzi i kawai zata nuna maki bayan haka bana tunanin akwai wani abu da zata Iya finki dashi, sai dai ma ki fita. "Amma kafi sonta akaina? Saboda Ta haifa maka "Waya fa a maki? Kema ai na samu aruwa dake, sai dai Allah bai nufa zai yi tsawaicin kwana ba, Ya rasu amma zamu sake haifar wasu idan kina so" Tamkar ya fama mata raunin dake acikin zuciyarta, kifa kanta tayi saman pillow, Hannu aya ya aura saman sumar kanta yaci gaba da shafa lallausan gashin kanta. "Its ok, kada Ki yi min kuka kinsan banaso My honey, " Cikin shesshe ar Kuka take fa in"Pravin na gaji da irin rayuwar nan, bana jin da in kasancewata a matsayin ar aiki agidan nan saboda matarka saratu, ta tsane ni bata sona, har Gori ta ke Yi min tana kirana da sunan karuwa, wai ina shisshigema babansu wai ni pravin...' sautin kukanta ba aramin ta6a mashi zuciya yai ba Lallashinta ya soma Yi"am sorry nasan ba da i but ki yi ha uri, in sha Allah zan nema maki mafita, idan bakya son zama gidan zan siya maki wani ki koma ki zauna can Hakan Yayi maki"? Ya yi tambayar yana le en fuskarta Ba tare da ta ago da kanta daga saman pillow ba tace"A'a, ai ni bana son inyi nesa da kai, Idan ka siya min gida na koma zaka Yi min wuyar gani, amma idan anan ne zan dinga ganinka akai akai, koda ba za mu yi magana ba idan ka gifta ina jin sanyi araina. Lumshe ido yai, muryarta na ara jefa shi cikin Yanayi na jin shau inta. "Shiyasa nake ara sonki My heart beat, kin fiye min kowace mace a duniya divya, kinyi ha uri dani da da i da ba da i kin zauna dani, Inason ki sosai, kema kin sani, saratu bata fiye min ke ba, zan Iya rabuwa da ita amma ke bazan Iya rabuwa dake ba saboda ke Jinina Ce kuma amanace ke agare ni. Kalaman pravin sun sanyaya mata zuciyarta sosai, bata ta6a kokwanto akan abunda yake fa a mata ba. Idanuwanta jawur take duban fuskarshi "I love u so much, My life partner," murmushi ya sakar mata. "Idan akwai abunda kike bu ata Ki sanar dani zanyi maki shi" Girgiza mashi kai tayi"a'a ai ni ka gama min komai pravin, ka ha ani da mutanen kirki wa anda har yau ina alfaharin kasancewa ta acikin su, sun auki nauyin komai na rayuwata ci na shana da suturar sanyawata, kaine sila pravin, bayan Albashi da nake samu awurinsu kaima kana turamin ku i duk arshen wata masu yawan gaske, bansan ina zan kaisu ba, Tun da bani da bu atarsu da ace Yaronmu yana araye kaga sai mu dinga siya mashi abubuwan wasan Yara, da sutura masu kyau ....."da rawar murya takai arshen maganar, sosai ta sanya mashi kuka. Cikin shesshe ar Kuka tace"Pravin bazan 6oye maka ba, Inason na haihu ko dan na samu madadin shi" "Ki kwantar da hankalinki, Zanyi shawara akan hakan" jinjina mashi kai Tayi Yun urawa yai tare da mi ewa Ya sanya hannu Biyu ya cuccu6eta duk girman jikinta baya jin nauyin aukarta, Saukowa yai daga saman gadon Ya nufi toilet da ita, wayarshi da ya bari acikin aljihun short dinsa dake yashe asa sai ringing take Yi, da zarar kiran ya katse wani ke shigowa. **************** alla ta shafe sama da mintuna 30 tana zarya A cikin akinta, Hannunta ru e da I phone dinta, Yayin da idanuwanta ke kallon Ha iyar agogan bangon akinta arfe 6 na marece, Lamarin Ya aure mata kai, damuwa ce arara akan fuskarta, Tun azu da ta kammala Yin waya da Gimbiya mujeedat, Hankalinta ya dawo kan Mijinta, Ganin time in dawowarshi daga aiki har Ya zarce babu shi babu alamar shi, saboda damuwar rashinsa ta manta da zancen Kiran Zahra, Hatta P.A dinsa Ta kira awaya ta tambaye shi ina pravin? Yace mata ai shi tun wuraren arfe sha Biyu na safe rabon shi da pravin, Hankalinta ba aramin tashi yai ba, hakan na nufin ko aiki baiyi a office ba, to ina Ya shiga? Tun azu take kiran layin shi ba'a picking, abun duniya ya isheta, saboda ta damu da pravin tayi kewarshi sosai, bata tunanin ko abincin zata Iya ci idan bai dawo ba. Guntun