← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 106

Sashe 72

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_The Prisoners E19 *Daga al alamin Boss Bature* In a smoky voice ya furta"I'll call you later." da mutumin da su ke yin video call in da shi ya ke magana. Tun kafin ta ago da kanta cikin shesshe ar kuka ta ke fa in"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Am sorry daddy, nayi kuskure bani da hankali, dan Allah ka yi ha uri wlh bazan ara ba" lumshe idonshi ya an yi kafin gently ya sauko da afafuwanshi asa, Hannun shi tallabe da laptop insa, ko ka an bai ji zafin ruwan da ya hau saman jikinsa ba. Zeenatu ba ta dai na yi mashi magiya akan ya yi hakuri ba, hankalin ta duk yabi ya tashi saboda mugun tsoran daddyn nata ta ke ji. "Daddy na tuba bazan ara ba, Ka yafe min nagane kuskure na" tsoro Ya hana ta ago su ha a ido. Mi ewa yai daga saman sofa in ya juya ya nufi cikin Katafaren room in nasa, After some minutes sai gashi Ya dawo babu laptop din a hannunsa, Ya canza jallabiyar jikinsa, aura idanuwansa yai akan bayan zeenatu, dogayen yatsun hannunta sai kerma suke Yi. Agaban Sofa table in Ya dakata da yin tafiya, da kakkausar murya yace"Ke! Mi e tsaye tun kafin ran ki ya 6aci" Jikinta na kerma ta ago da kanta hawaye sun wanke fuskarta sharkaf, abunka ga farar fata face in ta yi jawur, Blue eye balls dinta sun ciza launin su idon nata ya rune, small pink lips inta tsabar arantarsu tamkar na jariri. Cikin rashin natsuwa ta zube saman gwiwowinta, Idanuwanta na kallon tiles akin "Dad...am sorry bazan ara ba, nasan bana jin magana bani da natsuwa amma ka yafe min, kada ka hukun......" Gigitacciyar tsawar da ya daka mata ce tasa ta yin saurin toshe kunnuwanta da tafin hands dinta A razane take fa in "Na shiga uku daddy, nace maka bazan ara ba, Nagane kuskure na" Muryarshi a kausashe Ya furta sunanta"Zeenatu? Sau nawa ina garga in ki akan ki daina fa o min aki ba tare kin nemi izni na ba? Waya baki iznin shigowa ciki"? Wahalallan yawu ta ha iya, idanuwanta sunyi luhu luhu sai faman wurwurga eye balls ta ke Yi kamar wayar zata fa asa. "Am sorry dad..." katse ta ya yi"Kin Iya tsallan kwa i?" tun da ya fara magana bata bari ta ago sun ha a ido ba sai Yanzu da ta ji yace Tsallan kwa A hargitse ta zare mashi manyan idanuwanta A matukar ru e take girgiza mashi kai"daddy bazan Iya ba, Ni bansan yarda akeyi ba, ai nace ka yi ha uri bazan ara ba" Gya a kai Yai"Tashi ki fuce ki bani wuri shashasha, daga yau karki kuskura ki ara fa o min aki" Zuciyarta ba aramin karaya tayi ba, duk sai ta ji ba da i, ba aramin kewar daddyn nata tayi ba, maimakon Ya nuna farin Cikin ganinta saima korar ta da yayi. Ganin yarda ta tsare shi da ido ta i motsawa ne Yasa shi daka mata tsawa"nace ki tashi ki fuce min daga aki tun kafin In yi ball dake" fuskarshi a ha e Yai maganar ba annuri. A gurguje Zeenatu ta mi e ta juya tana tafiya Jikinta na kakarwa har Ta kai bakin ofar fita akin, ta ji ba za ta iya jure fushin daddynta ba, tasan duk akan kuskuren da ta yi mashi ne. Yana atsaye ya goya