← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 106

Sashe 36

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayan aya ya ke aukar su Ya nutsa dasu Cikin dajin ya yi tazarar tafiyar awanni dasu, basu ta6a lura da hakan ba, duk don ya sau a masu wahalar tafiyar, shiyasa ya ke yi masu hakan, don kuma su yi gaggawar barin Dajin, Don ya fara Jin alamun wani ba on Yanayin a jikin shi, fargabarshi kada Giant s heart inshi ta motsa batare daya Nisantu daga dajin ba. *PRISONERS* Dare Ya nutsa sosai suna akwakkwance suna bacci, Hasken Wutar Dake Ci Ya haskaka zagayen wurin da suke, yana a Zaune gaban wutar idanuwanshi akan shimfi arsu, Sai faman lumshe idanuwanshi Yake yi, ga dukkan alamu baccine yake arin fuskarshi. Angel da ke a kudundune cikin bargo ta i runtsawa duk don saboda shi, ta kasa samun natsuwa, Yaye bargon tayi tare da fitowa daga Ciki Ta mi e tana mi a ta nufi inda yake zaune, Tunkan ta arasa taga yana gyangya iris Ya rage ya kifa kanshi Cikin wutar dake agabanshi da gudun gaske Ta arasa tare da zubewa gefen shi saman gwiwowinta, da hannyenta biyu ta tallabo fuskarshi tana bin shi da kallo, Sam ya gaza bu e idanuwanshi sunyi mashi nauyi, rungume kanshi tayi saman kirjinta, idanuwanta suka ciko tab da walla, tsananin tausayinshi take ji. Danish muje mu kwanta, muryarshi asa asa ya furta mata bazan iya bacci ba Angel idan har ba barin Dajin nan mukayi ba, Ina jin fargabar wani abu ya same ku ta silar rauni na ara ame shi tayi a jikinta In sha Allah ba abunda zai same mu Danish, Allah Yana atare damu, Kuma Inayi mana addu a, Kada kaji komai kazo mu kwanta, rashin yin baccin zai Iya ja maka wata matsalar da bana fata A hankali ya zagayo da hannayenshi saman waist inta, kafin ya lumshe idanuwanshi. Jin shiru bai ara motsi ba yasa tayi tunanin ko baccin ya auke shi ne, Kiran sunanshi tayi Danish amsa mata yai cikin kulawa tace dashi nayi tsammanin ka fara baccin ne, pls kayi bacci Danish, inaso ka huta, bana so kana wahala in murya yake ji acikin kunnuwanshi, har baison intana magana tadaina, Yafi son taita yi mashi surutu. Danish naji ka yi shiru baka ce komai ba ? Har saida ta fidda rai da zaiyi mata magana tukunna taji yace Angel ni wannan ba damuwata bace, i ave told u duk wahalar da zanyi indai akan ku ne bana gajiya, ke ce warin gwiwar da nike da shi Angel murmushi tasaki idanuwanta akan Kitson zanan dake akanshi, amin me ka ke ji akaina? sannan Meyasa kake aunata? Ta yi maganar tare da aura yatsun hannunta saman kanshi, tuntuni ta ke son ta kwance mashi kitson da akayi mashi a prison don bata son ganin shi da kitso kamar mace tafi son ta ganshi a Namijin shi. Nikaina bansani ba amsar daya bata kenan, agowa yai da kanshi tsinin hancinsu Ya ha e jikin na juna, Hasken wutar dake cine ya haskaka fuskokinsu Hakanan Taji gabanta na fa uwa, ganin launin idonshi na canza mata, duk tabi tasha jinin jikinta, warjini yayi mata da sauri ta kawar da idonta gefe Abu aya nake fargaba a duniyar nan! Shi ne ace za a raba ni da ke! Dawo da dubanta tayi akan fuskarshi, jaddada mata maganar shi yai an iya komai a wannan lokacin, Maganar raba ni da kai ma bata taso ba Danish, dani da kai tamkar anta da jini ne, mutuwace ka ai zata Iya raba aunar dake a tsakanina dakai, Amma agidan duniya bani da madadinka kalamanta sun an sanyaya zuciyarshi, Ina tsoron ranar da zaki Canza min, duk da bana kawo hakan araina, Angel wani zai Iya wace min ke, kinga ni bani da komai da zan iya faranta maki da ya wuce kaina Muryarshi araunace yai maganar. aure mashi fuska ta yi Danish zaka Iya bari wani ya wace maka ni ? Girgiza mata kai yai alamar a a, ya ara da cewa Sai inda arfi na Ya are, Lumshe ido ta an yi calmly ta furta Yadda muka sha wahala atare Danish, Haka nake so Mu ji da i atare, Bani da abokin rayuwar daya wuce kai a fa in duniyar nan, Kaine mallakina, masoyi na har abada, ta ya ya kake tunanin zan iya canza ma ka? Ai kaine nake tsoron Ka canza min idan mun shiga Cikin gari, saboda nasan mutane da yawa zasu dinga rububinka saboda kyawun Da Allah yayi maka, Sannan bansan su wanene Iyayenka ba, amma inaji araina ba ananun mutane bane yadda kake da kyan nan da izza unka sak Irin na an Hamsha an masu ku i ne, Ni ko ka ga ba ar kowa bace, Mahaifina an Jarida ne kuma ya rasu ma, Idanuwanta acike tab da walla tayi maganar, wallar na gangarowa saman kuncinta yai saurin sanya tongue dinshi Ya lasheta, nan ta ke ta ji