tsoki taja A fili ta furta"ya Salam, Ya Allah ga bawanka nan, Ka tsare min shi a duk Inda Yake, " ta ambaci hakan tare da jefa wayarta saman Gado, da sauri ta nufi tafkeken closet na kayansu ta bu e ta auki Mayafi ta Yafa a kafa a, tsabar sauri takalman da ta zura a afarta daban daban, adai dai ba ofar fita daga akin Suka yi kicibus da Twins Bakunansu auke da sallama, Wankan suit ne a jikinsu, sun bi shape insu, Masha Allah, wrist watch dinsu mai Kyan gaske, Wani irin dadda amshi ke fita daga Jikinsu. Hankalinsu ba aramin tashi yai ba ganin mommyn nasu fuskarta babu walwala. Har suna ha a baki wurin furta"Mom Lafiya? Meke damunki ne" girgiza kai Tayi"inafa lafiya, daddynku tun arfe shabiyu yabar office, har yanzu bai dawo ba, Na kira Layin shi wayar tana ringing ba'a ayawa. Atare suka kalli juna, babu alamun damuwa akan fuskokinsu. Kwantar mata da hankali suka soma Yi"mommy ki kwantar da hankalinki, daddy fa ba wani aramin yaro bane da zaki tashi hankali akanshi, Yasan inda Yaje kuma zai dawo ne in sha Allah" Fuskarta babu walwala take dubansu"pls ku bani Hanya in wuce inaso Naje na fa a ma baba" har suna ha a baki wurin furta sunan baba "Haba Mommy, Akan wani dalili zaki je ki fa a mashi? So kike ki tashi hankalin shi, Gaskiya a'a ki koma ki zauna, zamuje mu nemo daddy duk In da ya shiga" Ru o Hannunta Zayn yai, Suka koma Cikin akin, Gefen gado ya zaunar da ita, "Zayn pls, Ku duba daddynku, Ni damuwata kada ace wani abunne ya same shi dama jiya ya fa amin baya jin da in jikinshi" muryarta tamkar zata fashe da kuka ta yi masu maganar. Zaid Yace"in sha Allah ba abunda ya same shi mommy, yanzu zamuje mu nemo shi" ya ambaci hakan Tare da ru o hannun an uwansa suka fuce daga akin. Ransu ya 6aci matu a, daga gaban ofar akin suka tsaya suna kallon juna "Mutumin nan an rainin wayau ne, wlh Zaid zan tona mashi asiri awurin mommy, Ta ya ya zai bar mahaifiyarmu cikin damuwa, Yana can Yana sharholiyar shi, dama zuba mashi ido nakeyi ina tara shi...." duk yadda zaid yaso ya dakatar da Zayn Akan Yai shiru ya i rufe baki saida Yakai arshen Aya "Ka daina aga murya bro, Ni bawai ina goyan bayan abunda yake yi ba ne, just ka yi tunani mana, muddin ka tona ma daddy asiri wlh mu zaka ja ma bala'e, Kana ganin irin gorin da ake yi mana a family, akan mahaifinmu yana zama gidan surukansu Yanzu idan ka fa ama Mommy cewa daddy Yana bin matan banza me kake tunanin zai Biyo baya"? Sassauta fushin fuskarshi Yai"Hakane Zaid amma abun Yana ona min rai, why ya ke son ja mana ba in jini? Dame mommy ta rage shi da har yagaza kama mutuncin kansa, wai shi so yake dole saiya 6ata mana suna" tuni idanuwanshi sun cicciko tab da walla Ya ci gaba da cewa"Shine silar komai dake faruwa arayuwarmu, Zaid Ina kishin mahaifiyata sosai, Ina jin takaici da ululun ba in Cikin mutumin nan, wlh duk ranar da mommy taji labarin abunda Yake aikatawa tabbas zuciyarta zata Iya bugawa saboda tana da kishi kuma Tana son daddy, ni har kokwanto nakeyi anya daddy yana son mommy kuwa? Ko dai Abunda mutane suke hasashe akanshi gaskiya ne? ya aureta saboda dukiyar family dinmu' yana magana hawaye naci gaba da taruwa acikin idanuwanshi. Dafa kafa arshi Zaid Yai"duk abunda ka ke ji zayn nima inajin shi, Amma Ya zamuyi? Mu tamu addarar ahaka tazo mana, Muyi ha uri wata rana sai labari Sannan Yakamata muna tayashi da addu'a akan Allah ya shirye shi, saboda shi mahaifinmu ne duk inda za'aje adawo mu jininsa ne kuma ba zamu so mutuncinsa ya zube a idon jama'a ba. Lallashin junansu su ka yi, Hannunsu ru e cikin na juna suka Nufi Babban falon gidan, masu aikine keta kai komo. Suna dab da zasu fuce daga falon, Kwatsam Pravin Ya fa o Sai faman zumbula sauri Yake Yi, Jikinshi sanye da Suit dinsa light brown, iris Ya rage su ban gaji juna da shi, duk da
Chapter 74 · 0% Book details