hannayenshi saman faffa an kirjinshi Ya natsu Yana kallon Bayanta, Har ta kusa fucewa daga akin A lokacin Ya juya zai shige ciki ba zato ba tsammani ya ji an rungumeshi ta baya, ameshi ta yi tana fa in"wlh daddy ba in da zan je, ai na fa a maka kuskure ne bada sani na na 6arar maka da coffee, yakamata ka yi ha uri ka yafe min, Ni banason kana fushi dani saboda kai mahaifina ne, kuma inason ka sosai bazan Iya jurar fushin ka ba" Har cikin zuciyar shi ba aramin sanyi ya ji ba, kalaman zeenatu sunyi matu ar kashe mashi jiki, Ba tun yau ba duk idan ta 6ata mashi rai ko ya kore ta daga akinsa ba ta tafiya shiyasa yai mata hakan don ta ga ne kuskuren ta yasan dole ta dawo ta bashi ha uri. Da hannu aya ya ru o hijabin jikinta Ya janyota zuwa gabanshi, Ya kwantar da kanta saman chest inshi, A hankali ya ke an bubbuga bayanta da hannayenshi cikin sigar lallashi, hakan da yai mata ba aramin kwantar mata da hankali yai ba, harta fara samun natsuwa. Tsawon mintuna kafin ya raba Jikinshi daga nata, fuskarta jawur idanuwanta har sun an kumbura. "Kin 6ata min riga da hawaye" tana faman zazzare ido ta furta"am sorry" "Is okey, kinsan banason ganin hawayenki, meyasa kike min kuka"? "Daddy ai kai ne ka sani yin kuka, Ina baka ha uri ka i ka saurareni" "Zeenatu ago ki kalli Cikin idona" da ar ta Iya agowa ta sanya idonta cikin nashi gabanta Ba aramin fa uwa yai ba saboda warjinin da yai mata. "Bansan meyasa ki ke jin tsorona ba, Nifa daddynki ne, saboda kawai kin 6arar min da coffee shine duk kika aga hankalin ki? Ni shine abunda Ya 6ata min" fuskarshi a aure tamau yai mata maganar. Muryarta na an rawa ta furta"dad..dy ai kai ne baka dariya ko murmushi ba ka yi min kullum fuskarka a aure, kuma baka son ina zuwa kusa da kai, nasan saboda rashin natsuwata ne amma in sha Allah daddy zan daina, ina yin addu'a ma har tsakar dare Akan Allah ya yaye min..." Yatsan Hannun shi ya daura saman lips inta "Ya isa haka, Karki kuskura na ara ji kin ce bana son kina zuwa kusa dani, kinji ko? aga mashi kai tayi alamar eh Mayar da ita Yai saman chest insa, Yaci gaba da shafa bayanta Yana ara lallashinta. A haka Hajiya sarah ta riskesu, a bakin ofar shiga room in nashi taci burki, farar mace alkebbar mata doguwar riga ce a jikinta fitted gown ta lace, Kusan rabin irjinta awaje Yake, Tubarkallah na shanunta atsaitsaye su ke, tamkar bata ta6a haihuwa ba, light make up ne akan fuskarta, afafuwanta na sanye cikin High hills, sun ara mata tsayinta. Babu mayafi akanta zallar sumar kantace tasha ado tsabar ha uwarta tamkar budurwa. "May I come in"? Muryarta har cikin kunnuwansu, Alhaji musa ne ya bata Iznin shigowa ciki, agowa zeenatu ta yi daga kan chest insa, Muryarta na an rawa ta furta"daddy zan tafi" "Da iznin wa"? Ya jefa mata tambaya, shiru ta yi tana an kame kame, Sam ba ta son mommynta ta shigo akin daddynta idan tana aciki. arasowa Ciki Hajiya saratu tayi, kaitsaye ta nufi Alhaji musa, fuskarta auke da ayataccen murmushi take duban su shi da zeenatu. "Masha Allah, Uba da arsa kunyi kyau fatan ban takura maku ba" Zeenatu