Sashe 97
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dariyar murna, tuni idanuwanta suka cicciko tab da walla, ko a mafarki bata ta6a tsammanin zata ga wannan ranar ba, yau gata ga an uwanta cikin shiga ta alfarma ba uniform din kurkuku addara ba. A hankali Batul da sauran an uwan nasu suka nufo wurin Angel, aya bayan daya take rungumo su saman chest dinta, suna matu aunar junansu, nurses da likitocin dake tsaitsaye cirko curko sai kallonsu suke yi gwanin ban sha'awa. "Angel, Kinga yadda ki kayi kyau? Rigar nan tayi maki kyau, wlh duk munyi kyau," Batul ce tayi maganar tana shafa gaban rigarta da hannunta. "Nayi tunanin abinci ka aine abu mafi kyau a duniyar nan, ashe sutura ma abu ne mai ayatarwa, gaskiya bazan iya misalta farin cikin da nake a ciki ba, Da i Nake ji kamar In buga tsalle sama in dira asa," Parveen ce tayi maganar, sautin dariyarsu yacika ko'ina, kasancewar suna Yin firar cikin harshen hausa babu wanda ya fahimci abunda suke tattaunawa a tsakaninsu, sai dai Abi la66ansu da kallo. "Ban ta6a ganin kalar kayan nan ba, Mun saba da Uniform kala daya na prison, Yau sai gashi mun tsinci kanmu acikin sutura mai kyan gaske, godiya ta tabbata ga Allah, domin kuwa shine silar komai, dama kin ta6a fada mana cewa maha urci mawadaci, sannan duk tsanani Yana tare da sau i, kuma babu yanayi na rayuwa da yake kasancewa Na dundundun, Yau mun shaida hakan Angel" tun da Haris Ya fara magana Suka natsu suna kallonshi, tamkar ba mara lafiyan nan ba, Jikinshi Yayi kyau an black beauty da shi, Kalamanshi sun tunama Angel deeja, Yarinyar akwai tawakkali duk da bata da zurfin ilmin addinin musulci tayi imani da Allah, fiye da wani musulmin daya taso acikin musulunci, tunawa da deeja ne yasa wallar idonta suka soma gangarowa saman kuncinta, a fakaice ta sanya hannu ta share su, ha a taji zafin mutuwarsu, ga salsabeel daya tsaya mata aranta, bawan Allah ko awani hali yake ayanzu? Ya rayu ko ya mutu? Allah masani!. "Angel, Ina fata Yanzu hankalinki ya kwanta, babu sauran damuwa tun da yau zamu koma Nigeria" Gabriel ne yai mata maganar Ha i da aga mata gira aya, hakan ba aramin dariya yaso ya bata ba, Javed yace"ni fa duk atakure nake jin kaina, mutanan nan sai kallon mu suke Yi," Naufal Yace"ka gode ma Allah tun da ba Giants din kurkukun addara bane suke kallon ka," gaba daya suka sanya dariya cikin nisha Gabriel yace "kyau suke kallo, wankan da muka auka ne Ya burgesu, mu kanmu mun burge kanmu balle kuma su" Hanna tace"Wannan abun da aka sanya mana a fuska yafi komai 6ata min rai, Duk ya toshe mun ofofin hancina, wai ba yadda za'ai mu tafi batare da mun sanya shi ba"? Tana faman yamutsa fuska tayi tambayar tana kallon Fuskar Angel. Kafin tayi yun urin bata amsa Gabriel ya riga ta cewa"saboda tsaro, shiyasa aka bamu shi don mu sanya, sunanshi face mask," Javed Yace"ai na gane shi, kalar wanda tsohuwa zafreen take sanyawa ne" harara parveen ta an jefa mashi"Ni bana so kuna maganar matar nan, na tsaneta kamar mutuwa ta" "Ina danish yake ne? Shi bai fito ba ne"? Angel tayi tambayar tana le ofar room dinsa. Haris yace"Suna can akin shi suna ta fama dashi akan ya sanya kayanshi ya iya, kinsan mutumin da taurin kai kamar ashin nama, bansan Ya suka are da shi ba, Har lalla6a shi nayi na nuna mashi kayan dake a jikina amma yasa kafiya akan bazai sanya ba" Mai hali bazai ta6a canzawa ba, aranta ta ayyana hakan, Kallon su azeeza tayi"our twins ku sakar min rigata, zanje akin danish" Azeeza tace"toh, mu tafi atare zamu biki" Ru o hannayensu tayi a cikin nata, suka nufi akin Danish, Su Haris ma suka bi Bayansu, har sun kusa shiga Muryar dr laura ta katse masu hanzarinsu. Cikin harshen turanci take yi masu magana "Duk inda na kalla kyawawan an mata ne da samari nake gani, kunyi kyau sosai, Kamar in sace ku" gaba aya suka sanya dariya, Mi a ma Haris hannu tayi"zonan My baby boy, Ya jikin naka"? Zuwa yai gabanta ta sanya hannu biyu ta rungume shi a irjinta kamar yaron cikinta "Allah ya ara maka lafiya Haris, zamu yi kewarku sosai, Ku kula mana da kanku, zamu dinga kira akai akai don mu gaisa da ku" cikin karyayyar murya ta are maganar, tare da raba shi