yanayin jikinta ya fara canzawa. Ni bani da iyaye Angel, Ki daina yi min maganarsu bana son ji, ke ce uwata kuma kece ubana, Kece gatan da nake dashi, Idan ina dake bani bu atar kowa, muryarshi a kausashe yake yi mata magana, Ta fahimci bayason zancen Iyayen shi da take yi mashi. Meyasa bakason Inayi maka maganar iyayenka? Danish Salsabeel ya fa amin tun kana jariri aka sadaukar dakai, Naji ra i jin hakan acikin zuciyata, sai dai Ni bazan Iya yankewa iyayenka hukunci ba, Kada ka manta sadaukarwar kurkukun addara ba dole sai iyayenka ba, zai iya yiwuwa ba sune suka sadaukar dakai ba, wata il ma basu da masaniyar kana araye bai bari ta ta arasa maganar ba yai saurin toshe mata bakinta da tafin hannun shi Is ok, Kije ki kwanta dare Yana ara yi, e mashi kafa a tayi Idan Kaga na kwanta toh muna atare da juna ne, kafiya ta sanya mashi ya rasa ya zaiyi da ita, A arshe dole Ya ha ura Ya yaleta, kwantar dakanshi yai saman irjinta, Taci gaba da kwance mashi kitson kanshi, Kafin bacci Ya auke su saida ta warware kitson duka, A manne da juna suke ta sharar baccin su, Karo na farko da ya fara runtsawa Acikin Dajin *Boss Bature Mu ha u gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ _The Prisoners E10_ *Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ A Kwance ya ke saman shimfi an gadonsa, Kamar kullum cikin shigar larabawa, hannun shi a ru e da wayarshi, Ya urawa Hoton wallpaper in shi ido, ko yaftawa bai yi sam baya gajiya da kallon hotonta, Yanayin fuskarshi Ya nuna tsantsar damuwa, a hankali ya aura yatsun shi saman hoton kan wayar yana shafa fuskarta, lumshe idanuwanshi Ya anyi kafin a hankali ya ware su kan hoton, wa ar larabci ya soma rairawa da dadda ar muryarsa duk akan hoton wadda ya ke kallo, ya dage yana yi mata wa a mai nuni da aunarta da yake yi, Tunawa da bata a raye yasa shi dakatawa da raira wa ar, Ya jefar da wayarshi gefe aya saman mattress in, ha i da kifa kanshi saman pillow, kamar aramin yaro ya fashe da kuka mai tsuma zuciya, abun ne yana damunshi ya hana rayuwarshi sakat. Shureim, Ka yi ha uri Ka daina sanya damuwa aranka, I know it hurts you, but worrying won t make anything better, it ll only make things worse kuma ka tuna Allah yanasan bayinsa masu tuba, Kana fa da ilmin ka ba sai na tunasar da kai ba, bai tsammaci jin muryarta ba, A hankali Ya ago da idanuwanshi Wa anda su ka ka a jawur da su, ya aura su kan fuskar Zainab. Tana a tsaye cikin shiga ta riga da skirt, kanta sanye da hula, ga dukkan alamu daga kitchen ta fito. Babu wanda yasan nashigo shureim, Satar hanya nayi don nasan idan hajiya layla ta sani ba za ta bar ni in zo wurin ka ba numfasawa ta anyi kafin ta aura da cewa Tuntuni na so mu samu lokaci muyi magana sai dai ban samu damar yin hakan ba saboda baka nan, till today har cikin zuciyarshi ba aramin sanyi yaji ba, yun urawa yai tare da mi ewa ya zauna ya jingina bayansa jikin headboard din gadon Yana kallonta, Still hawaye basu daina wanke fuskarshi ba, Zainab ta damu dashi sosai, har mamaki ta ke yi yadda wasu iyayen Allah ya basu damar haihuwar a nagartattu amma suke watsi da su, basu damu da damuwar su ba, yayin da wasu neman an su ke yi ruwa Ajallo, tana matu ar jin takaicin haka. Aunt Zainab, Kin tabbata ba wanda yasan kin shigo? Ina mommy da daddy ne Layla tana a palour, mahaifin ka kuma Yana a garden shi da kawunka Musa Jin hakan Yasa shi saukowa daga saman gadon shi Ya nufe ta, tsayawa yai suna fuskantar Juna. Ka fa a min wani taimako ka ke so In yi maka? in sha Allahu babu abunda zai gagara, a shirye nake da in share maka hawayen ka Hannayen ta biyu ya ru o a cikin nashi gabanta sai fa uwa ya ke yi, tsoronta kada wani daga cikin Iyayenshi ya fa akin, muddin hakan ya faru zata ani ku arta ne. Aunt Zainab I feel in my heart that she s still alive! Tun bayan da abun ya faru I ve never dreamed of her as dead, I ve always seen her alive in my dreams. tun kafin ya arasa maganar ta katse shi How could that be possible, Shureim? Mutumin da ya mutu ai baya dawowa and the dreams you re having aren t real Don t believe what you see in your dreams. Fuskarshi a yamutse ya ke dubanta Amma ni inaji araina bata mutu ba! kafe mata yai akan zancen shi Ta fahimci ya fara zaucewa, Zaifi ta lalla6a shi don ta kwantar mashi da hankalin shi shureim, idan ma tana araye da bu atar mu shirya plan don mu tabbatar da abunda muke zargi, Jinjina mata kai
Chapter 36 · 0% Book details