ce tai saurin cewa"Mommy, na shigo gaida daddy ne dama, yanzu zan tafi" kallon da Alhaji musa Yai mata ne yasa ta yin saurin canza magana"A'a ba yanzu zan tafi ba, sai daddy ya bani iznin tafiya" Ta yi maganar tare da samun wuri saman sofa ta zauna, Jikinta nata yin kerma acan cikin zuciyarta addu'o'i take karantowa. Matsawa Hajiya sarah Ta yi dab da shi, duk da shakkarshi da ta ke ji hakan bai hanata nunawa mijin nata soyayya, tarairayarshi ta ke yi kamar sabon jinjiri ta haka ta ke iya samun damar Iya sarrafa shi. Hannayenta ta aura saman waist dinsa, Dadda amshin turarenta tuni ya fara Kashe mashi jiki. "Baby, jiya ka hana kowa yazo kusa da kai, kuma ina bu atar ka, Na kwana da son kasancewa atare da kai" cikin harshen turanci ta ke yi mashi magana, gogan naka babu fara'a akan face insa ya ame a tsaye kamar soja. "Zeenatu, ta shi ki je akin Yayanki shureim, Tani ta fa a mini tun safe ba ki ci abinci ba, nayi mata magana ta shirya mashi abincin a akinsa, Za ki Iya zuwa can kuci atare da shi" Kamar Jira ta ke yi mommyn ta yi mata magana, da sauri ta mi e ta nufi hanyar fita daga akin Har Allah Allah take aranta, saboda bata son ganin Iyayen ta suna yin romancing din junansu agabanta Kunya take ji kuma hakan Yana jefata wani hali. Baya fitar Zeenatu ta dawo da dubanta akan fuskar shi. Muryarshi a kausashe Ya furta "Baki da kunya? Baki ga me kika ru e min ba ne" Kashe mashi ido aya tayi muryarta da kwarkwasa ta furta"kaine ka koyamin rashin Kunyar," hakan da tayi mashi ba aramin jefa shi yanayi tayi ba, dama Shi mutunne da baya wasa da duk wani abu da jikinshi ke bu ata. "Yanzu ina da aikin da zanyi, Da anjima zan neme ki" marairaice mashi fuska tayi"A'a baby, yanzu nake bu atarka ni, kusan 3 days baka atare dani, bazan iya jurewa ba." Yamutsa fuskarshi Yai, Kafin Yai yun urin ara furta wata kalma, tayi saurin zame wuyan rigar jikinta, Ba aramin shammatarshi tayi ba, gaba aya ya rasa sukuni, Baisan ya akai ba ya tsinci kanshi asaman gado sun tsunduma suna Korar shai anu, Suturar jikinsu A saman floor na tsince su bansan ina zan kaisu ba, Laundry ko toilet? ( wato duk izzar namiji sai in bai ha u da mace ba) Tuni Dr shureim Ya kammala shiryawa, Ya canza suturar jikinshi, still Arab dress ne, kayanshi na gado, Yana daga zaune gefen gadon shi, Hannun shi ru e da Wayarshi Yana kallon hoton abar aunarsa da ya bu o a gallery. Ba zato ba tsammani Yaji Muryar matashin saurayi Yana Kwa a sallama daga bakin ofar akinsa, slowly ya ago da ido ya an Juya yana kallon Saurayin dake sanye cikin black suit, dogo kuma faffa a, Hannun shi ru e da atuwar shopping back mai auke da sunan *Obinna tech* A sukwane Dr shureim ya aura wayarsa saman mattress Ya yun ura ya mi e Still idonshi akan mutumin. "Dr shureim Barka da warhaka" Muryarshi babu natsuwa ya furta"yawwa barka dai" duk yasha jinin jikinshi saboda mutumin babu fara'a akan fuskarshi kamar wanda aka aurawa aure da mutuwa. "Sa o ne daga Uncle inka" nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tunawa da sa
Chapter 72 · 0% Book details