daga jikinta, idanuwansu duk sun ciko da walla. Voice dinshi na rawa ya furta"mun gode sosai da kulawarku agare mu, Kune mutune na farko da kuka fara jan mu a jiki kuka bamu kulawa ta musamman, akanku muka fara yarda cewa akwai mutanan kirki a duniya ba duka aka taru aka zama aya ba" murmushi tasakar mashi tare da kai hannu ta shafa sumar kanshi"nayi magana da Angel, Nasan zata baka kulawar daya dace, duk wani abu da kakeso kayi mata magana" amsa mata yai da toh. Angel da su jemimah duk suna a tsaye da sauran nurses da doctors dake kallonsu. Mi a ma Su hannu tayi"ku zonan my twins, Inason jin uminku a jikina, gaskiya zanyi kewarku" da sauri jemimah da Azeeza suka isa gareta hannu biyu ta sanya ta rungume su tighly. Bayan ta raba jikinta daga nasu ta kalli parveen da zolaya tace "Oh, Ji ra kike saina ce kizo ki rungumeni? Ko dan baki ga abinci a hannu na ba"? Tuntsirewa su ka yi da dariya gaba ayansu da gudu parveen ta arasa ta rungumeta, shafa kanta dr laura tayi'ki kula mun da kanki, a duk lokacin da kika ji yunwa, kiyi ma Angel magana zata baki abinci, kada ki zauna da yunwa" lumshe ido parveen tayi ji take kamar karsu rabu da juna, don ba aramun so suke Yima matar ba. "Pure heart, my beautiful daughter zo ki rungume mommynki" ta fa a tana kallon Batul, da an sauri ta je gabanta ta fa a saman chest dinta sosai ta rungumeta. "Ki kula mun da kanki, Allah ya tsare mun ku, zanyi kewarku" Batul tace"muma zamuyi kewarku, idan muka samu dama zamu dinga zuwa muna ganin ku,"dr laura tace"kada ki damu basai kunzo ba, muma zamu Iya zuwa dubaku har asar taku" Batul taji dadin kalamanta, aya bayan aya sai da tabisu ta rungumesu tana mai ara jaddada masu akan su kula dakan su. Lokacin da tazo kan Angel, Har ta mi a hannu zata rungumota, Ba zato ba tsammani Garkuwa Ya fito daga room dinsa, adai dai lokacin Jami'an Isod sun shigo ward din, Cikin shiga ta black suits, Hannayensu da afafuwansu sanye cikin ba en safuna, takalman afarsu leather shoes ne fuskokinsu duk sun sanya face mask, irar su bata da banbanci data jami'an kurkukun addara, Giants ne wani irin faffa an kirjine dasu, na ban mamaki, suna tafiya cikin taku na asaita, kai daga ganinsu zaka shaida arfin da suke dashi damtsen hannunsu tamkar zai fasa rigar jikinsu a murmur e suke, azafafe suke yin takunsu tamkar zakuna, Suna tafiya tsokokin jikinsu na motsawa da arfan kuzari na majiya arfi. Lokaci aya ward din Yai tsit tamkar mutuwa ta gifta, bakomai ne Ya jawo hakan ba face fitowar Danish daga room dinsa, tare da dr brown da dr. Mark jackson, Tabarakallahu ahsanul khalikin, ko a mafarki basu ta6a yin tozali da mutumin da sutura ta raina kanta a jikinsa ba irin Danish ! Wankan daya auka na slim fit suit dinsa sunyi bala'en yi mashi kyau, ya fito a garkuwarsa, Garzon namiji mai jini ajika, sannan kuma mai ji da kyau da arfi, ha dar sumar kanshi dark brown curly sun gyara mashi ita, sunyi cutting dinta sun aure mashi ita, ta sauko saman dogon wuyan shi, takalman afarsa leather shoe ne launin black suit dinsa. Fuskarshi tamkar anyi mashi make up tsabar ha uwa, ga wani irin zazzafan amshin turare dake kur owa sa o da lungu na jikinsa kamar wanda aka tsamo daga cikin kogon turare, Agogon hannunsa silver ce sai aukar ido take Yi, wani abu da zai baka mamaki duk irin ha uwar da yai acikin kayan babu annuri akan fuskarshi ko mis ala zarratin Ya ha e rai kamar wanda aka aura ma aure da mutuwa, Yana tafiya a bubbu e kamar wanda zai Yi dambe, Kyawun surar danish yayi matu ar tafiya da Imanin Nurses din dake a kewaye da wurin da likitoci, all eyes on him ba matan ba mazan ba, kowa kallonshi yake yi kamar zasu ha iye shi, kai hatta Jami'an isod sai da gabansu ya fa i sunyi matu ar girgiza da ganin shi, har dai wani daga cikin su ya gaza jurewa muryarshi asa asa cikin harshen turanci Ya furta"Nayi tsammanin daga Chief din mu angama halittar Namiji mai kyan fuska da sura, ashe ba haka bane nayi kuskure, a yau naci karo da namijin duniya kamar garzonmu OWAIS, wannan Yaron Bai da mararraba da shi, banbancinsu Launin fata" ABBAN SOJOJI KURKUKUN ADDARA * _~*BossLadiesWriters*~_ _* KURKUKUN ADDARA ~Middle step~